← Book details Amanata Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 22

Sashe 19

Amanata Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ahyan k’uwa duniya ta masa kunci, sam mum ta fita a har kansa, gashi yau saura “3 days” ya koma “school” duk b’aya cikin hankalin sa, “ya’yi nadamar abun da ya aikata, yanzu a shirye yake da duk w’ani hukuncin da “Mum” ta yanke zai d’auka. “Alhamdulilah, lfy uwar jiki b’abu mai fushi d’ake. Nagode da kulawar ku gare ni, Allah ya bar zumunci” Ameen. Rash Kardam [8:00PM, 9/20/2016] Rash Kardam: AMANA TA CE By ©Rasheedah .A. Kardam Yaro ne yayi sallama, aka amsa masa,yace”wai ana sallama da Zainab a waje”. Mts taja tsaki cike da takaici Auta tace”kaje kace waye ne?, yana fita takama guna-guni ita kadai, ni wan’nan Adam din ya wani takura wa mutum, mts haushi ma yake ban yanzu. Yaro ne ya sake daw’owa yace”wai inji Adam. Tace kace masa bata’nan, Yaro ya tafi bai kuma dawo’wa ba. Auta tayi kw’anciyar ta, tana mai tuna abunda tayi ma Ammar, kw’alane ya cika idon ta, tabbas ban ky’auta masa ba, na dawo butulu, ta yaya ma hakan ta faru dani?, har na aika ta masa hakan ya zama dole in basa hakuri, don Ammar shine jigon rayuwa ta da farin ciki na. Kuka ne ya kw’ace mata, tana mai tuna iya’yenta, addu’a ta musu da fatan samun Rahman Allah. Munay tana isa gida d’akin ta, ta shiga ta kw’anta a bakin gad’o, kuka taci mai isarta, tana danasani abunda ta ai’kata. Tace “Ya zama dole in’nimi gafar su Auta, matsa’wan in basu yafe min ba, bazan samu Rahman Allah ba, don na shuga gakki su. Kw’albar asirin ta da’uko, ta b’oye a hijab d’inta, ta nufi gurden, tana zuwa ta d’au katon dutsi, tayi bismilla ta kw’ad’a ma kw’albar, nan take wani bak’in hayak’i ya soma fita, gurin ya fara jujjuya mata, duk addu’a da tazo bakin ta yi take yi, sai da ta tsuguna kafin zuwa jimawa ta daina ji, da sa’uri ta mike ta nufi d’akin ta, al’wala tayi, ta fara sallah tana mai neman gafara gurin Allah. Hajiya mamu duk shirin take yi ta na jiran dawo’war Ahyan zan iya masa hakuri matsawan zai bi umu’rnina da sharud’an da zan gindaya masa to zan iya hucewa. Kausar ce ta i’so falon tace “Mum na gama duk aiki da kika sani. Ok!. Wayar ta ne ta yi ringing Ahyan ke kiranta, ba kaifi da fara’arta ta d’au sallamansa. Cikin ladabi yace “Mum ayini lfy?. lfyklau ya karatu?. Alhamdulilah!! “Mun ma gama yanzu results muke jira nan da 5days zan dawo, Alhamdulilah!! Allah yasa a ga saka mako mai ky’au, Ameen Ya Allah. Cike da murna ya kashe wayar, yana mai tam’bayar kansa anya kuwa yau Mum dina ne ta amsa min magana?, kuma Batare da ta nuna fushinta ba. Hmm!! “Ya zama dole in yi amfani da wan’nan lokacin don in wanke laifina. Da wayan nan tunanin yayi bacci. Ammar ne ke shago duk ya rame ya fita hayyacin sa, waya yakeyi da Auwal, sun jima suna tat’tau’nawa sukeyi sun d’anyi hira sosai, Auwal ya ce”ina dawo’owa gobe fa, don akw’ai abun da zanyi ran friday. Cikin farin ciki Ammar ya ce haba? Eh! ya bashi amsa, to Allah ya kawo ka lfy Ameen. Ya kashe wayar. Auta zaune take ta gama yan aiki da zatayi, wanka tayi tasaka riga da skirt English wears, sun mata ky’au. Tana zaune taji gaban ta na yawan fad’uwa addu’a ta tsanata yi. Ammar ne ya sh’igo kai da ka ga yanayinsa baya cikin hayyacinsa, tun daga sha’ago maransa ya soma murd’a masa, da ky’ar ya’iya k’arasowa cikin gd, yana shiga dai-dai k’ofar d’akin ya zube yana fidda wani-irin numfashi, da sauri Auta tayi kansa, ta rike shi tana kuka, tana cewa”Yaya na dan Allah ka tashi ban son irin wan’nan wasan, nasan na maka laifi wlh na tuba bazan sake ba. Ina sai wani rikon da yamata numfash’insh’i ya kara sama-sama, kai in ka ganshi bazaka d’au zaka dawo ka gansa da rai ba. Wani kara ta saki dai- dai lokacin su Hajiya Mamu da Kausar da Munay suka shigo gidan, da gudu sukayi dakin ganin halin da yake ciki Hajiya Mamu tace “Munay yi sauri ki juya motar nan zamu nufi asibiti da sh’i. Matan da ke gidan ita da mijinta suka sh’igo, mijin shiya taimaka a ka sash’i a mota suka nufi asibiti. Dr ranan da suka kawo sh’i ita suka samu. Emergency aka nufa da sh”i sun dad’e a kansa kafin Dr ta fito ba alamar dariya a fuskan ta tace “ma Auta da H Mamu su biyo ta office. Sai da ta zauna ta nuna musu kujera suka zauna ta kalli Auta ta banko mata wata harara, “ke Zainab wato ba ky’ajin nasiha ko. “Anya kina tsoron kamun Allah kuwa?. Sh’in kin san hakki aure a kanki kuwa?. Cikin fada-fada take mata maganan. Zainab ina tausaya miki, Auta kam in banda kuka marar sauti ba abinda takeyi. Cikin rud’u Hajiya Mamu tace” Dr ni ban fahimci mai kike nufi ba?, Ina son ki min karin baya ni. “Dr bata boye ma H Mamu komai duk ta sanarma ta, “salati Hajiya Mamu ta saki ta kalli Auta, Zainab yaushe Ammar ya sama mijinki?. Cikin kuka tace”Mum nifa lokacin da muka kawosh’i Dr ne tace ni matarsa ce?, shine nace mata eh! ban d’auka abin da zata fada ba kenan. Ajiyar zuciya Hajiya Mamu ta saki,san’nan tayi baya ni ma Dr yanda zata gamsu. Dr tace”na fahimce ku amma gsky Hajiya d’anki nacikin wani irin yanayi yana bukatar Aure don Sperm ya masa yawa. Baran yau abun yayi worse, kuyi iya k’oka kafin nan da 10days ku masa Aure, in ba haka ba zai iya fadawa halaka gash’i haisai da ya sumar da sh’i. Hajiya mamu tace”Dr in Allah ya yarda zamuyi iya k’okarin mu ayi Auren kafin 10days din. Right!! Allah ya taimaka ameen suka amsa.fitowa sukayi daga office d’in H Mamu tana ta nazarin wan’nan Al’amarin tanaga hadin dazata yi zai’zo dai-dai lokacin Ahyan ma ya dawo Allah yasa su bi umurni na, Ya Allah ka taimake ni akan had’in Auren yaran nan da zanyi Amern. Taku a kulum mai k’aunar ku Rash Kardam [8:01PM, 9/20/2016] Rash Kardam: AMANA TA CE By ©Rasheedah .A. Kardam Munay da Kausar kulum suna hanyan Asibiti a d’an kw’anak’in da sukayi suna zuwa Asibiti Munay tana sh’ish’ige ma Auta ta kuma bata hak’uri akan abunda ya faru baya. Kw’anan Ammar biyu a Asibiti aka sallame sa, tunda suka dawo Auwal ke dawainiya da su, sam bai nuna gazawarsa. Yau Ahyan zai dawo H Mamu ta kira Kausar tace”ina son kiyi girki ma yayanki yau zai dawo, ta da’uko wasu k’aya masu ky’au tace kisa wannan zakije ki da’uko sa daga Airport. Cike da ladabi ta amsa tace”nagode Mum Allah ya k’ara bud’i yasa afi haka. Ameen! Sai da ta gama girki kafin tayi wanka tasa goduwar rigace bakaramin ky’au ya mata ba. Key d’in motarta ta d’auko ta nufi d’akin Mum da sallamarta ta tura k’ofar ta shiga, tace “Mum nagama girkin na jera su a inda ya dace, kuma bros ya kirani yace nan da 40minutes jirginsu zai sauk’a, ina son inje da wuri k’ar yayita jirana.H Mamu tace”to sai kin dawo Allah ya kare, banda tuk’in gan-ganci. Ta amsa mata da to ta fito cikin nutsuwa take tafiya harta isa ABUBAKAR TAFAWA/BALEWA AIRPORT. Bata dad’e da zuwa aka sanar nan da 5minutes Jirgin UK zai sa’uka. Jirgin na sa’uka fasinja suka suma fitowa mik’ewa nayi naje gurin, sai da mutane suka fir- fito can na hango Yaya Ahyan cikin wata bakar Suite yayi masifar ky’au ya kara haske da k’iba,sai ya dawo min tamkar wani bako ciiin zuciyata nake cewa”gsky Yaya Ahyan na karshe ne duk macen da ta same shi taji dad’i,” Ya Ahyan yana matuk’ar burgeni amma kash zai yi wuya na saye zuciyarsa. Ahyan kuwa tunda yake sau’kowa ya ky’alla idonsa a kan kausar sai da ya kusa suman tsaye, d’an shek’ara biyu zuwa uk’u da yayi baya gari, Kausar ta k’ara cika da ky’au tamkar ba ita bace. Hmmm yace”Kausar ina matuk’ar sonki tun kina yar yarinya amma nasan Mum da wuya ta bani ke. Dai-dai lokacin ya iso kusa da ita. Sam bata san ya iso ba saida ya hura mata iska a idonta wani sas-sanyan ajiyar zuciya ta saki, sai alokacin ta farga ya iso kusata ita, watsowa yayi dab da ita har tana jiyo fitar numfash’insh’i, ga shi duk ya cikata da kamsh’in turarensa Ayhan yace”Kausar mai kike tunani haka?. In ka ji yanda ya ke maganar tamkar rad’a zai mata a’cikin kunnenta. Cikin jin kunya tace maba babu ok! Trolley da ke hannu sa ta karb’a suka sh’iga mota, tun a hanya Ahyan ke satar kalonta har suka iso gida. Munay tana jin tsatuwar mota ta fito da gudu tana oyoyo my bros, tana i’sowa sukayi sharking din hannu, suka nufi cikin gd.sai da Ahyan ya huta Kausar ce tayi serving d’insa bayan yaci abinci ne ya shiga gaida Mum. Bayan sun gaita H Mamu take tambayarsa Yaya karatu? Alhamdulilah! Yanzu kam mun kammala result yayi ky’au duka suka amsa da Alhamdulilah! Allah ya sanya Al’k’airi Ameen. Mum tace”Ahyan kaje ka huta zuwa dare ina son ganin ka zamuyi magana, ya amsa da to ya tashi ya nufi d’akinsa da Kausar ta gyara masa sh’i. Ammar kam jiki Alhamdulilah ya war- ware har ya fara fita, abunka da mai zafin nama. Yana zaune wayars tayi kara Hajiya Mamu yagani cikin girmamawa ya d’aga wayar bayan sun gaisa Hajiya tace”Ammar ya karfin jikinka?, yace da sauki, tace Alhamdulilah! Yau in ka taso daga kasuwa ina son ganinka da magriba, to Mum zan’zo in Allah ya kaimu, yauwa nagode sai’anjima. Ammar na sallah magriba ya zo gun Hajiya sai da ya gaisa da mai gadi kafin ya sh’iga ciki. Munay ya fara gani a falo yaukam cikin nutsuwa ta gai dash’i ya amsa ta je kitchen ta kawo masa drink da abinci, tace”barin k’ira maka Mum din, bata jira amsan sh’i ba ta nufi sama, tana zuwa ta sanar da Mum Ammar ya zo H Mamu tace”ki kaisa falon baki can zamuyi magana, sannan ki bi kice ma Yayanku ya same ni acan to ta amsa. Sai da ta fad’a
Chapter 19 · 0% Book details