← Book details 'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 11

Sashe 11

'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

A bangaren nanah,batasamu yanda takesoba sai bayan suna d kwana biyu,wani dare ta dau wanka,t sanya rigar bacci wadda d ita d babu duk daya,t shafe jikinta d mayuka d turaruka iri-iri,karshe t d'auko turaren d auntynta t bata t shafa,duk namijin da ya shaki k'amshin turaren xaiji hankalinshi y tashi ,dole y bukaci mace a wannan lokaci,sannan t k'arayin matsi d wani daban d aunty dinnata t bata .

Isarta bangaren nasmal tayi knocking door din dakin,abinka d gwauro yana kwance agado y bararraje y zurfafa cikin dogon nazari tare d tunanin rayuwa,jin shiri ba'ai mgnaba t Tura kofar dakinta Shiga batare d sallamaba, tamkar b diyar musulmiba,

Baisan t shigo dakin ba balle yayi yunk'urin motsawa,sannu a hnkli t isa kan gadan,k'amshin turaren tane y doki hancinsa,Wanda y hargitsamai tunani,take idanuwanshi suka kad'a,tare d bukatar san kasancewa d diya mace,( tarkon data d'ana mishi y kamashi)

A hankali ta kwanta akan faffadaan kirjinsa,tare d shasshafamai gashin kirji ,Wanda y taimaka wajen kara daga mai hankali.

Hankalin maza y tashi,take y jawota kirjinsa y Shiga sarrafata yanda yakeso,batare d wani tinaniba,dadi agun nanah baya misaltuwa,dankuwa t Dade tana d burin samun wannan dama,karshe y biya bukatarshi,jinsa y shige sululuf,ya Shiga duniyar dadi ya Lula sama y dawo Kasan dadi, bayan d bukatarshi t biya,take y dawo taitayinsa amma ina nanah t k'ank'ameshi ta k'i sakinsa saboda jin dadin data tsinci kanta ciki

A hankali y bude idanuwanshi,nan yayi toxali d nanah bararraje akan gadanshi ,shikuma yana kanta,a firgice y d'agata,yana Mirza idanu,sai a lokacin y gane abinda y wakana,bakinciki d takaicine y lullubeshi tare d dana sanin Barin kofar dakinsa abude,wata tsanarta yakaraji a zuciyanshi,cikin karaji yace get out,sai ta maida kai ta kwanta batare d niyyar tashi ba,cikin k'araji y kuma cewa bazaki b'acemin d ganiba,nayi danasanin aurenki nanah Ashe dama abinda nake zargi akanki haka yake,kin gama zubda mutuncinki a titi,to ki tafi gida Ni nasmal n sakeki saki daya in kin samu miji kiyi aure,kuka t fashe da ,tana rok'arshi Allah annabi yayi hakuri y maida ita,amma inna fuxgota yayi tare d cillota wajen d'akinsa,y maida kofa y rufe cikin bakincikin abinda y wakana tamkar a mafarki

Ayau ya San bak'aramar ni'ima ubangiji yayi masa n mallaka mai neenerh amatsayin matarshi uwar y'ay'ansa,duk d zurfaffan ilimi datai hakan baisa t sarayar da mutuncinta a titi ba,addua y shigayi Allah y barsu tare cikin so d kauna,Allah kuma yasa mutuwace zata rabasu,(Ni ayusha dake gefe na amsa d amin).

Na tsara wannan littafi mai suna *yar boko* Dan nusar d alumma cewa, in ance *yar boko* b wai hakanna nufin yarinya Mara kamun kaiba ko Mara kunya, *yar boko* macece data Tara duk wani Abu d akeso mace t mallaka Dan a aureta, *yar boko* ko *yan boko* d yawa sunfi wad'anda basuyi bokon ilimi d hakuri d Sanin ya kamata

Idan muka duba rayuwarmu baki daya zamuga cewa kallon d akeyiwa *yar boko* ada yanxu y canja , *yar boko* bawai yana nufin mai girmankai ba,ko wulakanta mutane.

*yar bokon*wannan zamanin d addinin musulunci y yadu a duniya,tasha banban d *yar boko* azamanin jahiliyya period.

*SADAUKARWA*

Wannan littafi n sadaukar dashi tukwici ga

-Iyalan marigayi Alhj Musa Iliasu musa

-Iyalan marigayi Alhaji Iliasu Musa Iliasu

- Iyalan marigayi Alhaji Abudussamad Iliasu

*KANAWA YAN UWANA INA ALFAHARI DAKU TARE DA MASOYANA NA DUKKAN GARURUWA ESPECIALLY HAWWA SALEH DA QAWAS UMMAKULSUM( MUM AFEEFA)*

~SAIKUN SAKE JINA A WANI SABAN LITTTAFIN~

*ALHAMDULILAH*

*TAMMAT BI HAMDULILLAH*
Chapter 11 · 0% Book details