← Book details Amanata Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 22

Sashe 20

Amanata Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ma Ahyan tukun ta sanar da sak’on Mun wa Ammar, dake ba bak’oba ne falon ya sh’iga ya zauna, sai ga Ahyan ma ya sh’igo hannu ya mika masa suka gaisa, Mum ne tash’igo itama da sallama suka amsa ta nimi gu ta zauna, nasiha ta musu sosai mai sh’iga jiki, sunansu tak’ira d’aya bayan d’aya suka amsa ta d’anyi sh’iru kafin tace”na yanke hukunci had’aku aure da k’anne ku. Cikin razana suka d’ago a tare suna kallonta, sake mai-maita abunda ta fad’a tayi, Ahyan ta kanka zan fara, kasani tun lokacin da yar’uwa ta take raye muka yi al’k’awarin zamu had’a ya’yanmu Aure, ina son in cika wannan burinmu, kuma bin umarni na sh’i zai sa na yafe maka abunda kayi min, don haka na yanke hukunci had’aka aure da yar’uwan ka Kausar har na sanar da yan Sokoto. Ba shawara nake baka ba umarni na baka, ta kai dubanta ga Ammar ta kira sunansa, ya amsa jiki ba kw’ari,tace”Ammar kaima ina ga zaka auri Zainab don tafi sabawa da kai ta sh’ak’u da kai sosai, Ammar a cikin zuciyansa yafurta Alhamdulilah!.a fili kuma sunkuyar da kansa yayi yace to Mum Allah yasa hakan shine mafi al’kairi!, Ta amsa da ameen. Tace”don haka kuje ku fara sh’iri wata sati ne d’aurin Aure da tarewa. Sannan bace sai kunyi kayan karya ba a’a mu al’kairin abu mukeso suka amsa da to sh’ikenan ku tash’i kuje Allah ya muku albarka ameen. Amm Ammar ina so ka zo min da Auta da kayanta zata dawo gdn nan harsai anyi biki sai ka d’auketa to ya amsa suka fita. Ammar na isa gida wata zuciya tace karkayi sauri sanarda Auta kai zata Aura halama bata sonka kawai ka gwadata ka gani. Da sallama ya sh’iga gidan amam ya d’aure fuska Auta da fara ta masa sannu da zuwa, ganin yanayin sa ya sa tace”Yaya na mai ya sameka? Kona maka laifi ne? Kai ya gir-giza mata alamar a’a to mai yasame ka? Dan Allah ka sanar min. Cikin al’hini ya soma yimata bayani kam hahiya zata hadasu Aure kuma wata sati duk Auta ta k’agu taji da waye yace ni da Kausar da ke da Ahyan what?? Tace “ina sam bazaiyuba ni wlh bana sonsh’i. Ina da wanda nake so, cikin damuwa Ammar yace” wa kike so?.shiru tayi tana kallonsa don bata san lokacin da ta furta maganan ba, Ammar yayita bata kalamai akan ta d’au k’addara da abunda Allah ya zab’a mata, Auta kam kuka ta somayi mara sauti, daren ranan bata rintsa ba. Da safe kuwa idonta duk ya kumbura Ammar na ganin ta sai duk ta bashi tausayi kamar zai fad’a mata ko zata samu sauki, don yana hango tsagw’aron Sinsa acikin kw’ayar idinta amma ya share. Yace”Auta ki sh’irya zuwa dare ina dawo zan kaiki, cikin fush’i tace”ni ba inda zanje kai naga alamr ma baka damuba daman baka damu dani ba, kuka ta saki mai tsuma zuciya har k’asan zuciyansa yake jun kukanta, fita kawai yayi a d’akin don bazai iya saura- ronta ba. Yinin ranan bata ci abimci mai ky’au ba sai da azahar ta samu bacci ya d’auketa ko da ta tash’i bayan la’asar idonta ya washe wanka tayi takiyin kw’aliya tace”ni ba ida zani daman son da Ammar ke min bana gsky bane, hmm ko ajikinsa bai damuba mts ni haushin Kausar din ma na fara ji. Ni rash nace”kw’aji min Autan nan harta na da bakun iya fush’i Ammar kuma fa da ya ganta da saurayi yayi yaya?. Da yamma da Ammar ya dawo sunsha rikici don fir tace ita ba inda zata je, sai data ga ya bata rai kafin ta fito tana kuka ta dan debi kayanta kad’an suka tafi. A gd basu same su ba don sun fita sayayya tana zuwa dakinta ta wuce, sai magriba suka dawo ganin karsu fahimci halin da take ciki yaa ta d’an biye damuwarta ta sake kad’an, sukayi hira har zuwa 8:40 Mum ta haura sama Munay ma haka Kausar da Auta kad’ai a falo. Ammar ya sh’igo zai musu sallama ya wuce yatarab ba Mum ya musu sai da safe ya fita. Biyo sa tayi da ta sha gabansa kasancewar ida suke ba haske kafin ka isa harabar gdn ne, kuma tasoma masa tace”ni wlh bana son auren inada wanda nake so kuma shiya yace yana sona ai, ganin Ammar yayi sh’iru baice mata komai ba tasa ta fada jikinsa ta sake kuka nan take Ammar taji lbr yasoma sauyawa, kara rungume Auta yayi yace”Zainab sai da taji sunan har cikin kw”anyanta, bata iya amsawa ba sai binsa da tayi da ido yace wa kike so?, jin tambayar tayi tazomata a BAZATA, shiru tayi ta kafe sa da ido ganin yanayin da take kuma ya fahimci sh’itake so, sai yamata dabara sunanta yasake kira akaro na biyu kasa amsawa tayi yace”Zainab kina Sona?.da sauri ta daga kai alamar eh! Lallausar murmushi ya saki ya kara rungumeta fuskansa ya duko zuwa dai-dai kunne ta yace Zainab nine mijin da zaki aura, nayi hakane don in ga kina qauna ko ba ky’a qauna ta. Dukan wasa ta kai masa a kirji yace”wash ashh kika dake sai na rama zata gudu ya cabkota ya kara mannata da jukinsa tana kiciniyar kw’acewa ta kasa sai da ya bata lafiyayan kiss tukun ya saketa don kar ya wuce gona da iri. Da gudu tayi cikin gd tana yar dariya. H Mamu ta sanar da kausar ita ma ba a samu matsala da ita ba. Don haka suka ci gaba da sh’iri. Ammar akw’ati Uku da kit ya yi ma auta bai wani yi kayan karya ba turmi ish’irin ya mata sai English wears da ya samata. Ban garen Ahyan shima turmi talatin yayi da akw’ati hud’u da kit komai sai son barka a talakance ba karya aciki. H Mamu ta had’a yan Amareta tana ta tsumasu su Munay sai shirin biki akeyi. Ammar gida ya kama musu plat su kadai ba mai tsadan daga hankaliba 80k ya samu. Ya sh’irya shida Auwal sukaje k’auyen su Malam ya sanar musu da Inna laure yace”Malam ina son kazama waliyin Auren mu, yaji dad’i sosai basu bar kauyen ba sai tare da su Malam gd da suke ya kaisu d’aki Auta. Amare liyafa suka sh’irya sai angwaye da suka sh’irya Dinner. Yau take laraba duk gidan acike yake da yan biki yan sokoto sun zo, Amare ko Mum ta hana su fita anata gyara su Ammar da Ahyan sun had’a kai tare suke komai da Auwal Munay ko da Auwal tunda aka fara hidimar biki naga abunsu sai a slow. Yau Al’hamis takama yau za’ayi liyafa Mum ne ta kawo musu wani sari mai ky’au sosai, masu kw’aliya suka gyara Amare lokacin da suka fito gun liyafar dake acikin gd za’ayi hmmm masu karatu lokacin da suka fito karkuso ku gansu ohoho abun bacewa komai don sun sha ky’au kamar ba gibe, liyafa akayi na gani na fada malama Khadija da Malam Juwairiya suka gabatar da nasiha game da rayuwan aure. Bayan an tash’i a gunne suka nufo gida suna d’aki munay ke zi-zita irin ky’an da sukayi tace”Allah yasa wankar Dinner tafi na yau murmushi sukayi dukansu gabaki d’aya. Ran jumma’ah tun da safe suke aiki dafa abinci yan d’aurin Aure sai da suka kammala komai H Mamu tazo tasa Amare sukayi wanka cikin atafa sun sha turare had’in yar mai duguri, bayan Sallah Jumma’ah aka saida Aure Ahyan da Kausar, Ammar da Zainab daga guri yan d’aurin aure suka wuce zaranda holel don gudanar da walima. Da dad’dare Amare sunsha ky’au cikin gown kowacce kala d’aya da angonta Ammar yasha shadda fari da ratsin marun yayinda Auta tasha gown fari da ratsin maroon colour aciki ta sha make- up sosai tayi ky’au. Ahyan kuma daga nesa na hango shi da farin shadda yasha aiki da zare blue colour, Kausar ma gown ta sha fari da ratsin blue colour bakaramin ky’au tayi ba. Mutar d’aukan ya biki ne ta tsaya duk suka debi wayanda suka dace, Munay da Auwal ya d’auketa a motarsa yayinda aka tafi da Kausar da Ahyan a motar abokinsa, sai da aka gama kw’ashe su kafi naga wata k’atuwar Jeep baka mai bak’ak’en glass perker ba a dad’e ba naga wata mata tafito da Auta tun daga nesa take zuba ky’ali. Ammar kam sake baki yakeyi yana kallonta baita ba d’aukar ky’an Auta ya kai haka ba, bud’e murfin motar aka sata aciki, sai da ta zauna tukum taji k’amshin da tasaba ji, da sauri ta kalli gefenta Ammar ta gani yana mata murmushi. Lokacin aka jasu a motar hannusa ya sanya cikin nata yafara murzawa dake cikin motar ba haske matsowa yayi kusa da ita ya janyo ta jikinsa ya sanya haske wayarsa yana haska fuskanta sai da yagama kalon fuskanta ya gan-garo zuwa bakinta da ya sha jan baki a gankali ya soma. Oh!! Na gaji masu karatu sai zuwa page d’in gaba zaku jini. Taku a kulum mai k’aunar ku Rash Kardam [8:01PM, 9/20/2016] Rash Kardam: AMANA TA CE By ©Rasheedah .A. Kardam Wayar sa ya haska ta da ita tayi ky’au kamar ba Auta da ya sani ba, a hankali ya soma bin fuskan da kalo har yazo dan k’aramin bakin ta da yasha janbaki maroon, idonta ya haska yaga ta lumshe su wani kyau na musamman ta kara masa a hakan, take yaji wani farin ciki ya lulubesa yau Autarsa ta dawo mallakinsa YAR’AMANA sa, a zuciyara yace”ina ma da su dad suna yare suga wannan rana nasan zasu fi kowa farinciki. Ya Allah kajikansu kamusu Rahma Ameen. Kashe wayar yayi ya kara matso da fuskansa har Auta na jiyo numfash’insa, nan take yasoma jin wani abu na tsirga masa, bakinsa yasa cikin nata yafara mata wasu salon, dai-dai lokacin suka iso, a hankali ya matsa gefe jiki ba kw’ari. Duk yan dinner sun shuga su Ammar kadai ake jira, sai da su Ammar suka d’au lokaci kafin suka fito Ahyan na rike da hannu Kausar gsky sunyi ky’au. Ammar yace”amana afuwa mun bata muku lokaci. Murmush’i Ahyan yayi yace “mush’iga kawai don lokaci na kara tafiya. Ahayan da Kausar sune a gaba sai Ammar da Zainab, tunda suka saka kafa acikin
Chapter 20 · 0% Book details