← Book details 'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 11

Sashe 6

'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kullum taje schl t dawo tare d mom suke assignment,haka in xasu fara continuous asessmnt ko exams mom kesanyata agaba suyi revising abinda aka mata a schl,shiyasa koyaushe inbatazo first position b to zataxo 2nd,sukansu malamn suna alfahari d ita

Hartakai g t shiga secondary,kullum tana tare mmnta tana koya mata abubuwa n mslnci,ita t koyawa diyarta sallah,d sauran ayyukan ibada,ahaka take aikowa nyja ayi mata dinkin atamfofi d lesuka Dan neenerh tadinga sanyawa,aikuwa duk randa tasa zakaji friends dinta n shaawa,harta basu wasuma aciki

Cikin nasara neenerh suka kammala karstunsu n secondary tare d samun excellent result,

B yanda mom batai su cigaba d zama a Cyprus har neenerh t karasa degree nata, amma Muhd yaki,hankalinsa baki daya yayo gida nyja

So yake y dawo y bautawa kasarsa ,tare d kasancewa d yan uwansa ,Dan tayi missing dinsu kullum saidai aike,tare d gaisawa t tarho

Yayi daidai d lokacin d y kammala gina tamfatsetsan gidansa dake unguwar nasarawa ,kaikace b a Nigeria b,komai daga kasar waje y aunosu Dan kayata gidan

Shirin komawa gida sukafara,tare d Shiga kasuwa danyin siyayyar d zasuyi tsaraba

Within two weeks suka gama shiri,suka nufo gida nyja,kowane bari y tarbesu cikin farinciki,kama daga bangaran iyayen Mrym d rabansu d ita,tinda akai auren ko little Mrym basu Sani azahiriba sai a Pict

Haka bngaren iyayen Muhd d yan uwansa dadi ne y lullubesu,sai sannu d zuwa ake musu,tare t tayasu murnar samun haihuwar neenerh wadda a ynxu t zama budurwa,kowa so yake taje gidansa tai kwanaki

A bangaren neenerh bata nuns kyama ko raini g yan uwantaba,dukda akwai talakawa likis a bangaren dad dinta,sai hba hba take dasu, tare d basu girmansu,duk d tashin turai,koma nace haihuwar turai d karatu a turai baisa t zamto Mara tarviyyaba,b zama ko karatu a turai kesa mutum lalacewaba,gata d sake n iyaye ke jaho hakan

Kubiyoni danjin cigaban lbrin

19/12/16. 8:00am

*'YAR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY N Y@H@,NICE DAI,ZYNB,ABEAD,BASIRA😍*

7⃣6⃣-8⃣0⃣

Neenerh t zama Yar dangi lokacin daya tai sabo d dangin mum d dad dinta,weekends tana zuwarmusu Hutu,

A wannan lokci dad y Samar mata gurbin karatu a jamiar bayero

Anan t hadu d kawayenta ummylolo d zuhrah,harsukai sabo mai wuyar rabuwa

*BACK 2 D STORY*
-----------------------------------
A wanan lokc mom d neenerh suka kammala shirin tafiya kasa mai tsarki

Washegari d sassafe dady y iso daga abuja inda y mika ragamar ayyukansa g second in cmnd nashi,

Flight din 2 suka hau,tinda suka hau idanun matashin saurayi n kan neenerh,y kasa dauke idanunsa akanta

Yanasan yi mata mgna amma kwarjinin yayyanta y hanashi,shi a zatansa b iyayenta bane

Dan inka gansu saboda kula d gayu ,d rayuwar turai b xakace sun haifi budurwa kamar neenerh ,duk d itama she's 18 yrs

Neenerh n tsakiyar iyayenta t rike hannuwansu sanye take d abaya black tayi rolling veil a kanta

T maza yayi y nufesu,yana zuwa y gaida mom d dad,sannan yace d neenerh Dan Allah minti daya in ba damuwa,kanya rufe baki t bashi amsa d damuwa pls kayi hakuri

Bai ji dadin jin amsartaba,amma sai y Dan tsaya jim,mom Ce t mata mgna t saurareshi mna,sannan t tsaya su mom sukai gba,

Dadi ne y lullubeshi,tare d zumudi yace yammata,saitaji wani banbarakwai ,aranta tace yammata kuma lallai wannan bagidaje ne

Kanta gama mmkin kalamansa taji yakara d cewa tinda kuka hayo jirginnan naji gaba daya kinsace min xuciya ,wani takaicine y tsaya mata azuciya

Itafa shiyasa batasan samarin kasar Hausa,b wani zuwaa dogon aji sukaiba,ko irin y Dan dinga jefa kalmomin turanci a kalamanshi,amma aa,tsagwaran Hausa yakeyi,aranta race lallai wannan Dan gargajiya ne

Itakuwa harga Allah bakowace Kalmar Hausa tasani b ,balle akai g fassara maanar kalmomin,

Tabashi amsa d.mlm Dan Allah kayi hakuri ,batajira amsarsaba ,t kara gaba,ta isa gun su mom suka hau mota Dan isa ga masaukinsu

Ashe a hotel daya suka sauka,apartment dinsu n kallon n juna

Neenerh t futo ,sanye d kayan excersice ,t nufi ground din d aka ware Dan haka,Ashe saurayin dazu yana t sama yana kallanta ,tana kara shiga ranshi,neenerh kuwa batasan wainar d ake toyawaba

Kullum d safe zai kwankwasa kofarsu neenerh Dan gaisar d iyayenta duk Dan y samu gindin zama,cikin faraa suke amsa masa

Tin neenerh n shareshi hartakai g sun Dan fara hira d futa shopping tare,neenerh t daukeshi amatsayin Dan uwa,kullum a masallcin madina suke sallah , sunyi exchanging numbr d nasmal d zummar insun dawo gida nyja zai kawo musu ziyara har gida

Fakewa yayi d zumunci shiyasa neenerh t saki jiki dashi d y sake y furta mata kalmr so dako kallon shi b zatayiba,karshe suka tattara yanasu yanasu suka nufi kasar amurika ,

akan hanyarsu t roki dad y taimaka su karasa Cyprus danganin childhood friends dinta ,rabanta dasu tinda sukabar kasar,sunje Cyprus sunyi murna d zuwanta,anan wani yayan kawarta yaganta yace yana Santa,amma bata bashi amsaba,kwanansu uku tare d tsaraba mai train yawa d friends dinta suka bata

sannan suka isa america sunyi Kwana 30 sannan suka nufo gida nyja cikin dinbin farinciki neenerh tafi kowa farinciki d dawowa ,SBD tayi missing bestynta xuhra n ummylolo😘d kuma su Marsie cousins dinta

Suna dirowa nyja driver y kwashesu sai gida,mtn sim card dinta t Dora awaya take t sanarda su marsie d ummylolo d zuhra cewa sun dawo lfy.kan t ajiye wayan a bed side drawers taji shigowar txt msgs,hka sukai t shigowa kusan guda 30 ,ganin sunan mlm Hnf yafuto akai yasa t da wayan a silence t juya t nufo palour

Washegari gidansu y cika d baki yan sannu d zuwa,kowa y karbi rsarabarsa d adduar karo budi g dad

*AFTER 3 YEARS*

Neenerh an kammala first degree,tsawan four years mlm Hnf baifasa nunawa neenerh kaunaba,haka bangaren nasmal y rike wuta,haka abid yayan kawarta shima y matse lanba

Kowanne cikinsu nuns bajinta ,tare d nuns tsantsar kauna g matashiyar budurwa wato neenerh

A bangaren neenerh kam ,duk cikinsu b Wanda yai saidai d raayinta,duk d suna d ilimi saidai basu ,amma tafisan Dan uwanta bahaushe Wanda yayi karatu a turai ,kaji wata mgna mai wuyar yiwuwa inbanda abin neenerh karatu a ko INA akayi sunanshi karatun book

Samari sai barkowa suke tindaga kan maaikatan gwamnatin jiha kama Dana tarayya had zuwa masuyi a non govmntal organizations,amma neenerh takasa samun wanda taji zata iya rayuwar aure dashi

O Ni ayusha nave lalle yan book sai abarsu

11/12/16. 8:00am

*'YAR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY N MUM AFEEFA😍*

8⃣1⃣-8⃣5⃣

Alhazawa d mnyan kusoshi a gwamnati kowa y futo bidar neenerh d aure,amma race duk b suyi mataba,tafisan saurayi Dan sawalwali

Abinda y sanya iyayennata basu takurataba,sukansu basuda raayin yi mata dole,sunfisan t zabi abokin rayuwarta d kanta

Har Dan kanwar dad saida yace yana Santa amma fur tace itabata raayinsa

Duk wannan Abu d neenerh take b waivruwan ido takeba ,tafisan taga mijinta saurayi mai karancin shekaru,wannan dabia itace wadda yanmatan yanxu d suka zurfafa karatu zuwa jamia suka dauka

Auren yaro shine cinyewa,musammn suga sun pose iri iri an dauki pre wedding pix,haka zalika ranar party su riko hannu ana take musu bays,sunmanta d Neman zabin Allah sudai kawai abinda zuciyarsu take raya musu ,haka zasuyi

D zasu nunama saurayin d suka mato akanshi sai kayi mmki,SBD wani lokacin saikaga saannin junane ko y girme mata d shekaru biyu

Anacikin wannan rintsi t sayi form Dan samun gurbin karatun PhD,cikin nasara t samu sakamakon t samu result mai kyau

T tawo hnya zuwa gida,taji tana shaawar shan ice cream t tsaya a wani katafaren mall Dan t saya

Shigarta keda wuya yayi daidai d lokacin d nura y ke shirin futowa daga mall din

Ganin hadaddiyar Ben dinda ko a kasar turai kanka samu mai kyanta sai an tona,

Bin byanta yayi,yaga t nufo barin ice cream,biye d ita har suka karaso gun payment,kan t bude jaka t biya y biya,gdy t mishi t fuce

Biyota yayi yana hi Bby,akagauce t juyo kasancewar t gaji gida kawai takeda burin isa

Ganin hadadden guy din d y biya mata,yasa t Dan saki fuska,karasowarsa kusa d ita yace if u don't mind,pls can I have ur no,sai muna gaisawa

Batasan y akaiba,kawai taji tana gaya mishi lanbobinnata,yayi mata gdya ,t shiga mota t hau titi

Isarsa majalisa y dauki wayarsa y kiranta ,atake t gane muryar ,sbda duk t kagu y kiranta,cox first glnce data mishi tai falling in love wit him🤔🤔

Ashe shima hakan take agareshi,shi arayuwarshi neenerh itace mace t farko d y fara tayawa,saidai ace anasanshi

Sungaisa,nan take y baiyana mata sirrin zuciyanshi,b tare d bata lokciba t amsa,hmmm su neenerh kenan

Dalilin d yasa tai saurin amincewa tafahinci yanada duk wasu qualities datakesan mijinta y kasance

Karshe sun tsaida ranar d sai kawo mata ziyara,kan wannan rana sunyi wata shakuwa t ban mmki,neenerh kuwa jitake bazata iya rayuwa batare d shiba
11/12/16. 8:00am

*'YAR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY N HERWWER JIDDER AKA*

8⃣6⃣-9⃣0⃣

Zafaffiyar kauna Ce t shiga tsakanin neenerh d nasmal,sanadiyyar haka neenerh t tsinci kanta cikin tsantsar farinciki d bata taba yinsa aduniyaba

Yaune asabar ,ranar d nasmal sai kawo mata ziyara,tin sassafe t shiga kitchen Dan had a mai mende mende,wato delicious,d taimakon mom dinta

Misalin 4:00pm y iso kofar gidansu ,y kirata Dan sanar d ita zuwansa,gate mn ne y most shi iso zuwa Palin baki

Neenerh Ce t futo cikin doguwwr Riga red colour ,rigar t futo d ainahin kyanta e structuren d Allah y mata

Nan nasmal y kara rudewa,sun gaisa,sannan yayi introducing kansa gareta,

*WANENE NASMAL*
_____________________

D farko sunana musa Bashir Wanda akafi Sani d nasmal,nakasance dan fari agurin mahaifana,an haifeni a america,nayi karatuna n primary d secndry hat university a america n karanci engineering,presently Ina aiki a kasar amurica,yanxuma mom dinace b lfy shine nazo dubata,god so kind y hadani dka

Inafatan zan samu karbuwa,murmushi neenerh yayi b tare d race komai b,jintayi shuru yasa y dorada,in a damuwa inasan zan turo magbatana
Chapter 6 · 0% Book details