Sashe 10
Arangama 1 To Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gamida keta kiraxan maxaje hakashima Dage yafada dandaon makiya yana kurdawa yan sabaki yafige agaran maaxajee nanfa jini yadinga kwarara gawawwakisuyawaita mutuwa tarika Shawagi tana farautan masu kararrun kwana,kaikoda masifa taimasifa bala i yai bala ii sai dakarun sarki dunguruma sujada baya wohoho aikoda suka jada baya Sarki Dungurima yaga irin tarintulin gawawwakin jama,arsa dakekwance kasa sai yafusata yakwarara ihu Shu,umiyya tabushe dadariya tace toyaya kaga irin Hadari da hatsa bibancin namu tokasani kodai kadauki jama,arka kukara gaba kokuma mununa shu,umancimmu nakarshe akanku Sarki Dunguruma yakwarara ihu yadakamata tsawa yace kekaramar shedaniya lallai kibar murna karanki yakama zaki toshine ajalinki kawai sai yakeceda dariya kamar zararre akarshe yakwarara ihiu yasabi sammbatu gamida kalaman surkulle dankari lallai tsafi gaskiyar maishi domin bakidaya dakarunsa da,akakashe saida sukamike sukadauki makamansu suka hadeda yan uwansu dankari hatta dakarun sarki Dungurima Saida suka tsorata Hatsariyya da Hatsabiyya Bahayura zaki Asad da Dage mauru saida tsoro yabayyana karara afuskansu sukajada baya Subar Shu,umiyya itakadai Sarki Dungurima yadubi Shu,umiyya yace lallai yau wannan yaro baxai rayuba dolene yamutu kuma keda yan uwanki sambaku da ikoda karfi ko Zarran hanani kashe Silahul mulku Sarki Dunguruma yadaga murya yacekai yara lallai kusani ayau kodamahaifinkune yadawo duniya tobai,isa yahamu kashe wannan yaroba dankari hankali Hatsariya Hatsabiya Shu,umiya yatashi ransu yabaci shu,umiyya tanuna Dunguruma datsinin takobi tace kayi babban kuskure kuma saika gane kuskurenka,takwalama Bahayura kira tace jeki aje yaro Silahul mulk atsakiyar Filin daga take Bahayura ta,ajeshi takomabaya sai Shu,umiyya taceda Dunguruma indai kuncika mazaje bamatayeba to kuraba yaronnan daduniya Dankari AKWAI JARFA, NAFECE,GIRKIARANGAMA LITTAFINA BIYU PART ΞΞΞΞ7-8 Lokacinda Sarki dunguruma yatashi matattun dakarunsa bakidayansu suka tashi gamida rarumar makami suka hau sahun yaki saisu hatsariyya dadakarunsu suka tsorata gamidaja baya Sarki Dunguruma yakecedadariya yanunasu dayatsa yace kai kananan Shu,umai lallaiyau Saina kashe kowa natafida Jariri Silahul Mulku yadaga murya yace lallai kusani ayai koda Babanku Hatsaranu zaidawo Duniya tobai isa yadakatardaniba lallai yauce ranan mutuwarku dankari aikoda Hatsariyya,shu,umiyya da Hatsabiyya sukaji Dunguruma ya ammbaci Sunan mahaifinsu cikinkaskanci sairansu yabaci suka hassala atare sukakwarara ihu suka karao gaba taku bakwai sukayo gaba Afusace Shu,ummiyya tadakamaitsawa tace kai wawan sarki lallai ka tabbka babban kuskure tunda harkaka ambato mahaifimmu todakai da tawagarka yauce ranan mutuwarku ran sarki Dunguruma yabaci yakwarma ihu yaima dakarunshi tsawa gamida basu umurnin afara yaki wohoho aidakaru suka kwarara ihugamida kururuwa gamida karajin fusata sukarci kasa damakamansu sukai kansu Shu,umiyya sunawani Karaji Shu,umiyya Hatsariyya Da Hatsabiyya sukalli Juna Sukai wanidaman men murmushi kawai sai suka nuna dakarunnan da tafukan hanna yansu suna kiran wasu hardaddun kalmomi na tsafi dankari ai Sai wata mahaukaciyar wutakoriya shar hartana wani mele mele tatunkari dakarun @sarki Dunguruma kamar karmami haka wutarnan tarika babbake dakarunnan kamar ana babbakar karnuka tuni ta hargitsasu tarudasu cikin kankanin lokaci wutarnan taimusu kurmus sai yarage Saitoka dankari aikoda Sarki Dunguruma yaga bala,inda suka afkama jama,arsa Sai yakwarma ihu yasake wata katuwar ashariyya yasabi karanto dalamusan tsafi yana damdam yana Hamham yana kumbura yana Saccewa yadunkule hannunsa yawaresu Yanuna Su Shu,umiyya tuni wata babbbake kiyar iska tawawushesu tai samadasu tarika katantanwa dasu asararin Samaniya tagala baitar dasu suka fara futa ahayyacinsu shiko Sarki Dunguruma yana kasa sai sheka dariyar mugunta yakeyi can Hatsariyya tasabi wasu kalaman sur kulle tahada hannanyenta gamida rufe idanunta aikoda adau lokaci tana wannan tsatsuba sai iskannan tatsayacik kafinSarki Dunguruma yakara turowani bala in tuni yammatannan sudira agabansa yatsorata gamida yunkurin Zare takobi ai yamakara tuni Hatsariyya tasare kafadarsa nadama tsananin zafi yakwarma ihu kafin yarufe baki Hatsabiyya takwaramar sara akafadar Hagu tuni tasare kafadar yakara kwarara ihu Shu,immiyya tasatakobi maitaken gayama jini na wuce tasare kansa tuni takillekan yai gare akasa saida gurin yai fari fat sannan jini yabiyo baya dankari Ai Boka Baharamalmajushi da Sarki Rahul da tsohuwaHuxuyya dasuke kallon bala in dake wakana atsakanin su Hatsabiyya da kuma Sarki Rahux dasuke kallo tamadubin tsafin Boka Baharamal majusi aikoda sukaga masifarda ta afkama Sarki Dunguruma da dakarunsa Sai suka takarkare atare kuma alokaci daya suka kwarara ihu Huxiyya da Sarki Rahux suka shiga cikin tashin hankali tabbas suntabbata arangama da Yammatannan bala iine Boka Baharamalmajusi yarintse idanubnsa yakama Sambatu gamida ambaton kalaman tsatsuba yahada gumi Sharkaf akarshe yabude idanu yakwarara ihu yasaki wata katuwar ashariya yadubi Sarki Rahux da Tsohuwa Huxiyya yace lallai dole Sai anyi arangama da maxa tabbas hadakan yammatannan bala ine Sannan inaso kusani anhafi masifa da bala i acikin Kurman daji lallai duk kwananshi daya daxaiyi aduniya to zairika girmane da masifansa da bala insa domin shine Jariri na farko da aka haifeshe acikin Kurman daji an haifeshi acikin Kurman daji kuma anradamai Suna acikin Kuman Daji sannan zamansa atare da Zaki asad Gamida Dage Moru nasarace agareshi mukuma Faduwace agaremu yadaga murya yace tabbas Silahulmulk idan bamutashi tsayeba to sai yaxamo Silar rabamu da duniya Sarki Rahux yadubi Boka Baharamal majusi yace ina mafita Shugabana lallai axxaluman duniya suna taredakai kuma suna neman taimakonka Boka ya bushedadariya yace mutum dayane Zai iya fuskantar yammatannan yakashesu yakuma hallaka Silahulmulk Tsohuwa Huxiyya tace wanene wannan Shu,umin kuma a ina xamu samoshi lallai ko yana karkashin kasane to sai munsamoshi Boka Baharama majusi yabusheda dariya yadubi Sarki Rahux yace to ai Jarumin yana taredakai cikin tsananin mamaki yakalli boka yabude baki zaiyi magana Sai boka yadakatardashi tahanyar daga masa hannu yace Sadauki Sham,una dan Hatsaranu dan uwan Hatsariyya Hatsabiyya da Shu,ummiyya wanda ketsare akurkunka shikadaine Zaiyi gala akansu lallai yafisu karfin dantse tsafi Shu mumanci hatsabibanci gamida Hatsari Cikin mamaki kuma atare Tsohuwa Huxiyya da Sarki Rahux suka dubi Boka@ sukace tayaya shidayakasance dan uwansu zai yakesu Kawai Sai Boka yabushe dadariya yace kubiyoni kusha mamaki sai yagirgixa take yarikida yaxama wani katon tsuntsu yatashi Sama Suma sukai Girgixa bakidaya Suka zama jemagu suka bibayan Boka Baharamal majusi suka lulaka Samasuka bace acikin Gajimare TONIDABANIDA fiffiketa yaya Zanbisu Kawai DEEJA MIKOMIN TOWON SHINKAFANNAN IN KUNDUMETAARANGAMA LITTAFI NABIYU PART 9-10 Lokacinda Boka Baharama majusi dakuma sarki Rahul da tsohuwa Huxiyya sukaga yadda akwashe atsakanin Sarki duguruma dasu Hatsariya sai Hankalinsu yatashi bakidaya suka rude Boka baramal Majusi yakwarara ihu yanacewa lallai akwai babban rikici tabbas yakan yammatannan ba,abune mai saukiba tabbas idan muka bari Yaro Sila hulmulku yagirma ataredasu to sai yashafe duk wani sarki ko boka aduniya Tsohuwa Huxxiya tace yakai uban Hatsabibai yanxu meye abinyishin xamu hada tawagane na aljanu da mutane mu yakesu koko yaya xa,ayi Boka yace mutum dayane kadai xai iya yakansu yatarwa tsasu kuma yai galaba akansu Sarki Rahux yace waye wannan Jarumin mai abin mamaki Boka Baramal Majusi yace bawani bane face dan uwansu Sadauki Sham ,una wanda yake tsare akurkukun dake Fadarka sai Boka Baharamal majusi yai girgixa yarikida yaxama wani katon tsuntsu yatashi sama suma Suka rikida suxama tsuntsaye sukabi bayansa suka lulaka su bace asarari Samaniya saida sukai sa,a biyu suna tsula gudu asararin Samaniya sannan suka dira awani katon Suri boka Baharamalmajusi yatunkari Wannansuri koda ya isa Surinnan sai watakofa tabude take Boka Baharamal majusi ya kunna kai ciki suma Sukabi bayansa Dankari Ai sarki Rahux da tsohuwa Huxxiya suka sha mamaki domin lokacin dasuka shiga cikin Surinnan Sai suka tsinci kansu awani makeken gari ga gine gine da tarin al umma suna takaia da komowa dankari ai sai suka nemi su susuce Tsohuwa Huxxiyya ta dubi Baharama majusi tace yakai uban hatsa bibai shinnan wani alkaryace koko Duniyar aljannune Sai boka yabushe dadariya yace kedai kibiyoni kuma yanxu kifara ganin abin mamaki awannan alkarya Sannan magana ta karshe daga ke harSarki Rahux kada wani acikinku yasake yakara tambata ahar Sai mun isa fadar Dan una auanul Majusi Uban gayya sukaci gaba da tafiya suna wuce kasuwanni da tarin jama,a duk inda Suka ratsa sai jama,asuka rika kai Gaisuwa ga Boka Baharamal Majusii acankuwa Fadar Shu,ummiyya bayan kafsa yaki tsakaninsu da Sarki Dunguruma da faduwansu sai akagyara komai Fada tai tsaf inda Zaki Asad shine yakasance abin hawan Bahayura duk inda xata kawai Saita haushi kamar Doki shiko Dage Mauro yana biyedasu wata rana Bahayura tana bisa Zaki asad tanufi Fadamar kiwo domin tana Sha,awar ganin gurin kwatsam suna cikin tafiya Sai suka rika jin ana wani Hayani abayansu da gabansu ahaka dai suka Shiga Fdamar kiwo dankari ai suna shiga Saisukai aran gama da wata Sarauniya da dakarunta awannan Fadama Kafin Bahayura tai magana tuni Dakaru sunkewayesu nanfa aka farakallon Kallo Sarauniyar nan ta fuskanci Bahayura tace yake Bahayurakisani nice Sarauni Jajira wanda akema take da Shu,uma hakika tun shigo warki Kurman daji nake bibiyar rayu warki domin inada Buri akanki Bahayura tace komenene Burinki akaina Sarauniya Jajira tai murmushi tace munkasance yam biyune nidayar uwata ita sunanta Jaruba takasance tunda aka haifemu ita batada lafiya ayanxu haka tana Kwance koxama bata iyayi saidai kwanciya nashiga hadururruka dadama domin nema mata magani amma banyi nasaraba to akarshe Bokaye Sun tabbatarmin dacewa Saina yanka jinin jaririn da aka Haifa akurman daji naima yar uwana wankada jinin Sannan zatasamu lafiya Sarauniya Jajira tadaga murya tace kisani yake bahayura kida xabi kodai Kimikomin Danki Silahul Mulku salum alum intafidashi kokumainkasheki in tafidashi Kawai sai ZakiAsad yaiwani Girgixa gamida Gunji take Bahayura tasauka akan Zaki Asada Sannan ta aje Sila hul mulku akasa tasami gurita xauna tadubi Sarauniya Jajira tace ke sakarya lallai kisani aljanu sunyisun barmu shaidanu sun buga damu sunbarmu tokema Sai ki gwada Sa arki mugani maxa kixo kidauka ammafaina miki albishir damutuwarki lallai kinadazabi kodai kikomagida kidangana kokuma ki fuskanci mutuwarki wohoho Sarauniya tafusata takwarma ihu tai umurni da da dakarunta dasu daukomata Silahul mulku Dankari Ai Zaki asad da Dage Mauru sukai wani gunji Gamida yin rimi a samma TOZA AYITA SHAYI YAXO ABOKAIARANGAMA LITTAFINA UKU PART ONE;,, 1 Bahayura tanabisakan xaki Asad kamar tahau Doki dage Morru yana biyedasu har su isa Fadamar kiwo koda suka shiga cikin fadamar saikawai suka tsinci kansu atsakiyar wasu dakaru samada dubu dari hudu bahayura tace yaku wayannan dakaru shin mekuke bukata agaremu kuma mekukeyi awannan Fadama lallai kukama gabanku tunkafi mutuwa tai xarya atsakaninku keee adaka mata tsawa maitsiwa sai wata sarauniya maicike dakwarjini tabayya agaban Bahayura,tana wani murmushin ixxa danuna,isa tadubi Bahayura tace to aimu mutuwa yar uwammuce domin abokiyar kasuwancimmune Bahayuratadubi Sarauniya tace yake wannan sauniya shinme kike nema agurimmu Sarauniya tabushe dadariya kamar taxare akarshe tahadarai gamida dakama Bahayura tsawa tanacewa kisani yake Bahayura sunana Sarauniya