Sashe 7
Afnan Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Banyi mmki ba sbd nasanamira
ce ta fada masa, inna ta fahimcihalin da
nake shirin shiga don hakatayi saurin gaya
mata abnd ya farugaba 1.
Tayi jim to Allah
yasa haka yafialkhairi a gareki inna tace
ameen, tamike mu zamu koma ta fiddo
kudimasu yawa ta aje a kusa dani ga
wannasai jambaki da hoda.
Da kyar
naceangode don kunya inna ce tayi
musurakiya har kofar gida.Ko zama batayi
ba tace kai jamaawadannan mutane suna
kaunarmuhumaira.
Shiru nayi kawai sbd
zuwanya haddasa min abubuwa da
dama.Koda inna ta lura saitayi saurin
sauyazancen zuwa lbrn ban dariya.
Aini
datace kisai jambaki ba wacce ta fado
minarai sai ummu Ahmad Rufai ta
sokotowacce akafi sani da ummu labour ita
fahar kamfanin jambaki sunsan da ita ita ke
banilbr wai wani
mutum yayi sabuwaramarya jawara ranar
data tare ya fitasiyo musu kaza daya dawo
saiya tararta tasa huluna guda 3 a gaba
tanatakuka ya karasa hnkli tashe amarya
yaakayi ne ranar farin cikinmu kina kuka?
Yace kiyi mgn wadannan hulunan fa?Tace
hulun nan da kake gani wannranar da aka
daura mana aure ya rasuwann kuma ana
shirin kawoni gidansaya rasu shi kuwa wann
ranar da akakawoni gidansa ya rasu kaga
kuwa dolenayi kuka ta sake rushewa da
kuka.Da jin haka sai ya cire hularsa ya
jefamata saiki kara kice wann kuma
wandaya gudu ne har ya bar miki kaza
dagidan shine gaba daya haba!
Saiyakwasa
a guje!
Hahahahahahha bansansanda na
kwashe da dariya ba.
Innatace tsaya ma kiji
wani lbrn wasu barayine su 2 suka sato
lemuka basu tsayako ina ba makabarta
suna cikin rabosaiga wani mutum yazo
wucewa saiyaji ana cewa kai ga naka niga
nawa!Haba saiya ruga da gudu ga liman
daisarsa sai yace Allah ya gafarta yanzunnan
da zan wuce ta makabrta najimala'iku suna
rabon yan wuta da yanaljanna, liman da jin
haka yace ai saimuje muji wann ilimi ne
babbab mefadakarwa, suna zuwa sai sukaji
ana toga sauran naka ga nawa sai dayan
yaceka manta akwai saura yace
wannekenan?
Yace wadannan biyun
dakewaje fa?
Haba!
Su liman sai aka
dafekeya wann ya wuce wancan wancan
yawuce wannan hahahaahhahahaah!Wayyo
cikina inna ta sani dariya hardakifawa
Inna na jin dadin dama ina kaunar
labarukan ban dariya.
Ta kara cewa, sai
wasu abokai su uku su ka kai matansu
haihuwa asbt sai ga nurse tace ina mai aiki
a twintower?
Yace gani tayi dry tace cngrts
matarka ta haifa maka twins.
Tana komawa
ba da jimawa ba kadan tadawo ina wandake
aikin 3 crown?
Gani kasami yan 3.
Dayan
naji najin haka sai yafashe da kuka lfy?
Ni
ina aiki a 7up ne...
Narike cikina wayyo
duniya inna shi bazai hakura ma azo kanshi
ba yana tsoronkada ace an haifa masa yara
7..nakara kyalkyalewa da dry, cikin dry
nace nima tsaya kiji wani inna akwai wani
mai arziki yanada matarsa daya da dansa
junior da yar aikinsa budurwa kyakkywa
merry da kuma yaron gida suna zaune cikin
jin dadi komai a wadace wata rana maigida
ya kawo giyarsa mai tsada ya ajiye a firij
yafita da niyyar in yadawi ya sha.yaron gida
yabude firij yanaso yasha ruwa sai yayi ido
4 da giya kawai yakwashi giyar yashanye tas
sai yacika kwalbar da yogot.aka duba giya
tazama yogot oga ya kwalaqaYaron gida kira
bulus ya amsa......(dayake nasan duk kunsan
labarannan bari Na tsallakesu ANaM Dorayi) ta
kyalkyale dariya haka
mukayi ta labarai maau ban dariya.
Raina
yayi fes namanta da duk wata damuwa.
Zuciyar innaZuwar mahaifiyar yama gushe
kwatakwata daga raina.
Wayar amira ta
katseni daga dariyar na kara wayar a kunne
lokacin sauran yar dariyar.
Turawa sa kwai
nafada cikin zolaya tayi murmushi mai fidda
sauti to ya son ranki?
Bugowa nayi ince don
Allag ki aikawa inna wayarki mu yi magana
nanemi tata ban samu ba yaya kuma yace
baya gida..
Nace bari nakai mata wayar da
kaina zan kiraki idan na isa
Na sahidawa inna sannan nasaka
hijabina na tafi.
Zaure na tarar dakofar
dakinsa bude nayi mmk da farkoamma da
nayi wani tunani sai nagawautata watakila
lokacn ya shigo.
Daisata ko zama banyi ba
ta bugo saidasuka gama sannan muka gaisa
ina yardariya nace naga yayan ma ya
dawo.Ban rufe baki ba tace na ina?
Shi
fabaya ma gari bako yayi wllh ko
dagamalufashi ne sun daiyi waya yace
yanahanya.
Wann furar ma shina
siyowa.Nace Ayya ta mike bari na kai
masanayi saurin karba haba inna kawo
nakai masa meye amfanina dama
nasanrashin dan aike zaisa kikai da
kankitunda gani ai shikenan.
Tayi
murmushito humaira Allah yai albrk yas
amugaaurenku lfy.
Nidai nayi gaba
kawai.Kishingide yake na kunna kai
wanikamshin turare ya dokeni fuskarsa
rufeda littafi nayi sallama da sauri ya
dagokai mukayi ido 4 domin kuwa idona
nakansa.
Ya Salam!
Naji ya fada a hnkl.Ina
wuni ga fura inji inna.ganin bashida alamar
motsawa yasa na ajiye masana juya.
A hnkl
yace donAllah dawo!Cak na tsaya tare da
juyowa na kalleshiya daga kai.
Karki gujeni
ki dawo gareniwayyo ni ashe yaudarata ake
baki mutuba HAFSAT!!!
Gabana yayi
muguwarfaduwa na zaro ido na dafe kirji
Ni?
Yamike zai nufoni cikin wani irin
yanayiidanunsa har sun kwao kwalla
sainakwasa a guje nayi wurin inna.
Yadda ta ganni yasata firgici ke Humaira
menene?
Itama duk ta firgice..
Shigowarsa
yasa inna yin shiru, nikuma nakara matsawa
kusa da ita sosai..durkusawa yayi gwuiwa 2
kamar mai neman gafara, sai kawai yafashe
da kuka..
Inna wacece wannan?
Don Allah
kar kice mini ba Hafsat dita bace, wayyo ni
dafwan, Allah ka kaddareni da jin tabbacin
Hafsat ditace domin nashiga shakkun
wannan sbd ta nuna tsoro a gareni sai
yakara fashewa da kuka dai dai kuma
lokacin Yaya yai sallama....
Na rikice na
rude hankalina ya dunguzuma sai kawai
nima nafashe da kuka ganin cewar wani
balain ne ka ke neman haye min.
Subhanallah inna meke faruwa ne?
Inna ta
rausayar da kai tonima sun sakani cikin
rudu wlh.
Cikin kuka nace inna yadai
sakamu ni wlh ban san shi ba Yaya, don
Allah yimasa bayani fada masa cewar ko ni
wacece..
Wani kallo yayi min kafin ya kawar
da fuskarsa har lokacin kwalla ke fita a
idanunsa kamar anbude famfo.
Nadafe
kaina, shin kowace mace haka take samun
wadannan kalubalen ga maza, kokuwa ni
tawa halittar ke da haka?
Da kyar Yaya ya
shawo kansa abinka ga fari mai idanu fuskar
nan tayi jawur, musamman hancinsa,
idanun suka rikide suma sannan girmansu
yakaru...
Yanayi yanda inna fa Yaya ke
masa bayanu yasa shi kara nitsuwa,
nitsuwa irinta sauraron magana don a
fahimta.
Suna gamawa ya kalleni wasu
siraran hawaye suka biyo baya..
Na yarda
Inna sannan na amince amma don Allah ku
rokar min ita idan zata maye mani gurbin
Hafsat.
Da sauri nace an
fidda min miji kayi hkr bana....
Inna ta dalle
min baki.
Yayi murmushi mai nuna daci da
kuncin zucia.
Humaira sunanki bayyi kama
dana marasa tausayi ba ki tausaya min ko
don halin dana shiga donAllah.yaya ya dafa
kafadarsa wane hali ka shiga safwan?
Yayi
dan smiling tsaya kaji LABARI na: ina dan
3yrs mahifiyata ta rasu don haka na tashi a
hannun kishiyarta.
Ni kadai ta haifa ita
kuma tana da yara 4, tunda na tashi naga
mahaifina yana yawace yawacen kasashen
dunia don gudanar da harkar kasuwancinsa
wato ba mazauni bane, yana int'l biz.
Na
tashi cikin wahala da azaba irinta kishiyar
uwa sai nayi bara gidaje nake samun abncin
da zanci kamar yanda umma ta umarceni
duk da arzikin mahaifina kuwa.
Sakamakon
dangin mahaifiyata ba'a nan suke ba yan
asalin yamai ne ta jamhuriyar nijar su kuma
dangin mahaifina an rasa wanda zaiyi
hobbasa kada tayi zuga ya daina basu abun
arziki.
Taimako daya da Allah yayi min skul
1 mukeyi da yayanta tayi ta rabamu
Abbana yakiya amma fa ko ruwa bana tfy
dashi.
Tun ina kukan yunwa harna daina
gashi ba'a tadamu sai karfe 3.
Da mun
koma ggida sai islamiyya hakan ya zame
min jiki abnc baifi na samu sau daya a rana
ba shima sai bayan maghrib idan nayi bara.
Allah mai tausayin bayi na shiga wani gida a
bayan gidanmu naga wata yrny da
sharbebiyar wuka cikin dabara na dauketa
zuwa cikin gidan.
Zaune suke ana rabon
wasu kaya kamr tsaraba nayi sallama tare
da gaidasu nace wann yrnyr tafita da wukar
nan tana wasa ai nan da nan suka dau salati
suka rude sukaita samin albrk sukace daga
ranar na dinga zuwa karbar abnc.
Abin
mmki Hafsat kullum bata cin abncinta sai
nawa har muka shaku sosai da ita
mahaifinta yasan shakuwqrmu har aka
sanya mata hafsar safwan.
Da yake sunsan
ni da lbrn wuyar da nake sha saina koma
kamr dan gidan.
Lokcn da tafara girma sai
muka juye soyayya wacce ita tafara bullo da
hakan.
Kowa ya fahimcemu har iyaye sun
bani ita.
Kwatsam muka tafi karatu akayi
mana waya bata da lfy ana gobe zan taho
ganinta aka karamin waya TA RASU......
Ya
fashe da kuka....
Gashi ban taba soyayya
da wata ba ban shaku da kowace mace ba
sai ita.
DonAllah ku taimakeni kuce Hafsat
ce wann wllh kamr su daya.
Wani takaici ya
rufeni bawai na rashin tausayin sa bane a'a
kawai yana musulmi zaiyi wasa da
imaninsa.
Wallh gwara matsalarsa da tawa
shifa mutuwa tayi ni fa?
Gashi da rai amma
yayi min nisa nisan da bani tunanin zai
dawo gareni nima saina fashe da kukan.
Kamr inna takaranci zuciata saita karyar da
murya tace Safwan!
Inason ka tuna cewar
kai muslmine wanda yayi imani da Allah ko
kafirai sunyi imani da mutuwa ballantana
kai musulmi ashe kayi imanin wanda ya
mutu zai dawo?
Ya girgiza kai a'a inna, ta
bata fuska wallh kayi mana tunda gashi
kana kiran wata da Hafsat.
Ina
mahaifyarka?
Maiyasa ita bata dawo ba sai
hafsat?
To ahir dinka wllh kaji tsoron Allah
kayi imani a mutuwa don akwai ta kuma
duk wanda ya muutu baya dawowa har
abada.
Sai naga yana goge kwalla alamar
maganr ta shigeshi.
Wann yarnyr sunanta
humaira haifaffiyar nan ce kawar amira ce,
kusan tare mukai goyonsu da mahaifiyarta
gidan su na can gaba da an sha kwana snd
haka.....
Bakomai inna wllh kamr ce har
tayi yawa shiyasa....
Allah yafi da haka bai
kamata ka firgice haka ba sbd soyayya har
kayi sabo.