← Book details Amani Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 13

Sashe 5

Amani Part 4 Complete Hausa Novel · about 4 min read

At last, bayan komai ya lafa Amani na jiran Mukhy ya lalace a tarairaya da lallashin ta, ta daga sabuwar shagwabar data kakalo, da kukan rakin da take sake babbakowa (bayan fa ta gama taya shi komai an mori kuruciyar tare), cikin taimakon juna da kaunar juna, wannan karon kukan nata na zallar shagwaba da raki ne, na azabar da ke ziyartar ta ne yanzu bayan kanwa ta kar tsami, kwannafin su duka ya kwanta in ji hausawa, kishin sadakoki bay a gaban ta yanzu sabida ita kan ta ta san a yanzu kam ta yi wa sauran mata zarrah tayi wa kowacce mace fintikau! A zuciyar Mukhtar.
Ko da bai fada cikin nutsuwar sa ba, a yau ya fada cikin shidewar sa a soyayyah.

Mukhtar ya fito daga toilet yana goge kan sa da towel, ya kalle ta tana kwance tana sharer hawayen da yaki tsayawa, ta kudundune jikin ta cikin duvet din sa, ta dauka zai lalace a lallashin ta ta cigaba da shagwabewa yadda take so, amma Mukhy sai cewa yayi,
ragguwa kawai, sakaltatta, zaki tashi ki wanka ko bazaki tashi ba? Ko kina nufin daukan ki zan yi in kai ki toilet din? To tun farko ni nace a yi? Ba ke kika ce kin yarda ba? Ni da bani da lafiya ma, amma baki yi laakari da hakan kin tausaya min ba, ba saida kika yi disvirgining dina hankalin ki ya kwanta.
Amani ta daga kai tana kallon sa baki bude, hawaye na zuba, Mukhtar ya ce eh mana. Kin sa yau na tashi daga suna na mai dadi Mukhy na koma Daddy (Baba). Besides, ni kam ai ban shirya sallama daga kuruciya ta a yau ba, so na yi sai kin yi hankali mai yawa, kin kara nutsuwa, kin tabbatar da Allah guda daya ne, amma yarinyar nan sai da kika san yadda kika yi kika seducing mara lafiya, kika kayar kasa warwas, saboda kin samu sarbadeden saurayi a bagas!
Bayan duk cin mutuncin da kika gama yi masa, amma duka yau kin manta, kika saka shi a daki kika more.
Ya yi mata murmushin sace zuciya, Anyway, AMANI you are a DARLING! Ko Sadaka sun zo a bayan ki suke.
Ya sunkuya ya sumbaci goshin ta ya ce I love you with all my heart Amani, tun gani na da ke na farko kin sani, na fara son ki ne from the very first time I saw you, ranar da na dawo daga France ke kuma kika zo wani hutu, sai ya zamanto na fuskanci halayen ki sun saba da nawa, na gane bazamu taba daidaitawa ba da wadannan halayen naki, don na tsani mutum mai GIRMAN KAI, FARIYA, TAKAMA DA IZZA, a takaice halin ki ne kawai bana so Tafisu, tun daga wancan lokacin, amma ba ke ba.
And today, Amani I love you more than any worthly earthly possessions, for the wonderful gift I received from you, for the love we shared, it will continue to linger in my memory.
Ya sake kai mata wata warm sumbar a kasan cibin ta, wanda yasa Amani rufe idanu da hanzari, cikin kunya da kuma jin dadin kalaman sa.
To amma me, duk ciwon nan da take ji a cikin jikin ta, Mukhtar ko ya sani ko kuma bai sani ba? Zata iya cewa Mukhy ya so kan sa da yawa, duk da ya taba cewa he will not be selfish a kan hakan, yau kam yayi son kai, don ta san bata yi healing from the first ba, lokacin da ta gane neman tafiya karo na biyu yake yi duk kuwa da yana lallashi, yana yana kuma bada hakuri ta hanyoyin nuna kauna da dama. Duk ta san kauna ce ta sa hakan, amma hakika ta tausayawa kan ta domin ta ji jiki ba na wasa ba.
Tana so ta ce aa, tana so ta yi korafin ya bar ta ta samu hutu, at least ko zuwa gobe, amma da ta tuna ‘sadakoki masu zuwa da abinda Ummami ta ce mata a kan halittar su, ai sai ta gyagije, tare da bada sabuwar himma, wajen nuna rashin gajiyawar ta duk kuwa da cewa Amani ta jigata yau a hannun Mukhy, ya mori auren sa da yayi missing sama da watanni biyu a wunin ranar yau kadai.
The whole day for Mukhy!

***** ***** ****

Haka daren yau ma bakidaya Muktar ya hanata aikin komai sai nashi, bai bar Amani ta huta ba har washegari yana amarci, haka basu je koina ba wunin yau, sun bawa juna lokacin su gabadaya, ta yarda auren ibada ne da gaske, ibada mai zaman kan ta, ba wai zata ce jin dadi ne zallah a cikin sa ba, kamar yadda take tunani a baya, akwai takura musamman da bata saba ba. Amani ta yarda cikin kowacce ibada kuwa sai an saka juriya da sadaukarwa ga juna.

**** **** ****
Chapter 5 · 0% Book details