Sashe 2
Akan Aikin Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
........Zaune take Cikin Wani k'asaitaccen parlour ya k'ayatu Sosai Domin kallo d'aya zaka masa kasan Ankashe naira gurin babu Abunda babu Aciki, itakanta idan ka kalleta zakasan hutu k'ud'i naira suna Aiki gajikinta saidai idan kayi mata kallo da idanuwan basira zaka fahimce dakwai damuwa tareda ita, kyakykyawace iya gwargwado Domin bazaka kirata Mummuna ba saidai batada fari sosai Kuma bazaka kirata bak'aba samu iya kiranta chocolate color Musamman da yanayin Hutu da k'ud'i suka zauna cikinta sai kyawonta yak'ara bayyana, bakinta k'arami lip's d'inta maishawar kalla tanada idanuwa madaidaita tanada gashi duk da bamai tsawo bane Sosai, itad'in dai Masha Allah, saidai gadukan Alamu dakwai damuwa tareda zuciyarta Domin kuwa yanzu Hakan zaune take Saman 2 seater tana sanye dawasu ringada wando pink color da hularsu masu taushi, tazabga Uban tagumi, can tanisa Tareda kai dubanta Zuwaga Agogon d'akin k'arfe 12:30 pm Amma duk wannan tsohon daren wai maigidan bayanan tarasa wane Irin Mahimmanci Aikin mijinta yakeda Wanda harbayaji baya Gani gansa Kuma baida lokacin iyalansa Yazab'e Aikinsa sama da Farincikinta, tana zaune ne cikin damuwa da kad'aici gamida K'unci duka Badan komai ba Saidan kawai *AKAN AIKIN MIJINA* Zuciyar tafara mata Wani zogi take Kanta yasoma sarawa ganin tana neman illatakanta *AKAN AIKIN MIJINTA* yasa tamik'e tanashare wasu hawaye masu zafi dakeson zubomata TV Dake d'akin yanata Aiki shi K'ad'ai Domin ko kad'an hankalinta baya garesa yasa tamik'e takasheshi Tareda kashe wutar d'akin tarufe k'ofar parlour tanufe bedroom d'inta saidai me,? Harta shiga d'akin taji TV yana magana kuma Tareda bayyanar haske kuma bayan tasan takashe, tsayawa tayi cak Tareda juyowa baya ganin lalle TV D'in kunne yake Kuma gasken d'akin Shima, A fili tace"A'a dama wai ban kashe TV bane? Kodai damuwar *AIKIN MIJINA* tana neman haukatar danine,"? Batada Wanda zai bata Ansa Hakan yasa tasake komawa tasake kashe komai tasake juya tana k'ok'arin rufe k'ofar bedroom d'inta tasake jin K'aran TV wannan karon tad'an tsorota Domin tasancewar tabbas takashe TV dube dube tafara Amma bakowa Kuma ba komai cikin k'arfin hali da tsoro Takoma saita cire socket D'in duka tasake kashe wutar d'akin Cikin sauri tashiga bedroom D'in saidai tinkan takaiga rufewa tasake jin K'aran TV Cikin tsoro tasake waigowa idanta yakai kan socket D'in saidai Abun mamaki ganin socket D'in k'asa baya ciki tasake Kai idanta kan TV Kuma yana Aiki, jabaya tafara cikin tsoro gamida firgici bata k'ara tsinkewa ba saidai taga wuyar d'akin tasoma kunnawa da kashewa dakanta cikin TV kuwa wasu Mutane fuskarsu rufe da janyadi suka soma zagayar Wani Dake tsakansu shiba zaune ba shiba tsaye ba saidai yanada GIRMAN gaske Kuma duka jikinsa na hayak'ine kamar hayak'in wuta Hakan yake Amma Kuma ko wacce siffa yanada saidai babu k'afar takawa Irin ta Mutane wata kan k'aface Daban Wadda zata tabbatar Maka cewar shid'in ba mutum bane Aljanine, jabaya tafara Domin kuwa duka sunmaida halinsu gareta dukda su fuskarsu rufe take, hannayensu suka soma d'agawa tareda nufo inda inda take Kuma suka soma fitowa daga cikin TV D'in saidai har lokacin shi yana Zaune Bai motsa ba Kuma Bai waigowa yakalle taba, jabaya take Cikin tsananin tsoro gamida fargaba cikin sauri tasoma k'ok'arin rufe k'ofar Amma Abun mamaki kawai saitaganshi shi Wannan Mai siffar hayak'in gabanta , Wani Uban ihu tarabka Wanda duka gidan Saida ya Ansa take Kuma tafad'i k'asa gurin........................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
Email [email protected]
Facebook Ammyn Khausar
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948
*AKAN AIKIN MIJINA! 🧟👹🧟* _FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *AKAN AIKIN MIJINA! 🧟👹🧟FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
FAD'AKARWA
ALAMOMIN ALJANI NA ZAHIRI:~
⚠️ GARGADI
“Dan kana jin wannan Alama ba shine zai sa kace jinnu bane. A’a, A fara bincike kafin Tabbatarwa.”
Wadannan da kuma wasu suna daga cikin Alamomin da aljani zai iya nuna kansa, amma sai wanda ya san su ne zai fahimta. Aljani mugu shine wanda baya bayyana kansa balle a masa magani. Idan yana fadar da ke ya tashi, to ai ya nuna cewa ana iya masa magani tun da an san da shi. Mugun kuwa baya tashi, sai dai ya rinka azabtar da ke ta fannoni iri-iri.
Aljani yana sa mutum ya rinka jin wadannan alamomin da wasu da basu cikin wannan jerin, saboda kowa yana da irin nasa alamomin. Ga wasu daga cikinsu: