← Book details Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 28

Sashe 9

Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Banza yayi da'ina tareda dauke kanshi yanuna irin baima San Allah yayi ruwan tsiyar taba, jikin tane yai sanyi ganin yadda yai mata banza don haka sai ta dukar dakai kasa,

Yayinda ran *SEERAJ* inyayi dubu yabaci don haka cikin bacin rai yace' bakaji ana gaishe kabane? Da sauri *SAGEER* yace "Oh Lafiya sannan ya kauda Kai,

Tsakin mtsww *SEERAJ* sannan ya kalli agogon hannun shi yace yau kunyi lat why?

Cikin sanyi muryar ta tace Sajeed ne yace' Sai muntsaya munsha kunu, yace toh" yanzu kunsha kunun kenan? Sajeed yace "eh munsha, yace Gud toh" Ina nawa?..

"A hankali tadaga hijab dinta tafito da kunu Cikin dan karamin cup din, roba mai marfi tamika masa, (kasan cewar tun wata Rana dasukace' masa sun tsaya San kunu shine yace' toh" shima akawo masa shikenan tunda DA wannan lokacin take kawo masa).

Bayan yakarba sai yace toh" Oya kuyi maza kutafi, sukace toh" dai-dai lokacin da suka bita gefensu suka wuce,

Saida *SAGEER* yaga shigarsu *SAJEEDAH* lungu sannan ya kece Da wata mahaukaciyar dariya, dariya yakeyi sosai harda rike Ciki,

Yayinda *SEERAJ* yake masa kallon
mamaki,

Saida *SAGEER* yayi dariya mai'isarshi sannan ya tsaya,
*SEERAJ* ya kalle
shi ran abace, yace' waka keyiwa dariya
Haka,

*SAGEER* yace' Kai DA waccan kuchakar budurwar taka, See you fa yanuna shi, yace kamar ka "ace duk kyawawan yammatan hadu masu "aji dasuke binka da wayanda suke bibiyata akan suna sonka,

Amma karasa wadda zaka zaba "acikinsu sai wannan ugly din?.. Shame gaskiya kaji kunya Kuma kabada *MAZA*, sannan kaci *BAYA* walh,

Cikin bacin rai *SEERAJ* yace "eh duk naji kasan "ance abinci wani *GUBAN* wani, su yammatan daka kefadi kyawawa ba'abunda yada meni da kyaunsu domin basa gabana ba,

ita din Kuma dakace mummunan ce" haka nagan ta naji tayi Mani,

Sannan kasani su ba sukai matsayin da zasu mallaki *ZUCIYATA* ba, har
kana fadin wainaji kunya naci' baya KO?..toh" Allah yasama BINDI naci ba baya ba, naji a hakanan nakesan *SAJEEDAH* Domin itace kadai kedai matsayin mallakar *ZUCIYATA*,

Sukuma *MAZA* dakace nabada su" indai akan *SAJEEDAH* ne aiban badasu" ba tukun, yanzu zafara musamman ma irinku dabasu San *SO NA GASKIYA* ba, yakai karshan maganar shi dayin tsaki mtswwwww yajuya zaya tafi.

Da sauri *SAGEER* yasha gabana yace dakata young palot ita *ZUBEE* din kuma fa?.. *SEERAJ* jiyayi gaban sa yafadi, shikam tsakani DA Allah yamanta da maganar wata *ZUBEE* can,

Daure fuska yayi yace' au kana nufin auren *"ZUBEE* shine zaya hanani auren *SAJEEDAH*?.. Hmmm yallabai Idan harkana wannan tunanin ne toh" garama kadai Na,

zaya sakeyin magana da sauri yakatse shi dacewa
Dalla malam bana son iskanci kaji don haka bani hanya nawuce kanaji?

Matsawa gefe yayi tareda kallon cup din dake hannun *SEERAJ,* fuska ya yamutse sannan yace yanzu shan wannan jagwalgwalon zakayi?

batareda ya kalle saba yace' babu 'abunda yada meka kuma DA wannan, baki yatabe yace haka fa Mtsww toh" Allah yasa wake,
Yace Ameen naga ba kenan Domin shi wannan yariga yaru,

Hakan nan suka rabu ran *SEERAJ* abace, Saboda maganganun DA *SAGEER* yafada masa akan *SAJEEDAHR* sa.

Aranan kam wuni yayi ransa bace
Don haka nema baisamu zuwa guidance su *SAJEEDAH* ba,

馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊
Washegari *SEERAJ* bai samu zuwa jogging ba don haka dawuri, yashirya yanufi gidan su" *SAJEEDAH*,

Da alama wannan zuwa Na musamman ne Domin kuwa me baro nagani yana biye dashi abaya, kayan masarufi ne cike acikin baron,

Baba Yace' a ah mlm *SEERAJO* Kaine yau tunda sassafe?..yace eh Baba nine in kwana? yace Lafiya lau kadawo lafiya?.. yace' lafiya lau, Baba yace "aiji kaninka baki abun magana Sajeedu yace' Mani kadawo yace "eh fa nagansu" zasu tafi islamiyya,

Idanun Baba ne yasauka akan me baro, yace "a ah *SEERAJO* wannan kayan daga Ina haka?..yece Baba nakane kawo maka,
Idanu baba yazaro Cikin mamaki Yace?..

_*Pls kuyi hakuri DA wannan bayawa*_

_*Amma fa akwai badakala*_

Muje zuwa

A

馃挊Zuciyata CE馃挊

Tareda Alkalamin

鉁嶐煆�

馃挊Lufhat ce馃挊
[8:38AM, 2/20/2018] 鈥�+234 902 288 0912鈥�: 馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊

馃挊ZUCIYATA CE馃挊

_Based on true life Story_
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊

(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)

9鈨�

WRITTEN BY

馃挊漏AMEENA UMAR FARUQ馃挊
OR
馃挊MEENAT馃挊

_*WANNAN page NAKUNE MASOYA ZUCIYATA CE WlH KUNADA YAWA, SABODA HAKANE BAZAN IYA LISSAFO SUNA YENKUBA, SABODA HAKA NE NASA DAUKAR DA PAGE,AGAREKU KUYI YADDA KUKESO DASHI NAGODE SOSAI DA KAUNARA KU , KUMA ADDU'ARKU TANA ZUWA GARENI ANA MUGUN TARE DIN'NAN,*_馃拫馃拫馃拫.

________________________

*_庐PEN:WRITERS ASSOCIATION_*

*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________

*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*

鉁嶐煆�

"A ah Kai! *SEERAJO* duk wannan din daga "Ina kafito dasu haka?..

Yace' Baba Uban gidana ne yafitar DA ZAKKA shine nakarbo maka,

Cikin mamaki Baba yasake cewa Kai! *SEERAJO* dukka gaba daya buhun shin kafa kanta taliya katan makaroni katan lndomin harda galon manja Da mangyada Kai *SEERAJO* kayan sunada yawa Kuma duk ni kadai?

Yace "eh Baba zakkace ai wannan manjan da mangyada Nina siyo makashi ahanya, ahankali Baba yazauna akan benci kamar zayayi kuka domin tunda yake arayuwar sa, bawani "mutum daya taba yimasa irin wannan kyau haka don hakane ma yarasa abunda zayace,

Cikin sanyin jiki Baba yace *SEERAJO* banida bakin yimaka godiya saidai nace ALLAH yai maka Albarka Allah yabiyaka, shima Uban gidan naka yasaka masa da mafificin Alkhairi yajikan magabata nandai Baba yake tasa mashi Albarka,

Bayan yagama zuba masa Albarka sai yace toh" *SEERAJo* toh" "aisai "araba kayan nan biyu idan zaka tafi can kyaunku sai katafi masu dashi KO?'... DA sauri yace "a ah 'aidaga can nake suma ankai masu masu wannan din nakune,

Yace masha'allah toh" Allah yasaka DA Alkhairi, Ameen Baba toh" Kai Dan Samari me Bari mushiga Ciki yace toh" suka nufi cikin gida.

A hankali *SEERAJ* yabi bayan sa DA kallo wani irin tausayin shine yasake Kama shi, me hadeda kaunar sa ahankali yafurta cewa "Baba karka damu insha'Allahu lokaci yakusa zuwa dazaku huta da Kai da iyalin ka,

"A haka har baba yafito sukaci gabada Da firar mutanan duniya masu Abu mamaki Da al'ajabi, tareda tausayin dakuma abinda dariya Toh ALLAH dai yasa mudace inji cewar Baba kenan, yayinda *SEERAJ* Toh Ameen,

Can sai Baba yaciro wasu kudin acikin aljihun rigarsa yace' *SEERAJ* kagani Allah ya temakini Na hada kudin makarantar kanwarka
Wato *SAJEEDATU,*

Kasan cewar yanzu Baba yamaida *SEERAJ* abokin shawaras sa, saboda ya yabada hankalinsa da nutsuwar sa, shiyasa yarda dashi yake fada masa komai nashi,
toh" KO shima *SEERAJ* din hake ne agurin sa,

_*Saidai kuma nibana San dalilin* *SEERAJ*_ *na* *_boyewa Baba koshi wane,toh kodai menene Bari mubi shi muji_*

Tunji Nasamu na karasa nahada dama Ina kiran kadawo sai kagani,
*SEERAJ* yace toh" Baba dama nima harda maganar makaranta nazo muyi, saboda gashi har second semester yakusa karewa,
Baba yace toh" wani abune haka nan dinko?

_*pls reader kar kuba laifin Baba baiyi karatuba*_

Murmushi *SEERAJ* yayi yace "eh Baba Ina nufin matakin karatun nakarshi yakusa karewa, yace oh kajiko toh" yanzu akwai matsala KO?..

yace "a ah ba komai
yace toh" *SEERAJO* kanwar takace" tana San karatu, shiyasa kullum nake Addu'a Allah yahore Mani tareda tsawon rai, nacika mata burinta,

*SEERAJ* yace Ameen Baba, nandai suka tsayarda cewa gobe Monday insha'allahu *SAJEEDAH"* zata koma ta cigaba dazuwa makaranta karda,

Can dai Baba ya mike tareda cewa Bari nakira maka kanwar taka kugaisai, yau da sukola ta tashi shiyasa bata samu zuwa islamiyya ba,
Ciki jin nauyin *SEERAJ* ya amsa da toh" Dai-dai lokacin Baba yanufi cikin gida.

Yayinda yabar *SEERAJ* yana tunani Shidai har cikin *ZUCIYAR SA* halin Baba yana bashi sha'awa, shiyasa 'akullum yakejin kaunar sa tana Kara shigarsa gashidai, talakane amma ya tsaya tsin daga yadogar DA Allah tareda neman nakashi,

Sabani wasu" talakawa da bazasu iya tashi su nemi Na Kansu" saboda tsabar muruwar zuciya saidai kaga kullum suna yawan bin gidajen masu kudi suna yawon maula, sukena kullum Cikin yin Allazi wahidin Allah yabaku kuba
Mtsww yaja tsaki.

Baba yafito hannun sa rikeda wata ledan bako cikeda kaya
yace,' *SEERAJO* Bari na mikawa mlm Barau wannan shima yasa Albarka,
yace toh" Baba saikawo,
yace toh" tareda wuce wa,

"A ransa yake fadin Allah sarki "Baba shiyasa nake son zama dakai, domin Ina karuwa da abubuwa masu masu anfani sosai, slm *SAJEERAJ* ce taka tsemasa zancen zucin Da
yakeyi,

"Ahankali ya amsa tareda daga Kai ya kalleta, lallausan Murmushi yasakar mata, itama murmushi tayi tareda dukar dakai kasa tace' Yah *SEERAJ* Ina kwana?.. yace Ummh bansan inda yakeba,

Da sauri tadago DA kai karaf suka hada idanu yayinda yasakar mata wata harara mekunshe daso dakauna,

Dariya tayi saboda yadda yayi harara harda wani turo maki sai kace karamin yaro,

Baki *SEERAJ* yasaki yana kallon ta saboda idan *SAJEEDAH* tana dariya wani irin kyau yake ganin tana karawa, musamman idan beauty point dinta guda ya lotsa,

Kaita dukar tana cigaba DA murmushi, yace' au dariyama kikeyi mun?.. Kai tagirgriza alamar "a ah, yace "Ok yanzu DA Baba bece" kizo mugaisa ba dashi kenan bazakizo ba ko?..

Tace Lah Yah *SEERAJ* dama zanzo fa, yace bawani bakiyi niyaba saboda baki damudani bako?, tace Kai yah *SEERAJ* bafa haka bane, yace toh"yane?

Tace nifa kunyar Baba nakeji shiyasa banfito ba,
"aransa yace' ai'ita wannan kunyar "ajiniki yake, domin turan Dana Fara gani kina gane hakan,

Afili kuma yace' au kina wani jin kunya toh" 'ai tuni yasan muna Soyayya, da sauri tace ah' haba dai?. yace ah toh"ke baki son yasani ne?.. Tace ah "Inaso mana kawai dai inajin kunya ne,

Dariya yayi tareda kauda zancen dacewa,shine bakije islamiyya basai kika tsaya sukola KO? (wanki) hmm ai "anjima idanki kaje sai ya Sayyadi yai maki bulala,

Dariya tayi Tace' Lah yah *SEERAJ* so kake ya Sayyadi yayi Mani bulala?, yace' wah "a ah wasa nakeyi, tabdi ai idan ya Sayyadi yayi kuskuren taba Mani lafiyar jikinki lallai sai mun kwashi yan kallo dashi,

Yakara shi maganar dayin dariya itama
Dariya tayi, nandai tayi masa godiya kaya, baice mata komai ba, sai wani lallausan kallo daya watsa mata da idanun nan nashi masu dauke da, magana dinsun nan mai kashe mata jiki.

Ahankali yace *JEEDAH* cikin sanyi murya tace Na'am, yace Allah "Ina SON KI dayawa- dayawa fa, kanta nakasa tace nima "ai haka, Murmushi yayi tareda cewa are you Sure?..
Chapter 9 · 0% Book details