← Book details 'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 11

Sashe 2

'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zuhra ce t kara d cewa ai wallahi duk zance ne inji masu magana ,danbaki sami saurayin d zai sace zuciyankiba ,amma d muma sai dai muji asama cewa Kin fada tarkon so. Dariya sukai tare d tafawa, binsu tai d ido, cikin kunar rai tayi kwafa, batasake kula suba haka suka gama lectures din yau suka nufo gida, a zuciyarta gani take Sun ci mata fuska tare d raina mata hankli, danmeyasa zasu mata dariya harda tafawa mahaukaciya suka maida t kokuma Wanda batasan Me take ba .

Ranta abace t iso gida, hawaye a fuskar t shabe shabe kamar wata kankanuwar yarinya, t nufi dakin mom t fashe d Kuka, mom cikin tashin hnklin ganin yar tata cikin halin d bata taba ganiba tace lfy daughta? kuka t kara rushewa d, mom tace Wa ya tabamin ke, sai lokacin tace su besty ne, dariya Mom tayi tace me y hadaku keda aminan naki ? A shagwabe tai mgna tsokanta suke wai wani lecturer dinmu kesona, wai sainayi aure, dariya mum tayi tace haba neenerh kema kinsan tsokanace, kinsan Dad dinkima bazai aurar dake yanxu b, batare d kincika Mai burinsa n ganin kin zamo professor b ,abinda nakeso dake kimaida hankali wajen karatu,cikin jin dadi tai dariya,tace yawwa mom Ashe kema kingane, nidai ki tayani d addua Allah yasa min albarka a karatunnawa, mom tace amin.

Mikewa tayi t nufi part dinta dan hutawa cikin tsantsar farinciki.Haka t yini cikin farinciki, bataso ayi mata zancen saurayi balle t kai g mgnar aure, wayartace tai ringing d har b zata daga b, azatonta ummylolo ce ko zuhra, amma Data duba sai taga ashe rasheeda ce, cikin farinciki t amsa call din, bayan sun gaisa take mata albishir cewa sunanan tafe zuwa yin hutu gidannasu, sun dan taba hira karshe sukai sallama,dakin mom t nufa dan sanar d ita zuwan su rashida, mom taji dadin jin haka dan hakan zai kara musu dankon zumunci d yayartata

Ayushailiasu.blogspot.com

4/12/16. 9:35pm

*Y'AR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*

2⃣6⃣-3⃣0⃣

Neenerh anyi kwanan farinciki jin su jidda d mrym zasu kawo musu ziyara, ya'y'an ka'nwar Mom ne wadda ke aure a birnin tarayya abuja, sa'o in neenerh ne, inkagansu zakace yan ukune saboda tsabar kamar d ke tsakaninsu, jidda d marsie twince ne, duk inda zakagansu tare suke, komai nasu iri daya ne daidai d colour, ko a schl parent dinsu basu yarda a raba musu class b, jidda itace hasana marsie husaina, dabiar su t sha banban tun suna k'anana, ita jidda tanada san hayaniya d tsokana yayinda marsie shiru shiru ce ,Abu d yawa in jidda t yo tsokana akan marsie abin ke karewa,cox bazatace b ita t aikataba,tsawansu daya, a inda suka banbanta ita jidda tafi marsie kiba ,wani lokacin hartakai g anmata hukunci sai dai taita Kuka karshe t share hawayenta,Ak'idar neenerh d jidda iri daya ce t burin yin zurfaffan ilimi wanda b kowana namiji yake d burin yiba, balle mace datake d takaitaccen lokaci .

Misalin karfe goma suka sauka a Aminu kano airport, driver mom taba umarni yaje y daukosu, cikin kankanin lokaci suka iso gidan aguje suka karasa tare d rungume yayar mahaifiyar tasu, tare d risinawa suka gaisheta t amsa cikin kulawa tare d tanbayar mutanan gida, tare suka tanbayi Mom ina neenerh? mom tace ta tafi schl amma sabida murnar zuwanku tace 12 zata dawo t debeku saikuje schl din tare t karasa lectures din.neenerh n lecture amma duk hanklinta n gida ,tunda t duba tym taga ten tayi t tabbatar d y'anuwannata sun iso a daddafe t bari malamin y futa, aikam bata tsaya bata lokaciba tayi gida, su ummylolo sai kiranta suke amma ina hnklinta yayi gida ,isarta gida, ko kulle motan bataiba t nufi ciki tin kan t karasa t dingajin tashin muryar jidda suna hira d Mom, aikam suna ido hudu, jiddan t taho a guje suka rungume juna, marsie n zaune n kallan ikon Allah, mom KuWA cewa tai o ni Bilkisu yarannan yaushe zasu san sun girma, atare suka zube a tsakiyar carpet n palon tare d tafawa, dariya sukai baki daya, neenerh ke tanbyrsu sun iso lfy? Sukace lfy. Sai alokacin t kula d marsie tace Sistr y gajiyn hnya tace lfy lu, tare suka ci abinci, sukai sallah quarter to 2:00pm suka shiga buk, straight lecture hall din suka shiga suka zauna, zuhra ce t hango shigowarsu, hakan yasa ta yafuto Ummylolo tace ganemin can neenerh dasu waye, kai amma suna mugun kama dama tanada kanne mata, kan zuhra t bata amsa Malam haneef yashigo,nan aji yayi tsit, yau ma kamar kullum sai dube dube yake tare d sanyin toxali d hasken idaniyarsa, y hangi bangaren Data saba zama, gadai friend's dinta su biyu amma b ita, hakan yasa yaji jikinsa yayi sanyi,zuciyarshi t fara harbawa d sauri d sauri, cikin dabara yafara zagayen ajin yana bayani azuwan yanason yasamu full concentration n students din ,can y hangosu zaune abaya su uku, baisan lokacin daya mutsittsike idanuwansa d hannuwanshi biyu azatanshi itace take mishi gixo,tab soyayya manya, hakan y tabbatar mishi b gixo bane su ukune masu kama daya, dandai so so ne, amma d sainace b zai iya futar d abar sannashi cikinsu ba, sai dayai dogon nazari akansu, ya ganota, t yanda y fahinta Kuwa shine , neenerh tafisu hasken fata, kuma d gani tafisu maida Hnkali Akan bayanin d yake, Dan y Kara tabbatar d zarginnasa, bayan y gama yi musu bayani sai yayi pointing at neenerh t tashi dan amsa tanbaya, with caurage t tashi tsaye tana sauraron tanbyar tashi, dayake economics yake musu y tanbayeta what are d differences between speculative motives and precautionary motives ? cikin gwanancewa d dinbin basira tabada amsar tanbayar aikam kanta rufe baki yan aji sun dau tafi ji kake 👏👏👏,shi kanshi t burgeshi ,take y bata 5marks bonus ,haka y tattanbayi sauran student's din har akazo kan zuhra y tanbayeta what are d differences between demand n supply, itama t bada amsa daidai gwargwado, duba agogon hannunshi yayi daidai d cikar lokaci, batare d bata lokaciba yace Class rep d assistant nashi should follow him to his office,🤔 tofa rigiji gabji,wata sabuwa injii dan caca, Kabeer wanda akafi sani d kB shine class rep ,neenerh kuma assistant nashi.

Neenerh bataso hakanba, dan Kuwa yau a farinciki take n ganin cousin's dinta, Allah Allah take y gama, t tashi su tafi gida sai g wannan malamin zai jawo mata delay, kB ke mata mgna tazo su je, tace yayi gaba gatanan zuwa, atare suka jera neenerh, jidda, marsie, umylolo d zuhra, kallo y koma sama, kowa kallansu yake cikin mmki dama neenerh yan uku ce,isarsu kofar offc din sukace zasu jirata a waje, bataso hakanba, Da sallama suka shiga ita d KB yayi daidai d juyawanshi yana waya, danhaka baisan su waye ba, yadai musu alamu d hannu su zauna.

AyushaIliasu.blogspot.com
06/12/16. 6:50am

*Y'AR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*

3⃣1⃣-3⃣5⃣

Kammala wayan nashi keda wuya, y juyo dan isar musu d sakon ,kirjinsa ne y harba tare d bugawa dam tamkar zuciyar t tsage 💔 sakamakon toxali d yayi d neenerh agabanshi,tamkar a mafarki.

bai taba zatan itace asistnt Class rep din ba, nan muryanshi t fara rawa, tamkar Wata Mace (Me akai d maza)ganin girmanshi zai zube n diriricewa d yayi, yasa y tattaro hankalinshi guri guda.nikam Ayusha ina gefe ina kallon ikon Allah.

Y dora d cewa, mak'asudin kiran d na muku shine,innasan zan bada Grp assignmnt wanda zai zamo matsayin continuous assessment dinku, help me divide d Class into at least 10 grps, here are d questions, each grp should ans one question,not less than 10 pages,to be submitted n presented nxt week by group leader same time n venue of today lectures.

kB yaso yadan nemi alfarmar malm haneef y Kara musu koda one Week ne amma kwarjininsa y hanashi kodayin tari balle kokawa , neenerh cikin zazzakar muryarta tace pls sir ataimaka akara mna one or two weeks zamufi samun enough time nayin research, baisan lokacin d yace b matsalaba.

Kb yayi mmkin saurin amincewarsa kasancewar malm haneef kaifi daya ne inya fadi mgna baya canjawa, batare d y kalli neenerh b yace zaku iya tafiya,suka hada baki sukace tnk u sir tare d juyawa dansu fuce ,xuciyar Mlm Hnf ce t shiga yi mishi kaikawo tare d yi mishi gargadi d cewa, wannan itace damar d zai Fara k'ulla alaka d neenerh, kada kada kai miss using nata,sai d ya daidaici Kb y futa, baisan lokacin d yace Asistnt Class rep.tsayawa tai cak danjiran mezaice.

jin bai furta komaiba yasanya,D mmki t juyo, tare d neman kujera t zauna kamar dazu jiki a sanyaye, shikuwa Kb y futa, shirun yan sakannine y ratsa offc din, karshe yayi t Maza, y tanbayeta, what's ur name? Ta amsa d my name is maryam rano, amma anfi kirana d neenerh,yaji dadin sunan aranshi, y Kara d cewa y karatu dafatan kina gane komai d komai, tanbayar t daure mata kai, amma b damar t Ki amsawa sbda malaminta ne.

saikuma yace Kimmin kama d Wata student di nace a Abu zaria? d mmki tace ,ban taba zuwa zariya ba, sai yace ok to kamannine.

kamar y karbi Numbr dinta sai kuma y fasa kada t raftoshi d wuri, yace u are free to go, gdy tayi mishi tafuce .

Kb mmkin mai y tsaida neenerh a ofishin byan tare y sallamesu, Bangaren su ummylolo sai side talks suke itada zuhra, zatansu zaizamo gaskiya, aikuwa neenerh n futowa suka kalleta tare d yiwa juna sigina suka kwashe d dariya, hakan y bakanta mata rai,
Chapter 2 · 0% Book details