Sashe 15
Amanata Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mata ta wargaza gashi suna sauri tazo tasa shiga dakin dai2 munay ta hada tea zata sauka fafo sukayi karo nan take tea ya zube ajikin munay cikin bacin rai ta wanke auta da kyakyawan mari har sai da ta rike kuncinta sai da taji radadin ya ragu ta daga hannu zata rama komai ta tuna sai ta fasa auta ido ta zaro lalle yau da kin gane kurenki wlh eyeh lalle kin samu kanki a bakaken larabawa…lol.. Amma zanyi maganinki fuuu ta koma daki don dauraye jikinta auta na kuka ta gyara gurin da tea ya zuba sannan ta shiga dakin kausar ta gyara ta fesa room freshener ta ja kofar ta koma dakinta taci kuka ta gode ma Allah bata sake fitowa ba sai rana lokacin hauwa ta gama abinci ta debo ta koma dakinta, Bayan sallan la’asar munay tayi shirinta ta fito don zuwa gidansu kawarta fiddy ta zo don ta sa auta ta gyara mata daki ta taba taji ta kulle ta kwansa auta najinta taki budewa dole yasa ta fita sai da tayi nisa kafin auta ta bude taga alamar bata nan ta koma ta kwanta ko kofar bata rufe ba. Ahyan yazo shigiwa anguwan yaga motar munay tafita cikin murna da zumudi yayi azamar zuwa gd don yaje ya samu biyan bukatarsa gun auta ya dan danata don yasan zai huta yanda take ja gata da yalwar kirji komai nata dabane wani murmushin mugunta yayi yanufi gidan horn biyu yayi mai gadi ya bude masa ya nufi parking space ya a jiye motar da sauri ya nufi cikin gidan har yana tuntube. Nima Rash ina ganin haka na bisa da sauri don in ga mai zai aikata nan take faba yasoma dukan tara2 bakina yana raa ina furta bai ra……..pp….. Din…Zee… Aut…..zai… Sai kun jini da daddare. ®WISDOM HAUSA WRITERS Rash Kardam [7:54PM, 9/20/2016] Rash Kardam: AMANA TA CE By ©Rasheedah .A. Kardam ®WWA® Da sauri ya shiga gidan, yayi hanyar stairs a hankali ya ke tafiyar, sai da ya taba kofar dakinta yaji a bude, kafin ya nufi nasa ruwa ya watsa, ya sanya kanan kaya maras nauyi, ya nufi fita daga dakinsa kenan, wayar sa tayi kuka, badan ya soba ya juyo ya dauki wayar, sunan Jenifa ya gani a scream din wayar, da sauri ya daga daga daya bangaren akace hello my luv, ya kk? Ya 9ja? yau she zaka dawo ne?nayi missing dinka da yawa, nan ta fara masa salonta na janye hankali, “take ya manta da abunda yayi niyya” suka shiga hirarsu ta masoya, bai ankara ba, sai jin ana kiran sallah mangariba, sai lokacin ya tuna kudirinsa, da sairi ya ce mike yana fadin oh!!! Shirt, ya tsa ya ciza, kafin ya kashe wayar, ko sallama baiyi ma jenifa ba, Yana fitowa daga dakinsa ya ga munay tana haurowa, sam baiso ta dawo, batare da ya cimma burinsa ba, sannu da gida ta masa, ta wuce dakinta, haka ya hakura yakoma daki, yana jin haushi kansa da ya biye ma jinifa, (ni kuma Rash nace bawan Allah ko ka manta duk wanda ya rike Adu’ah Allah, ba zai kyale mun gu ya cuce saba, sai bisa jarabta ko kaddara). Ammar ko duk hankalinsa bai kwanta masa, da ahyan sam, ana sallah magriba ya dawo gida, sai da yazo ya samu auta tana sallah, bayan ta idar ya tabayi lfy ta, ya ajiye mata abunda ya sayo, kafin ya koma dakinsa, auta da wuri ta rufe kofar ta, sanin halin munay, kartazo ta cimata mutunci, aiko munay tana zuwa ta kwan2sa kofar dakin taji akule ba haka taso ba. ba yanda ta iya taje ta kwanta. gari na wayewa, bayan auta tayi sallah, ta yi karatunta sannan ta mike taje ta hada tea ta dawo tana breakfast, sai ga munay tazo, fuskan nan ko alamar murmushi babu, nan take gaban auta ya fadi, kanta ta sunkuyar kasa, tana zuwa, ta zauna a yar kujeran da ke daki, ta daura daya kan daya, tana kada kafa. Kee waya baki damar da har zakina kulle daki?, ko kin manta da doka na ne?, auta ta kada kai alamar àa, to maza ki bar cin abincin nan, kije ki hadan breakfast, cikin sanyi jiki, tace mai zan hada miki?, wani mugun kallon da tamata yasa ta yi shiru, idonta duk ya kawo kwalla, munay na fita ta nufi kitchen, haka soya mata Chief da indomee sai tea da yaji kayan kamshi, ta kawo mata daki, ta ajiye zata fita munay tace inagama ki dawo kizo kittara kwanukan kai ta kada mata, ta fita da sauri, sabida kukan da ke shirin zuwa mata. “Allah sarki rayuwa nikuma haka Allah ya tsara min, Ya Allah ka bani ikon hakuri”, kuka tayi sosai kafin ta share hawayenta, ta nufi dakin munay ta debi kwanukan kenan, munay tace dan ajima kimin girki da dan yawa, don ina ‘suspect” din a kwai bakin da zanyi in sunzo, san nan ki tabbatar yayi dadi, in ba hakaba, kin san saura ta fita, adakin ta je ta jiye, falo ta gyara, bayan ta gama ta nufi dakin ammar ta gaidashi, ciki2 ya amsa nan ta bashi hakurin abunda ya faru, sam ba zai iya fushi da autarsa ba, dole ya huce suka danyi hira, kafin ta dawo cikin gd. Ahyan kuwa tun daren jiya, ya gama kwanton baunan sa, Allah bai bashi sa’a ba yayi ta zarya amma ta rufe daki, dole ya hakura ya kwanta cike da haushi. auta da wuri ta daura girki, ko ina a gd sai kamshi ke tashi, bata gama girkin rana ba sai 3:40 tashiga tayi wanka, ta dauko kayan da Ammar ya musu tsaraba tasa, gata fara ga kayan maroon da baki, bakaramin kyau ya mata ba, “(ko kai mai karatu katsara irin wan nan kaya a idonk ya kake ganin auta zata fito)”. Munay manya bacci tasha, sai da ta tashi wanka tashiga, tana fitowa ta bude sif dinta tana zaban kaya can idonta ya kai kan wani green sai lokacin ta tuna Ammar ne ya sayo musu a dubai da yaje sari, da sauri ta dauko, nasan yau un yaganni da shi zaiyi farin ciki, tana sawa tayi make up kamar zata bar kasan. Misalin4:30 wayarta tayi kara, tana dagawa taga bsty ta ce, da sauri tace ya kun isone?, bsty tace eh, right!,…. gani zuwa da sauri ta nufi gate, tana zuwa ta hango su, oyoyo ta musu, kafin suka rankwafo zuwa falo. bayan sun zauna ne munay tace kee auta!!, auta!! auta!! cikin isa da gadara take kiran, Ganin bata fito ba yasa tayi hanyan stairs, fuskanta dauke da kwandon bala’i. auta ko jin kira bana karau ba, yasa tafito da sauri sam bata lura ba saiji tayi garam!!….. Sunyi karo da mutum cikin tsoro ta ja da baya kee yar iska dan ubakin waya baki damar tafiya kwa2ra agidan nan?, ta sadakar da duka kwai, duk tsoro ya cikata amma jin ta zagi ubanta yasa taji wani bacin rai da karfin guwa yazomata. ®WISDOM HAUSA WRITER’S Rash Kardam [7:56PM, 9/20/2016] Rash Kardam: AMANA TA CE By ©Rasheedah .A. Kardam ®WWA® Da karfin guwa, ta soma zazzaga ma munay masifa wanda, wanda yasa munay sake baki don bata taba tsammanin ta iya masifa ba. sai a lokacin taji muryan xarah na cewa munay kika bar wan nan mai kama da Aljanan, take miki rashin kunya, daga hannun munay ta kai mata mari, auta ko cikin zafin nama ta rike hannun, ido munay ta zaro sai a lokacin ma ta lura da kayan jikin ta, aiko take ranta ya kara baci tayi kam ta da niyar duka aiko auta ta damko ta, sai lokacin karfi ya zo mata nan ta shake munay, sai ga idonta ya fito alamar tafiya taji shaka, xahrah da kaltum suna ganin haka, sukayi kan auta zasu fara jibgarta sai ka ahyan ya shigo ko sallama babu, yana yar wakansa, ganin abunda ke faruwa, yayi kansu kai!! meye haka? Mts ya fisgo xahra da kaltum, kafin ya kwace munay, sai haki takeyi, auta ko jin wuyanta ya bushe ta wuce kitchen ta dauko faro mai sanyi, tana takun isa, ta zo falo ta taras yana fada wa munay, suna hada ido ta yi mata gwalo, nan munay takara harzuka sosai, kamar zata fasa ihu. Auta bata gama gyara zama ba, taji tsayuwar motar Ammar da sauri tayi mike don bata son ahyan ya tafi ya barsu, zasu iya mata rashin mutunci, kitchen taje ta dibi rabin girki da tayi wa munay, duk da tasan ya masa yawa, amma don ta kularta, ta diba da yawa sosai, tazo ta wuce su tayi dakin ammar lokacin yana cire ta kalmi, da sallama ta shiga, kalonta ya tsaya yi don tayi kyau sosai, bai san har ta iso gefensa ba, sam ya shagala da kalonta sai da ta hada hannunta tana tafawa, kafin yayi firgit ya sauke wani ajiyar hrt, sannu da zuwa ta masa, ya amsa da sakin fuska, kalonta yayi, ya ce my sis gsky na iya zabe, don kayan nan ba karamin kyau suka miki ba, murmushi tayi tace na gode Allah ya kara budi, ameen ya ce barin watsa ruwa, tana zaune ya shiga dakinsa, sai da ya dau 10 minutes, kafin ya fito cikin kaya maras nauyi, abincin ta zuba masa, nan kamshi ya fara dukan hancinsa, aiko bai tsaya wata2ba ya fara diban abinci yana santi, sai da yaci yayi rabi sanna ya sha ruwa, yace Alhamdulilah. Hira suka rinkayi yana bata dariya sai kyal2lewa takeyi, sai da aka kira sallah magriba kafin ta masa sai da safe, ta nufi cikin gd, sai da ta dan leka ta ga basa nan, ta nufi kitchen da hanzari ta ajiye cooler ta nufi dakinta, key ta saka tayi sallah haka har akayi isha’i ta kwanta. Da safe ta hada breakfast ta dibi nata ta koma daki, bayan ta karya ta koma daki, bata fito ba sai karfe daya ta daura na rana lokacin munay na bacci, tana gamawa ta diba ta koma daki, bayan taci wanka tayi ta zauna tana duba littafin adu’ah. Sai kusan uku taji tashin mota tasan munay ce, tana tabbatar da ta bar gidan ta fito ta nufi kitchen ta