← Book details Afnan Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 10

Sashe 6

Afnan Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wayarsa ta fara kara ya dauka tun bayan da
ya yi sallama, ban da kalmar TO babu abinda
yake fada har ya ajiye.

Ya kalle ni asanyaye.

Maimartaba ne ya ce kar k8 sake ki kara
kwana nan gidan, na maida ki can gidana inda
Zarina ta ke ku.....

Wallahi Kano zan tafi, ba ni
kara kwana nan garin, ban iya masifar
Gimbiya ko kadan nan din ma kana ganin ga
manya ba ta j8 kunyar raunata ni ba, ina ga
nan ware daga ni sai ita?

Aure ne na yi na
Allah, amma ba zan kuma ba.

Idan ita ba ta
da hankali ke ma.......

Kwarai ni ma haukan
nake a kan komawa gidanka kam, kai auren
gaba daya ke bana yi, ko dole ne?

Na fashe
da kuka.

Da ma tun farko ni wannan masifar
nake gudy wallahu.

Ya langwabe kai.

Allah ya
baki hakuri.

Na hayyako masa.

Eh da man duk wanda ka ji
ana ba hakuri ai an gama cutarsa.

Haba
Humaira 8na hankalin ki ne yau?

Daga turu na
fito karewar hauka.

Na mike ina faman hada
kaya a jaka.

Ya karaso murya a raunane ya ce.

Don Allah ki yi hakuri, mu gode wa Allah da
matsalar ta tsaya gurin Zarina kadai, kin ga
alherinki ne ya sanya mahaifina ya yafe mini
kan rashin bin maganarsa, shu ya sa aka ce
YADA ALHERI BAYA ka tsince shi gaba.

Wallahi.na tabbatar da lallai ya ji dadi sosai a
kan abinda kika aikata, domin ni ina tunanin
fushi da wulakanci wanda zan fuskanta a
lokacin da ya gano abin da nake boyewa, don
ko mahaifiyata ba za ta tsira ba.

Shi ya sa na
nace wa aurenki don na san ke alheri ce a
wurina.

Wallahi ba ki ji yadda hankalina ya
kwanta ba.....

Dole ka sami kwanciyar hankali
mana, ni tunda ka ti silar tada nawa.

Xaharaddeen Shomar
Whatsapp 08168575100
Subul da baka 3 page 2
Posted by ANaM Dorayi on 05:17 PM, 21-May-15
Under: Subul da Baka
Ya yi murmushi,
"ya xa a yi na yi silar tada hankalinki?" "ban
sani ba".

Na fada lokacin da nake qoqarin
rufe jakar.

"Allah ya ba ki haquri, kin ga
maimartaba ya yaba hankalinki kada ki yi
abinda xai sanya ke ma ki fita ransa kamar
xarina".

"dole kuwa in yi, domin na tsira da
raina da lafiata..

A gabanka ta fasa min jiki, to
ina ga ba ka nan?".

"nima ai bayan idonta
gashi kina mini tsiwa mai ya hana ki rama?

Ko
kin san xarina ta gane kin tsorata da ita?

To
wallahi ni ba xan tare miki fada ba, domin
akwai lokacin da dole ba na nan kinga kuwa
dole ta ringa ba ki wahala, amma idan ta ga
cewar ke din ba ki tsoronta, to lallai xa ta
shafa miki lafia, don Xarina ba ta fi qarfinki ba ni
a ganina.

Abin mamaki kishiya...".

"ka ga malam ni ba
fitina na xo yi ba...".

"nima bana son ki yi
fitinar, amma ya kamata ki amsar wa kanki
'yanci, ki nuna ke ma fa MATA ce ba baiwa
ba.

Maganar gida kuma wallahi babu inda xa
ki tafi yau a gidana xa ki kwana ke da
axara'ilunki xarina ta qarasa ki".

Na fashe da
kuka, sai kawai ya shige bandaki. ***** *****
*****Tashin hankali ba a sa masa rana,
kwana 2 da komawata gidan aka kawo mini
dattawa guda 2 wadanda xa su ringa tayani
aiki, sabanin gimbiya da nata yara-yara ne
majiya qarfi, kuma aqalla xa su kai su 9 ko 10.

Qaton gida ne da babban 'gate' sannan
kowace bangarenta guda.

Yau xan amshi girki
don haka magariba na
yi na fara kimtse-kimtse, 2n 6:pm na sallami
su dagwayye ana gama sallar isha ya shigo.

Na kawo masa abinci ya kalleni.

"yo ina en
aikin?".

Ba tare da na yarda mun hada ido ba
na ce, "sun tafi sashensu na sallame su".

Murmushi ya yi, "to dauko abincin mu tafi
sashena".

Gabana ya fadi, amma ban yarda ya
fahimta ba.

A falonshi muka xauna mai tattare
da kayan more rayuwa, kujerun kansu sun ishi
mu2m kallo, ban iya tsayuwa fasalta falon
amma ina iya cewa komai ya ji na more
rayuwa, hmmm!

Jin dadi sabo na fada a xuci.
(kun ji mu2niyarku an kile an fara 2nanin jin
dadi).

Allah sarki su inna qwalla suka kwanta
suka kwanta a idona da na tuno inda na baro
su.

Na duqa xan fara xuba masa abincin
kenan naji an ingijeni nayi baya- baya na fada
qasa da qarfi, kafin na yi wani motsi ta biyo
ni da qafa tana harbi, a rude ya taso tare
da ture ta wuri guda ita ma.

"ke wace irin
dabba marar 2nani ce fareeda?".

"wallahi
wannan munafukar sai na hallakata a
gidannan, don uban...". fas! fas!! tasst!!! ya
wanka mata kyawawan mari guda 3 a jere.

"kar ki dauke ni sakarai, shashasha mana, ke
me ya sa kike da fitina da rashin son xaman
lafia ne? ko don kin ga ina tausaya miki
saboda abinda ke jikinki?". ta harxuqo masa
kamar ta rama marin da ya yi mata.

"mene
kai din in ba sakarai shashashan ba?". ya
qara wanka mata wani marin guda 2 qwarara,
ya juya xai dauko kebul (cable) ta ko dauki
wani abin fulawa ta kwada min a goshi.

"bari
in kashe ta don ubanta in ga abin da xa ka
yi".

Tana qoqarin qara rusa min shi ya riqe da
sauri. 2ni jini ya balle yana son dauko
tsumma yana tsoron kada ta qara min wani
dukan.

Ya fige ta ya 2ra waje kafin ya rufe
qofa ta banko da qarfi.

Ganin idan ya biye
mata ni kuma xan rasa jini da yawa ya sanya
shi qyale ta, ya nufo gurina da sauri.

Cak!

Ya
dauke ni xuwa bandaki sai kyarma nake ina
kuka, tsoro da fargaba sun fi yawa a gabana.

Muka fito, ya janyo wani akwati sai ga kayan
dressing ya ci gaba da gyarawa.

Ta xo kanmu,
"aikin banxa aikin wofi, an asirce ka, an
magance ka er talakaka ke wa wannan
kyarmar kuma don ubanki yau na ga yadda xa
ki kwana dakinnan.

Na rantse da Allah ko
gawarki ba a yi mata wanka nan dakin domin
ba na hada daki da ke, banxa talaka".

Ya
kalleta a wulaqance saboda yau da fareeda
ba ta da ciki, da Allah kadai ya san illar da
xai mata, ya ce "ga ki nan talaka wacce ba
gaji arxiki ba, maimartaba da ya tilasta ya sa
na aure ki Yau saboda munanan dabi'unki na
tsiya
yana dana sanin aurena da ke, 'yar talakar da
ki ke qyama ki ka raina kuma a yau ita ake
alfahari da ita a matsayin suruka".

Bai rufe
baki ba ta hargitso masa qa2war talabijin da
ke manne a bango, ta fado bisa sauran
tarkacen kallon da abubuwar glass ji kake
ratsatsatsa!!!

Ya dauki waya kamar mahaukaci.

"hello sahabi kana ina?

Don Allah idan kana
iya fitowa yi sauri ka xo gidana yanxu".

Ni
kam ina can rakube jikin bango kaina kamar
ya bare, ga wata masassara da ta taso mini,
ko tashin hankali ne ya hana ya yi min allura,
ko ya bani magani?

Oho!

Shi ya fada ita ta
fada, da ya matsa kusa da ita ta nuno shi da
kwalbar glass ya
rasa inda xai billowa tashin hankalin, iyakar
qarshe ya kai.

Sallamar sahabi ya sa duk suka
yi shiru daga ita har shi din "Subhanallahi,
innalillahi, Hameed mene haka ya faru?

"mtsew!

Shigo idanunka su gane maka
barna da asarar da yarinyar nan tayi min, duk
goshin er mutane, marainiyar Allah...".

"shegiya dai!

Domin mun dade da sanin
shegiya ce ba ubanta ya mutu ba..." "haba
gimbiya don...".

"yi min shiru munafuki, ina ce
da kai aka hada baki duk abin da aka qulla.

Ni xa a yi wa makirci? ayi wa plan? xa a
qirqira dafa abinci ana kaiwa sarki don
munafunci, wallahi yau sai dai ayi wacce xa a
yi".

"Me fa xa a yi bayan na shirge ki kamar
jaka, don ba xan tausaya miki ba 2nda na ga
abin naki ya wuce 2nani...".

"haba yarima har
sau nawa xan fada maka ka daina biye wa
mace?".

"ka san Allah na dauka wa raina sai
dai yau na kwana prison, amma lallai gab na
ke da na lalata rayuwar wannan...".

In taqaice
muku, haka muka kwana a tsaye ana abu guda
1, ko sallar asuba sai da yarima ya fara yo wa
sannan sahabi ya tafi gudun kada ta qara ji
min wani raunin.

Suka dauke ni muka bar
gidan, amma sai da yarima ya tare ta sannan
sahabi ya fidda ni dakin, saboda yunquran da
take yi sai ta caka min gilashi a ciki.

Iyakar
firgita da kaduwa nayi, 2n ina kuka har na
koma xare idanu, ni kadai na fige kamar
wacce tayi ciwon shekara.

Gidan sahabi muka
je, na yi wanka na yi sallah, na nemi ciwon kai
da masassara na rasa, har qara kan da ya yi
min wani jummm!

Allah ka raba bawa da
tashin hankali da fitina.

Da qyar na sha rabin
kofin tea shi ma don Hafsat ta matsa min
matar sahabi.

Ina kwallonta tana goge qwalla,
ta tausaya min.

Xuwa can wajen 12 sai ga su
sun dawo.

Ban san me suka tattauna ba, tayi
juyin duniya ta fita na qi fita, saboda sam
bana son ganin yarima, don a ganina shine
musabbabin haddasa min wannan fitinar, 2n
farko da bai dawo rayuwata ba kamar yadda
muka haqura da juna da farko, da hakan ba
ta faru a gare ni ba.

Ganin ba ni da niyyar fita ya
sa ta ce, ya
shigo dakinta ya same ni.

Baqin cikin
shigowarsa ya sanya ni kuka.

Ya yi shiru kusan
mintuna aqalla 8-10, kafin ya fara magana
cikin sarqewar numfashi.

"kiyi haquri humaira,
na san cewa ke ba mai son magana ba ce,
ballantana tashin hankali irin wannan, amma
komai ya xo qarshe, mai martaba ya amince
da na raba muku gida.

Yanxu haka har ya
bamu wani a lowcost cikin estate din da ya yi.
Chapter 6 · 0% Book details