Sashe 7
Afnan Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Don haka ya sa kika ga mun dade sai da
muka kammala komai, yanxu haka ana can
ana sauran gyare- gyaren da ba a qarasa
ba".
Ke dai da ke kara2 idan na tanka kin
tanka, ya matso kusa da ni, "ko sai xuwa dare
idan kin qara hutawa nan?
Na ga can din ma
ba hayaniya, sannan babu aikin da xa ki yi,
saboda su malama dagwayye na can 2n
daxun".
Ko motsi ban yi ba.
Ya matso tare da
xama bakin gadon.
.....Farko da kuma kullum lallai tana kan
hanya, 2nda a duk lokacin da muka hadu sai
ta nemi xubda jinina.
Ka sallame ni na tafi
gida don girman Allah, bana sha'awar xama
da kai ko da da qwayar xarra ne, domin
wannan fitinar somin tabi ce yanxu aka tsoma
hannu, ma2qar ina tare da kai".
"kar ki so
kanki mana humaira!
Yanxu wannan baraxanar
ce xa ta sanya ki bijire min?
Ki iya 2na cewa,
so da qaunar da nake yi miki ya sa na take
dokar mahaifina na aure ki saboda Allah, na
xabe ki fiye da tsinuwar mahaifina da
fushinsa.
Duk wannan baraxanar fareeda ta
sami qwarin gwiwa ne daga wurinki, don ta
fahimci kin kamu da matsanancin tsoronta.
Ina qara fada miki, ki tashi tsaye ki qwatar wa
kanki 'yanci, na tabbatar fareeda ba ta fi
qarfinki ba, kawai kin sa wa ranki tsoro ne.
Ga
babban takaici ni din da take yi domin ni,
saboda ta fahimci irin son da nake
yi miki baki nuna damuwa a gare ni ba,
babu wata kulawa.
Ki nutsu ki kwantar da
hankalinki ke ma ki nuna mata lallai ke ma
mace ce, saboda duk wannan haukan da cin
mu2ncinta ni ba xan sake ta ba domin
al'adata ba ce sakin mace, duk da ba ni
sonta, kuma ba xan sake ta ba ballantana ga
dana ko diyata da ke jikinta".
Ya miqe "xan
jira ki a waje ki kimtsa mu tafi".
Yana fita na
koma na kwanta wajen mintuna 5 sai ga
hafsat ta shigo, salati ta kama yi tana tafa
hannaye.
"kai jama'a, wai humaira kwanciya ki
kayi?
To wallahi tashi ki bi mijinki".
Na miqe
ganin ta dauki abin da xafi.
Ta biyo tana fadin
"wallahi ba ki da wayo yadda kika dace da
mai qaunarki haka, duk wannan fitinar bai
girgixa shi ba, amma kike ja baya da shi?
Wallahi da ni ce wani sabon salon shafin
soyayyar xan bude, kuma sai a gaban gimbiya
xan nuna don ta ji haushi".
Nayi mata banxa
saboda na fahimci bata
gane irin salon masifar gimbiya ba.
Xaune
yake cikin motarsa anaconda sahabi na tsaye
jikin taga ban san abinda suke tattaunawa ba.
Yana ajiye ni ya juya wai xai je gida, umma na
son ganinsa.
Kai daure har lokacin da bandeji
a goshina, su dagwayye suka tarbe ni suna
masu jajantawa, tausayina fal a fuskarsu.
Nayi
murmushi lokacin da na sami kujera na xauna.
"ashe duk kuna jin wannan fitinar?".
"qwarai
kuwa ranki ya dade, wannan tashin hankalin ai
babu dadi yau kam na kusa da ita ya shiga 3
saboda yarinyar nan ba ta da kirki ko alama,
rashin ragowa a ba ya da dadi a rayuwa".
"hmmm" kawai na ce.
Wayata ce ta dauki
kuka, nayi saurin dubawa don idan yarima ne
wallahi ba xan dauka ba.
Sunan inna na gani,
wani irin dadi na ji har cikin raina, na kalli
dagwayye.
"ina ne dakina?".
Ta nuna min da hannu.
"ga shi can".
Na miqe tare da daga wayar
saboda bana son maganar gabansu duk da
sun santa.
"Assalamu alaikum, inna kashe in
bugo miki kar a cinye miki kudi".
"a'a barshi
ina da isassun kudi, yarima ya turo min kati
sosai, da ma wancan bai ko yi rabi ba...
Duk
kuna lafia ko?" "da sauqi dai inna".
Na fada a
hankali cikin muryar damuwa.
Hankali tashe
ta ce "me ya faru ne?
Ko mahaifin nasa ya
gano matsalar ne?".
"a'a inna ko daya, shi
mun daidaita".
Na fada mata duk yadda aka
yi "to me aka yi yanxu kuma?".
"gimbiya ce
inna wallahi bana iya masifar wannan matar".
"haquri xakiyi, watarana sai labari".
"inna ita
fa har gabansa yi min take yi, ga shi tana
iqirarin sai ta hallaka ni".
"duk kishi ne babu abinda xata yi miki
wanda Allah bai miki ba".
Kamar in yi kuka,
wai me yasa inna ba ta ganewa kullum idan
ina kwatanta mata, ga shi ba na son fada
mata raunin da ta ji min kada hankalinta har
asmarta ta taso.
"xata daina kiyi haquri dama
xama ya qunshi haka ga masu sabon aure,
kuma na hore ki da kai qararta ma2qar
abinda ya faru tsakaninku bayanan.
Yana fada
miki baya sonta a baki, wallahi ba ki san
xuciyarsa ba musamman yanxu da take dauke
da ajiyarsa, duk yadda yake sonki yake kuma
dokinki da kin kai masa qorafin matarsa xai ji
kin fara sure masa.
Ko 2nkararsa kika yi da
muhimmiyar magana ba xai wani baki
kyakkyawar kulawa ba, domin xai yi 2nanin
qorafinta xa ki kawo masa.
Rayuwar aure
humaira haquri ake yi, kowace mace baki san
irin xaman da take yi ba nata abokan xaman,
amma tayi xamanta...
Haka ki rike sirrin mijinki kuma ki kyautata
zamantakewar zamanki da mijinki.munanan
lafia kalau muke kuma muna cikin kwanciyar
hankali dajin dadi alhmdllh kiyita godewa
Allah ga mansura can yar uwarki mijin
dukanta yake watanni nawa da aure amnan hr
ya saketa saki 3 wanda Allah ya
haramta..yarima ne tsaye bakin kofa ya
kuramin ido cikib tuhuma na da dauke
fuska..Allah ya kyauta inna zan kiyayae insha
Allah inyi yadda kikace..yawwa toh Allah yayi
miki Albarka ki dage da addu'a kada yi sanya
da ibadarki,nace toh a gaushe da mutanan
gidan nace zasuji a gaida su sumayya..ke kika
buga mata ko ita ta bugo miki ya tambayeni
lokacin da na ajiye wayar idonsa kyam a kaina
wallahi na tsani kallo, na fada a zuciya
amma a fili sai nace ita ce ta kira ni, wai me?
kokwanto na me ni da uwata? ni ma ai uwata
ce ko? na zaro ido ashe ba a zuciya nayi
maganar ba,na lura ta yi masa zafi sai na hau
kame- kame yayi saurin tarata cikin kunar rai
"don me zaki fada mata rikicin da ake ciki,ko
duk salon rashin kwanciyar hankalinta ne kike
bukata?
rainin hankali duk duniya akwai wanda ya
kaini tattalin kwanciyar hankalin inna.
"mst"
ya buga tsaki wallahi humaira kina da matsala
yasa kai ya fice rai a bace mamaki ya kamani
ni na bishi da ido. kamar abin jira wayata ta
kara kuka nayi saurin ridota na ga sunan
amira a hanzarce na daga domin ina da
bukatar nemanta ni kaina. hello kira ni don
allah kiran gwandala daya ce ba kudi
tuni ta mutu alamar kwandala dayar data
ambata an cinye ta babu bata lokaci na kira
ta. kaji manya ta yarima bada kanki a sare.
nayi murmushi nace ke ni bana son iya shege
da man wallahi ni ma ina da niyar kiranki a
yau dinnan. dan allah? nima tun dazu nake
neman ki bata shiga ba daman na fada maki
an sanya rana nan da wata shida bikin yayi.
a'a toh allah ya sanya alkhairi ya kuma nuna
mana lokacin lafiya. safwan kuma ya sami
addmission saudi arabia zai cigaba da karatu
yace shi da nigeria har a bada . nace allah
sarki, amira baki tambayata ya zamana ba ?
nayi mata tambayar dan na kau da wanchan
zancen. hmm ai ko ranar juma'ar nan da abin
ya tuko ni har zan kira ki sai na ga cewa ke fa
har yau baki ce min komai ba toh ni
kuma binciken me zanyi? nayi murmushi,
hmmm ke dai bari na kwashe duk labarin kaf
na fada mata sanna na cigaba da cewa "wai
amma duk wanna fitinar ni yarima yake gani
da laifi shin amira ina ni in fada da gimbiya
lillahi warasuluhu?
"tabdi" ta fada da karfi.
nace maccen da kemin wannan illar har
yaushe zan biye mata ranar da ta kunso wuka
ta luma min fa? lallai kam ta kara fada "yanzu
haka fushi yake yi da ni,wai na ki sakin jikina
da shi yana ganina da wani gaggarumin
laifi."ikon allah ta fada tana kara jinjina
maganar.
"ba ma kisan ina cikin matsala ba
sai na fada maki cewa ,yanzu ya gama min
fadan don me zan sanar wa inna,kuma wallahi
amira ni ban ma fada mata gimbiya ta ji min
rauni ba shine yayi fushi ya fita, kiji faa?
"ke
kam bone ta ciki humaira. wallahi
kuwa na fada a marairaice. to iya gimbiya ta
san inda ka maida ke ni yanzu? ni ban sani ba
amma kema kin tabbata komai daren dadewa
sai ta gano ni matukar ba baruwa nayi da
yarima ba. ta ja dogon tsaki tace " ke wallahi
bnaza ce saboda wata banza sai ki rabu da
mijinki maimkaunar ki haka humaira? wannan
furuncin naki fa zai sanya matsala ta afku
tsakaninki da yarima. wai inna ta baki labarin
yadda ya mayar da gidan ku? gabana ya fadi
nace " kamar ya fa? tace "wai baki sani ba?
ko daya ni dai na rabe da kullum mukan yi
waya da inna sai ta ce kada na gaji da yiwa
yarima godia" "lallai to wallahi kin san gidan
honorable? na hanga nace kwarai, saboda duk
shiyyar unguwarmu babu gidan daya kama
kafar gidan honorable nura nasimat." to ko
kofar gidan ku be kai ba a yanzu wurin kyau
da tsari ke yan aikin inna biyu fa da me mata
abinci da me mata shara da goge goge.
"
tsakanin ki da allah amira"?