Sashe 1
Afnan Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Subul da baka 2 page 1
Posted by ANaM Dorayi on 07:10 AM, 21-May-15
Under: Subul da Baka
Kwance take rub da ciki da gani tana
cikin damuwa mukayi sa'a ba kowa da gani
korarsu tayi.
Ya jefar dani gefe ya isa bakin
gadon tare da tallafota ya tada ta zaune
kallon da take masa me dauke da mmiki,
sha'awa tare da tambayoyi masu yawa ya
durkusa gabanta yace fareda ki gafarci
yarinyar nan ta tsorata da fushinki ki yafe
mata domin kaunar da muke yiwa juna.
Kallo daya zakayi mata kasan ta fara rasa
hnklnta don hk tayi saurin kallona tace na
yafe miki Humaira dama bakiyi min komai
ba, idona shabe-shabe da hawaye saiga
murmushi ya subuce min.
Ta maida
kallonta gareshi dahra tym din bai tashi dg
durkusonta da yayi ba saima kallonta da
yake yana smiling na tuba nima a gafarce ni
amaryata kuma gimbiyata...
Ban jira amsar
da zata bashi ba nayi waje tare da karayin
godiya da goge hawayena kowa ni yake
kallo sbd ta gabansu muka wuce, banga su
rabi ba don hk na wuce dakin kwanansu
don na gyara gashi lokcn ya kusa.
Ko rabi
banyi ba ya shigo har kewayen na kalleshi
tare da banko min harara kinsan Allah yau
saina kai kararki ga inna na gaji da irin
salon rigimarki wllh.
Na mulmula maganar
tare da lailayata kafin nace rigima ta wuce
irn naka kuma kafin ka kaini kara nizan fara
kaika In Shaa Allah.
Haka kikace?
To bari in
riga ki isa gidan mugani.
Ya fita yana yar
dariya, yau saida muka hadu da amira a
hanya ta makara ni kuma nayi rana a
gurguje muka gaisa ta wuce a kofar
lungunmu na tarar da tankamekiyar motar
mmk ya kamani wato da gaske yake zai
rigani.
Daga bangaren yamma a inuwa yake
zaune da wasu jakunkuna manya guda biyar
inna kuma na can gefe idanunta jawur da
alama kuka tayi.
Wata irin faduwar gaba naji
wadda ban taba jin irinta ba na karasa
gabanta na dafa guiwoyinta nace inna lfy?
Me kayi miki naga idanunki sunyi ja?
Ta
kara fidda kwalla tace dinkuna ne yayo
mana kowa akwati guda sai kayan
kwalliyarki shima akwati guda tsoro
+fargaba ya dabaibayeni da kalamansa tare
da cewar kada mu butulcewa rahmar
Ubangiji domin shima bayin kansa bane.
Taci gaba da kwarar hawaye nima
kawai sai naj kukan ya subuce min
musmmn da aisha ta fara bude min kayan
ina kallo.
DonAllah inna kiyi hkr kinga har
kin sa itama ta fara abnka da ruwa-ruwa.
Ya
mike na barku lfy inna danAllah kuyi hkr
saina kara zagayowa ya fice.
Mun dade
muna sharbe kafin mukai kayan daki su
aisha har an fara gwadawa da takalma kala
5-5.
Inna ta kalleni humaira naso kama
yaron nan akan abnd nake zargi amma
saina rasa hanyar da zanbi sbd hausawa
sunce idan baka iya kama barawo ba shi
saiya kamaka.
Kuma shirun nawa yayi
amfani domin daga nasihar tasa na gane
cewar haduwar jinin kawai da kuma
tausayinmu da Allah ya dora masa.
Tsoro
na daya saka kayan nan mu shiga jama'a
anya baza'a zarge mu ba?
Kafin nayi
magana mukaji sallamar baba Alh Sheetu
inna ta amsa ta fito da sauri daman da
hijabi a kanta.
Duk muka fito ya kalli inna
me kike nufi da hanamu albashin humaira
ko kuwa kina tunanin zaki cinyesu ne ranar
aurenta kibarmu da siyan kayan daki kinci
bulus?
Ya girgiza kai zaki dinga bamu rabi
duk wata kuna amfani da rabi wann shine
babban adalcin da zamuyi miki idan kuma
kin amince zaki aurar da ita ne toh!
Inna ta
sunkui da kai a'a yaya ai bansan haka tsarin
yake ba tuni na aiko bari na dauko maka, ta
shigo daki bata ko kalli inda muke ba yace
maza dauko tunda kinaso ki koyawa yarki
son abun dunia shiyasa kika dage abar miki
yayanki don kiyi jari.
Inna dai batace komai
ba ta mika masa 10k ba kunya karba tare
da tusawa yace sun cika dama an fada
mana 20 ne nayi ta mmkin ina yaji?
Ya mika
mata yar leda daga aljihunsa ungo goron
sanya auren mansura ne wato yarsa sati 2
masu zuwa.
Inna ta shigo tare da wasance
maganar makarantar su sumayya.
Batayi
min zancen ba nima na tsuke bakina sbd
munga abnd yafi hk.
Da dadaare yaxo na
tsinci kaina da faduwar gaba na fita da
kwanon fura ba tare da nace ya shigo ciki
ba sbd banason hirar ta dade kamr kullum
jikin nawan ina jinshi wani iri.
Muka gaisa
nace ga fura.
Ya karba amma yau kadan ya sha
na maida sauran gida na dawo.
DanAllah ka
rage zuwa min dadare kaini ziyarar ma gaba
daya kadaina idan baka iya dainawa ba.
Sbd
baki damu dani ba?
Ya fada cikin yanayin
takura nace a'a.
Da kinsan abnd ya kawoni
yau wllh da baki fada ba amma bakomai.
Tausayi naji ya bani har saida idona yayi
kwalla nace kayi hkri danAllah.
Idan banyi
hkri dake ba humaira ya zanyi?
Damuwata
na kawo miki kamr kullum su fareda sun
hada min tuggu mai martaba ya kirani wai
sati mai zuwa sunan nan tafe za'ayi bikinmu
da gimbiya kuma ana gama daurin aure
zamu tafi gaba daya zuwa yola.
Gaba daya
hanjin cikina suka kada take suka bada wani
irin kara mai kamar sautin hadari.
Ya matso
gabana Humaira mutuwa zanyi banason yin
nesa dake rabuwarmu zata zame.....
Kwallar da nake makalewa ta zuraro kuka
bazai yi mana magani ba ki bamu mafita
domin nasan kinajin yanda nakeji karancin
shekarunki da kuruciya zasu barki ki fahimci
wani abu dake bin jininki...
Kiyi mgn kada
nima kiga nawa kwallar.
Allah ya sanya
alhairi na fada kamr me koyon mgn, ameen
tunda kin ambaci alhairi saidai inaso kimin
alkawari zanje nayi shawara da mahaifiyata
idan ta amince zanzo in rokeki wani abu
zaki bani?
Na kalleshi nawa ne?
Kwarai
kuwa mallakinki ne har abada Nayi
murmushi cike da kuruciya ko ince wauta
nace ba komai ko menene tun a yau ba sai
watarana ba idan mahaifiyarka ta amince ka
dawo ka amsa ko kuma tun a yanzu na
baka ka tafi dashi idan taki amincewa saika
dawon dashi.
Yayi murmushin dake kara
masa kyau yace what a confidence' kawo
hannunki, nayi hamzarin mika masa sai
naga ya zura min manyan zobuna na gwal
baki bude na kalleshi sai yace na alkawarine
saina sadda kai kasa.
Gobe zamuje Kd sai
jibi zan dawo me zan siyoi miki?
Nace
bakomai ya watsa hannaye kinyi daidai
gobe kizo da wuri don mu kara bankwana
7am zamu wuce nace to.
Maza shiga gida
banda tsawon hira kada a makara.
Bacci da wuri
bashi ke sa tashi
da wuri ba sbd uwar makarar da nayi yau
har tafi ta kullum ko wanka bansamu yiba
kwaskwarima kawai nayi inata uban saurin
na isa amma ina!
Ana kokarin rufe get har
sun dau hanya sai kurarsu na gani wani irin
zazzabi naji ya rufeni inajin saukar hawaye a
idona.
Sashen gimbiya yau aka kiramu
zamu kammala mata kaya tare da wasu
shirye shiryen biki na tsinci kaina cikin
rashin jin dadi ni kadai nasan yanda nakeji a
zuciyata to meke damuna?
Yaushe mukai
irin wannan shakuwar da har nakejin haka a
raina?
Meyasa nakejin haushin gimbiya a
yau?
Wasa sabon aji sabo kuma tirken wawa
bansan cewa na shaku dashi saida dare har
kuka nayi acikin mayafina tsoro da fargaba
suka rufar min na fara zargin kaina kona
kamu da SON SA ne?
Bani da yawan
magana haka bani da kazar kazar sosai
amma duk da hk saida inna ta tambayeni
ko banijin dadin jikina ne?
Shiru kawai nayi
mata duk wanda ya ganmu a yanzu sai yayi
mmki sbd sauyin da muka samu musmmn
fannin cima da sutura yan unguwa sai
gulmarmu suke kowa da abnd yake cewa
wasu ma cewa suke sata nakeyi a gidan
sarki tuni ftar jikinmu ta fara sauyawa ga
cima me kyau ga sabulai masu gyara jiki.
Washe gari muka shirya zuwa sunan gidan
kawu mande nan mukaga jin zafi da bakin
ciki karara babu kuma wanda ya kula.
A
gida bayan mun dawo inna ke shaida min
wai ana gulmar yanzu maza nakebi nayi
murmushin takaici.
Maimakon yayi 2days
saida sukayi 4days sannan suka dawo
lokacin gidan ya kacame da hidima duk yan
aiki sun hadu ba maganr sauyi gaba 1 muke
haduwa sai maghrib muke tafiya ba muna
can anata soye- soyenaji ana rade radin ya
iso da bataliyar abokansa harda yan'uwansa
ina jin ana nemana na boye bayan katuwar
tukunyar kaji nida amira muka fito zamu
tafi na hangoshi tsaye sai wurga idanu yake
nasan ni yake nema saina dan boye.
Abayantakwana 4 nan ya kara kyau da
girma muka wuce bai ganmu ba amira tace
min zakije party?
Nace Allah ya tsareni.
Amira ta tabe baki nima bazan je
ba nace mata meyasa?
Tace ina gudn dizgi
da wulakanci kinsan halin gimbiya
musamman idan ta ga jama'a nayi
murmushi kawai a kofar gidansu mukayi
sallama ina shiga gida na tarar da inna a
tsaye a tsakar gida ko sallama ta bata amsa
ba tace ina kikaje?
Zuwansa 4 nemanki ba
kyanan yace duk an duba gidan sarki ba'a
ganki ba?
Yar dariya kawai nayi haba inna
da kinsan girman gidan sarki da bakice haka
ba muna can wani bangare suyar kaji kawai
mukeyi.
Na mika mata bakar leda me
dauke da soyayyun kajin da aka bamu nace
inna aiki fa mukeyi shi kuma yana can ga
abokansa shiru kawai tayi ta fitar da naman
daga ledar na dauki cinya ina ci aka fara
kiran sallahr maghrib nayi saurin cinyewa na
tashi na gabatar.
Na hada goldenmon ina
sha kenan naji ana sallama a tsakar gida
Aisha ta leka naji tana cewa la yaya sannu
da zuwa gabana ya fadi inna ta kalleni nayi
saurin tashi sbd nasan ma'anar kallon koda
ya ganni sai yayi baya kofar gida ya tsaya
inda muka saba.
Yace fushi kikeyi dani
humaira?
Nayi shiru kiyi hkri wllh gida na
koma na kammala wasu abubuwan kuma
mamana ta amince nazo na amshi
alkawarinmu.