← Book details Afnan Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 10

Sashe 10

Afnan Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Ya sunkuyo, " ki yi hkr
Humaira, nasan kin yi fushi dani, wlh
Humaira ba laifi na bane. ki daina kuka don
Allah, menene damuwarki zuwa nayi muyi
maganinta tare, Amira ta sanar dani
komai". kuka nake, me ya kawo ka a wnn
lkcn, me yasa kazo ka famamin ciwon da
yaki wankewa?

" Innalillahi wa'inna Ilaihi
raji'un, don Allah ki saurare ni..." Na mike, "
Don Allah ka tafi, wlh bani son
ganinka a rayuwata, ba don na tsanekaba,
a'a sai don na tsira da mutuncina, kai kuma
ka gama da iyayenka lfy..." " saurara..."
Nayi gida da gudu.

Abin mamaki na kasa
sanar da inna ko waye, ita kuma bata tmby
ba.

Zaune na kwana, duk wnd ya sani a da
ynz ya ganni sai na bashi tausayi, nayi
muguwar rama ga baki.

Tashin hnkl sai
ranar da adadi ya cika da safe, misalin karfe
10.30 na safe sai ga baba Auwalu su uku da
buhun goro. jikina ya dauki rawa da yake
zaune muke ni da inna a bakin kofa.

Ya kalle
mu a wulakance, sannan ya nefo ni
da 20k.

" To barkanki, wlh da na ba tsoho
ha goran daurin aure nan mun dauki 2, Kuyi
amfani da wnn, Na daura miki aure da wnd
kika turo yau da safe karfe 9.30.

Don haka
ki shirya gobe zaku wuce babu mgnr taro".

Na kalli inna itama ta kalle ni. kash!!!

Nima
ku nake kallo masu kr2, da wane ne aka
daura auren da shi? safwan ko Ibrahim?

Me
ya kawo? mu tara a ltf na 3
Zaharaddeen Shomar
Whatsapp 08168575100
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
845687f9c08e48c6ab314aedb391a3c9
Chapter 10 · 0% Book details