← Book details Afnan Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 10

Sashe 5

Afnan Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin halin ko in kula tace aje a sanar da
jakadiya.

Zuciata ta tsaya cak guri guda naji
ya fita a raina sam, na sunkuyar da kaina na
kassara abnd ke zuciaya wanda ya
bakunceni yanzun nan.

Abin haushi wai
jakadiya na zuwa saita rangada guda wllh
nan da nan mata suka cika dakin a ka ciccibi
gimbiya wasu sukayi toilet da ita tana uban
ihun zafi wasu kuma suka yaye zanin gadon
sukayi fada dashi.

In takaice kiki har dinki
akayi mata yaji mata ciwo sosai saida tayi
jinyar sati w tun daga ranar ina kula ko
kallon arziki bata samu daga gurinsa.

Bayan
2wks yana zaune falo mun kawo masa b/
fast yana rike da waya a hannunsa kullum
haka yakeyi a she pic dinki ne ajiki yake
kallo kwatsam saiga gimbiya wllh humaira
idan ni yayiwa wann wulakancin ko shine
autan maza na hakura dashi.

Amma don rashin zuciya irin na gimbiya
daga fitowarta ko kunyar mu bata ji ta ta
haye kan cinyarsa tana wani kissa aiko karaf
idon ta ya kai akan wayar shi tayi sama da
wayar tana surfa uwar ashar tana zazzaga
bala'I wai me kake nufi dani ne ko an gaya
maka abinci kawai nazo ci?

Kin ji fa wato ita
bata ji haushin abunda ya mata ba har wani
neman shi take yi Wannan yar iskan kenan
bata kyale ka ba har yanzu.

To wlh ga mai
marta ba zan kai ka kuma shi zan ba wayar
ai bata karasa ba yayi kukan kura ya amshe
wayar shi ta harziko sai kawai ta fara zagin
sa banza dan talaka wanda bai gaji arziki ba
wanda suka yiwa sarauta haye ai da bamu
san asalin angulu ba duk abunda kayi babu
mamaki tunda sarautar BORE ce kuma
hakkina da kake tauye man Allah ya isa.....

Bata karasa ba ya juyo ya kalle mu yace
duk mu fita wlh a.

Falo ya.

Kara yi mata
wani wulakancin ya barta nan kwance yayi
tafiyan shi ranar nida karima muka taimaka
mata ta gasa jikin ta kamarna bata shawarar
ita ma ta kyale shi mana sai kuma nayyi
shuru a tunani na a tunda an kara na 2
bata bari a kara na 3 ba Bayan kwana 2 ya
kira ni yace na kawo mashi tea ba madara
da dankali.

Na ttafi zan kai masa na ga
gimbiya tace na bata wannan na hada mai
wani (kiji neman.

Dalili da rashin zuciya) ina
cikin hada masa kashi na 2 ya shigo kicin
din ganin ina aikin yasa bai yi magana ba
amma da ganin shi ranshi ya baci kinsan
halin mutumen naki.

Da KASAITA Har ya
juya zai tafi na yi sauri na duka nace *llah
ya taimaka kayi mini gafara na hada maka
zan kawo gimbiya ta amsa tace na hada
maka wani ya yatsina fuska kamar yadda ya
saba kafin yayi magana
Kina iya bari na fasa maza kije ki shirya
zamu je garin ku ki raka ni wurin kawar ki
watakila dalilim zuwa dake ta saurareni wlh
wlj humaira daga ni har shi bamu san
gimbiya ta fito ba ashe jakadiya ta aika aka
kira mata ta tura ta gun sarki a shaida masa
abinda yake shirin yi Tayi shigewarta daki
na fiti a shirye yana zaune a falo yana shirin
mikewa kenan aka turo kiransa a fada
nazauna a saman kujera dogari ya kalle ni
ya ce harda ke ma yar rakiyan yake kira
gabana ya fadi ashe tunmi ya fahimci
abunda ke faruwa Muna isa mai marta ba
ya fara bala'I inda yake shiga bata nan yake
fita ba duk yaddake sin kare kansa amma
abu ya faskara ya dinga yi masa muna nan
kalamai wadanda zasu bi shi matukar bai
rabu da ke ba in takaice maki magana
mafarin ya ce zasu bar kasar kenan da
zama don ya manta dake shi da sarki ya
mutu ya zo a bashi sarauta idan kuma ya
saba ko da gigi yazo naija to babu shi har
abada duk wanda yake son gani yayo waya
zaa tura mashi shi ni kuma aka gargade ni
akan duk randana sake biye masa muka
aikata hakkan to zanyi zaman bursuna na
shekara 20 a gidan sarauta kwalla suka
zubo mata ina kallon ta ta ce humaira wlh
muna fitowa fada wuri ya smau ya zauna
kawai naga ya fashe da kuka nima sai na
taya shi ya kalle ni bani da saa dunia ni
kuma kaddarar da Allah ya nufe ni da ita
kenan to shine fa aka bamu butu kafin cikin
mu a zabi wacce zaa tafi da ita a matsayyin
mai aiki ranar da zamu taho ya bani
takardar nan ya ce na kawo maki amma
dom Allah kada kiyi kuka sbd haka zai tafi ki
kawo rply na kai masa kuma zamu rinka
waya da yaya zan ce ya rinka kawo maki
muna gaisawa nace to tayi juyin duniya
nace wlh bani da wata amsa ta gaida shi
dole ta kyale.

Ni
Lbrn da amira tazo man dashi shi ya sa
komai ta koma mini sabo nayi kuka har
kaina yafara ciwo
Zaharaddeen Shomar
Whatsapp 08168575100
Subul da baka 2 page 2
Posted by ANaM Dorayi on 07:12 AM, 21-May-15
Under: Subul da Baka
kuma akace damu za a tafi wallahi yau yau
dinnan na dawo wanka kawai nayi don na
cika alkawarin dana daukarwa..

Da sauri na
kalleta' se kuma na sunkuyar da kaina kasa.

Ta fiddo doguwar takarda tace: "Gashi yace
dan Allah kada kiyi kuka' kiyi masa wannan
alkawarin" Murmushi kawai nayi idona ya
ciko da kwallo' tayi saurin kawar da
fuskarta'sannan ta kara mikomin takarda
ambulan doguwa.

Ta mike' zan tafi akwai
labari' amma se zuwa jibi idan na dawo'
gobe zanje Karkasara shi yasa.

Nayi
murmushi tare da mikewa na rakata' rakiya
mai nisa har kusan lungun gidansu sannan
na koma. inna nacan tana wanke waken awarar
gobe'
su Aisha na taya ta na shiga dakia kagare
inji takardar abinda ta kunsa' haka kawai
jikina ya ba ni maganace mai dauke da
kwanciyar hankali domin na tabbatar yana
sane da halin da na shiga.

Tun kafin na fara
karantawa na qurawa rubutun ido, yadda
yayi shi wara wara yaddazan fahimta, nace
"Bismillla"
"Gimbiya Humaira" Na runtse ido ina
sauraton yanayin furtakalmar acan baya da
yayi' wanda ya kasancemasa tamkar"
SUBUL DA BAKA" "ina roqonki da girman
Allah ki daure ki cije kada kiyi ma
rubutunnan kuka, kiyi mini wannan
alfarmar please!

Humaira ba se na fada
miki ba na tabbata kin fahinci kaunar da
nake miki, na da de ina mafarkin samun
macen da nake muradi kafin Allah ya
hadani dake, amma rashin sa'a se muka
sami banbancin ra'ayi damahaifina.

Nayi
duk iya kokarina in tallabomatsalar amma
abu ya faskaradomin yayimini FURUCIN
dana tsorata da shi, furucin daya tsoratani
kuma ya firgitani.

Don haka ina rokonki kiyi hakuri mu dauki
abin nan kaddara duk da na fahimci cewa ni
ban kwanta maki arai ba humaira bana son
farida bana kaunarta wannan cutar kadai
xata galabaitar dani soyayyarki kuma takaini
lahira mu yafewa juna domin gobe xamu
bar kasar nan xuwa australia a can xamu
xauna dindindin inji sarki harsai bayan ransa
in dawo in karbi sarauta ga cheque dina
nan na banki duk nayi signing ki rinka fidda
kudi kuma ki koma makaranta idan xakiyi
aure ayi miki kayan daki insha Allahu xan
kawo maki xiyara anytime.

Kuka y hananani
karasawa nayi nayi kamar raina xai fita inna
ta shigo da sauri tana salati dakyar na
bayyana mata wani abun shiru tayi tare da
ficewa waje amma a zihiri na ga ranta
ya baci bata yi mini maganar ba sai da
daddare ina zaune saman abin sallah na
hade kaina da guiwa cikin wani yanayi
idanuna ina jin su tamkar garwashin wuta
kirjina kuwa kamar an dora man dutsen
dala Humaira inna ta kira sunana Na amsa
naam murya ta kasa kasa Yanzu kinfi son
ganin tunon asirin rayuwan mu akan
rufuwan sa Nayi shuru ban amsa ba Ashe
ba zaki hkr ba?

Kwalla suka zubo mani nace
wlh inna ba wannan ne damuwa ta Na bata
lbrn takardar da aka kawo mun da abunda
amira tazo man dashi ta harzuka to ina
abunda ya dame ki dasu bance ki manta ba
kuma nima ba zan taba mantawa dashi ba
amma wlh ki cire maganar soyayya Yafi
karifin ki humaira ba mijinki bane kiyi nesa
da soyayyar wahala idan kika kuskure sai
gimbiya tafiki kwanciyar hankali nayi saurin
kai kaina kasa ina sujjada "Ya Allah kana ji
Allah ka yi mini maganin matsala ta Allah
kai ka haifar soyayya a zukatan mu Allah
kayi magana maganin ta
bayan kwana 2 inna
tace gaskiya nima na goyi bayan ki koma
makaranta amma baxamu taba kudinsa ba
Sbd haka saimu shirya gobe muje
Govt college muji idan zasu mai daki.

Hakan kuw akayi ga mmkina aka sakani SS3
kuma saura 3mnths suyi exams na dage da
karatu wanda rabinsa tunani ne.

Dr ibrhm
kuwa tun ina shareshi harna fara sakin jiki
dashi sbd fadan inna kada nayi saki na dafe
a dinga nunani nayi kwantai har an fara min
shaidar me kudi nakeso,
Inna ta buga tsaki sannan kiyi kaffa kaffa da
masu zuwa wurin ki domin iyayen ki sunyi
mugun kudiri akan ki maganar karatu kuma
sun ce basu amince ba matukar kika ci.

Gaba da zuwa wlh komai suka yi miki don
kanki Ko don ina cikin damuwa?
Chapter 5 · 0% Book details