Sashe 1
'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[12/18, 2:20 PM] *Ayusha Iliasu musa: 02/12/2016. 9:50pm
*Y'AR BOKO* 📚🖍
*WRITTEN BY*
*AYUSHA ILIASU*
*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*
*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*
0⃣1⃣-1⃣0⃣
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
Neenarh zaune a school library, tana revision n lecture din d suka futo, gefanta Ummy lolo ce ita ma ta maida hankali g calculation din gabanta, neenarh ce tace besty lokacin sallah yayi is better mufara sauke farali sannan mu cigaba d gashi, atare suka mike dan zuwa central mosque dake cikin campus danbin jam'i, zuwansu keda wuya akai kiran sallah, kafin liman y tada ikama sun idar d nafila rakaa biyu,
Wayan neenarh ce t fara ringing ,tana dubawa tace zuhra ce tare d amsa kiran ,tace Hello? Adaya barin zuhra tace kuna inane tin dazu kunbarni sai zagaye nake cikin schl bangankuba, neenarh tace masallaci mukaje mukai sallaa,but we are on our way to d lecture hall pls ki samar mana seat ,yanxu zamu karaso, 2:00pm suke d lecture ka'idar malaman department din shine in lecturer y rigaka shiga hall shikenn kayi missing lecture wannan rana, kamar kullum yauma lecture din political science deptrmt zasuyi Mai taken *INTRO TO POLITICAL SCIENCE*hango malamin sukai yana tafe a bayansu saura kiris y cimmusu aikuwa basu san lokacin d suka daga kafa d yar rige rige dan ganin sun rigashi isa ba,aikuwa suna zama shima ya shiga Hall din ,musa Abdullah auditorium katan Hall ne dake cin akalla dalibai dubu, bisa g alada duk wani dalibi n jamia yasan cewa dalibai from different department ke Haduwa guri guda dan yin lectures, su ummylolo n daga cikin dalibai da ke department of economics suke subsiding d pol Science d sociology, shigowar malamin y Sanya aji yai tsit, saboda tin ranar d y fara shigowa y kora musu warning tare d wassafa musu sharadansa, tare d ja musu kunne subi doka a zauna lfy, dan duk student din daya fada trap dinshi zai dandana kudarshi, malam Abdulmalik shine ke daukansu course din, a hankali ya dinga musu bayani dalla dalla, inyana ma explaining concept sai kaji tankar kwakwaluwar K y bude y zubama, gashi d kawo examples d refrence, shi yasa daliban ke alfahari dashi, aladar shi guda duk lokacin d y gama, zai pointing randomly akan koma waye ya mishi tanbaya base on abin d sukai treating, in kayi nasarar amsawa y baka marks, inkuwa akasin haka zaiyi deducting 5 marks from ur continuous assessment, minti daya baya karawa akan two hours d schl t yarjemai.
A kalla arana suna yin lecture 3,kuma d intervals tsakanin ko wanne ,hakan n basu damar kara bibiyar abinda malamannasu suke koyar dasu, alakar Ummy lolo , neenerh Xuhrah t samo asaline tin ranar d suka zo karbar admission letter, neenerh ce t fara zuwa, ganin gurin arufe yasa t nemi gefe t zauna kan benci ,saboda murna ko baccin kirki bata samu tayi ba, ummylolo ce t karaso inda taga Wata budurwa a zaune , tace hiii Sis, ta amsa d hy, t kara d cewa pls a ina ake karban admission letter? neenerh tace n wana deprtmnt din? tace economics.window din dake kallansu t nuna mata tace nan ne, nima su nake jira n Karbi tawa, jin haka yasa Ummy samun guri t zauna, jefi jefi suna dan hira, a hnkli akai t taruwa sannan aka fara basu, bayan neenerh t Karbi tata tace d Ummy barinajira ki, sai muje bank muyi payment, wannan itace silar haduwar su, yayinda zuhra kuma sun hadu a Cafe lokacin d sukaje shigar d courses din d zasuyi.
Ayushailiasu.Blogspot.Com
2/12/16. 9:30pm
*Y'AR BOKO* 📚🖍
*WRITTEN BY*
*AYUSHA ILIASU*
*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*
*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*
1⃣1⃣-2⃣0⃣
6:00pm lecturer din y futa daga hall din neenarh, ummylolo n zuhra tafe suna hira, sannu a hnkli har suka karaso parking space n campus, motar neenarh suka nufa kirar jeep 2016 ,ummylolo zaune a gaba, Xuhra a baya, hirar abubuwan d suka wakana a schl yau suke, in suka hadu basa ji basa gani, kansu farga har anxo inda suke sauka su hau Wata motar, ita kuma t wuce gida, sallama sukai t kara gaba.
Isarta gida Gate man y bude mata kofa tare d rissinawa har kasa yana hajiya brk d dawowaa,ko daga ido batai t kalleshiba balle yasa ran zata amsa ,saidai t daga mishi hnnu,haka taita cin karo d yaran gidan amma b wanda ta amsawa sai dai insunci saa t daga musu hannu, palo t tadda momynta d sassarfa t karasa gun ta, mom tace oyoyo daughter y lecture, Hope dai yau baki gaji kamar jiya b, cikin shagwaba tace walhi mom karatu a nyja no easy harna fara futa a hayyacina, dama a london nai zamana n karasa karatuna, walhi mom duk ke kikasa Dady y dawo dani, mom t shafa kanta tare d cewa hba daughta zaki saba dandai baki dade kina zuwa b,at times goes on u will b Use to it, mikewa tayi t ce d Mom bari n dan watsa ruwa nayi sallar magrib.
Tayi wanka tare d Sanya English Wears, inhar tana gida kayan d take sawa kenn, dan intasa atanfa, lace ko shadda sai taji tamkar t dora dutsen dala a kanta, futowarta keda wuya t yada zango a dining, asabe t shiga kwallawa kira House maid din su, asabe, asabe, aguje asabe t tawo Dan kartayi lefi, ta durkusa har k'asa tare d cewa aunty gani, tace kawomin abinda zan wanke hannu, yau d fingers dina nake shaawar cin abinci, avin y d'aurewa asabe kai harma mom dake can nesa dasu, abinda uwar dakinnata bata tabayiba, bata d damar tanbaya ,a hnxarce t kawo mata, tare d tsiyaya mata ruwan t wanke hannun, umartar asabe tayi d tai serving dinta sakwara t sa mata malmala daya d miyar ganye Wanda tasha Spice's d kaza, atake palon y gauraye d daddadan kamshi Wanda y Sanya yawun neenarh tsinkewa, a hnkli t dinga cin abincin harta kammala ,t wanke hannunta t koma tsakiyar Palon inda mom ke zaune tana watching wani series.neenarh ta ce mom wai yaushe Dad zai dawo ne ? T ansa d gobe Insha Allah, wani ihu d tsalle neenarh tayi tare d cewa Wow, can't wait 💃💃💃,nayi missing dadyna gsky, g pocket money n y Kare inason sayan takalma d viels, mom cikin bacin rai tace ina kudaden d y baki kan yayi tafiya, kina nufin Kin kashe 100k daya baki? Neenerh tace Mom 20days fa namayi kokari walhi nayi manejine d ita, Mom tace bari kiji in shi dadyn Naki y Saba sangartaki nibazan laminci haka b daga yau sai yau dubu 20k zai dunga baki every month, neenerh cikin hawaye t karaso gun mom tana pleading pls mom ki rufan asiri, walhi 20k tamin kadan, kiyi hakuri bazan tanbayeshi b, zanyi manage d ragowar canjin d ke hannuna zuwa karshen wata,fada mom t yi tai mata tare d nuna mata illar sabo d kashe kudi, inba mutuwa akwai talauci, hakuri dai taita baiwa Mom saboda tasan in zancen yaje kunnen Dad shiknn y daina bata kudi duk d irin so d kaunar d yake mata, baya Tsallake maganar matartashi, mom tai mata banxa ,sai daga karshe tace,hakan d nake miki b wai sankine banayi b, so nake n gyara miki tarbiyya Dan kwata kwata bazan laminci dabiun d kika taso dasuba.
04/12/16. 9:20am
*Y'AR BOKO* 📚🖍
*WRITTEN BY*
*AYUSHA ILIASU*
*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*
*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*
2⃣1⃣-2⃣5⃣
D sasssfe neenerh t tashi a hnxarce ganin tayi latti, t nufi toilet danyin wnka tare d alwala, ko breakfast bata tsaya yiba t shiga dakin mom, tace mom sai n dawo, a gurguje t futo t nufi motanta t fuce, dai dai kabuga t tsaya t dauki ummylolo d zuhrah suka nufi schl.
suna shiga lecture hall din lecturer haneef y shigo cikin takunsa n kasaita, duk d hayaniyar d ake lokaci daya aji yayi tsit, malamine nitsattse ba ruwanshi d harkar yanmata.
Tunda y shigo hnklinshin n kan kyakkyawar beauty (neenarh ),jiki sanyaye yayi abinda y kawoshi y fuce tinda y isa offc dinshi fuskar neenerh ke mishi gixo, lokaci daya zazzafar kauna d soyayyar neenerh t shiga jini d tsokar shi.
yinin ranar cikin wani mawuyacin yanayii yayi shi, bacci kuwa sai barawo.
A bangaren su neenerh kuwa byan Sun futo daga lectures xuhra ke cewa, yau n g abun almaraa? atare suka tanbayeta a ina? dariya tayi tare d shewa, tace a lecture hall, kunga yanda wannan lecturer din ke kallon ki kuwa, neenarh tace wafa ? Atunaninta ummylolo take nufi, zuhra tace ke mna, tabe baki neenerh tayi tace Tab, iska n yawo d mai kayan kara ,a zuciyanta tace Ko a jikina, bani d lokacin kula saurayi, karatuna shine a gabana,).
A fili tace ni wallahi mmki kuke bani ku har kunada lokacin hirar samari balle harta kai g ku kula su,inkunga n kula saurayi saina kammala first degree, n gama masters d PhD, 😳😳a tsorace suka zaro idanu,hba besty wanna waca iriyar maganace, a gidan aurema ai ana karatu, dariya tayi tace ai a gidanmu baa tsaida shekarar aurena ba, haryanxu ni yarinyace a gidanmu,furucinta y daurewa kawayennata kai amma sai su ka basar, suka shiga yi mata nasiha game d muhimmancin aure g diyar musulmai, koba komai yana karawa ya mace kima d daraja a idan alumma, tare d garkuwa g fadawa hanyar d take halaka, duk d dai sun san kawar tasu nitsattsiyace amma aure shine cikar kamalar mace .
Duk maganganun d suke fada tamkar waka take jinsu, yanda suke futowa daga bakunansu, haka iska ke gaba dasu btare d sun shiga kunnuwanta b, ballantana suyi tasiri azuciyarta, haka suka karaci babatunsu amma t tafasa batace musu ba.