Sashe 4
Amani Part 4 Complete Hausa Novel · about 5 min read
yi marmarin fita ba yau, ganin yadda ake ta gatan ta shi, tuni zazzabin ya sake shi sai bin Tafisu da kasaitaccen kallo yake daga kwance, ga kwalliya ta fece ta fita tsara yadda yake son ganin ta, an yi daurin nan a kan goshi, irin dai yadda take yi a Katsina a lokacin da take kan ganiyar ta ta TAFISU! Yana hangota daga nesa yana hadiyar miyau yana faduwar gaba, domin babu karya Tafisu ta iya daukar wanka. Abin mamaki shi da baya kashe wayar sa sam, amma yau sai ya samu kan sa da kashewa. Duk wanda ya neme shi ta waya ya samu wayar Maina a kashe, yau har Ummami ya kasa fita gaishe ta sabida uwargida ta murda kambu. Ya Mukhy ka tashi muje na hada maka ruwan wanka ya kalle ta kasa-kasa yace ai na yi da asubahi, ko ke zaki cuda ni yanzun? Amani ta kai tafukan ta ta rufe fuska cikin jin kunya tana yar dariya, kuma sai ka tube a gaba na in hau cuda maka baya? Ai bazan iya ba kai ma bazaka iya ba. Mukhy ya ce wa ya gaya miki bazan iya ba? Sai kace nima irin ki ne dan kauyen Faskari? Yanzu dubi daurin da kika yi a kan goshi, yammatan yanzu basa yin irin sa, sai na acuci, wannan daurin naki fa tun na zamanin Maryam Babangida Amani me zata yi ba dariya ba! Bata san sanda ta tuntsire da dariya ba tayi ta yi, ta ce Ya Mukhy! A ina ka san a cuci da daurin Maryam Babangida kai ba dan Najeriya ba? Ya mika mata hannu ya ce zo in gaya miki ta rufe ido tana murmushi domin cinyar sa ya gyara mata yana nufin ta zo ta zauna kai. Amani ta rasa inda zata sa kan ta don kunya, sai ta bige da cewa. Ya Mukhy yau bazaka je fada bane? Wannan shine kora a fakaice. Kin taba sa ni zuwa fada? Inada fadar da ta wuce wannan? Mukhtar ya fada tare da mikewa ya nufe ta da azama don ya fahimci neman guduwa take yi don ta fara tsorata da idanun Mukhy yau, caraf! Ya ruko ta ta baya, ya kuma rungumota gabadaya, ya kwantar da kan sa a kafadun ta, ya kai hannu ya shafi kirjin ta da ke zagin sa tun dazu, ahe ko bra babu jikin su, yayi wata irin ajiyar zuciya yace. By Allah you will be the death of me AMANI!. Ya juyo ta suka fuskanci juna kafin ya sumbaci kirjin cikin lumshe idanu, sannan ya zuge zip din rigar gabadaya. Amani ta runtse idon ta tana kiran sunan sa kafin ta soma tirjiya cikin jin tsoron yanayin da Mukhtar ya koma mata yanzu, tuni ya balle bra din cikin dan lokaci da wayo da dibara, yana mata hira mara kan gado a cikin kunnuwan ta, Amani ta soma kokarin janyewa don ta soma tsorata, ya ce. Oh Amani, Oh! Tafisu, don Allah kada ki bar ni yau, in kika yi min haka, zaki kashe ni da rai na! Mukhtar ya gama saddaqarwa yau in Amani ta zuqe masa a wannan halin, ko ta yi amfani da damar ta ce zata rama abinda yake yi mata itama a kwanakin nan, babu shakka gawar sa zaa dauka. Tun tana neman zuqewa yana riko ta cikin lallashi da shafa gashin kan ta zuwa tsakiyar gadon bayan ta, don ita bata tsammaci wannan a yau ba, don ta san bai da cikakkiyar lafiya kuma, tsakanin ta da Allah jinyar sa ce tasa take yin duk abinda take yi, ba don ta ja hankalin sa ba. Shi kuwa Mukhtar a yau kam duk wasu EXPERIMENTS DA YA DORA AMANI A KAN SU, YA YARDA AMANI BATA FADI KO DAYA BA!!! Don haka ya yarda wannan safiyar ta zama first morning din su maimakon first night da ake cewa. Don ji yake kamar an kawo sabuwar lafiya an kara masa. Kafin kace meye wannan har Amani ta soma yin laushi, sumbar da Mukhy ya soma mata ta soma shigar ta, ta ratsa har cikin kwanyar ta. Saura kadan Amani ta sume sailin da Mukhtar ya susuce a sumbatar kirjin ta, sai zuba sambatu yake cikin hargitsa gashin kan ta, cikin rokon ta shima ya tuba. Ya daina muzanta mata. Can na jiyo Mukhy da wata yar murya tamkar ba tasa ba, yana fadi wa Amani cikin kunnen ta Ya bi Allah ya tuba, ya mayar da duka kalaman shashasha, ballagaza, rakiyar mata da yake kiran ta da su a baya, yayi rantsuwar cewa yau ya mayar dasu cikin cikin sa!. Hawayen farin ciki suka zubowa Amani, ta dora hannayen ta a kan kafadun sa ta ce MUKHY, I LOVE YOU YA MUKHY! Ta soma mayar masa da martanin sumbar kaunar da yake mata, Mukhy ya karasa rikicewa Amani, don bai zaci wannnan alfarmar daga gare ta ba, ya ce. Pls Tafisu hug me today, it is the beginning of our blessings, the truth which I. I must confess loudly. “ TAFISU KIN FI SAURAN MATA A ZUCIYA TA!. Sai hawayen farin ciki suka shiga tsere suna diga dis-dis, daga idanun Amina-Amani, zuwa kan kyakkyawar fuskar Mukhtar Issoufou Massaoudou, kawai sai Mukhy yasa halshesa yana dauke mata su, silla-silla, wannan ya kara rikita Amani, ta kara sakar masa jikin ta sosai, ya shiga yin yadda ya ga dama da komai nata, domin kalamai ne da bata taba zaton ji daga Mukhtar ba. Tunda shi kullum burin sa shine yayi kasa da ita, don ya rage mata jin izzar wannan perception din nata na tafi sauran mata!!! Sune kuma kalaman da suka fidda duk wani tsoro da fargabar abun da ke ran ta, ta mika wuya ta bashi damar da ya dade yana nema, wato ya tara da ita a lokacin da take son sa, so na hakika. Ta mallaka masa zuciya da ruhin ta da gangar jikin duka a tare. Ta kuma karbi kowane tayin sa da hannu bibbiyu. **** **** ****