← Book details 'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 11

Sashe 5

'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin ranakun basa Hudu yasanya shi tattara yanashi yanashi yai sallama d yanuwa
Isarsa kasar keda wuya,y nufi dakin abokinnashi,alamin n kwance yaji ana knocking kofan,y tanbaya waye?adaya barin Muhd yace,nine,yayi mmki cikin farinciki y bude mishi kofa suka tafa,al-amin yace saukar yaushe,Muhd y Sosa Kansa alamin rashin gsky yace yanxunnan,al-amin yace ah habadai mutumina ko hutawa bakaiba,lallai d wata akasa,tinda naganka yanxu,kaida saura sati hutunnaka y kare,sun nemi guri sun zauna,al-amin yace yadai mutumina naga kana nazari,wani abunne y faru,gemun sa y Dan shafa,sannan yayi t Maza yace,hmmm,ahhh,shidaiii alamin n kallon ikon Allah jin yaki mgna yace dqshi baka d abun fada ne,kasani a gaba kana tunani,can kuma Muhd yace abokina jokes apart, tare da bata rai y Dora d cewa ranar d naje gidanku naga wata baby,t burgeni,alamin yace baby ,baby ,baby agidanmu kaganta?cikin sauri Muhd yace kwarai kuwa,al-amin yace anya kuwa saidai idan baki mukai amma babu jaririya a gidan,kuma duk wayar d mukai banji mom tacemin su aunty Maryam sunxoba,itace batq dade d haihuwaba,Muhd y zo wuya saboda takaici,wato baima fahinci Inda zancen nasa y nufaba.

Takaici ne y turnike shi,azatanshi y fahinceshi kawai so yake y raina mai hnkli,inba Rainin hankliba yanamai maganar bbyn d t sace mai zuciya tana hanashi bacci yanamai batun wata jaririya,a fusace y tashi y bar dakin batare d yayi mai sallama ba,kira al-amin y shiga kwala mishi,amma yayi biris y wuce apartment dinshi.

Ayushailiasu.blogspot.com

13/12/16. 8:00am

*'YAR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY ,UMMYLOLO,NEENERH,DEEJA😘*

6⃣1⃣-6⃣5⃣

Futar Muhd dince tasanya al-amin cikin nazari ,aranshi yace lfy ko ,ko a maganganuna na fadi abinda y batamai rai,tunani y shigayi n amsar d ya bashi,yaga babu abin fishi ko zuciya,aranshi yace koma menene anjima naje naji ba asin fushin

Tinda Muhd y isa masaukinshi y kasa tabuka komai sai tunanin fuskar wadda ko sunanta bai saniba,aganinshi yazo Inda zai magance matsalarshi Ashe b hakan bane.

D yamma al-amin y kawomai ziyara,taddashi yayi a kwance tamkar Mara lfy,yace friend wat is going on,tunda kaje gida k dawo nake ganinka ayanayin damuwa,pls k Sanar dani ko zamu samo mafuta,kalamn aminin nashi suka kara tunxurashi,lallai al-amin y raina mai hankali ,azuciye yace banda wadda n baiyana jiya wacce damuwar kuma kake so n gayama,al-amin yace jiya d yaushe kenan?hmm tare d gyada kai Muhd yayi,yace abar maganar.

Al-amin yace mutumina kodai a mafarki kake tunanin munyi maganar ,dannidai inzaka iya tunawa dazu d ka dawo bami wata magana data danganci damuwarkaba,saboda k'ulewar d ya sake baisan lokacin d yace mai,karka rainan hankalimana ,dannacema naga wata hadaddiyar budurwa a gidanku data sace zuciyata shine zaka maidani mahaukaci.

Al-aminne y saki baki yana kallanshi har y kai aya,habawa mai zaiyi inbanda dariya,aikuwa koni ayusha dake labe byan labule saidana dara,sannan yace cemin zakai kaga wata budurwa a gidanmu,aini har g Allah nai zatan jaririya kake nufi,Muhd yace aa motsin gado,dariya Al- amin ya karayi sannan y dake.

Alamin y kara d cewa kasan yanmatan gidannamu d yawa wacce kake nufi,y sunanta,a fili yace inharnasan sunanta aibazan tanbayekaba,al-amin y tanbayeshi y kamanninta yake?Muhd yace tanada tsayi tare d matsakaicin jiki,b farabace tastas b kuma bakaba,tanada dinple intai mgna yana futowa,sannan akwai ta da ........🙊 Saikuma y tuna d yayanta yake mgna saiyayi shiru,nan take alamin y fahinta y bashi amsa d minal Ce, Muhd yaji wani sanyi a zuciyanshi tare d jin dadin sunan nata,y bukaci amininashi y bashi number dinta tare d yimai Karin haske game d ita,alamin yace minal yarinyace mai nutsuwa d Basira g girmama n gaba d ita,tana final semester dinta a kut(kano university of technology ) Inda take karantar applied biology,kamar Wanda aka matsi bakinshi yace friend inzaku bani ita,walhi aurenta nakesanyi,dariya alamin yayi yace kar kasamu dsmuwa indai kun fahinci juna ,abune mai sauki,Allah daiyasa batada Wanda takeso nan jikin Muhd yayi sanyi d jin kalamn yayanta,al-amin cikin zolaya yace daga yau n zama yaya, y gaya mishi number dun tata sannan sukai sallama.

Alamin n futa y yi dailing number minal,abangarenta kuwa tana ganin international call a zake t daga duk zatanta yaya al-aminne ,amma sai taji sabanin haka,a daya bangaren taji ance assalamu alaikum,t amsa ,sai jikinta yayi zanyi,danjin wata murya t daban,y kara da kina mgna da Muhd,tace yi hkuri malm b number din da kake nema bace,dakatar d ita yayi d cewa bada minal nake mgnaba?tace nice,tace wane yace am Muhammad yelwa ,abokin alamin yayanki,nan take t ganoshi tace oho yaya Muhammad,nan suka kara gaisawa,tare d tanbyarta mmnsu,tace lfy take,nan y Sanar d ita y kira su gaisane,tayi mishi gdya sukai sallama.

lokaci lokaci Muhd yana kiranta su gaisa,hartakai g sun fara shakuwa amma y kasa furta mata Kalmar so,soyayyarta t samu matsuguni n musamman a zuciyar shi,yayinda a bangaren minal takejin wani Abu mai kama d so azuciyanta game d abokin yayannata,shakuwar d suka yi d shi tasata sha re duk wani saurayi datake mu'amala dashi ada,kasancewar Muhd mai barkwanci kan Abu y batamai rai d wuya,insuna waya jitake tamkar she's d most happiest creature in d world,tab kaji wata kasada d ganin hadari sai k zubda ragowar ruwan dakake dashi,tabdijan.

Ayushailiasu.blogspot.com

11/12/16. 8:00am

*'YAR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY N XEE YABOOR*

6⃣6⃣-7⃣0⃣

Cikin kankanin lokaci suka shaku, hartakai g mmnta t fahinci halin d diyarta ke ciki aikuwa t turketa nan take sanar d ita abinda ke wakana, mom taji dadin batun, danhaka t kira alamin danjin gaskiyar halayen abokinasa, Alamein yace d mum ni a iya zamana dashi bantaba ganin shi yayi mummunan abun d zai hana abaiwa mutum auren ya, mutumin kirkine mom takarajin dadi don haka,maryam t karasamun goyon baya agun iyayenta.

Watarana sunahira sai muhd yace mine Yanzu idan nace zanfito mi aure zaki iya aurena, dariya tayi batace komai b, harsaida y kara maimaitawa Sannan t amsa d y not, yaji fatinciki a ranshi, yace ta sanar agida weekend iyayenshi zasuzo kawo kudin aure d sa rana, murna fal zuciyar maryam, runtumawa aguje tai dakin mom tana I hun dadi, mom tace lfy, saidata gama tsallanta d rawa. Dama t tadda mom n kallon wani film daidai shigarta lookacin d Adam a zango, aysha tsamia ke rawa, hbawa saidatayi t danse, tukunna tace mom, muhd yace weekend parents dinshi zasu zo, murmushi mom tayi d adduar Allah y kawosu lfy, zan sanar d abbannaki,Maryam tace nice zan rigaki kan mom t bude baki, mrym tai dialing number dad nata, yana dauka tace dad, yace naam yar dady, tace ddy lovie na muhd yace weekend zai turo parents nashi, dad yayi Jim yace ynxu daughta bazaki bari ki gama masters dinkiba tunda admission y futo, a shagwabe tayi mgna, tace dady yacefa zan karasa a gidansa ko phd nakesanyi zaibarni, jin haka yasa dad naam d batun, kuma jin abokin dansa ne yasa y kara naam d alamarin, yace Allah y kawosu lfy.

Kamar ynda suka alkawarta sunxo d kudin aurensu d sa rana, ankarbesu two ✋, tare d sanya rana wata shida, daidai d lokacin d zaizo hutun shekara, tundaga wannan lokaci y shiga hada lefe dashi d yayanta harsuka kammala akwati shabiyu, akwana atashi b wuya, yaune suka samu hutun shekara, suka nufi gida tare d shirin biki, iyayenshisunkai lefe, antsaida sati biyu masu zuwa zaai biki, ango y hadama amarya, arabian nyt, dinner, luncheon a katafaren wajen gwangwaje bukukuwa mai suna meena, amarya tasha kyau harta gaji, sai kamshi take, yammatan jamia Kuwa gasunan rututu kowacce k kalla b bayaba, idanuwan samari y bude sun tsaya ruwan ido, jirgi zai tashi y barsu, Al amin ne yayita maza y tunkari suhaila, tare d zolayantacikin wasa irinna samari, haryaa samu tadan dara kasancewarshi mai barkwanci,nan suka danyi sabo tare d ex changing nunbers, biki y kare kowace budurwa tayi sallama d amarya, tare d cewa saura atafi Cyprus amanta damu, dariya mrym tayi tace ni na isa, banida tamkarku, cikin farinciki tabasu kayan biki suka Sufi Garuruwansu.

Ayau jirginsu y daga zuwa Cyprus, karkaso kaga farinciki d nuna tsantsar soyayyar d babu algus cikinta, tankar su hadiye juna, kowa cikinsu ririta juna suke, ansha soyayya tamkar vazaa dainaba, ashe da ba kaunar juna sukeba, sai yanxu suka tantance tsakin tsaki d tsakuwa, inka gansu kaikanka sai sun burgeka, ahaka y samar mata admission dan cigaba d karatu shima yana aiki, kullum dsafe tare suke futa su dawo, kauna zazzafa suke ji a ransu game dajuna, wataran suna hira sai muhd yace lovie na Allah yasa kada kirigani mutuwa, saboda bansan yanda zanzamoba inbake aduniya, dariya tayi tace kaima kenan valleni, budar bakinta saicewa tayi Allah y sa mu mutu rana daya, aikuwa kanta rufe baki t bashi amsa d cewa inmun mutu tare wazai kular mana d yaranmu biyu d zamu haifa, sai tace hakanefa, y kara dacewa kinga idanna barki sai sufi jin dadin rayuwa dake, kwallace t fara zuba a idanuwanta shar shar, tashi yayi y matso kusa d ita yana share mata kwallar, tare d cewa daga wasa sai kuka, nan y shiga lallashinta, nan suka fada duniyar maaurata.

Ayushailiasu .blogspot.com

11/12/16. 8:00am

*'YAR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY N HERWWER JIDDER AKA*

7⃣1⃣-7⃣5⃣

Byn shekara uku d auren suka haifi diya mace kyakkyawa tamkar mahaifiyarta,akasanya mata sunan kakarta t gun uba Maryam kuma sunan mamanta,amma anfi kiranta d neenerh

A wannan lokacin Marym t kammala PhD dinta,shikuma Muhd y gama aikin d yake,contract din d yai signing y kare.sai y kara renewing dinta.

Neenerh Nada 3yrs ,lokacin akasanyata a schl,Allah yayi mata Basira,intai mgna sai k zaci tayi 5 yrs

Akwana atashi b wuya neenerh t gama primary schl cikin yayan turawa d rayuwa irin t Bature,duk d haka baisanya t tashi d rashin tarbiya irin na yayan hausawa tashin turai

Intana ma turanci saika zaci itama baturiyar Ce gaba d baya, duka friends dinta turawane,d yake tanada farar fata,in baa cema b baturiyace b,b xaka gane ba
Chapter 5 · 0% Book details