Sashe 3
Afnan Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mutane muka hango a tsakar gida
ai bansan yanda akayi na ganni a kofar daki
ba hanjin cikina suka kada waya nunawa
gimbiya gidanmu?
Na fita daga kofar dakin
ganina ya kara mata bacin rai.
Don ubanki
ina kazamar uwarki?
Yanda tayi zagin
gabana ya kara faduwa anya zan iya dauke
cin mutuncin iyaye?
Yana iya dama inna
tace saina jure.
Motsin inna naji a bayana
tana cewa ganinan...
Ta nunata da yatsa ba
asiri ba wllh ko tsafi kike da bakar jaba
yarki bazata auru ba munafuka.
Tsautsayi
yasa inna ta matso tana bata hakuri ta
kuwa kundumo mata wani mugun zagi ba
tare data girmamata ba.
Zan nuna miki cewar sarki da talaka
akwai bambanci sai kun raina kanku a garin
nan shegu MATSAFA!
Maganr ta daki zuciata
anya zan iya shanye wulakancin su?
Magnr
ta tunzuro hrt dina tsanarsa ta bijiro min
don shine musababbin karar marurrukan
dake sauka kuncin inna yasa ta tangal-
tangal nayi saurin riketa gabana yana
faduwa kada ciwonta ya tashi aiko nan da
nan ta fara shessheka ina kokarin zuwa
dauko mata magani naji gimbiya na cewa a
dakemu.
Kota ina duka mukeji maza da
mata su Aisha sai kuka sukeyi ganin an
hada mana jini daga ni har inna niba dukan
ke damuna ba ciwon inna kada ya
galabaitar da ita amma rashin imani da
tausayi baisa sun kyalemu ba saida muka
matukar galabaita tuni inna ta sume rai
yana kokarin fita ganin haka suka fita daga
gidan jini yana fita a hannuna da goshina Na
rarrafa na dauko mata maganin
su sumayya suna watsa mata ruwa ina
shaka mata maganin.
Cikin ikon Allah ta
farfado amma hannunta yaki motsawa, ihun
su Aisha ya tara jamaa lokacn su gimbiya
sun tafi abinka ga safiya ba kowa ya fito ba
mal bala ya kalli hannun yace kamr karaya?
Inna ta rintse ido mike cikin radadi suka
kamata hannun yayi baya sai kawai ta zube
tare da yin wata kara nima na kurma ihu na
tallabeta jamaar gurin suka rude wasu suka
ruga kiran mai dori kafinsu dawo mukaga
bataliyar abokansa tun daga waje suka
gidan dankam da mutane suka karaso a
kidime basu jira komai ba suka dauki inna
sukai asibiti da ita tuni ya tasa keyar su
Aisha dama ni tun shigowata ya rike
hannuna ya cika da tambayoyi.
Bani iya
masa fitsara dana gwada masa yau, kafinmu
isa zazzabi ya rufeni ruf.
Ni asibitin ma
tsoro ya bani sbd kyaunsa nan da nan aka
shiga da ita tiyata ni kuma aka bani daki da
gado allura 2 akayi min sai magunguna da
nasha shiys dressn din da akayi min banji
zafi ba ita kuwa inna gurin kare dukan ne
suka karyata kai Allah ya isa!
Bacci ya
daukeni wasan kusan 3 na farka gadon da
ke kallon naga inna kwance itama tana ta
sharar bacci.
Su Aisha da abokansa suna
zaune shi kuma yana tsaye ya jingina da
bango ya harde hannuwa.
Gaba 1 suka taso zuwa gaban gadon
nayi saurin rufe idona sbd wani abu danaji
yana harbin zuciata.
A hnkl naji ana mgn
kusa da fuskata kiyi hkri ki tashi kiyi sallah
tym yana wucewa komai yayi zafi mgninsa
Allah!
Da sauri na bude ido jin muryar
sadauki ya kada min kai ya kalli yarima ya
maido kallonsa gareni muna tausaya muku
anci zarafinku kuma zamuyi saurin daukar
mataki wannan cin mutnci yayi yawa they
have crossed their limit!
Ga maganarsa ga
kuma sannun da sahabi yake min narasa
wanne zan saurara yarima kuwa har tym
din ya kasa cewa komai da alamu ni yake
kallo amma na kasa bude idona na ganshi
Bayan nayi sallah suka fitineni saina ci abnc
saida na cusa kadan.
Sahabi ya kalli sadauki
yace muje ko?
Yace su Aisha muje waje
muyi kallon haraba......
Turo kofar da akayi
ne yasa maganr ta makale saura kadan na
kwasa da gudu wata shamkiyar mata ce ta
shiGo da dogarawa 4 a bayanta kallo 1 zaka
mata kagane fuskarce bambancin tana
mace yana namiji.
Sadauki da sahabi suka
zube a kasa suna barka da yamma Mama.
Nayi saurin sunkui da kaina inajinta amsa
kasa-kasa a tym din ya taho daga
tsayuuwar da yake sai kawai ya fada jikinta
baice komai ba ita kuma tasa hannu tana
dan bugun bayansa alamar rarrashi, ta
janyo hannunsa zuwa bakin gadona ga
mmkina saita zauna kusa dani shi kuma ya
zauna muka sata a tsakiya.
Nayi saurin sauka kasa na zauna
kusa da kafafunta.
Sai naga dogarawan sun
fice da alama umarni ta basu. tace dawo ki
zauna nan ta nuna inda na tashi na girgiza
kai kawai ina mmkn zuwanta a wnn tym
din.
Tayi shiru kamr yanda dakin ya dauki
shiru cikin dabara sahabi ya fiddasu
sumayya sanna ya dawo ayi komai a
gabansa.
Ta gyara murya toni yanzu
mezanyi mk Hameed?
Kamr yana jiran
tambayar ne ya kalleta ido jajur cikin
damuwa yace Mama duk duniar nan baya
ga Allah banida wani gata saike ki dubi
girman Allah zucita tana cikin tsananini ki
rabani da wann auren na gimbiya bani
kaunarta da duk wanda ya shafeta...
Ta
katseshi Bazan iyayi maka wann alkawarin
ba sbd mai martaba ya bar wasicci ko bayan
ransa idan baka auri farida ba bai yafe ba.
Ya sassauta murya mama yarinyr nan bata
da hnkl ki dubi inna...
Sun karyata sannan
dubi raunukan da sukaji mata ita da
humaira shin Sarauta hauka ce mama?
Ni
nace inason yarnyr nan wllh har yanzu ban
sami wata amsa dg gareta akan abnd tayi
musu shin meyasa zucoyata bazata buga
ba?
Kina ganin wanda yayi wann aika-aikan
bazai iya kisan kai ba?
Kafiya gareka
Hameed ina jiye maka fushin mahaifinka
kana sane da cewa bazai amince maka ka
auri wacce ba jinin sarauta ba gaba na ya
buga da karfi taci gaba da cewa...
Zuwan nan kadai ya fahimtar dani
wani abu wllh na yaba da kunya nutsuwa da
kuma hnkl kana da tabbacin kai sarki yabar
wasiccin ka gajeshi idan ka tsaya akan wann
ra'ayin lallai sarauta zata bar hannunka har
abada.
Wani abu naji ya tsikareni jikina yayi
sanyi lakwas.
Mama ya kira sunanta cikin
wani ayanayi ta amsa ta kalleshi cikin
jimami, duk dunia ba wanda yasan
damuwata halina da kuma al*amurana
kamar ke sbd ko tari nayi ko a bayan idonki
saina sanar dake dn hk nakeso kibani
mafita ayau wllh mamana zuciyata tana min
zafi.
Ina kallon sadauki ya matso kusa dashi
ya dafa kafadarsa daidai tym din inna ta
farka na mike zuwa gareta amma saiya
rigani.
A hnkli mama ta iso inna ta kallemu
sai tayi smiling.
Sannu ya karfin jikin ne?
Mama Ta fada tana kallon hannu daya
karye, da sauki ta fada tana kokarin tashi
muka kamata har maman ta zauna saman
gadon ganin hk yasa na koma na zauna
yana ta koakrin mu hada ido amma naki.
Mama ta dafa hannunta sannu inna,
murmushi kawai tayi.
Ganin hk ta fara
magana donAllah kuyi hkri an zalinceku an
shiga hhakinku amma danAllah kuyi hkri.
Inna tayi shiru ta kauda kai, bazan gaji da
baku hkri ba wllh inajinku har cikin raina
domin duk abnd Hameed zai so ina son shi
kamr yanda nake kin abinda bayaso.
Nayi
farin cikin ganin Hameed ya sami wacce tayi
masa kuma ya furta yana kaunarta da
bakinsa.
Abnd na dade ina mafarkin gani yau
gashi Allah ya tabbtr min dashi sbd kowa
yana tunanin ko bashi da lfy ne baligi kamr
sa ace baisan SO ba kullum sai yace bai
sami wacce tayi masa ba don har dariya
mukeyi masa tare da yan'uwansa idan yana
suffanta yanayinta.
A gsky na gasganta
halayen Humaira dan zuwan nan da nayi
nasan Hameed nice mahaifyarsa nasan
kuma wayeshi wllh bazan taba jayayya da
kaunar da yake mata ba nasan na gsky ne
daga Allah.
Kamr yanda nayi farin ciki ta
wani fannin kuma ina bakin ciki sbd lokacin
daya tsinci kansa cikin kaunar wacce yake
mafarkin samu a lokacin ne mahaifinsa
yasha alwashi akansa.
Nasan halin
mahaifinsa da tsatstsauran raayinsa akan
duk abnd ya zartar mutum ne me zafin
gaske me kishin sarautarsa baya kaunar
talaka ya shigo masarautarsa da sunan
haduwar jini duk kaunar da yake wa dansa
zai iya yafeshi akan wann.
Bani ba har inna
saida ta razana da wann maganar a hnkli na
zame na sulale kasa jikina ya dauki zafi
sosai.
Taci gaba da cewa shiyasa ayau abun
ya daga min hnkl sosai jin kalaman da yake
fada min a waya nasan zai aikata abnd yake
fada.
Ta kalli inna kaunar da yakewa
Humaira ya zarta tunani amma ina da wata
shawara guda, mu duka mu dage wajen
fadawa Allah yanda ya hada wannan
soyayya da yardarsa zai warware komi cikin
sauki idan abun zaiyuwu yafimu sanin tsarin
yanda zaiyi haka idan bazai yiwu ba.
Ta dafa
kafadar inna danAllah muyi hkri wata rana
sai lbr.
Kada muyi shisshigi na tabbata mai
kudi da talaka da mai sarauta duk Allah
guda suke bautawa.
Kuma ba wanda yafi wani a gurin Allah
sai wanda yafi tsoronsa.
Zan tafi dashi don
ya halarci bikin gudun faruwar wani abun
zamansa anan zai iya zama wani tashin
hnkln nizan bar wanda zai kula da kamar...
Inna ta kalleta ISA bazamu kara kwana a
nan ba yau zamu tafi gida.
Da sauri ya dago
kai gsky mama ba inda zanje gobe idan an
kai amaryar da daddare na taho washe gari
ayi budar kai amma dole in tsaya in kula da
lfyrsu inna don nine musabbabin faruwar
komai.
Inna ta girgiza kai ko kadan bazakyi
wann danyen aikin ba wllh mun yafe duniya
da.....
Ni inna ban yafe ba.
Dakata to yanzu
me kakeso ayi?
Wane irin so ne mama ke
masa batason bacin ransa kokari take tayi
masa yanda yakeso.
Ya bata fuska yace a kyaleni na zauna
da inna gashi tfyta tasa zasu koma gida
suma...
Inna tayi murmushi na rantse da
Allah ba wann ne yasa zamu tafi ba asibitin
ne kawai bana son zama .
Sadauki yace to
ai ba'a gama dubaku ba ko inna?
Tayi shiru
bata tanka ba.
Tace to zuwa yaushe za'a
sallamemu?
Ya langwabar da kai nan da
kwana 4 da an kwance daurin.