Sashe 9
'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tare d durkushewa agun,hannuwanshi biyu yasa y tasar d ita tsaya,tare d yi mata mgna cikin murya can kasa
Yace wifey kalleni mana,amma ina taki yarda su hada idanu,t rintse su tsam,hannu y sa y dago habarta,tare d cewa haba bbyna wannan ai kauyencine
Ko sokike nai fishi,jin y ambaci kalmar fushi tai saurin bude idanu,idanunsu y hadu guri guda,ganunshi naked yasa tai saurin rintse idanu
Bai kara bita kantaba,ya kunna shower t ruwan dumi,d yake anadan sanyi,shower gel y dauko d sponge y shiga cuda mata jiki,sannu a hankali y wanketa tas,ganin y dakata d yi mata wankan yasa ta bude ido
Gani tai y zuba mata idanu yana kallanta from head to toes,rasa wajen mafaka tayi ,hakan y sata saurin rungumeshi,hakan b karamin dadi y mishi ba,a haka y mika mata sponge din yace is ur turn ,a hnkli t shiga sabamai ajiki,atare suka dauraye jikinsu ,kammala wankan keda wuya,nasmal y fara playing game,tin tana hanashi harta saki jiki suka ji dadin juna
Atare suka futo suka shirya,sannan suka nufi dining Dan yin dinner,idanun nasmal akan neenerh baisan ganin abinda zai takura ta,araina nace basa banba,tin kafin ka cimma burinka kenan,k fara sambatu inaga k jefa kwallo araga🙈🙈🙈
Yinin ranar Baki ne suka dinga zuwa,d yawa sun musu sallama Dan nufar garuruwansu,wasu kuma Dan ganin dakin amarya,
Washegari litinin ,ranar zasu tafi honey moon kasar dubai
[12/23, 9:21 PM] *Ayusha Iliasu musa: 23/12/16. 8:00pm
*'YAR BOKO* 📚🖍
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*
*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*
1⃣0⃣6⃣-1⃣1⃣0⃣
Misalin 10:00am suka futo daga gidansu,suka nufi gidansu nasmal,gban neenerh sai faduwa yake,waca irin tarba zaa mata
Isarsu keda wuya,mum n zaune a farfajiyar gidan bangaren garden,rike d magazine tana dubawa,hangen tilon Dan ta namiji nasmal rike d hannun lovien shi yasa taji wani bakin ciki y turniketa
Ita bataso y auri neenerh ba,nanah diyar aminiyarta taso y aura,sannu harsuka karaso gunta,
Hugging din juna sukai ,tare d kiss a Cheeks nasu,cikin faraa yace mom meet ma wifey neenerh, faraa dauke a fuskar neenerh ,tayi nufin hugging mum Dan nuna jin dadin haduwarsu,amma sai mum tayi zamanta a kujeran dake kusa d ita
Ganin haka yasa neenerh cewa gud mrng mum tare d risinawa,tamkar wadda aka takurawa t amsa
Nasmal baiji dadin yanda mum tayi ma wifey dinnashiba,amma baisan yin mgnar a gban neenerh
Tinda suka gaisa mum t maida hankalunta kan magazine din gabanta,tanayi tanashan drink din dake gabanta
Ahankali y Ce mum ina dadyna da su meenah n nisa,batare d t dago kaiba tace,suna upstairs,dad y futa since morning
Umartar neenerh yayi data taso su shiga ciki,a Palo suka zauna,duo jikin neenerh yayi sanyi,atake y kira nisa d meenah a waya,jin bros dinnasu yazo
Aguje suka taho kowacce nasan Riga yar uwarta isa g brodan nasu,basu kulada neenerh datake gefe azaune ba
Rungumeshi sukai atare,sukace bros we really miss u,kasamu aunty k manta damu
Dariya yayi,tare d nuna musu neenerh dake kallonsu,meenah Ce tace oyoyo aunty neenerh,u r wlcm ,aiban luraba d gurinki zanxo,bazanje gun bros ba
Tashi tai t koma kusa d neenerh ,t rungumeta tare d zaunawa kusa d ita sika Dan fara hira
Ita kuwa nisa takaicine y cikata ,yaune rana t biyu d sukaga neenerh,wancan lokacin bakincikine y hanasu gane beauty Ce ajin karshe
Sai a yanxu t tabbatar d mgnr yar uwarta meenah,hakan b karamin kiyayyar neenerh t karajiba,ko kallon inda neenerh take bataiba balle t samu arzikin gaisuwa
Sun Dan jima suna hira ,ganin mom bata shigoba y koma garden d suka barota,yace hba mum y are u behaving lyk dis,I brought her dankuyi sallama but u ignore staying wit us,y mum?
Yayi alamun kuka ,sai a wannan lokaci t dago kai cikin matukar bacin rai ,tace from now on kada k kuma kawomin dis idiot gidannan ,if not Ku duka zaku raina kanku,
Mmki y cika nasmal d tsoro,azatanshi in mum taga y auri neenerh zata hakura d batun yar friend dimta dayaki aura
Ashe abun b haka bane,budar baki zai sake mgna,mum t umarceshi d y tashi y fuce mata d gani
Atsorace y mike,y shiga palour y tadda meenah t kawowa neenerh drinks d abinci,cikin bacin rai yace let's go wifey,yana rife t mike,meenah tace hba bros y are u living early,I tot yini zakuyi
Said wannan lokacin yayi murmushi yace don't worry Sist dama munxo muyiwa mom sallama ne zamu wuce Dubai for our honeymoon ,in dad y dawo ki gaya mishi munxo
Ta amsa da to,hannunsa rike Dana neenerh tamkar Wanda akace zaa kwace masa,y nufi parking space
Neenerh kecewa hubby banyiwa mom sallama bafa,banxa yayi d ita,y bude mata front seat y umarceta data shiga aikuwa t dage taki shiga tare d cewa am not going any where batare d naiwa mom sallama b,wata tsawa yayi mata ,wadda tasata rikicewa batasan lokacin data shige motarba suka tafi
[12/24, 9:31 AM] *Ayusha Iliasu musa: 24/12/16. 10:00am
*'YAR BOKO* 📚🖍
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*
*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*
1⃣1⃣1⃣-1⃣1⃣5⃣
Sun isa gidan su neenerh mom dinta t karbesu hannu bibbiyu tayi hugging dukkaninsu tare d tsantsar farinciki a zuciyanta
Sunyima mom sallamar anjima zasu wuce ,ta musu adduar dawowa lfy,dad kuwa t waya sukai sallama
Duk wani shirye shirye d suke y kammala,airport suka nufa,misalin karfe shida jirginsu y daga
Dikkansu cikin tsantsar farincikin kasancewarsu tare,a gidan dadyn nasmal suka sauka
Amarya d ango sun gwangwaji amarci San ransu,tamkar bazaa mutuba,wannan lokacin suka tabbatar d God created them for each oda
Summa manta d wani Abu wai kiyayya d mom ke wa neenerh,neenerh t saki jiki sun wataya sun shana
Da Ka kallesu zakasan tabbas suna sharafinsu, kowanne cikinsu baisan batawa Dan uwansa
Sun karayin fresh,abinka d fara ,neenerh t karayin ja ,tayi bulbul tamkar baloon ,ko ina y cika tsir tsir,more especially n fulaninta d duwawukanta,
Saboda burge nasmal d suke, yana zaune said yace t tashi tadinga taku yana kallansu,hakan b karamin kara masa Santa yake
Ji yake tamkar y maidata jikinsa su zamo Abu daya,neenerh t gama sace zuciyan nasmal ji yake duk duniya b Wanda y isa y rabashi d wifey dinshi,ko mum dake nuna mata kiyayya,kallanta kawai yake
Ya ci alwashin d sun koma nyja zai San yanda zai lallabata t tayashi San abinda yakeso
Tinda suka tafi meenah d dad ne kadai suka kirasu Dan jin lafiyarsu,mum kuwa fishi mai tsanani t shigayi,datasan a ranar sallama sukazo yi mata d ta tarwatsa tafiyar
Tare d kara kulla gaba,d kiyayya d matar dannata,abangaren neenerh kuwa olmost every day sai sunyi waya d mum n dad dinta
Akwana a tashi b wuya,saura kwana biyar su Bar kasar Dubai,duk inda suka gilma idanun larabawa nakansu,mmki suke Ashe hausawama suna kulawa d iyalunsu tare d tarairayarsu
Hannuwansu rike Dana juna,haka suka gama siyayyar tsarabarsu ,sannan suka nufo gida nyja,
Koda sika dawo basu sanar d kowa dawowarsu b,sabida basusan atakuramusu d ziyara,cox haryanxu nasmal ji yake d neenerh,
Kullum baya gajiya d ita,duk lokacin d suka kasance tare d zarar bukatar shi t biya,sai yaji wani saban shaukin son ta d kasancewa d ita again
Tin neenerh n kosawa,ganin hakan shine farincikinsa yasa t saki jiki take binshi yanda sukeso
Sai da sukai one week a nyja sannan aka fara kawo musu ziyara
Kowa yazo zai tafi d tsarabarsa,sunbaiwa parents dinsuma tsaraba amma sai mom din nasmal t dawo mai d wacca y bata
Acewarta tinda y kasa biyayya d abinda t umarceshi ,yasa aranshi baida mahaifiya,tabarwa neenerh shi,
[12/24, 10:55 AM] *Ayusha Iliasu musa: 24/12/16. 11:00am
*'YAR BOKO* 📚🖍
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*
*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*
1⃣1⃣6⃣-1⃣2⃣0⃣
Harga Allah shidai neenerh t wadatar dashi,abinda mom ke bukata b lallai y samu ba
Lyf style dinshi irinna dad din shi ne baisan damuwa,yanda y auri mace daya t Haifa masa su su uku,to shima haka yake d burin neenerh t Haifa mishi
Watarana d yake weekend ne suna zaune a Palo suna hira,neenerh t gama mallake zuciyanshi,b abinda y kara masa kaunarta illa halittar jikin d Allah yayi mata
Yana alfahari d kirar jikinta ,more especially kirjinta,dasuke atsaye tsam ,d sexy hips dinta ,lokuta d dama zaice t tashi t Dan dunga zagawa yana kallonsu hakan b karamin farinciki yake sashiba
Bayan t gama zazzagayawa saikace mai fashion parade kan cinyanshi tayi wa kanta mazauni tare d hura mishi iska a fuskar,
Wanda hakan y sanyashi lumshe idanu b shiri,jin hannuwanta a kirjinsa tana wasa d gashin gurin y saukar mishi d kasala
Saida y Dan saita muryanshi y yimata kiss a labbanta yace wifey ina Neman advice naki akan wani important issue between us,sai datai murmushi sannan t mika kunnata kusa d bakinshi tace oll ears,dariya yayi
Ganin t baiwa maganar tashi muhimmanci,y cigaba d cewa wifey gaskiya nidai y kamata muyi planning yanda zamu tsara family namu
Tace kamar yaya lovie na ,yace is too early for us to have baby,murmushi tayi tace hmmm,continue am hearing u,y cigaba d cewa y kamata ace muyi enjoying each oda for at least 3 yrs with out disturbance sannan mu haihu
Murmushi tayi tace wannan idea yayi,because even me, am afraid of giving birth,most attimes pregnant women lost their lives during prolonged labour,
Furucin datayi yaji dadinshi ainun,y kara cewa,anjima I will contact ma friend Dr mansur to seek fr his advice on wat system to adopt,sun samu mutual understanding batare d gumurxuba,kasabcewarsu *Y'AN BOKO*
Nan suka cigaba d hirar su cikin so d kauna,batare d damuwar abinda suke shirin yiba,aganinsu hakan d suke yunkurinyi Dai Dai ne
Dr mansur y basu advice daa sa mata inplant zaifi sauki,duk lokacin d suka bukaci haihuwan sai suxo acire mata
Hakan kuwa sukaje akasa mata,neenerh t cigaba d studies nata,yayinda nasmal kuma y bude kamfanin sarrafa 'karafa ,shine y zamo shugaban kamfanin
Mom Dai bata FASA nunawa neenerh kiyayyaba,hakan b karamin dagawa neenerh hnkli yake ba
Tinda ta auri nasmal zuwanta gidansu daya,abangaren meenah kuwa , lokaci lokaci tana kawo mata ziyara batare d sanin mom d nisa ba,Dan kuwa duk ranar d mom t samu labari saita gane kuranta