← Book details 'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 11

Sashe 4

'Yar Boko Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Isarsu gida suka taradda mom anci gayu, tasanya wasu hadaddun English wears riga d skirt, kaikace Wata budurwa t dame angyara gashi anyi parking dinshi atsakiya kaikace bata wice shekaru 25 ba, sallamar mijinnata d diyartata yasa ta tafi d murna tayi hugging nashi kamar yanda diyartashi tayi mishi, cikin zolaya yace daughta kalli mom naki tayi kyau irin wannan daukan wanka haka ,neenerh tace Dad aikai akama just to make u happy ( nikam ayusha ina gefe ina hangen su, araina nace wani abun sai yan boko, wato yar ma ce kawarsu)shi bature yadauki yayansa kamar kawayenshi abokan rayuwarshi d shawara.

Daki y shiga yayi wanka, sannan y futo yaci abinci, neenerh ansamu guri sai zuba ake, jakarsa y umarceta t dauko mishi, yace t bude aikuwa English Wears ne y sayo musu, ita nata masu wando yayinda n Mom masu skirt sai murna take,g Sweet's d chocolate d cookies iri iri, t bude wannan t dandana t bude wancan, cikin shagwba tace Dad kayima Mom magana tunda K tafi taki barina nasanya kananun kaya naje schl wai lallai sai manyan kaya, mom y kalla yace wifey kibar takurata mna, inasayo mata danta sanya, har nawa yarinyar take d zaa hanata sawa, mom dai tayi shiru batace komaiba.

Adaidai wannan lokacin phone din neenerh tayi ringing, Numbr haneef t gani sai ta share ,mom n lura d ita, tace danmeyasa zaa kiraki bazaki dagaba, wato kinfara kula Samari ko, zaro dara -daran idanuwanta tayi tare d cewa walhi mom b saurayina bane, lecturer dinmune may b msg zai gayan n gayawa yan ajinmu, nan take ran mom y Kara baci meya hadaki d lecturer, abinda muka turaki mkrnta kiyi kenan, duk yawan yan ajin sai ke zaikarbi no dinki yace zai dinga kira, to tinda take takenki kenan aure zaa miki mu huta, nan idanuwanta sukayi kwal kwal tare d zubar hawaye tace walhi Mom b saurayina bane.

Kuma nigaskiya banasan aure, 😭😭😭hawaye shabe shabe a fuskanta tana rokon Mom, Dad dai baisa musu bakiba sai yanxu yace mmna abinda nakeso d ke kimaida hankali akan karatunki, karatun d kike shine kadai abinda xan mutu n barmiki d zakiji dadinsa ,duk yawan dukiyar d zan barmiki Mai karewace, kinga ke kadai gareni shiyasa nake d burin naga kinzamo professor, murmushi tayi😀😀😀tare d cewa Insha Allah dad zanzamo Mai cikama buri akowana hali, Ya Kara d cewa ni aburinama banso kika dawo nigeria ba, naso acan London Zaki hattama, amma just to pleased ur mom yasa nabi shawarar ta ,shafa kanta yayi, yana gogemata hawayen yace yawwa mmna shiyasa nake alfahari dake a kullum.

Dama inasan tanbayarki wana country kikesan zuwa dan hutun end of Year, azake tace Istanbul, Dad yace hba mmna last tym can mukaje, kidai zabi wata kasar nazari t shigayi sannan tace saudi arabiya d America dariya yayi yace wato wayo zakimin, daya nace kixaba, hannunshi t kamo tana pls daddy inasan yin umara t maulud sannan sai mu wuce american dariya yayi irinta mnya yace mmna kina burgeni duk d tafarkin d muka doraki n yin zurfaffan karatu hakan baisanya kinyi watsi d addininmuba, Allah yayi miki albarka,dad ne yace kuzauna cikin shiri kina gama second semester exams zamu tafi, Mom d ke gefe sai murmushi take, Ashe dai yar tata, d hankalinta, jira take taji t fadi kasashen masu jan kunne ta dasa mata full stop saikuma taji t hada d kasa Mai tsarki.

Kullum kan Dad y futa saiya leka dakin neenerh y tabbatar sungaisa sannan zaifuta, haka d y dawo kiranta zai farayi mmna mmna, ita kuma t taho aguje ta rungumeshi, tare d karbar tsarabar d yayo mata, y saba mata tintana kankanuwa indai zai dawo Da daddare saiya kawo mata chocolate ko ice cream d sauran kayan kwalam d makulashe inkuwa y mnta, Ya zamto lazim y Tura yaran gidan y sayo mata wani abin, sunyi masifar Shakuwa kobaya kasar saiya kira Sun gaisa akalla twice a Rana.

Ayushailiasu.blogspot.com
[12/18, 2:26 PM] *Ayusha Iliasu musa: 11/12/16. 8:00am

*'YAR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY ,BILKIN KABEER ,BIEBOH*

5⃣1⃣-5⃣5⃣

A kwana a tashi b wuya,yau neenerh suka hattama exams cikin farinciki t iso gida tinda t futo daga mota t rankaya aguje tana kiran mom,mom dake kitchen tace o ni yar nan neenerh dai har yau vatai hankali b,after dress dake jikinta t cire t nufi kitchen gun Mom tare d rungumeta tana cewa mom I hv now became a lvl 200 students,💃💃💃rawa t fara, mom cikin murmushi tace Allah yasa angama a Saa,t amsa d amin,Tare suka karasa girkin tarbar Dady sannan taje daki tayi wanka tare d sallar magrib .

WANE NE DADY

Asalin Dady sunan shi Muhammad anhaifeshi a garin Rano dake jihar kano,mahaifinshi Wanda akafi Sani d alhaji yelwa,alhaji yelwa ya kasance bafulatani mutum ne mai tarin shanu ,tumakai d raguna ,kaf kauyen Rano babu mai tarin dukiyarshi,yanada matar aure guda daya wadda akafi Sani d habiba,sunada yara biyar,Hudu mata ,daya namiji Wanda shine Muhammad ,tin tasowarshi mahaifinshi ya so y koya mishi harkar kiwo ,koda babushi a doran kasa yasan zai tafiyar mai d dukiya tamkar yana Raye,y kuma kula d kannasa mata, kullum tunanin malam yelwa baya wuce n y'ay'a matan d Allah y bashi ,yana kaunarsu tare d tausaya musu,duk yanda yaso tilon danshi y gajeshi hakan y faskara,Dan kuwa shi Muhd baida raayin kiwo karatu y sanya agaba,ganin hanklin dannashi yafi karkata ga Neman ilimi yasanya malam yelwa yimai fatan alkhairi a abinda y sanya a gaba,kullum mal yelwa suka zauna hira d dannashi b abinda yake kokarin dorashi akai illa kaunar yan uwanshi mata,tare d nuna masa rauninsu,masu bukatar taimakone,tare d yimai gargadin y kula d zumunci d kula dasu a kowana hali,ganin haka watarana yace d mahaifinnasa malam insha Allah zanrikesu hannu bibiyu tare d jibantan alamuransu akowana yanayi n rayuwa,nan mahaifinasa ya shiga Sakai albarka

Akwana atashi b wuya ,har Muhd y kammala makarantar secondary dake garinsu ,cikin nasara yasamu gurbin karatun aikin lauya a jamiar Bayero,farinciki kamar y zuba ruwa akasa yasha,isarsa gida y Sanar d mahaifinsa d yan uwanshi,ganin murnar d yake yasa suka tayashi,duk d sudai basu gane ainahin abinda yake yiwa murnarba.

Cikin SAA d adduoin iyaye y kammala karatunshi ,yaje makarantar law school dake garin ikko,anan y samu shaidar zamowa cikakken lawyer kamar yanda kowana lawyer yake alfahari.

Yadawo gida cikin farinciki, bai rufe wata dayaba,gwamnatun jahar kano tabukaci matasa yan asalin kananan hukumomunta dake d shaidar zama lauyoyi su mika takardunsu Dan samun gurbin cigaba /zirfafa karatunsu akasashen ketare,Muhd n daya saga cikin matasan d suka samu nasarar tafiya jamiar dake cyprup danyin karatun digiri n biyu wato masters.

Muhd n daya daga cikin daliban d sukafi sauran hazaka,Dan haka hukumar makarantar ta bukacesu d suyi mata aiki n tsawan shekaru goma,d kamar yaki amincewa amma d ya tuna nauyin iyayenshi d yan uwanshi mata d mahaifinshi ke jaddada mishi har kullum sai ya amince,sun daukeshi a matsayin lecturer,sun bashi hutun wata daya Dan zuwa gida nageria yayi sallama d yan uwanshi d mahaifinshi, akwana atashi b wuya gobene Muhd zai koma cyprus ,a wannan ranar y saiwa mahaifinshi wayar tafi d gidanka,tare d sanya mishi simcard Dan ya dingajin lafiyarsu,washegari sukai sallama y tari motar dazata danganashi d Aminu kano airport dake kano,batare d bats lokaciba suka dare jirgi suka Lula sararin samaniya✈

Ayushailiasu.blogspot.com

13/12/16. 8:00am

*'YAR BOKO* 📚🖍

*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY N HUWAILART😘*

5⃣5⃣-6⃣0⃣

Saukarsa a kasar d kwanaki kalilan y fara aiki kamar yanda contract dinshi y nuna akan jimillar kudi naira miliyan daya duk watan duniya,tirkashi y ka ganemin Muhammad,abinka d Wanda baisaba d rayuwar extravagance ba,alkinta kudaden shi yadinga yi,kudi wawaye ksnkace kwabo sunyi yawa,dayake free accommodation d abinci ake basu sau uku a rana.

Aikinshi yake gabas b ha inci,Muhd y kasance irin malaman d Allah y basu baiwar koyarwa,inyanama bayani kaikace a kwanyarka yake zubama,duka dalibanshi sunada good relationship dashi,duk karshen shekara yana zuwa yaga yan uwa .

A wannan lokacin ne kamar yanda y saba ,yaxo sai malam yelwa yake cemai Muhd kaga kazamemin d'a daya tamkar d goma,saboda k tsaya k amfani damarka tayin karatu ,gashi harkakai matsayin d zaka mallaki hankalinka,duk wani Abu d da kake bukata Dan samun nutsuwar hankali ka mallaka,Abu dayane banji kana batunshiba wato ajiye iyali,murmushi muhd yayi tare d cewa baba insha Allah nan b d dadewaba zanyi,adai tayamu d addua.

Aladar mutanan kasarmu najeriya, in daya daga cikinsu zaizo gida najeriya saisu bashi sallahu Dan kaiwa yan uwansu dake anan gida najeria,,al-amin abokin shi dasuke aiki GU dayane ya bashi sallahu,kamar yanda y alkawarta ,yau asabar y shirya Dan zuwa Isar d sakon abokinnashi.

Isarsa gidan yasa mai gadi yayimai iso gun mahaifiyar al-amin din,maigadi yayimai jagora har zuwa baban palon,idanunshine sukai tozali d matashiyar budurwa kyakkyawa san kowa kin Wanda y rasa ,habawa cikin sakanni kanshi y dau zafi,zuciyarshi t shiga harbawa,alamin t kamu d wani yanayi n kauna,bata kara rudashiba,saidatai magana cikin muryarta mai kashe zuciyar mai sauraro t gaidashi,sai daya saita kanshi sannan y iya amsawa,juyawa tayi tare d cigaba d aikin goge goge d take apalon,idanunshi ne suka sauka akan hips dinta tamkar baa jikinta yakeba ,nan t sace mai tunani d hnklinshi,su Muhd anga uku🙊(lol )

Muryar hajiyace cikin faraa,takeyiwa Muhd lale marhaban,harkasa y tsugunna y gaidata,tare d Isar mata d sakon dannata,hajiya t yaba d tarbiyyar abokin dan nataa,tare d tanbyar lfyr alamin d kuma aikinnasu,kanshi akasa y amsa mata,hnklin hajiya y kara kwanciya d zaman dannata acan kasar,ganin aminin dannata yasa t samun nutsuwa,sallama yayiwa hajiyar d cewa zaikoma,turare tabashi y kaiwa iyayensa,y karba cikin girmamawa,muryar budurwar yakaraji tace asauka lfy,ya amsa d amin sister.

Allah Allah Muhd yake kwanakin hutunsa su Kare y koma bakin aiki ,badan komai b sai Dan zafaffiyar kaunar d y tsinci kansa aciki t matashiyar budurwa,burinshi y samu Karin haske tare d cikakken bayani game d ita agun amininshi Al amin.
Chapter 4 · 0% Book details