← Book details Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 28

Sashe 7

Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Koda *SEERAJ*ya isa gidan Hajiya Da Sallama yashiga falon 'anan ya tadda ita kwance saman kushin, sai numfashi takeyi sama-sama yayinda masu aikinta suka kewaye ta sai faman SANNU sukeyi mata.

Sa'ade ce zatayi magana Saboda ganin *SEERAJ* saidai da saurin yaimata nuni da hannun, "alamar tayi shuru kartace' koma, don haka sai tayi shuru da'ita da ragowar masu aikin suka zuba masa idanu.

Ahankali yasa hannun shi yadauketa cak! kamar yar yarinya, har zatayi magana Da sauri sai Kuma tayi shuru saka makon kamshi turaran shi dataji,

Bude "idanu tayi tareda kwantar da kanta "akirjinshi sannan "a hankali tace' *SEERAJO* Ina zaka kaini?..yace' "inda akace' kitashi 'akaiki kikace' baza kije ba wato asibiti,

A hankali tace' toh" ko yanzu bazan jeba don haka kamai dani, cikin zolaya yace' aibaki isaba Inna wuro Saboda bukulu mijin ki' ya tsaya ya ganin bai tsaya sai yatafi,

Ke' Kuma kingani mai makon ki tsaya kiga 'Dana KO yata' shine kike kokarin kitafi KO?.. toh ba yanzu ba insha'allahu sai kinga kwaina,

Sa"ade bude mota ki shiga kiriketa mutafi asibiti kinji? Don naga yar tsohuwar nan so take tayi Mani bukulu, Sa'ade tace' toh tareda bude mota tashiga, shi Kuma yasa Inna wuro Sa'ade tarungume ta yaje yashiga yaja suka nufi asibiti.

A asibiti kam koda Likita yaduba Inna wuro yace sai "anbata gado Saboda hawanjinin ta yatashi sosai, ga Kuma rashin shan magani da batayi akan lokaci *SEERAJ* kam fada yayi tayi da Sa'ade Saboda itace',wadda ke kulada bata magani,

sa'aden kam Hakuri take taba shi tace' wlh ranka yadade "Ina iya bakin KO Karina, akanta rika shan magani amma wani lokaci saitace' ita tagaji da shan maganin Saboda haka "akyaleta, shiyasa ni Kuma saboda kartaga na takura mata saina kyale ta,

Yakallin Inna wuro Yace' kaikaji tsohuwa da iyayi kelafiya bata isheki ba amma kike fadin kingaji dashan magani, Sa'de daga yanzu idan tace baza tasha maganin ba kikirani ko kuma kikira My Ammi, Sa'ade tace" toh.

*SEERAJ* baibar asibitin ba saida ya tabbatar "angama komai don harda ruwa saida aka daira mata,sannan yawuce' yabar Inna wuro da Sa'ade.

A gajiye *SEERAJ* ya isa gida kasan cewar akwai Dan tazara tsakanin Bosso da tunga, gakuma go slow daya iske "ahanya sannan ga zirga-zirgan dayayi a' asibiti, so bayan yayiwa Ammi Karin bayani tunda dama yariga yafada mata komai awaya,

Ammin tace' oh ni Raihana kaikaji Hajiya keki na famada lalura sannan kice" wai kingaji Dan shan magani, yace' wallahi fa badai rikici bane irin Na tsofi, tace haka nefa toh" Allah yabata Lafiya yace' Ameen,

Tace 'aimunyi Waya Da Abban ka yace' yau yana nan dawowa, yace toh Allah ya kawoshi lafiya, nima dazu 'a asibiti nakira wayar shi amma bai jeba may be matsalar network ne,

tace hakane yace my Ammi bari na shiga Na watsa ruwa nai sallah, tace'toh shikenan nima Dana gama girki zansa Driver yakaini asibitin,

Yace toh sanna yanufi part dinsa Dan yayi wanka yai sallah kasan cewar Azahar tayi.

馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊

*SAJEEDAH* ce' Zaune "akan kujera yar tsugun'ne hannun ta rikeda wani littafi, koda Na duba sainaga "anrubuta AL-NAWAWE 40 HADITH,
tun bayanda tafito daga bayi tana yan tunani-tunanin ta akan takardan da *SEERAJ* ya bayar akawo mata har bacci ya dauke ta,

Kasan cewar daman idantasha maganin barci yakesata sosai, saboda haka bata tashiga ba sai kunsan karfe 3:40 pm, bayan tayi wanka ta gyara kanta sannan sai tayi shirin zuwa islamiyya, sai Inna tace' tabari sai gobe tunda bata da Lafiya,

Don haka saita zauna tana dan'na zarin hadis din yayida Sajeed yatafi islamiyya.

Firgigi *SEERAJ* ya farka daga nauyayyan baccin daya dauke shi, me cikeda daddadan mafarkin *SAJEEDAH*, tunbayan daya yi sallar azahar yaci abinci sai bacci ya dauke shi bai tashi ba sai yanzu.

Salati najiyayi saka makon kallon agogon bangon dakinsa yanuna 4:50pm

Da sauri yace' ya Salam tareda mikewa yanufi toilet, cikin abinda baifi 5 mints ba ya dauro alwala yazo yagabatar da Sallah la'asar, bayan yagama sai naga yaduki wayoyin sa tareda wallet din sa sannan yafita.

Ahankali yake tafiya yayinda naga yanufi haryar gidan su" *SAJEEDAH* gaba daya jinsaya kewani irin yayinda yakeji ARAN sa idan har baiga *SAJEEDAH* yau ba toh" tabbas yasan dakyar idan zaya iya rintsawa.

_*Nace a ah Kai yar AGADAZ ta birkita JlKAN Alh Sale HARKA lol*._

Koda *SEERAJ* yashiga lungu sai Kuma yarasa yazaiyi, tunda baisan gidan su" *SAJEEDAH* ba gashi ba yara, don haka sai yafara Safa Da marwa Kamar Wanda ya yadda wani Abu yana nema,

Yana cikin haka dago kanda zayayi sai karaf suka hada idanu dawani Dan Dattijo, tsaye agaban wani Dan karami kiyos yana gyara kayan cikin kiyos din,

Dattijon yace' Samari kanasan wani abune ?.. Da sauri *SEERAJ* yace "eh tareda karasa wa gurin shi, kallo farko dayawa dattijon yafahimci cewa shi Baban su" *SAJEEDAH* Saboda Kama dayagani *SEERAJ* yace' sannu Baba inawuni, yace lafiya lau samari meka keso?.

Shuru yayi domin yarasa Abunda zayace' Chan San "idanun shi suka dauka akan madara, Da sauri yace' Baba madara za'abani Baba yace' wani irin za'abaka?..

Yace' ummh-ummh Baba abani kowani irin ne, yace toh Bari abaka wannan _THREE CROWNS_ shima yanada kyau,

najima "ance' idan mutun ZUCIYAR shi tanayi masa zafi, kamar irin masufama Da Ulcer din nan toh idan aka kada madarar da ruwan me SANYI sosai, akasha toh anajin saukin zafin zuciyar
Yace' toh" abani shi.

Yadauko roll din madarar tareda cewa toh guda nawa?.. eh naduka za'abani Baba yace "a ah samari ban gane naduka ba?..

Murmushi *SEERAJ* yayi tareda Sosa Kai cikin jin kunyar katobarar dayayi, yace' Baba "Ina nufin na duka wannan din za'abani, yace toh toh" nagane gashi guda biyar ne yasa 'acikin Leda tareda cewa sauren me?.. Ko abaka _Coffee_?..

Da sauri *SEERAJ* yace' eh, toh shima kamar madarar?. yace eh, bayan baba yasa madara da coffee 'acikin Leda sai Yakima masa yana cewa gashi kudin Dari uku DA hamci yakama,

*SEERAJ* yace' toh tareda Ciro wallet daga aljihun wandon shi yazaro dubu daya, yamikawa Baba yakarba tareda cewa kashhh' gashi Kuma bachanji Amma Bari nakira Sajeedu yasa mo mani.

*SEERAJ* Yace toh tareda kurawa Dan kiyos din ido, gaba daya kayan dake Ciki bazasu wuce 150 to 2000, idanu yarintse yayinda yaji wani Abu yadarsu aciki ZUCIYAR shi,
Bakomai bane illah tausayi,

A hankali yabude idanu tareda bin bayan Baba da kallo, wani yadine ajikinsa daya kode sosai har wani gashi yafatayi Saboda tsabar tsufa, saidai duk Da tsufan yadin wankakke ne tas harda Karin guga.

tsaye baba yayi ajikin fallan kwanon dayake ke waye da kangon gidansa, yana kiran Sajeed,

Ahankali *SEERAJ* yasake rintse idanu acikin RANSA kuwa fadin yake YA SALAM ashe akwai mutanan dasuke rayuwa cikin talauci haka?.

_*Nikam nace tabdi Captain SEERAJ kana cikin DAULA, koda yaushe kana keta HAZO Ina zaka sani*._

*SAJEEDAH* ce' ta amsa da cewa Baba Sajeed baya nan yatafi islamiyya, yace af aina manta toh zonan kisamo Mani chanji gurin mlm barau me shayi.

Tace toh tareda ajiye hadis din taje tadauko hijab tasa tanufi waje,

Baba ya koma gurin *SEERAJ* yace' Samari Bari yarinya tazo tasamo chanji kaji?. *SEERAJ* yace toh dai dai lokacin da *SAJEEDAH* takaraso gurin tace Baba gani,

Kanta nakasa don haka bata kula damutun agurin ba, saida Baba yace' karbi kisamo mani chanji gurin mlm barau, saikiba wannan Dari shida da naira hamsin nikuma kikawo Mani Dari uku da hamsin.

Tace to tareda karban kudi sannan ahakali tadaga Kai ta kalli Wanda zaba kudin, caraf suka hada idanu Da *SEERAJ* Wanda tun fitowar ta yake kallon ta,

Jitayi kirjinta yabuga shima *SEERAJ* haka yaji kirjinsa yana bugawa tunda tafito, da sauri tagukar dakai Cikin sanyi murya tace' inawuni?.. Cikin sauri ya amsa dacewa' lafiya lau, Baba yace' Samari Kuje tasamu chanji sai abaka, yace toh".

Tafiya *SAJEEDAH* take cikin nutsuwa *SEERAJ* yana biyeda ita, yayinda kowansu" da'abuda yake sakawa aransa *SAJEEDAH* aranta fadi take oh ni *SAJEEDAH* harnan kuma yabiyoni?..

Jitayi wata ZUCIYA tabata amsa da cewar a ah baKe yabiyo ba abudai yazo siya, can Kuma sai taji Daya ZUCIYAR tace' ke! kin batada takardan dayaba Sajeed yakawo maki?.

Eh haka ne kumafa toh kila amsar yazo karba oh ni *SAJEEDAH* toh" mezan ce" mashi?.

Shima *SEERAJ* sai zance ZUCI yake fadi yake to ta'nama zanfara mezance' mata?.. nace' jajiki ne?. sannan sai Na tambaye tane ko kaninta yabata sakona?..

Ahankali *SAJEEDAH* yajuyo
'aikuwa
Karaf Suka hada idanu wani tattausan " murmushi suka sakarwa juna,

"alokaci guda Wanda da'alama basu sanda yafito ba Da sauri ta dukar dakai Cikin nutsuwa *SEERAJ* yace?..

Aha

TEAM

FOR

_*SAJEERAJ*_

Muje zuwa

Kubiyoni

A

馃挊ZUCIYATA CE馃挊

Tareda

Alkalamin

鉁嶐煆�

馃挊LUFHAT馃挊
[8:34AM, 2/20/2018] 鈥�+234 902 288 0912鈥�: 馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊

馃挊ZUCIYATA CE馃挊

_Based on true life Story_
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊

(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)

7鈨�

WRITTEN BY

馃挊漏AMEENA UMAR FARUQ馃挊
OR
馃挊MEENAT馃挊

________________________

*_庐PEN:WRITERS ASSOCIATION_*

*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________

*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*

鉁嶐煆�

"Yajiki?.. ba tareda tadago kaiba Cikin sanyi murya tace' da sauki yace Allah yakara tace Ameen, Sai kuma shuru yaratsa tsakayin su"

Ahankali suke tafiya Cikin nutsuwa
batareda kowa yasake cewa da Dan'uwansa komai ba, *SEERAJ* ne yakatse shurun da cewa "ina "abokina?.. tace' yatafi islamiyya yace' KO, can kuma yace' ummm ko yabaki sako dazu, "Ina nufin Sajeed dazu nabashi takardan yakawo maki yabaki?..

Cikin sanyi murya ta mai kashe masa jiki tace' "eh yabani yace OK" so banji kince komai ba ne?.. tace toh ni me zance?..yace ah ya kamata kice' wani abu mana,

Shuru tayi batace' komai ba tunda "itadin bamai yawan magana bace' saidai Murmushi da tayi, shidin'ma Murmushi yake yayinda yakejin wani irin nishadi Marar musaltuwa,
yana ratsa jiki shi.

Ita din'ma wani irin yanayi takeji 'ajikinta tun lokacin da suka haduda shi, har zuwa yanzu bata daina jin yanayin ba Wanda tarasa gane kome Nene.

_*Nikam danake gefe nace SONE yammata lol*._

"Ahankali yace *SAJEEDAH* duk Abunda kika gani narubuta acikin takardan nan wlh bakarya harcikin *ZUCIYATA* nake *SONKI* Kuma wlh bantaba jin irin wannan Son gakowace diya' ba saike,
Chapter 7 · 0% Book details