Sashe 10
Afnan Part 3 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Da wani yammaci ne su Rabi suka kawo min
'Yar
gidan Gimbiya raino in ji Yarima dan na saba da
'yar shi, naji tsoron karba ma saboda kada wani
abu ya faru a zarge ni, su Rabi suka ce dani
dawani abu yafaru muzamu zama shaida
agareki. jn haka yasa na mi,a hannu na
amsheta, tun daga ranar kullum se ankawo
min ita nima haka nake aikowa daita idan har
tayi kuka ban taba yarda naje gidanta ba.
ranar da yarima yacemin zeyi tafiya be fada
mun inda zeje ba ranar baa kawo hauwau ba
na tura rabi wurin yar aikowan karta bari
gimbiya taganta taji ko lfy?
DUK naji babu
dadi musamman daaka kwana 2 ana na 3 ne
ina dakin yarima ina gyarawa dayake ranar
zan amshi girki, senaji ana kwankwasa kofa,
atunanina cikinsu rabine senace shigo mana
menene.
Ahankali tabude kofan gavana yafadi
yau kuma dame tazo
don Allah kifita ke bakijin komai kullum
masifa ke kawoji gidana amatsayinki na
babba??
Ta girgiza kai senaga kwalla sharr
duk se jikina yayi sanyi.
AHAnkali tafara
magana, zuwa nayi inbaki hakuri akan abibda
yafaru abaya sannan inmiki bankwana domin
nafahimci lalle yarima kaunatace bayayi.
Tunkafin na aureshi nake shan wahalarsa
gashi har yau ban taba jin wani dadi daga
gareshi ...
Kai dena fadan haka halinki shiya
janyo miki wannar tsanar kuma laifinki ne, tun
farko kinfahimci baya sonki kamar yadda ake
tilasta aurenki gareshi, memajon kidage da
biyayya da kyawawan dabiu se kika nuna ke
YAR SARAUTA ce alhalin shima haka gaba da
baya yanzu haka dazaki gyara halinki yarima
me saukin kaine
aidakyarne, domin nitunda ya aureki be
karayin kwanciyar aure dani ba, setayi shiru
da alamun SUBUL DA BAKA tayi seta bani
tausayi saboda yadda duk ta sukurkurce akan
nadamar datayi, setaci haba dacewa rashin
iya zancena da yadda nake magana cikin
gadara yasa yarima yakara tsanata iyayena
danake samun sauki awurinsu sun tsanenu,
kedin danakeyiwa kinkai karshe.
Seta fashe da
kuka hakika shaidan ya rivace ni laananne,
Allag shiyasa shiyasa na yanke shawarar
hakura da yarima dan baze taba sona ba.
Injiwa?
Nafada, walh inda dagaske kinyi
nadama gumbiya yarima ze kaunaceki, nikuma
zanyafe miki duniya da lahira nima kiyafe min,
tashare hawaye, ga mamakina sebaga ra tashi
ta tayani gyaran dakin, dakanki kikeyi ina
masu aikin??
nayi murmushi aini da dakin mijina da
abincinsa bame tayani, nike gyarawa nayi
masa girki da kaina.
DAgas?
Nace Allah.
Lalle
zan dunga zuwa daukan course.
SAi magariva
takoma gidanta.
Kamar inva yarima lbr sebati
shiru dan ze iya gwasalebi koya karya mata
tsari.
Washe gari wajen 11 segata da hauwau
muna falo muna karin kumallo.
Kida tashigo
setayi turus shikuma ya daure fuska.
Alanar
sarautar ta motsa, nati kamar ban lura dasu
ba namike ina yar dariya oyoyo hauwau.
Nakarbeta tamiko min ita dama ita nakawi
miki.
Tajuya zata kima sena kamo hannunta Ai
tunda kinzo sai munyi karin
kumallon zaki tafi.
Da alama taji dadin hakan
saboda batayi gardama ba shi kuwa wani irin
kallo yake yi mana cikin tuhuma da zargi.
"Ya
akayi, mene ne haka?" Cikin zolaya na
kalleshi.
"Yo mun shirya da Yayata..." "Mtsss"
kawai ya buga tsaki tare da mikewa zai bar
wurin.
Na sha gabansa "haba Yarima, mutum
yayi laifi har ya gane ya tuba amma..." "Kin
tabbatar da gaske take, ko sharrin wannan ce
kika manta?" Kafin na kara magana ta zube
kasa tana rokonsa har da kuka, ni ma sai na
kama kukan saboda tausayi.
Kai rayuwa abin
tsoro ce, Allah ka sa mu dace, amin!
Ganin
munyi masa rubdugu yasa yace, "shikenan
komai ya wuce".
Yana fadar haka yayi
ficewarsa babu wacce ya tsaya ya lallasa. kusan
kwana uku bai dayaye ba, sai
da na ringa lallashin sa da ban magana,
sannan yake zama muna hira saboda ko
girkinta ne kullum da marece tana gidana, har
hakan ya zame mana tamkar zaman majalisa.
Maimartaba kuwa har kyaututtuka ya aiko
mana da su.
Da muka tashi zuwa kano tare
mukaje da ita har gida ta roki Inna gafara.
Zama ya koma mana gwanin dadi, ashe duk
neman fadan da nakeyi ciki gareni, mukaje
Yarima yayi min scanning sai ga namiji,
kullum addu'a ta Allah ya sauke ni lafiya.
TAMMAT BI HAMDULILLAHI. nanmuka kawo
karshen littafin subul da haka 1,2&3 amadadin
Zainab dahiru wauwo
( zeedee)***naku ANaM Dorayi kemuku fat an
alkhairi saimunhadu a Novel nagaba
Zaharaddeen Shomar
Whatsapp 08168575100
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
a9b7e770bb7c4e5fb198a4e056c0793d