← Book details 'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 11

Sashe 10

'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nisa dama itace munafukar mom,itake zuga mom har kullum kan batun lallai nasmal sai y auri nanah saboda kawayena da ita d nanan tin suna kanana
[12/24, 8:27 PM] *Ayusha Iliasu musa: 24/12/16. 8:30pm

*'YAR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY N ALEEMA*

1⃣2⃣1⃣-1⃣2⃣5⃣

Sai d t daidaici lokacin da nasmal ya yi tafiya kasashen ketare Dan sayo kayayyakin d suke amfani dasu a kamfaninsa n sarrafa karafuna

Mom tayi amfani d wannan damar taje gidan taci mutuncin neenerh San ranta,amma duk abinda ke wakana neenerh bata taba gayawa nasmal ba,sbd kota gaya masa b hukuncin d zaiyi ,kasancewar mom uwa gareshi

Abinda mom take mata baya damunta illa, abinda nisa d nanah ke mata,Dan biyo mum suke suxo duk abunta d suka gani n bukata sai sun dauka ,wai ai bros dinsune y saya

Abinduniya yayiwa neenerh zafi,g cin mutuncin iyaye,g daukar mata kayayyaki,Abu goma d ashirin

Batada xabi illa tursasa nasmal y auro nanah kota samu saukin kiyayyar d mom ke mata

Tana masifan San nasmal amma aganinta yarjemai y auri nanah shine saukinta

*WA CECE NANAH*

Nanah yarinyace fandararriya Mara kunya,asalin iyayenta maguxawane,addininsu maguxanci sai daga baya suka musulunta

Nanah t kasance hatsabibiyar yarinya, tin tana kankanuwarta take bin maza Dan su bata kudi

Rikonta y dawo hannun auntynta dake aure akano,amintaka t hadu tsakanin auntyn Nana d Mamn nasmal,sun hadune a can america kasancewar mijin auntyn Nana acan yayi aiki kansu dawo nyja

Zumuncinsu y mika har ixuwa familyn su,takaiga nanah sun shaku d nisa bacci ke rabasu

Ganin nasmal y kai munxalin aure yasa auntyn nanah tace t bashi Nana,mom din nasmal taji dadin kyautar hartagayawa dannata,amma abin mmki saiya bada mata kasa a ido y bujire fafur,

Mom tabi duk wasu hanyoyi Dan t lallaba dannata amma yaki Allan katafur,

Duk fetsarancin d nanah takeyi aboye takeyi,auntyn ta kadai t Sani ,kasancewar batayi a kano sai taje Kaduna,a can takecin karanta b babbaka

Saboda kin tsayawa tai karatu,cikakken turanci bata iyaba ,amma t kware a brooking English kaikace tashin Lagos ce,gata kazama ajin farko,saitai kwana biyu batai wankaba,said aukin taammali d turare,kamshin jikinta daban n turaren daban

Ganin nasmal y ki amince d kudurinta,t dauki fushi d mahaifiyarshi,acewarta laifin mahaifiyar tasane,data tursasashi d y auri yar uwartata

Auntyn Nana tadau zazzafan fushi kan batun,har t kaiga sun yanke alaka d juna

Hakan b karamin daga hnklin Mmn nasmal yayiba,saidataiwa aminiyar tata alkawarin kulla aure tsakanin nasmal d nanah sannan suka daidaita,Tare d shawarar ,hanyar dazasu kamo bakin zaren,
[12/26, 11:44 AM] *Ayusha Iliasu musa: 23/12/16. 8:00pm

*'YAR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY N MAMAN AYSHA*

1⃣2⃣6⃣-1⃣3⃣0⃣

*END*

A bangaren nasmal hankalinshi kwance,kullum jin so d kaunar matarshi yakeji yana shiga jini d tsokarshi,

Anan gida nyja abin dunia y ishi neenerh duk d tanasan mijinta amma dole y auri nanah Dan samun kwanciyar hnklinta d nutsuwa,

Akwana atashi b wuya neenerh an gama PhD,t samu aiki ,dawowar nasmal yayi daidai d 3yrs anniversay n kamfanin shi mai suna *nasneer*

Awannan lokaci y baiwa neenerh matsayin director t kamfanin,sanadin haka yasa tai resigning daga wancan aikin,da kyar neenerh t lallabashi y amince d batun auren nanah badan ransa yasoba,sai d suka kai ruwa rana

Momy dadi tamkar y karta,shirye shirye suka shigayi haikan ,Adan kankanin lokaci suka hattama komai,tare d tsaida ranar biki

Abangaren neenerh d nasmal.kuwa sun yanke shawarar zuwa a cire mata inplant da aka sanya mata Dan hana daukan ciki.

Iko sai rabbana,aikuwa a watan d t cire,t samu ciki,murna gun ma'auratan har sujjada sukai Dan nuna gdyarsu g Allahu subhanahu wata ala.

Cikin y xo mata d matsanancin laulayi ,ko abinci saita daure take iyaci,kullum nasmal n kusa d ita,danganin tasami saukin halin datake ciki,tare d bata magungunan d doctor yai prescribing akan lokaci,

Akwana atashi b wuya,duk abinda akasa mai rana sai yazo,yaune zaafara shagalin bikin nanah d nasmal

Abarin amarya dad'i tamkar t yanke kunnuwanta,Ango kuwa b yabo b fallasa,y sanar d ita cewa bazai samu damar halartar taron bikin,

Duk yanda mom taso t tankwarashi Abu y gagara,haka suka hakura,sukasha bidiri b ango

A t kama asabar , Murna gun amarya tamkar t kai kanta gidan angonta,karfe hudu t gama shiri tsaf tare d feshe jikiinta d da d'ad'an turaruka masu daukan hankali

Dakin auntynta t nufa,tare d cewa aunty n gama shiri,yaushe zamu tafine kar yamma tayi,(🤔🤔🤔iko sai rabbana koni ayusha dake zaune agefe nace ko yan boko basuyi rashin kunyar d karamin Sani k'uk'umi sukeyiba)

Tare d friends dinta d auntynta suka nufi gidan ango danyi mata rakiya, batare d jiran y'an zuwa daukan amaryaba,

Part din nanah suka zarce ,suna habaice habaice tare d wake wake,speakers din palon suka ware suka dinga tikar rawa harda amarya tamkar a gidan rawa b gidan aureba,mai karatu kuwa sai yace ikon Allah sai kallo,amaryar bahaushe d aka sanya d kumshe kai,harsai an sai baki kanta bude fuska,ko *yar boko*batai wannan fetsarancin ba.

Itakuwa neenerh n part dinta tana murk'ususun ciwo,wayanta t dauka t kira nasmal tare d sanar dashi halin d take ciki,

A sukwane yataho tamkar Wanda zai tashi sama,ganin halin d take ciki y sukunceta sai asibitin get well dake unguwar red bricks

Ankarbesu cikin gaggawa ganin halin d neenerh keciki,tare d umartarsa y sa hannu Dan ayimata C.S, alamu sun nuna bazata iya haihuwa d kantaba,

Within some minutes aka shiga da ita dakin tiyata,cikin ikon Allah akasamu nasarar futo mata d jarirai guda biyu duka maza.

Shidai nasmal n zaune a reception,b abinda yake sai adduar,Allah yasa ayi mata cikin Sa'a.

Nurse Ce t futo cikin faraa tace Kaine mijin patient din d aka shiga d ita operation ?yace e,
Tace ana bukatar kayayyakin t ,sai a lokacin y tuna Ashe basu taho d komaiba

Hakuri y baiwa nurse din,ya tanbayeta angama ne? Murmushi tayi tare d cewa e ,ansamu tagwaye samari

B karamin farinciki nasmal y tsinci Kansa a cikiba ,murmushi ne y subuce masa, tare d daga hannu yayiwa ubangiji gdya

Gida y nufa,b tare d yabi takan nanah ba,straight bangaren neenerh y shige yadauko jakar kayayyaki yafuto y Kulle bangaren,Dan adazu y manta d wani batu wai rufe gida

Lokacin d y isa asibitin anrigada an gama gyara neenerh d jariranta,kallonsu kawai takeyi,take rayawa a ranata,in ba Allah b waye zaima kyautar ya'y'a har su biyu lokaci daya,

Abinda y bata mmki ,ganin baby d'aya yayi kama d ita,haka zalika d'ayan kuma mai kama d nasmal,lallai Allah shine mai halitta,buwayi gagara misali,Haiti kaga kamarka.

Nurse Ce t kwashi jariran Dan kaima nasmal ,y daukesu tare d yi musu adduo'in d annabin Rahma yaimana horo d yiwa yaran mu d zarar sun iso duniya.

Dubu biyar y baiwa nurse amatsayin tukwici ,aikuwa saboda murna batasan lokacin datai gud'a tare d rawa ba,💃💃💃,t kara d cewa wanga jarirai Allah y muku albarka y sa ku zamto shu gabanninmu,Allah yasa ku yi riko d adalci d addini d kuma dabiar kyauta iron t babanku,lol😂.

Duk wannan Abu d ke wakana ,hanklinshi n kan halin d wifey dinshi ke ciki,addu'arshi d'aya Allah y kara mata lfy y tashe t cikin koshin lfy.

Nurse dince t Sanar d shi cewa zai iya shiga y ganta,rungume d jariran a kafad'arshi y shiga,bacci mai nauyine y dauketa,fuskar nan tayi fiyau,

Shimfid'e jariran yayi a gadan dake gefenta,y karaso kusa d ita,gashinta y shiga shafawa,tare d yi mata kiss💋 a goshi d kuncinta,ahankali y furta love u alwaix my lyf.

Sai a wannan lokacin ya dau waya y sanar d mutan gidansu d Nasu neenerh,kan wani lokaci asibitin y cika d yan uwa d abokan arziki kowa n tayasu murnar samun twince.

A bangaren Nanah kuwa t cika tayi bam,abin duniya y isheta,kukane y subuce mata,n takaici,yitayi tayi tamkar jiniya,

Duk burin dataci a wannan dare amma b ango b dalilinsa har misalin karfe 4 na dare,yanda taga rana haka taga dare,

Misalin karfe 12 aka sallamosu,gidan nasmal suka nufo,jin karar dirar motoci yasa nanah lekowa t window danganin abindake faruwa,hango neenerh d wasu wadanda batasansuba,rike d Abu kamar jarirai a hannu,

Azuciyarta tace Allah Dai yasa b jariran neenerh bane,sabida taci alwashin salwantar d cikin ko hakan zai yi sanadin mutuwar neenerh(wa iyya zubillah ,Allah k shiryemu d shiryawarka)

Bangaren neenerh sai bidiri ake,baki t ko ina barkowa sukeyi Dan taya murna,jarirai gwanin ban shaawa lafiyayyu

Sai awannan lokacin nasmal y tuna d wata aba wai nanah,d sallama y shiga bangarenta,tana kwance akan 3seater tana kallon tashar *Arewa 24*ganin shi y shigo kamar daga sama yasata ta mike t nufeshi Dan yi mishi oyoyo

Zamewa yayi y koma gefe,saboda wani Abu d yaji y ziyarci hancinsa mai kama d hamami daurewa yayi suka gaisa,Allah Allah yakeyi y bar dakin

Y tanbayeta akwai wani Abu datake bukata ? Tace a'a akwai komai,nan y Sanar d ita haihuwar neenerh tare d umartarta taje tayi mata barka,sanin halin nasmal yasata amsa d to badan ranta yasoba,

Mayafi t dauka t nufi bangaren neenerh uwargida t tadda wajen acike d jama'a,b sallama tasa kai tashiga,duk suka bita d ido,mamakine y cika musu xuciyarsu

Ai d'an musulmi dai zai Shiga guri ai y kamata ya Shiga d sallama,neenerh kadai tayiwa mgana tace Ashe ansamu karuwa?neenerh tace e sistr,t kara d cewa Allah y raya? neenerh tace amin.sim sim sim t fuce daga sashen.

Futarta keda wuya wad'anda ke d'akin suka bikaci Sanin wacece nan? neenerh t Sanar dasu,cewa abokiyar zamantace,Allah wadai sukai d irin tarbiyyarta,(Ni ayusha dake gefe nace ana gudun *yan boko* ana cewa basu d tarbiyyar Ashe rashin tarbiyya naga wadanda basuyi bokon ba)

Kullum gidan nasmal acike,ranar suna anyi taro n gani n fada ,anyi publishing a magazines saboda haduwar taron,mai jego tasha gayu tare d jariranta ,anci ansha,an bada gifts kalakala,k'arshe taro y kare San barka cikin farinciki,jarirai sunci sunan dadyn nasmal d dadyn neenerh,neenerh t samu kaya tama rasa yanda zatai dasu,daki guda t ware n danfare kayan tamkar bada kudi ake saya ba,kowana bangaren so yake ace y burge,wato Barin mahaifin neenerh Dana nasmal,saboda takwara d akaiwa y'an uwan su.
Chapter 10 · 0% Book details