← Book details 'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 11

Sashe 3

'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

isowarta gunsu tace my jidda mu tafi ko tare d riko hannun Marsie tayi gaba, sakaka ummylolo d zuhra sukai suna kallonsu harsuka bace musu, zuhrace t kalli ummylolo tace tabdijam lallai neenerh batada kirki dan zata rage mana hanya shine tayi tafiyarta t sharemu, zuhra t bata amsa d kinsan mutuniyartamu akwai saurin fushi yanxu haka dariyar dataga munyi t zargi wani abu aranta, inkuwa hakane to laifinmune dan t nuna mana batasan haka tin jiya.

A hanya Kuwa Marsie ke tuhumar neenerh d cewar, Sistr dan munzo shine zaki wulakanta friends dinki agabansu hakan b dadi n is unfair, inke akaiwa bazakiji dadiba, uffan batace mataba harsuka isa Mota suka shiga, jidda ce t hango su zuhra n kokarin hawa schl bus, tace neenerh hango cen ,duban gurin tayi tare d dauke kai, t tada motarta t nufi Gate, mintuna shabiyar y kaisu gida, har wannan lokacin ran neenerh abace gani take mahaukaciya kawai suka maidata.

Zuwan neenerh offc din shi b karamin dadi y jiba, Dan ji yake tamkar t amince d karbar soyayyarshi, a zuciyarshi yake rayawa Ashe ada bai san wace itaba , A yau d tazo offc dinshi y tabbatar d t t zarce zatanshi, a rayuwanshi yanasan mace mai kyau, wadda komai zatai sai t nuna ita macece sabanin yanda d yawa mata suke, Wata intana magana kaika rantse wani namijinne ( hattara mata mu canja taku dan mace d kwalliya, kwantar d murya, kissa, kwainane, shagwaba akasanta)dan haka mu canxa taku.

Ayushailiasu.blogspot.com

6/12/16. 9:36pm

*'YAR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*

3⃣6⃣-4⃣0⃣

Kwanan hira sukayi, tare d bawa juna labaran bayan saduwa sai byn sallar asuba sannan suka Kwanta, marsie ce t fara tashi ganin 10:00am yasa t d'ala musu duka suka tashi firgigit, jiddace tace lfy? Tace goma tayi bccin y isa haka, tsaki tayi tare d Mai d kai t Kwanta hakama neenerh, ganin basuda niyyar tashi t nufi toilet tayi wanka t shirya t sami mom a Kitchen d asabe house maid suna hada abincin breakfast, tasa hannu suna hira har suka Gama.

Komawarta daki keda wuya t taddasu shame shamr akwance basuda niyyar tashi, aikuwa batayi yunkurin tashinsuba, fridge t isa t dauko ruwan Swan mai sanyin tsiya t kyalayawa kowacce a fuska habawa sai gasu a zaune dingirgir, ganin Marsie ce, sukayo kanta, aikuwa t zuba a guje t nufi kofa suka rufa mata baya, dakin Mom t nufa, ganinta aguje Mom tace lfy kike gudu? Tare d rukunkume mom din,Kanta rufe baki ganin su neenerh tai Sun fado kamar daga sama, suna kokarin dukan marsie d kyar Mom ta kwaceta bayan Sun doddoketa, mom tace meye haka ai wannan wasan jakaine, ku bakusan kun girma bane, jiddace t mayarwa da Mom abinda y faru, nan t baiwa marsie rashin gaskiya tare d ja mata kunne karta sake.

Kasancewar yau saturday tin karfe shabiyu suka bar gida, kaya iri daya suka Sanya, tamkar taurari sai walwali suke ,kowa y gansu jiyake dama yayansane, haka suka zazzaga gidajen yan uwan d abokan arziki karshe suka yada zango gidan kakarsu yadikko basu suka dawo gidaba sai magrib.

Washegari ma haka suka fuce, sabanin jiya, yau zaga gari sukai tare d ziyartar guraren shakawata,karshe sukayo shopping suka nufo gida cikin jindd, dalilin d yasa sukesan zuwa kano kenan Mom n sakar musu kudi su wataya.

Yau take Monday, karfe tara suka shiga Gate din campus din, sanye d abaya bakake, inka hangosu daga nesa kai kace larabawa ne, daidai musa Abdullah auditorium tayi parking suka futo, nan kallo y koma kansu,fitowarsu tayi daidai d isowar malm haneef cikin schl ,wani daga cikin student y aika yace y kira Mai neenerh, t sameshi a offc dinshi,cikin sakanni dalibin y isar d sakon Malam g neenerh hakan b karamin harzuka zuciyanta yayiba, haka suka nufi office dinshi, isarsu keda wuya sukai knocking, y basu ixinin shiga ,sallama sukai tare d shiga, risinawa sukai tare d cewa good morning sir? Y amsa d morning, ganinsu baki daya y sanyashi jin b dadi, yace n kiraki Danna Karbi phone number dinki, idan akwai wani infrmtn d nakesan isarwa gareku zanyi t hanyar yi miki text,wani sanyi taji a ranka, dama fargabarta kada zargin su zuhra y kasance gaskiya,d farincikinta t bashi numbr suka futo, futowarsu keda wuya tayi dialling Numbr din zuhra, ringing daya t dauka hade d sallama, tace kuna inane, zuhra t amsa d ina hnya nan d 5mints xan iso, ummylolo t kira tace Besty kin shigone t amsa d, already am in d lecture Hall, katse wayar tayi suka nufi hall din, front seat Ummy tayi nasarar samar musu danhaka suka zauna,sunyi lectures Sun gama sabanin ranar friday yau su biyar suka taho cikin farinciki d zolayar juna.

Kamar yanda Mlm haneef y umarci kb d neernh suyi sunyi, a kwana atashi b wuya gobe ne t kama talata ranar d zaayi presentation, neenerh n daya daga cikin grp leader's d zasuyi presentation din.

*SANARWA TA MUSAMMAN*

*_INA MAI BAIWA MASOYAN WANNAN LITTAFI HAKURI NAJINA DA ZASUYI SHIRU NA DAN WANI LOKACI SABODA WASU 'YAN DALILAI_*

*THANK U ALL*😘

Ayushailiasu.blogspot.com

*'YAR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*

4⃣1⃣-4⃣5⃣

Karfe biyu n rana Hall y cika makil ,har wadanda ma basa zuwa lectures din yau sunxo sbda presentation ,Two n bugawa y shigo ajin ,sanye d fararen kaya d bakin Space a fuskarshi kaikace wani balarabe usul, bakin gashin kansa y kwanta sai kyalli yake.

Take aji yayi tsit ,rana bata karya sai dai uwar diya taji Kunya, Grp A Ya kira, sukafuto jiki a sanyaye suka tsaya gaban Class, maimakon yayi kamar yanda ya tsara sai yace nine zanzabi wanda zai presenting paper din, 😳😳😳zare idanuwa sukai d mmki fal ciki, nan yayi pointing at wani Guy, sai Grp leader din yace sir nine Grp leader ai ,a harzuke mlm hanif yace kaizaka gayan abinda y dace ko nine zanyi deciding, nan dalibin yayi shiru ,wanda y zabane y futo gaban stage shikuma malm y matsa gefe, murya a sarke yayi bayani dai dai iyawarshi, dayazo full stop saiya dakatar dashi y sake pointing at wani Member din,sai yabawa sauran members n Class dama siyi musu tanbayoyi ,da an jefo question saiya zabi wanda zai amsa,ahaka harya gama dasu yabasu 10 marks out of 20.

Haka yayi ta kiran grps har akazo kan grp H Wanda yake shine nasu neenerh ,neenerh y zaba tayi presentation, wit caurage t futo tafara sharhi kanya farga harta kammala, b karamin burgeshi tayiba, yanda take pronouncing words tare d amfani d vocabulary,daidai d yan Class saida suka tafa mata ji kake raf raf raf👏👏👏.

Anyi musu tanbayoyi kamar sauran grps din, neenerh ce t amsa most of d question, a ransa yace no wonder bbyn nan take burgeni ashe yanda take beautiful haka take brilliant, abinda y kara rudashi charisma dinta,t kara samun mutsugunni n musamman a zuciyarshi.group din su neenerh sunfi kowanne samun marks, sukeda 18 yayinda nasu kB yakeda 17,a wannan presentation din neenerh tayi suna a class dinsu ,bama ga yan department dinsuba harma faculty dinsu wato social management sciences ,kowa so yake yayi muamala d ita. Guys Kuwa Sun fara rushing akanta, kowa n miko kokon barar shi.

Kullum malm Hnf saiya kira Numbr neenerh amma inta dauka sai yaki magana haka zata karaci sallamarta ko Hello b amsa harta gaji t ajiye, d abun y isheta saitai saving number din ko ankira bata answering hakan b karamin dagawa haneef hnkli yayiba. Y tsiri Tura mata lovely txt msgs ,ranar d ta fara gani dariya tayi tace Allah sarki yanxu fa watakila wanine zai turawa budurwarshi yayi missing number tafado numbr ta ,hakan yasa tai sending msg din bck, amma saitaga wani sweet text din y Kara shigowa, nan t tabbatar d gangan ake turowa.

Wasa farin girki, tin ana mata txt din once a kullum hartakaiga y kai saubiyu y koma sau uku, abunna matukar damunta, inta kira Numbr din kuma sai adauka ayi shiru, karshe tayi deciding turamai sakon text dan Allah koma waye y bar turo mata txt, bataso inba haka b zatai blocking Numbr din amma bata canja zaniba.

Rannan tana kwance a lafiyayyen gadanta gefanta mug din tea ne take jira yayi sanyi t kurbe misalin 7:30 taji Phone dinta n ringing d kamar bazata daga ba, number tagani wadda batasaniba, tayi answering ,a daya barin cikin husky voice dinshi yayimata sallama, Wow jin daddadar murya yasanyata lumshe ido tare d amsawa, y tanbyeta y weekend? T bashi amsa d lfy, katse Mai hanzari tai t hanyar tanbya pls dawa nake mgna? Adaya barin yace haneef, tace oho sir barka d dare, y Kara amsawa d lfy lau, y Kara d cewa ga number na, inda akwai wani announcement danakeso zan sanar dake haka zalika inda complain u can contact me tru dis No, ta amsa d OK sir, nan sukai sallama y ajiye wayar, dadi kasheshi ji yake tamkar tayi accepting request dinshi t gama, a wannan dare yayi kwanan farinciki.

Ayushailiasu.blogspotcom

11/12/2016. 8:10am

*'YAR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*

4⃣6⃣-5⃣0⃣

Tinda haneef y kirata sai y zamto kullum saiya kirata Da daddare dansu gaisa, itakam taga b dalilun d zai dinga damunta d waya d sunan gaisawa, saidai inda Wata akasa, adaidai wannan yanayin ne Dad y dawo, murna gun neenerh vaa magana kasancewar ita tamafi sakewa taci karanta bbu babbaka idan Dad na gida, misalin shabiyu y duro kasar driver ne d yar lele(dadys pet ) sukaje daukoshi,aikuwa tana hangoshi t tafi aguje tayi hugging nashi Tana oyoyo dadyna, nayi missing dinka shima cikin farinciki yace mmna nima nayi kewarki sosai, riko hannunta yayi suna tafe tana zuba Mai surutu kaikace Wata teenager,kowa kallansu yake d masu yabawa d masu alawadai d wanga sara t yahudu, direbsne biye dasu abaya dauke d jakunkunan daddy.
Chapter 3 · 0% Book details