Sashe 3
Afnan Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To idan za a tafi kicin ba a tafiya da waya ne?
Haushi ya kama ni, wai shi ba ya magana kai
tsaye sai ya hada da tambaya?
Kin ji?
Ya
bukata.
Na ce, na mantata ne kan kujera.
Yayi
yar dariya, yace Don Allah ni da a ringa
makale wata ko'ina za ki shiga kada ki dora
min hawan jini, Ko ba a sin kiran nawa ne?
Aifa, na fada a zuci.
Kinji ba kya son na kira
ne?
Nayi masa shiru.
Yanzu me da me kika
koya??
Allah ka raba wannan bawa da
tamabay, na fada a zuci.
Yayi kasa da murya
Don Allah ki fada min irin abin d kika koaya.
Ai suna da yawa.
Nace da shi.
Suna da yawa
har guda nawa kika iya?
Duka na iya, ai basu
da wuya.
To ji ma koya kin.
Wai ina marar
lafiya ka tsaya kana faman tsokana?
Wallahi
duk tunanina a zuci nayi wannan maganar, sai
kawai na ji ya tuntsire da dariya.
Ga shi nan
kusa da ni, ko na bashi ne??
Nayi shiru,
gabana yana faduwa.
Hajiya Humaira
Gimbiya, wannan kasaitar taki ke kara ruda ni
wallahi, Toh ko milk and coconut balls din ne
a koya mun.
Wai ko Yarima yana dubiya ne?
Nayi murmushi na ce.
Hmmmm Yace meye
humm?
Gashi zamu yi tafiyar dare ballantana
na taya ki hirar dare.
Ba komai.
Na fada da
sauri.
Ke a wurinki yake ba komai, ni kuwa
akwai wani abu.... ga su nan sun fito za mu
tafi, kar ki kashe wayarki fa.
Na ce to.
Sai na
kira.
Ya fada.
Allah ya kiyaye hanya, Allah ya
bashi lafiya.
Cikin jindadi yace, Ameen.
Ban jira ya kara
magana ba na latse wayar.
Na kalli wayar ko
me ya sa yake yi min wannan surutun alhalin
ba haka yake wa sauran mutane ba?
Ban
fama tunanin ba na ji karam!
Ina dubawa na
fa sako.
Ina rokonki da ki ringa sakin jiki
muna magana ko a wayar ne tunda a fili kin
kasa.
Ina cikin wani hali Humaira na rashin
sukuni da kwanciyar hankali, ga matsalar
ciwon maimartaba, ga ta Fareeda.
Sannan ga
ta jama'a, wurinki kadai nake jin zan samu
kwanciyar hankali, ba komai zai haifar da
hakan ba sai kin yi responding da duk wata
magana da zan yi miki, don Allah ki saki jiki
da ni ina rokonki.
Murmushi kawai nayi.
Ga
tsayuwar kicin ' yan share sharen da na yi da
magriba, don haka gajiya ta taso mini, ina
gama wanka waje karfe tara na kwanta ban
kara sannin abin da ake yi ba sai da na bude
ido na fa karfe shidda da kwata na safe.
Na
hanzarta yin alwala na gabatar da sallah
Sannan na koma kan gado na kwanta kafin na
kara hutawa zuwa billowar rana.
Da wuri
kamar yadda tayi min alkawari ta zo, don tare
da ita muka yi kalaci.
Kamar yarda Yarima ya
umurce ta cewa kwana biyar, to hakan akayi,
amma fa na koya abubuwa domin sai dana
cika littafina mai farka arba'in.
Kwana biyu
kenan ba mu yi waya da Yarima ba, kuma na
kasa nemansa.
Sai na dauko kamar zan kira
sai kuma na fasa.
Zaune nake ina gyaran
kumbar hannuna naji motoci sun shigo, na
mike tare da lekawa ta taga ba hango
zungura zunguran motoci nan na sarauta
masu kofofi hudu.
Budewar farko na hango
Yarima ya yi saurin fitowa daga nan na ga an
kamo maimartaba sun nufi babbab gida dake
bayan inda nake.
Gabana ya fadi, na dafe kirji
tare da koma kan kujera nayi laggwab.
Har
bayan isha'i ban ga Yarima ya shigo ba, nan
jikina ya kara mutuwa.
Haka na kwanta ba
don bacci ba, Can wajen karfe sha daya naji
motsin mukulli ana bude kofa.
Na runtse
idona kamar mai bacci.
Kamshin turarensa ya
fara ziyarata kafin na ji ya shigo Na kara yin
lami.
Ya gama yan hidindimunsa duk cikin
dakin ko wanka a nan yayi, sannnan naji yana
kokarin hawa kan gadon inda nake.
Na tamke
idona.
Ya hawo tare da yaye bargo dana
lullube Shirun da na ji ya yi ya bani tabbacin
kallona yake yi.
Na tsargu saura kadan na
bude idona sai kawai na yu saurin juyawa
kamar cikin bacci ai sai naji ya janyo ni jikinsa
tare da maida bargo ya rufe mu.
Ai sai na
fara kokarin zame jikina Ya kuwa rike ni
tamau!
Ya karkato bakinsa daidai kunnena yana
magana a hankali.
Ke ni ne ki kwanta ban yi
niyyar tadaki ba.
Amma sai da na zame jikina.
Mene ne haka Humaira?
Kina fa wahalar da ni
da yawa Kin yi min rowar muryarki kwana da
yawa Kuma yanzu sai ki hana ni jin dumin
jikinki?
Kin ji?
Da ke fa nake magana?
To me
zance masa dan Allag?
Ba ki magana?
Ya
tashi zaune.
Wallahi ko ki matso konkuwa na
hau kanki.
Ba shiri na matsa.
Yayi yar dariya.
Matsoraciya duk kya gama Yan kauce kaucen
naki ki dawo hanya......mun dawo me zan
samu na sannu da zuwa?
Ya rada min a
kunne, na ji wani yarr!!
Kamar na shakare shi
duk na takura Wannan salon kuma ya dawo
da shi?
Lallai bone ta ci ni kuwa.
Ba fa zan
lamunci shirun nan ba wallahi.
Humaira na
gaji da wahalar nan Ko ba kiji ina magana
ba?
Ya jikin Baba??
Na fada kamar mai koyon
magana.
Da sauki yana nan gidan ma zai huta
na wani lokaci Don haka kada ki sake ki nuna
ina da alaka da ke.
Gabana ya fadi ras!
Lallai
akwai babbar matsala.
Yanzu me zan samu?
Me fa!
Duk tunanina a zuci na yi Sai da na ji
yace Me fa ?
Hmmmm.
Yayi shiru sai na ga
kamar ban kyauta ba Na daure na ce.
Ka fadi
me kake so sai in girka maka Bana burin
abinci ya kwana Kuma ban san yau zaka dawo
ba.
Ni ba abinci nake so ba.
Ban san lokacin
dana ce To me kake so Ya dan kara kasa da
murya kamar wani zai ji Ko dan kiss Ko motsi
ban kara yi ba Kin ji?
Zan samu?
Humaira da
ke nake Wallahi da Yarima zai gane da ya
daina yi min wadannan tambayoyi nasa.
Shi
ne kika kyale ni?
Kin ji?
Na kara kulewa sai
kace bakinsa aka yi kalmar kinji Don girman
Allah ki taimaka mini Wallahi na kawo wa
raina.
Ya kusa bani ma dariya har da magiya.
To tunda kin yi min bukulu juyo ki fuakance ni
Ko hakan ma ba zan samu ba?
Na dai yi masa
shiru.
Kinji?
Wai don Allah kai ba ka san ina
jin kunyarka ba??
Na fada kamar shirin yin
kuka.
Sai kawai naji ya kyalkyace da dariya.
Ni
ban sani ba.
Ashe kunya ta ake ji?
Wannan
kunyar bata yi min adalci ba wallahi.
Juyo na
rage miki ita Don na lura ke ma ta takura ki
Kin san Allah sai kin zaba Ko ki juyo ko kuma
kiss.
Sai me?
Bakinsa naji ya hada da nawa Zan
kwace yayi min wani riko.
Na rasa inda zan sa
raina don kunya.
Ya dauki mintuna kusan
talatin har jikina yayi lakwas.
Yana zame
bakinsa na yi saurin cusa kaina jikinsa kamar
in bude kasa in shige abin da dama ya ke so
kenan Ya kara gyara ni tare da rufe mu da
bargo.
Sama sama na fara jin nufashinsa
alamar ya sami barci, amma da na motsa sai
ya yi firgigi tare da matse ni.
A haka har na
hakura ni ma ban san kokacin da barawon ya
sace ni ba.
Ko da na farka ban ganshi ba,
lokacin bakwai har ta wuce.
Ban yi mamakin
wannan muguwar makara fa na yi ba, na
hanzarta gabatar da sallah ban tsaya gyaran
dakin ba na fada kicin.
Na soya dankali,
sannan na dafa tsokar nama da albasa da
kayan kamshi, sannan na jajjaga tattasai da
dan tumatir tare da albasa duk na ajiye gefe,
na dauko albasa ba yankata faken falen
sannan na daka wannan dafaffiyar tsokar.
Na
zuba mai a tukunya na kawo yankakkar
albasar nan na zuba cikin man ta dauka
dahuwa sannan na zuba cijin man ta dauko
dahuwa sannan na zuba jajjagena da
dakakken nama na ci gaba da motsawa kafin
na dauko baked beans shi ma na zuba ciki
tare da kabeji dana yanka, sannan na zuba su
maggi da sauran kayan kanshi.
Wannan itace
miyar cin dankali.
Bayan na gama na soya
kwai, sannan na hada kunun kuskus.
Madara
na zuba a tukunya kofi daya ta gari da ruwa
rabin kofi suka tafaso sannan na zuba kuskus
tare da kara dan ruwa na bar shi ya dahu
lugub ba sanya maburki na burke ba juye a
kwano na kawo flavour mai kamshin madara
na zuba da madarar ruwa peak sai sukari.
Na
hada wadannan kaya na shirya wasu a tire na
rufe da dan kyalle na rufe abinci, gyalena
navdauka tare da fita wajen gidan Cikin sa'a
sai ga wani zai wuce na kira shi muka gaisa
yana min kallon rashin sani ban damu ba
nace.
Don Allah ka taimaka ka kai wa
maimartaba kace daga gidan abokin Yarima.
Yana ji na ambaci Yarima ya fara kyarma tare
da karba cikin hanzari yayi gaba.
Ni kuma na
kima ciki don hada wa yArima nasa.
Sannan
na shiga gyaran gidan da yan share share
cikin yan mintuna kamshin freshner da
turaren
wuta ya gauraye ko'ina.
Na fada bandaki na yi
wanka, abin mamaki ina fitowa na tarar an
ajiye min wata doguwar riga mai dankaren
kyau.
Motsin kwanukan da na ji a falo ya ba ni
tabbacin shi ne ya shigo.
Nayi saurin
shiryawa, amma kunya ta hana ni fita, yadda
riga ta kame ni kam kamar daman an auna da
jikina na kalli kaina na kara kallo.
Kai duniya
komai na son gyara.
Ni kaina na yaba da kyan
da nayi.
Ganin lokaci zai kure har sha daya na
niyyar yi yasa na daure nafito, saboda
gabatar da abincin rana.
Zaune yake yana
faman latsa waya na dan karasa nesa da shi
kaina kasa ban yarda mun hada idi ba nace
Barka da sfiya, ya karfin jikin maimartaba?