Sashe 2
Afnan Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafin nan ina son ki shirya zan
aiko a daukeki ko inzo da kaina mu tafi
gurin party ko bazaki halarta ba?
Gsky ban
zuwa, me yasa?
Hakanan, wllh baiyuwuwa
duk mai hnkli bai wani abu saida dalili.
Yace
shikenan dauko min tabarma nima ban
zuwa na kalleshi da mmki yayi murmushi
wllh idan ba zaki ba nima ban zuwa dama
tilastani akayi.
Na rasa yanda zanyi da
rigmarsa kullum da wacce zai bullo nace
muje ka tambayi inna, da mmkina inna tace
a dawo lfy muka fito yace ki saka leshin nan
ja da takalmi silver kinji?
Na daga kai, zan
tafi saina dawo anjima nace to.
Ni kadai
nake bidirina a daki inna tana tsakar gida
ina kwalliyata harda ta saman gira na feshe
turaruka na fito tsakar gida inna ta kalleni
ido waje tana mmki wann kwalliya haka
humaira anya baki wuce gona da iri ba?
Na yi
murmushi, nace.
" Inna ban yi
kyau ba?
" " kin yi kyau, amma kmr tayi
yawa".Na zumbure baki da fadin.
" wlh inna
haka ake yayi".Ta harareni, "Ina ruwan ki
da yayi? kin ga wlh ki dunga tuna matsayin
ki, kada ki janyowa kanki damuwa".Shiru
kawai nayi. karfe 9 naji ana sallama, na kalli
inna.
" zamu tafi, Ina jin shine ya aiko".Ta
ce a dawo lfy, Allah ya tsare".Na ce
"Ameen".
Har na Kai bakin kofa, tace."kada
ki wuce 11 dk abinki"."INA". na ce tare da
ficewa.
Sbd tsinin tklm ga rashin sabo sai
na dinga takawa a hnkl kada na fadi, ckn
direbobin gidan sarki na gani da alama bai
ganeni ba.
Motoci 4 na tarar a jefe, ya bude
Wacce tafi ko Wacce kyau da girma, na
shiga Ina addu'ar neman tsari kmr Klum
idan na baro gida hk ya zame min tamkar
sallah.
Yana rufewa naji an janyo ni a
tsorace na kalli gefena, sai kawai naga Yrm.
Kunya ta kamani, na ce, " Ba ni na
gyara".Ya sakeni na matsa nesa da shi Ina
fadin.
" Ban son haka, don Allah ka
daina".Ya yi murmushi, sai ya matso na
kara takurewa ya ce.
" kin yi kyau kmr
ruwa.
Cire 'yan kunnen na baki sarka".Ya
fada yana laluben aljihunsa.
A ciro bakaken
'yan kunnena dk sun yi baki sbd tsufa.
Ya miko
min wata dankareriyar sarkar
zinare da 'yan kunnen ta.Na make hnn,
"kayi hkr bazan karba ba, sbd wdnn
zobunan ma inna tayi mini fada
sosai"."sanya aro na baki ba kyauta ba, zan
karba idan mun dawo".Jin haka na Sanya.
"
Ina alkawarin mu?"Na yi murmushi, " ya na
nan"."Zaki bani ynz?
""Idan kana ganin Ina
da shi a nan din".yayi 'yar dry, " Ai ko
Yaushe kina tare da shi".Na ce, "
Bisimillah".Ya yi Kasa da murya, "kada ki
manta kin fa mallakamin tun kafin ki san ko
menene".Na yi shiru kawai.
Ya kama
hnnyna duka biyun.
"Humaira Ina barar
soyayyarki, don Allah".
A firgice na kalle shi
daidai lkcn mota ta
tsaya.
Harabar wurin dankam da jama'a duk
hankalinsu kuma ya dawo ga motocin da
suka tsaya lkc guda.
Dogarawa suka rugo
suna bude mini kofa, ta kowane bangare
barori kuma na watsa filawoyi.
Abokansa
suka rufa mana baya, naja tunga da sauri na
tsaya, suka yi gaba.
Wuri na nema na tsaya
kusa da wata mota zufa kawai ke
tsatsagomini ta ko'ina.
Na kasa fassara
yanayin da nake ciki.A hnkl naji an dafa
kafadata, kafin na dago naga an zagaye ni.
Na kalli sauran abokansa, nayi Kasa da
kaina.
" she is pretty".Na ji wani ya fada.
Na kusa da shi ya ce."Akwai class I see".A
hnkl yace, "Humaira mu je ki bani kwarin
gwiwa, wlh bana son partyn nan ".
wani ya matso, "kada ki biyewa zcy
Humaira, ki tallafawa mai kaunar ki kada ki
jefa shi...""kan uban can".
Na ji saukar
uban zagi kmr daga sama, ckn karaji
Gimbiya ce tsaye tana hura hanci gefenta
kawaye da sauran barori na kewaye da ita.
Na zaro ido Ina yin baya- baya ckn
matsanancin tsoro da firgita.
" Ni Zaka ciwa
mutunci?
Ni zaka kunya ta a gaban jama'a
ka rasa Wacce zaka hada sonta da nawa sai
BAIWATA?
Dama duk zame-zamenka a nan
ka sauke?
Haba biri yayi kama da mutum,
ban manta abubuwan da suka ringa
faruwaba, sai dai ka haddasa mata fitina,
bala'i da tashin hkl ita da iyayenta a garin
KANO!" ji kake tas! tas!! mari na wanke
fuskarta ko ta Ina.
" shut up!
Idiot!
" Ya bita da
wdnn kalmomin, "kin isa ki yi
abinda Allah bai nufa ba ne? ko kina ganin
za ki iya hana abinda Allah ya hukunta?" To
bude kunuwanki kmr ydd na sha fada miki,
ba ki daga ckn tsarin matan da nake
muradin aure.Bacin hadin iyaye babu
abinda zan yi da ke a AURAKA! snn ki sanya
wa ranki cewar Zaki yi kishi da baiwar da
kika raina a kirata da GIMBIYA kmr ydd kike
takama da sunan".Ta fashe da kuka,
abokansa suka janye ta suna bata baki,
amma har lkcn bata bar fadin, " ita ka
cusawa wnn bakin cikin, wnn zan bambance
muku MULKI da TALAKA sai an batar da su
a kasar nan! !" Yunkurin cafkota yake yi ana
rike shi, sauran abokan suka yi min zobe
ganin Ina da niyar kwasa a guje.
Tashin hnkln ya
hana ni kuka, zcyta ta
daskare kmr dutse, na kalli wnd ke
bangaren damana ckn wani irin yanayi na
ce.
" ka taimakeni ka maidani wurin
inna".Ya juyo da sauri jin muryata, hnn ya
kama zamu bar wurin. wdnda suka janye
Gimbiya suka tare mu da sauri.
"Haba, Ina
kuma zaka je kana ganin mun shawo kan
Gimbiya? sauran 'yan korenta mun ja musu
kunne su yi shiru da bakinsu".Ya kalle su,
"Ba zan attending ba..." Suka rufar masa
kowane da abinda yake fada, da kyar suka
shawo kansa. wnd naji ya kira da suna
sahabi ya karbi mukullin hnnsa zai mayar da
ni gida, har mota ya Kai ni, snn ya saki hnn
yana fadin "komai dare zan zo, kada ki yi bacci
ji?" kmr na wawuro fuskar in cije don
takaici, me kuma zai yi mini? wane bacci
gare ni Ina ckn wnn tashin hnkln?
A daidai
Lungu ya tsaya na fita da sauri Ina jin yana
cewa.
" Mu kwana lfy ".
Amma na yi kmr
ban ji shi ba, zaman da na yi dabas ya
sanya ta kalle ni da sauri, "Lfy?
""Da sauki
inna ".
Na fada ina rike kaina."Me ya faru?
"Ta bukata a rude.
Na zayyana mata komai.
Ga Mamakina sai na ga ba ta wani razana
ba, ta ce.
" Ni dama na yi zargin haka tun
farko, ganin cewar bai furta da bakinsa ba
ya sanya na yi shiru, sbd maganar Hausawa
idan baka iya kama barawo ba shi sai ya
kama ka.
Ba zan yi saurin cewa ba zai yiwu ba,
sbd ba mu san hkncin Allah a kan lamarin
ba, kada mu yi masa shishshi har mu saba
masa.
Amma da kmr wuya BAIWA ta auri
DAN SARKI, kina karkashin mulkin
gimbiyarsa".
Na rike kaina da ke fizgawa
tmkr zai bar wuyana tare da runtse ido, ba
wai son shine ba ni yi ba, a'a ina hangar wa
kaina tashin hnkln da ke gaba.
Kmr inna ta
karanci zcyta ta ce.
" ynz kam dole runtse
idanunmu, mu kuma toshe kunnuwanmu
akan abinda zai biyo baya.
A gaskiya zan
roki yaron nan da ya janye bukatarsa abu
ne mai whl ya rufa mana asiri, ya dubi
maraicinmu". sai ynz kuka ya zo mini.
Ta
kalle ni.
" ynz kika fara hawayenki su kare a
banza, ko ki janyowa kanki wata matsala" "Ban
katse ka ba, ina son ka gane abu
guda.
Yrnyr nan marainiyace, ka ga kuma
ydd muke ba Wani boye-boye ynz, don hk
son da ka ce kana yi mata to ka nema mata
kwanciyar hnkl a rayuwarta.
Gsky kayi hkr,
wlh ba zan baka Humaira ba, sbd ka fi
karfinta, ba km daya kukeba kai ni Ina
shakkar son da kake yi mata da
mamaki".Ga mamakin inna ta ga ya zube
gwiwa bibiyu yana kwalla.
" Haba inna, kada
ki yi jayayya da ikon Allah mana, akwai wnd
ya fi wani ga Allah ba ya ga mai tsoronSa?
shin ya tsoron Allah ya ke? yin tawakkali da
yrd akan dk abinda ya hukunta".Tausay insa
ya far mata, sai kawai ta sunkuyar da kai.
"
Na amince, Allah ya yi mana jagora".sauran
kwalln sk shatato masa."Nagode inna, Allah
ya kara girma, ya kuma bani ikon rike
Humaira bisa yrd da aminci".
Yace ameen ya
mike Zan koma sbd
nabar gida kamr sansani yanzu abokaina
basu sami runtsawa ba tace Allah yai mana
jagora yace ameen.
Har ya kai bakin kofa ya
waigo donAllah Inna ku toshe kunnuwanku
da duk maganganun da za'a zo muku dasu
tace ISA ta fada tana mikewa shi kuma ya
fice yana fadin zan dawo anjima idan
humaira ta tashi.
Kwalla ta zubo min
burinsa ya cika ya rabani da aikina, motsin
inna naji ta sassauta murya ki tashi wann
kwanciyar bata da wani amfani a gareki.
Ba'aja da ikon Allah sbd har abada bazan
mance alhairin yaron nan ba sanadiyarsa
ina neman rasa cutar tun shekaru masu
yawa nake fama da ita tun magungunan da
alluran da yayi min bai kara tashi ba.
Na fahimci
Allah ya dasa masa kaunarki
matsayinsa yafi gaban ya zubda kwalla
akanki ko yaudara yazoyi zan iya mallaka
masa ke sbd yaudarar tazo cikin tsafta sai
gashi ya tsugunna a gabanki ni mahaifiyarki
yana kuka yana rokon amincewata kina
tunanin Allah bazai kamani ba da alhakinsa?
Ko kuwa mun yaba kyautarsa kenan?
Ta
girgiza kai tunda fahimci kyautar da yake
mana wllh zan jure duk wani wulakanci da
cin mutunci kema sai kin jure sbd bayan
wuya sai dadi.
A matsayina na mahaifiyarki
humaira yanda nasanki da rashin sun
magana tashin hankali da sauransu ina jiye
miki kishi da gimbiya.
Sai a lokacin kuka
kuka yazo min da karfi na dinga sharbe
harda majina Ta girgiza kai yanzu kika fara kuka
dama
kin daina wahalar da hawayenki a banza
sbd yanzu aka fara bamusan abnd gaba zata
haifar ba.