Sashe 19
Akan Aikin Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Inna ilaihin wa'inna ilaihin rajiunn menake Shirin gani haka Khairat dama Abunda kike Aikatawa kenan,"?
Cikin tsananin tsoro tayi saurin jefarda wayarta tana jabaya kan gadon tana rawar baki takasa magana Domin Sam batasan da shigowar Abban nataba
Tsawa yadaka mata wadda tayi bala'in firgitata Domin tinda take bata tab'a ganin Irin fushinsa hakanba Kuma baitab'a yimata Koda fad'a ba balantana tsawa,
"Wai bazakiyi magana bane iyeee," ya k'arasa maganar yana d'auketa dawani gigitaccen Mari Wanda Saida tasaki fitsari A wando saboda tsabar zafin marin da razana,
*Idan Baki fad'amun gaskiya ba kasheki zanyi wallahi Domin bazan jure zama da mazinaciya A gidanaba, waye shi, yaushe kuka fara meya shiga tsakaninku, nace!!!," yasake daka mata tsawa yana shak'ar wuyanta,
Kakarin Wahala tasoma tana k'ok'arin k'wacewa takasa,
Ganin dagaske Shirin kasheta yake Shirinyi yasaka Yasmin shigowa d'akin domin tunfarko duk Abunda suke kan indanta kawai ta k'yalesune Domin yasan tarbiyar y'arsa tagama gurb'ata dawo Irin tasa batareda sanin kowa ba,
Dak'yar tasamu tak'waceta hannunsa, itakuwa Khairat sulalewa tayi k'asa tafad'i tana faman tari da kukan wahala Domin tasha shak'ar ba kad'an ba,
"Wai meke damunka ne Abban Khairat Ina kabaro Hankalinka Shirin kisafa kake Kuma y'arka,"
"Bagwanda tamutu kowama ya huta data b'atamun suna da tarbiyar gida, meye tarasa dahar zata zab'i bin Maza kinkuwa San wane yanayi nakamata,"?
Nunata yayi da yatsa yace"wllh duk Baki gayamin gaskiya ba kasheki zanyi A gidannan Zaki Bud'e Baki kiyi magana kosai nak'arasaki Anan," ya ida maganar cikin hargagi dayin k'ok'arin rik'ota
Ai da sauri tamik'e tayi bayan Ummanta tana cukuikuyeta tarik'eta Sosai tana kuka kuka
"Kinga My Love kibani yarinyar Domin wallahi bazan zabari tazama Ajalina ba kinsan yarda nakeji Araina kuwa,"?
Kallonsa kawai Yasmin tayi tareda murmushi, tace"wai dagaske Kanajin zafi lamarin,"?
"Haba Yasmin wace Magana kikeson fad'amun mara kan gado haka"
Hunmm"kawai dai mamaki ne Ace wai Kanajin zafi Yau saboda yau Abun yafad'a Kanka? Shin Kai kasan zafin da ni nakeji idan kaje kayi tarayya da wasu matan? Shin kasan Irin k'unarda iyayayen yaranda ka b'atawa Rayuwar sukashiga? Shin ni kasan Irin ciwo da Azabarda nake shiga idan kaje kayi ma'amala dawasu Matan nabanza waje? Hunm to Bari kaji nagaya maka ni danake Matarka Dama su iyayayen yaran zafinda mukaji wllh yaninka nasaka sau dubu, Kuma Kai baka isa kace y'ar zata tsallake daga tarkon zinaba wllh bazata tsallakeba,"
"Wai meke damunkine cinzarafina zakiyi gabanta ko nuna mata zakiyi Abunda ta Aikata daidai ne,"
"A'a ko kad'an ba hakan bane kawai Ina k'ok'arin fad'a Maka gaskiya ne Domin naga Alamar kajima da sauka kan hanyar gaskiya, ita kuwa zina bashice wllh duk Wanda Yaci dole yabiya Kuma Bari kaji ingaya Maka duk Uwa takasance mazinaciya Koda tatuba daga baya dole sai y'ay'anta sunyi Koda Bada son ransu bane tofa sai Wani ya b'atasu, haka Kuma idan Namiji yakasance mazinaci kafin aurensa dama bayan Auransa to wllh indai zai haihu kai Koda namiji zai Haifa Bada Macce to wllh saisun Gade halinsa dole suyi Koda Bada sanransu ba sai Anyi dasu, idan kuwa Baka Haifa to za'ayiwa Matarka, idan ba Matar ba Mahaifiyarka koma dai Wani d'an uwanka nakusa dakai mafi kusanci wllh dole saiyayi Domin duk Abunda kashuka shizaka girba, *AKAN AIKINKA* kazab'e sharholiyarka, kazab'e banzatarda ni Matarka Dama mutuncina yanzu gashinan *AKAN AIKINKA* Wani ya b'atawa y'arka tarbiya, Kuma Bari kaji ingaya Maka daga k'arshe nikaina saika sakeni dole karabu Dani bazan iya cigaba da zama dakaiba kaidai ita kujecan ku k'arata saika fad'awa duniya cewar *AKAN AIKINKA* y'arka talalace Kuma karabu da Matarka nidai bazan iya gayawa duniya cewar *AKAN AIKIN MIJINA* y'ata tayi cikin shege ba, *AKAN AIKIN MIJINA* Tarbiyar da nayiwa y'ata yalalace zan iya fad'in cewar *AKAN AIKIN MIJINA* narabu dashi dole kasakeni Dr Faisal *AKAN AIKINKA*," tana gama maganar tature Khairat daga jikinta tabar d'akin hawaye masu zafi suna silalomata,
Shikuwa jirine yaji yana d'aukarsa dafe Kansa yayi da saifin Zuciyarsa Dake tsananta bugawa take yafad'i gurin,
Kansa Khairat Tayo tana ihun Kiran Ummanta tareda jijjigashi tana fad'in"Dan Allah Abba kuyi hak'uri kuyafemun wallahi bazan k'araba, Umma Dan Allah kiyi hak'uri kizo," khaleepha ne k'anenta yafara shigowa d'akin cikin tashin hankali Yace"kashe mana Mahaifin kikayi ko wato har rashin tarbiyar takaiga k'ok'arin Raba iyayenmu Kuma kike k'ok'arin hallaka Abbanmu, to wllh ke Zaki fara halaka kafinsu, belts d'insa yazare yasoma jibgarta kota Ina yana shurinta da k'afa har yasamu damar shurin maranta kuma takata da k'arfi, Ihun Azaba tasaki da k'arfin gaske Wanda yasaka Yasmin shigowa babu shiri jinin taga yana bin k'afafuwanta kasa magana tayi kawai illa fita waje datayi takira driver d'insu yataimaka Musu suka fita dasu zuwa Asibiti, dukansu Ashiga dasu Akasoma basu taimako.........
Daddy dakansa yasoma Kiran wayar Abba ai Kuwa ya d'auka sukagaisa"yace gamu munsauka A hotel Muna son zuwa inda kuke muga maijiki,"
"Oh to Masha Allah tana Asibitin ai kasan Nan bakar Nigeria bane mukuwa mundawo inda muka sauka, sai zuwa gobe zamu koma Asibitin"
"Masha Allah to jikin da sauk'i daiko,"?
"Eh Alhamdulillah"
"Idan badamuwa Dan Allah kozaka bamu damar zuwa inda kuka sauka,"?
"Ok zantura maka address D'in hotel"
Gdy yamasa gamida sallama suka Aje wayar
"Kaga bazama zamuyi ba kawai mujecan yanzu musamesu"
Mik'ewa sukayi suka nufe hotel D'in, basusha Wahala ba sukagano hotel D'in
Cikin mutunci da girmamawa suka gaisa, Sosai su Abba da hajiya dama shi kansa Dr Muhayseem suka Bada hak'uri
Abba Yace"to komai yawuce Allah yasa mudace, saidai bazan yake Hukunci kan Rayuwarta ba A wannan karon kuyi hak'uri dai idan tasamu sauk'i saimuji tabakinta,"
"Bakomai Alhaji duk dahakan aimune da godiya,"
Shidai hankalinsa yakasa Kwanciya har sukadawo Nigeria Domin fir Auntie kubra tahana yaganta ko iyayen nasa Basu samu ganinta ba gashi baisamu ganin Dr Sabeer ba dole ya hak'ura suka dawo,
Sati d'aya tayi tawarke sosai sukadawo Nigeria kulawa sosai take samun gurin iyayenta da Auntie kubra saidai har lokacin aunty kubra tak'i sauka, saidaga bayane ma su Hajiya sukasan sundawo Nigerian Hakan yasa suka shirin tafiya dukansu,
Sunsha mamaki ganinta da d'anta kyakykyawa kamar Antsaga kara da Dr Muhayseem, Anan ne suka samu labarin da Yara 2 ne sai gudan yamutu tun ciki yabar d'aya, hajiya taji dad'i sosai naganin jikanta yaron Dr Muhayseem sosai sukayi Murna,
Yau kusan wata d'aya Kenan baisake zuwa Aikinsa hatta wayoyinsa duka yakashesu ya kulle kansa A d'aki shikad'ai ko Abincin kirki baici yayi wata muguwar rama yayi Bak'i yataran k'asumba kamar Wani d'an gidan yari haka yadawo bawani gayu bawani bawa Aiki Mahimmanci kullum yana cikin K'unci sallah kawai ketashinsa daga kwance sai Zaune ko sallan cikin d'akin yake banda cake da lemu babu Abunda yakeci,
Hatta ma'aikatan gidan sunga banbanci Yanzu harma tausayinsa sukeji,
Cikin Farinciki hajiya tazo gidan gaidata baba Audu ta Ansa cikin sakewa tace"yana gidan kuwa,? Koyatafi Aikin,"?
"A'a hajiya yana ciki, gwandama da Allah yakawoki dan wllh zamansa gidan dakwai cutarwa sallah yanzu yadaina fitowa mukanmu Dake cikin gidan wallahi yau sati uku kenan bamu sakashi a idanmu ba, magiya da rok'o kan yafito bawanda bamuyi ba Amma Wllh Hajiya baisauraremu kullum saina rok'eshi Koda bazai fito ba ya k'arb'e Abinci yaci Amma fir yak'i Yanzu haka zamanda nake jiran sale nake yadawo yacan gida yasameku ya fad'amuku halinda Ake ciki,"
"Subhanallahi bari nashiga nagansa"
K'ofar parlour Bud'e take shiga tayi duk yayi k'ura saboda bamai gyara kuma babu Wanda yake Zaune cikinsa, bedroom D'insa tanufa saidai babu Alamarsa ciki Hakanyasa tagane yana d'akin Muhseenarh dai, Murd'a handle D'in k'ofar tayi Amma rufe d'akin yake nocking tayi Amma Shuru, Hakan yasa tabud'e murya tace"Haba son kashe Kanka kashiryayi? Wannan matakin daka d'auka Atunaninka shine zaibaka solutions? Kakashe duka wayoyinka komai naka yatsa cak duka saboda me? Kaga kabud'emun k'ofar inasonyin magana dakai,"
Zaune kawai yake kan sallayan da yayi sallan Assuba haryanzu baitashi ba gurin sanye yake cikin jallabiyansa faraqal idansa sunyi wanija sosai d'aga kansa kawai yayi yana jiyo maganar hajiya Amma yakasa tashi ya Bud'e k'ofar, shifa yanzu Maganar kowa baya buk'ata kawai Abashi yagirbe Abunda yashuka ai *AKAN AIKIN* sane yajamasa matsalar to barshi *AKAN AIKIN* Kuma ya hukunta kansa, gashi *AKAN AIKINSA* wata 1 d'aya Kenan baida Labarin matarsa kota Mutu kotana Raye baisani ba, *AKAN AIKINSA* Yakasa samun yara shikan *AIKINSA* Bai k'are shi dakomai ba face nadama dama Bak'in ciki,
"Son kanajina fa nice fa Mahaifiyarka nace ka Bud'emin zan gayamaka Labari maidad'i Wanda zaifidda ka daga damuwar, labarine kan Matarka Muhseenarh"
Ai Kuwa d'an ragowar k'arfinsa yasaka yayunk'ura da sauri yabud'e k'ofar saigashi gabanta yana fad'in"Hajiya da gaske kike kinsan inda Muhseenarh take tana raye bata Mutu ba,"?
"Kallonsa tayi ganin Yarda yakoma dakuma yarda duk Wani lalace yasata had'iye k'wallanda tataso mata, tabbas so makahone, jinjina Kanta tayi Alamar eh"
Murmushi yasake kafin yace"tamanta Dani ko,"?
"Kaga jeka Shirya kafin kaje kaganta tadawo tana gidansu,"
"Amma Hajiya Aunty kubra fa ,? Kina ganin zasubarni ganinta kuwa,"? Yafad'a kamar yayi kuka
Cikin k'arfin Hali hajiya take Magana,"Eh zasu barka mana nima dagacan nafito kawai kaje"
"To Hajiya Amma taredake dazamu koma Watak'il darajarki tasa subari naganta,"
"To naji jeka Shirya muje dama bazan barka kayi driving dakanka ba,"
"To ai Hajiya shirye nake muje kawai,"
"Amma bazakayi wanka kasauya kaya ba,"?
"A'a Hajiya k'ara jimawa za'ayi kada Aunty kubra ta d'auketa subar gidan kafin mu isa kawai muje,"
Ganin duk yawani rud'e yasa tagirgiza Kanta cikeda tausayin d'an nata suka fito suka shiga motar Tareda nufar gidan,
B'angaren faisal kuwa yasamu sauk'i Sosai Khairat kuwa saboda dukanda tasha gun khaleepha yasa cikin zubewa dama k'arami ne, Yasmin kuwa takafe kan saiya saketa da k'yar iyayensa suka samu ciyo kanta ta hak'ura suka zauna, A yanzu Faisal yazama so silent babu hayaniya ba rawar Kai yanatsu sosai yakoma ga Allah har Mamakin shiryuwarsa Yasmin keyi, domin Koda yaje Aikin tofa yadinga kiranta Kenan sukansu abokansa sunga canji Abokan banza kuwa tuni yawatsesu,
"Kasanfa tadawo gidansu shine nakeson naje naganta"
"Eh kam yadace gsky Amma kawai kishirya muje tare zaifi"
"To Doctor Faisal"
Dariya sukayi dukansu yace"kinganki tsokana ko"
Tinkan Hajiya tagama tsaida motar yafito A sukwane yayi cikin gidan, girgiza Kai kawai Hajiya tayi kafin tagama parking tafito harya shige,