← Book details Afnan Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 10

Sashe 9

Afnan Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"kin sha magani?" na girgiza kawai
saboda jikina ya gama yin tsami. wannan
fitina har ina? cikin wata tara amma be hana
gimbiya tashin hankali ba.

Da Allah ya tashi
taimako na sai gashi washe gari ta haihuwa
da karfe uku na rana.

A yadda su Rabi ke fada
min tunda aka ce mata mace ce take kuka har
suka bar asibiti.

Nayi murmushi saboda ni
farin cikina na samu sauki.Abin karin tashin
hankali sarki yace a bar yarinya ba ai an kaita
fada ba. ni dai ina bangarena, wanda ya shigo
maraba wanda be shigo ba bana neman sa.

Hidima aka yi sosai an sha shagali ni ma ba'a
barni a baya ba, ko leke ban leka bangaran
gimbiya ba. yarinya taci sunan Fadimatu
Zahra'u.
*** ***** ******
Maryam yar uwar yarima ce, jininmu sai
ya hade da ita kwarai dan a daki na ma take
kwana ita da wasu yan tawagarta.

Bayan suna
da kwana biyu na aiki rabi gurun su umma ta
kai masu abinci, ita kuma dagwayye na baya
tana wanki, sai ka gimbiya a harzuke.

"Toh
munafuka an fada mana kina tsalle kina murna
an haifa mace,to dan ubanki matsiyaciya ke ko
haihuwar ma baza kiyi ba" Na zaro ido cikin
tsoro da mamaki nace "Wa?

Ni?

Wallahi
billahi karya....Ban rufe baki ba naji saukar
wani lafiyayyen mari.

"Ni zan maki karya
shegiya?" na dafe kunci.

"Wallahi ban ce
ba,haba ya zaayi?" ta kai min harbi a cinya
har sai da na tsugunna.

"Dan allah gimbiya
kiyi min rai.wannan masifa ta ishe ni, wai ya
kike son na yi ne?

Me zan miki ki kyale ni?" Ta
harzuko min "Ina son ki kyale yarima
ki fita rayuwarsa ko kuma wallahi na kashe ki
na kashe banza" Na rushe da kuka.

"Yace bai
sakina,bai kyale ni..." "Daure ki akayi da baza
ki tafiba makira?" na baki kwana hudu idan ba
ki bar gidan nan ba wallahi sai dai uwari ta
sake haifo wata mayya kawai".

Tana fadar
haka ta fice.

"Dole na bar gidan nan" na fada
a sarari tare da shiga daki ina laluben waya.

Ban ga laifin gimbiya ba saboda gaskia ta
fada,ba'a daure ni ba, gidan nan dole in
kama gabana kwana lafiya yafi.

Na dauki waya
na latso number Amira, bugu daya ta
shiga,ringin biyu ta dauka."Ta yarima ba da
kanki a sare" kirarin da take min kenan a
kullum da ta dauki wayata,ko da kuwa ita ce
ta kirani ina cewa hello zata fadi haka.

"Hmm" Na fada kawai.
tace ya akayi mutuniyar, hmmm humaiki kimin
magana na sani...

AMeera guwa xanyi, saboda
me??

Nakwashe duk yadda mukayi da gimbiya
nasar daita, kinga tunda har tabani zabi gara
kawai...

Ta kunduma wani zagi lalle humaira
agaisheki, wallahi yau nakara tabbatarwa
cewa saunace ke, haka zaki zauna tana
cutarki, lallai ki kwatarwa kanki yanci tunda
wuri, nayi mata me??

Nafada ahankali,
kiwanka mata mari kuma ki tabbatar mata
kindaina jin tsoronta..

Hmmmmm....

Nafada
kawai, au bazaki iyaba kenan??

TO wallahi
karki kara kirana akan matsalaki.

Idan azaba
ta isheki seki nemawa kanki mafita ameera ina
gudun kada aga zakewata kituna
matsayina da tushena kada naje na debowa
kaina masifar dazatafi karfina.

Fada zakiyi ne?

Nace fada zakiyine?

Bata hudo miki dazuwa
miki idan yarima baya nan ba?

To kidaki
shrgiya kuma kiyi shiru muga idan zata fada.

Nasaki ajiyan zuciya, to ameera nagode.

Zan
jarava, nayi agumi, wannan jarabar dayawa
take.

Atunanina taga banida halin fitane yasa
takara dawowa, wannan karan ma tsautsayi
nafito kenan bawa dagwaye zanin gado, tana
shigowa tamaida kofar baya ta rufe, gabana
yafadi, na fella da gudu zan fita ta kofar baya
tarigani isowa tana kokarin kullewa, kafin in
ankara, ta shako wuyana, tana neman
makogwarona, har ga allah bani niyyar fada
da gimbiya amma danaga tana neman
rabanida raina, bansan sanda na wancajar
daita ba abinka dame hakuri
nayi zuru!! inna kawai nake tunawa idan
gimbiya bata tashiba, nafashe da kuka
nashiga uku! ashe surabi da yaran gimbiya
suna tsaye kaina bansani ba seda naji daya
tace..hakanan zaki tada hankalinki dimin ko
kotu akaje bakda lefi, saboda taddaki tayi har
gidanki, nayi saurin daga kai.

Wallahi
nibansan naiya fada haka ba hasalima
nibanida abokin fada aduniya.

HAba gimbiya
munsani aim duka danaji banbarakwai sena
daure nace gashi yanxu tajanyomin batacciya,
ina fadin haka wayata tafara kuka inadubawa
naga yarima, bugun zuciyata ta karu batare
dabace kimai ba nakara akunne na hello
humaira..

Hum nafada,, kina gidane,
huum nafada ahankali.

Lafiyarki kalau koh ko
akwai abinda farida tamiki?

Babu nace
atakaice, kin tabbata?

Um.

To me kika wa
mata tayi irin wannab dogon sumar?

Sena
fashe da kuka ina fadin tsautsayine wlh, itace
ta hayemin da fitina taki ta kyakeni, bace
mata vanason fada tunda namata alkawarin
zan barmata kai kamar yadda ta gargadeni,
mtschw, sekuma ya ajiye wayar.

Haba ranki
yadade dan me zaki tada hankalinki tunda
kunfara kwatarwa kanki yanci, walh kidage kiyi
maganin gimbiya, aikinmayi kokari.

Sannan
duk abinda kikewa yarima na kyautatawa karki
fa, dole ki
rashi ki kwatan wa kanki yanci, Allah ne
yabaki babu me kwace miki, mutunciki yasuya
miki duk wannan darajar.

Shiru kawai nayi ina
saurarinsu idan wannan takai aya se wannan
ta cabe.

Karfe 4 yashigo da kasaitarsa, ina
falo yashigo duk nayi firi firi.

Kallo 1 yamin
yakawar dakai.

BAn ruwa insha yafada
batareda ya kara kallona ba.

Ina bashi
yahada da hannayena yajanyoni jikinsa.

Wai
lafiyarki haka, duk kin wani firgice, meya
hadaki da farida amma babason kuka yafada
saboda ya lura idanuna sun cika da kwalla.

Batareda na boye masa komaiba na zayyana
masa jomai daga farko har karshe, yaja
dogon tsaki, aidama seda kowa yayi zaton
haka.

Musamman da sahabi yabada shaidar
nan ya kwashe tashi yasa ran maimartaba ya
baci yayi min fadan da babu
gaira, wai bani adalcine shiyasa, har yau
yakasa gane rashin tarbiyyar yarinyar ne, har
yana barazanar babu wacce zan rabu da ita
cikinku.

Dle indaidaita kuzauna lfy, bansan
lokacinda nace tabdi ina!!

Yayi dariya, kina
ganin dawuya ko, nasunkuyar da kai, ai ina
hango matsalar ne.

Kuma wlh me sauki ce,
kinsan meye saukin?

Na girgiza ka, kece zaki
bi min daita, Allah yaga zuciyata ba nayi miki
haka bane da niyyar ina tsoronki kema,
nandai baa kano bane balle in nuna miki
karfin mulkin sarauta, ita ma a karkashin wata
masaraurar take dole tayi
biyayya.

Nace to.

Bani abinci inci, zankoma
asibiti.

Seda nabari yagama sannan nace ko
inzo muje nima indubota.

Yayi murumshi, ai
harta dawo bazakije ba, kuma ina gargadinki
da wannan tausayin kiboye shi koda tadawo
kada ki nuna mata dan zata kara samun wata
barakar.

Amma idan kika shareta lalle zata
fara tsorata da alamuranki.

Shiru kawai nayi
ina mamakin irin wannan zuga ta yarimam shi
baze kashe wuta ba sedai ya rura?

Nifa anawa
tunanin kenan, kullum sauraron dawowarta
nake, sgikuma innatanbayeshi yaushe zata
dawo seyace min tana can dai, nama amira
waya danneman shawarta ga mamakina duk
magabar dayace irinta yarima.

Haka na
santawa sarautar Allah ido ina sauraron
dawowarta. kwana2 natashi banajin dadin
jikina raina yata
baci zuciyata tana zafi, tun bandsmu ba har
abin yafara bani tsoro, inyita neman fada
dashi amma baya yarda yabiyemin, ina zune
afalo naji hayaniyar dawowar gimbiya, banji
faduwar gaba ba kamar baya, shuru bata
shigo gidana ba kamar yadda nayi tsammani
har kwana 4.

Ranar jumaa yakama agidanta
yake bayan yadawo masallaci yakawo min
huduba wadda yake tagomin daita duk sati.

Lokacinda yashigo ina wanka seda yajira
nafito sannan.

Ashe tayi zargin wani abu,
bayan yafita nakoma daki ina gyaran wadrobe
kawai naga mata, waike dan ubanki me kike
nufi ne?

Dane kike takama banza talaka?

Bansan lokacinda nacire dankwalina nadaure
kugu na daura hannu duka2
abinda kike nufi nima shinake nufi kema dan
ubanki, tazaro ido cikin mamaki, nikike zagi?

Anzageki koda abinda kike ganin zaki iya?

To
bari infada miki bani tsoronki, ko kifitarmin
gida koyauma kiy kwana asibiti, koki bakunci
lahira don lallai cikin 2 nan se anyi 1.

Sakarai
wadda batasan abinda takeyi ba, ke baki
zauna lfy ba baki bar wani yazauna lfy ba, a
sarautar da kike takama dashi raini da rashin
tarbiya ne salon mulkin naku?

Ke ko kunya
bakiji, agaban baroron dakike mulka mijinki
ke dizgaki saboda dakikacinki har dukanki
yakeyi amma kinkasa yiwa kanki karatun
tanutsu?

Ni diyar talakawan dakika raina gashi
nazo nakwace fadarki awurin iyayen mijinki
dakike taka suna sonki?

Kingani riba 2 goma
da ashirin, dan haka kirika addua Allah maji
rokon bayinsa ne.

Nizaki fadawa Allah??
anfada miki farida ko da yadda zakiyi dani
ne?

Na matsa kusa daita, ina jiranki!

Ta
girgiza kai, lallai zaki raina kanki ta juya tafita.

Na fincikota ta baya kedin banza aisedai ji
raina kanki a gidan nan, kuma daga yau zaki
gane shirun da nakeyi a baya ba tsoro bane,
zaman lfy ne nake neman amma tunda
kinkasa ganewa shege kafasa.

Sakar min riga
tafada tana hararata.

Na ingizata baya tareda
rufe kofa ta.

Nadafe kirhi, oh waini yauke
zazzagawa gumbiya masifa tayi shiru?

Lalle
yau na gano abinda amira da yarima ke nufi,
ban fada masa yadda mukayi daita ba danko
nuna masa tazo gdan banyi ba.

Da marece
muna kwance kan gado abinka da lahadi na
langabe ina shagwaba.
nidai yau sonake muje baya musha iska,
zaune yatashi zumbur me?

Namaimata ya
watsa hannu ok lets go.

Cikin raina nace aikaji
shi komai turanci idan zaa kashe ni ban iya
fassara abinda yake nufi, amma dai nafahimci
abinda yake nufi, na umarci abimu dakayan
marmari, ni nariga nabashi abaki musamman
dana lura tagan gimbiya abude.

Shikuwa yana
mamaki amma isa da miskilanci yahana ya
nuna min.

Yana gamawa nace to yagoyani yayi
yawo dani cikin lambu, zauyi gardama nafara
dira dira ina shagwaba irin na yara idan akaki
musu abu.

DUK ya rude ya diririce koda ya
sureni yayi zagaye 2 dani se yayi cikin gda da
gudu, ALlah yatemakeni su rabi duk suna
sashensu.

SEya kasance duk ranar aikin a
lambu muke wuni gashi bayan dakin Gimbiya ne
duk abinda yake faruwa tana ji wannan abu
yana
kona mata zuciya.
Chapter 9 · 0% Book details