Sashe 14
Amanata Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
in ina daki yasa wataran nayi rawa wataran in zauna ina bin wakar baran wakikin Arjuly Siyn ina son wakarsa yau tun da safe munay tazo ta min warning in gyara mata daki san nan in kade mata cikin Waldrop dinta zata fita sai yamma zata dawo tun da ta fita nasa ka wando wizy da yar rigata mai dan tsayi ya kama jikina nan nashiga na gyara ma munay daki na fito zan sauka kasa dauko dauko fresh milk insha don nayi aiki sosai ina fitowa naji daga wani dakin da ke kusa da down stairs naji ansaka wakar Vear wai take Surili akhiyon wale, daman mayar wakan ce ko ada nan na fara tika rawa irin na wakar don mutum2 ake wakar amma ni daya nakeyi sai nan take na tsinci kaina cikin ni shadi ina bin wakar ina rausayawa. ®WISDOM HAUSA WRITERS Rash Kardam AMANA TA CE By ©Rasheedah .A. Kardam ®WWA® A hankali ya ke saukowa sanye da 3quater da yar riga mai gajeren hannu, ya jimma a tsaye yana kallonta wannan wacece da bai taba ganinta ba ko ita ce Zee din da mum ke fada gsky yarinyan ta hadu ba laifi wani juyinda tayi a rawan sai da yasa Ahyan hadiye yawu don wannan tana daya daga cikin irun matan da ya ke so ta hada koma2 gyara tsayuwa yayi yana kallinta don baison ta bar rawan, Sam ita bata san da mutum ba tsakaninta da Allah take tika rawa, Dai2 nan Ammar ya shiga kallon ta yakeyi cike da so da kauna dake yasan ita mayyar wakokin india ne ganin auta cikin farin ciki yasa shima ya tsinci kansa cikin farin ciki sai a lokacin ya lura da ahyan da yayi tsaye yana kallonta nan take ransa ya baci kishin sa ya motsa bai san lokacin da yaje ya mata wata damka ba kee baki da han kaline bakisan akwai wanda bai kamata su kalleki haka ba tsaya wa nayi ina masa kallon tuhuma sai a lokacin naga ahyan ya karasa saukowa sai min wani kalo yake wanda ni kaina sai da na tsargu, Munay ce ta shigo ko sallama babu ganin irin hallin da muke ciki yasa ta nufo ni da sauri kee baki da han kali ne zaki fito cikin irin wan nan shigan duk ta rude kai ka rantse a kwai mijinta a ciki na fito da wan nan shigan nan take jikina ya hau rawa da gudu na haura sama ammar kam dakinsa ya koma ransa duk a jagule ahyan kuma bayana yabi da kallo yaga duk yanda illahirin jikina yake motsawa tabbas dole yasan abinyi akan wan nan yarinyan. Wacece Hajiya Mamu?,.. Asalin sunanta Maryam Alkali haifafiyar garin katsina ce aure ne ya kawota bauchi, Hajiya mamu ta taso cikin kulawa da tattalin iyayenta Alhaji Alkali mutum ne mai karamci da sanin ya kamata yana da mata daya mai sunan Xahra mace ne mai mutumci da kamala shekaransu 2 da aure basu sami haihuwa ba sai da suka shiga shekara na 3 Allah ya basu haihuwar diyarsu ta farko maryam inda suke kiranta da Mamu sai bayanda suka sanu shekara 4 Allah ya sake basu haihuwar fatima haka suka taso cikin kulawa da kaunar juna inda mamu tayi aure ta auri wani shararen dan kasuwa bayan tayi aure da wata 3 Allah ya bata cikin ahyan haka sukayita tattalin cikin har tazo ta haifeshi yaci sunan Ahyan ma’ana Gift of Allah Bayan shekara 2 akayi bikin fatima itama bayan aurenta da sheka 4 ne ta haifi Kausar kenan kausar yar kanwan hajiya mamu ne tunda fatima ta haifi kausar ta kamu da lalurin rashin lfy bata dade tana jinya ba Allah ya karbi abunsa nan H Mamu ta karbi kausar ta dawi hannunta sai da kausar ta kusa 4 years hajiya mamu ta haifi munay haka taci gaba da kula da yaranta tana basu tarbiya mai kyau mijinta yana kasuwancinsa ka Allah ya sanya musu Albarka dukiya sai haba ka yakeyi kwanaki sunja lokaci ya tafi har ahyan yagama secondary nan Abbansa ya fara shirye2 na fitansa karatu waje yayi hatsari ya rasu tabbas sunji mutuwar nan ba kadan ba bayan yanyi arba in ne hajiya mamu tayi ciki ciku yatafi karatu kasar waje nan ita kuma tani mi aiki tana zuwa sam taki aure don tana kula da yaranta Kausar dake tana kama da mamarta in ka ganta baakace ba hajiya mamu bane ta haifeta ba don suna kama munay da dad dinsu tayi kama sam ita halinta ya fita daban bata son kowa a kusa da ita ga jinkai ga nuna isa kamar yar President.. Lol… Yawancin kawayenta yaran manya ne bata harka da yaran masu kananan karfi acewarta za a raina ta don kalin kanta take kamar yar gidan dan gwate ….lol… ®WISDOM HAUSA WRITERS Rash Kardam [7:54PM, 9/20/2016] Rash Kardam: AMANA TA CE By ©Rasheedah .A. Kardam ®WWA® Hakan yasa munay bata son talaka komai nata da yayan masu kudi take harka , Tunda ahyan ya tafi sai sai suyita waya da yan gida acan turai kuwa ya samu abokai yan duniya bushashan su kawai sukeyi duk da bai yi wasa da karatu ba amma baka rasa shi gidan faty rawa duk ya iya zuwa amma sam bai shan giya hasali ya tsaneta sosai da sosai haka rayuwansa ya kasance har zuwa yanzu da ya rage masa 1 year ya hada masters dinsa shiyasa komai nasa ya ban2ta da sauran ga wata yar dan kunne manne da ya makala a kunnensa, wan shine lbr H mamu. Jiki ba kwari na haura dakina tabbas yau na san munay sai ta min ba dadi ga ammar ransa ya baci anya na kyauta masa kuwa duk yanda yake kokarin kyautata min ace yau ni na bata masa rai gsky banyi adalci ba bau kyauta ba take naji wasu zafafan hawaye suna gan2min kwanciya nayi nasoma kuka maras sauti, kamar daga sama naji an zuba min dundu har kirjina sai danaji ya amsa munay na gani da bulala ido na zaro nan na sauko na hada hannuna biyu na fara bata hakuri. kee yar iska mai kodadden fuska waya baki daman saka wayan nan kayan bare kiyi make up har ki sauko falo nan take muryana tasoma rawa dan Allah kiyi hakuri munay ta dago dorina kamar zata zuba min na runtse ido sai hawaye amma sai naji shiru a hankali na bude idona sai naga tana harara na tace daga yau ina kara ganinki a tsakar gida sai kin gayama yan garinku, kinci sa’an yau yan mutuncina suna kusa da kinji ajikinki ban tankaba tace kuma ki shirya kabar punishment na musamman. Fuuuu ta fita nan na saki wani ajiyar hrt nayi hamdala da bata bugeni ba. Ahyan kuwa yana haurowa sama yana ta bin dakunan da kallo don ya ga wanne ne wan nan yarinya ta ke ciki har ya iso dakinsa nan ya zauna a yar kujeran da ke dakin ceke da tunani. ®WISDOM HAUSA WRITERS Rash Kardam [7:54PM, 9/20/2016] Rash Kardam: AMANA TA CE By ©Rasheedah .A. Kardam ®WWA® Gsky wannan ta hadu komai nata das2dashi nan ya kasa shan malt din da ya dauko ya kwanta ko da ya rufe ido Zee yake gani shi kadai sai wani smile ya keyi wan nan tasa ce dole ya bi duk yanda zaiyi ya mallaketa. Ammar ko da kyar ya isa daki kirjinsa ya masa nauyi yashiga tsananin damuwa don karara ya hango tsananin sha’awa auta a idon Ahyan kuma gashi da alamar bayida kamun kai nan ya dau ruwa ya sha ko zaiji sanyi a zuciyarsa amma ina nan yakama zarya a daki yana tunanin abunyi shin ko zai tun kari auta ya fada mata yana son ta ne wata zuciya tace kar tace bata sona ya zanyi gashi ina tsananin kaunarta auta tamkar wata bari na zuciyata ce matsawan ba ita ba zan rayu dai2ba nan ya tuna komai yayi zafi a kwai Allah take ya soma karanto adu’ah kafin yaji sanyi a ransa. H mamu ko sai yamma ta dawo gd bayan ta huta ne ta leka dakin kausar tasamu tana bacci ta wuce dakin munay bata nan daga window ta hangota a garden, nan ta fito ta nufi na Zee auta tana kwance da sallama ta shiga jin muryan H mamu yasa ta mike tana mata sannu da dawuwa bayan sun gaisa tace yana ganki haka auta ta kalo murmushi tace bana jin dadi ne tace ayya sannu kinsha magani kuwa tace eh tace to Allah ya sauwake, ameen tace daman ina son in fada maki gobe zani Sokoto akwai abunda zanyi tace to Allah ya kare ameen tace kafin ta mike ta nufi dakin Ahyan kwance ya ke akan katuwar katifar sa idonsa na kallo sai da ta taba sa tukun ya mike tace mai kake tunani haka kai ya sosa yace mum ba komai tace fadamin dai tace ba kimai tace ok daman so nake ka shirya gobe zamuje sokoto da safe samu fita ido ya zaro nan ya tuna da auta ga dama ta zoma sai yayi saurin cewa mum gobe ina da abokina zai zo daga abuja kinga in na tafi ban kyauta ba tace ok zan tafi ni kadai in yaso kafin ka koma sai kaje ka gaidasu ya ce to, tana fita ta tarar da kausar ta tashi ta fito falo ga hauwa da munay nan nan ta zauna sukayi hira nan take fada musu tafiyanta kausar tace zan biki mum munay tace nikam inaga sai bros zai tafi sai mitafi tare mamu tace Allah ya kaimu suka amsa da ameen tace ma kausar sai ki shirya yanzu don mass zamu bi ba flight ba tace to da sauri tayi dakinta ta shirya su munay da mum suka shiga hirarsu. Washegari da sa ahyan da kansa ya kaisu tashan mass suka shiga mota sai da suka tashi kafin ya dawo gida, ya yi wanka ya fita yau yana cikin farin ciki yasan yau zai san yanda zaiyi samu ya biya bukatarsa don tunda yazo 9ja bai samu ya biya bukata ba gudun kar Mum dinsa ta ganesa. Auto ko sai kusan 10:am ta fito zata gyara ma kausar daki don ta bata sallahun ta gyara