Sashe 20
Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sallama suka shiga daki yayinda suka iske baba yana zaune suna fira shida inna, dasauri ta karasa gurinshi fuskarta dauke da Murmushi tace sannu baba yajiki?, shimafuskar shi dauke da murmushi yace dasauki *SAJEEDATU* ya jarabawa? tace Alhamdullah toh"Allah yabada sa'a tace ameen shima *SEERAJ* yagaida shi ya'amsa yana samanshi Albarka, ya tambayi inna yajikin "Sajeed tace ya sauki har yafita yawo, dariya yayi sannan yaciro waya ya baba yabawa inna Sannan yabawa *SAJEEDAH* nata.
Baba yace Allah sarki *SEERAJO* nida banida Lafiya yazanyi dayawa?.. yace baba idan kana bukatar wani'abu kawai kakirani, yace toh "nagode sosai itama inna tayi masa godiya, itakam *SAJEEDAH* tarasa "abunda zata ce,
yace *JEEDAH* muje akwai kaya amota mu shigo dasu, tace to tareda bin bayan shi sunafi tana tayi masa godiya bace mata komai saidai kawai yabude but suka fara kwasan kayan,Wanda saida *SAJEEDAH* taji tsoro saboda gani yawan kayan.
baba yakurawa kayan idanun Sannan yakalli su inna yace kudan bamu guri zamuyi magana sukace toh tareda fita, yamaida kallon shiga *SEERAJ* Wanda yaji gaban shina faduwa saka makon kallon da baba yakeyi masa mai cike da tuhuma Baba yace'?...
Muje zuwa
A
💘Zuciyata ce💘
Tareda Alkalamin
✍🏽
💘Lufhat ce💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘
💘
💘ZUCIYATA CE💘
_Based on true life Story_
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘
💘
(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)
2⃣6⃣
WRITTEN BY
💘©AMEENA UMAR FARUQ💘
OR
💘MEENAT💘
________________________
*_®PEN:WRITERS ASSOCIATION_*
*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________
*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*
✍🏽
*"SEERAJO* Cikin Dan fargaba yace na'am baba?...tun ranan da Allah yasa nafara ganinka nagane kai din mutumin kirki ne, kuma har zuwa wannan lokaci *ZUCIYATA* "a mutumin kirki take daukar ka, ban taba nasawa a *ZUCIYATA* cewa kai ba mutumin karki bane saidai daga jiya zuwa yau *ZUCIYATA* tafara tsoro tada lamarinka,
Jiya "likita yazo dubani Na tambaye shi kudin maganin nan yakai nawa?.. yafada mani kudin naji tsoro yakamani saka makon jin tsadar magani, yau kuma ga wayoyihar guda uku Wanda na tabbatar da suma tsadaddu ne musamman ma ta *"SAJEEDATU* Sannan kuma ga wayan nan kaya masu yawa shin *SEERAJO* duk inakake samo kudi haka KO" Kanasan kace mani motar daka kejane ake baka kudi masu yawa haka Ummh?..
fada mani *SEERAJO* domin jinka nakeyi ajinina tamkar Dan dana haifa Don hakane banasan ka kasan ce daya daga cikin mutane marasa kirki "arayuwa saboda haka kafada mani ina kake samo kudi masu yawa bayan kudin kada "ake baka?...
Cikin sanyi murya yace don Allah Baba kayi hakuri kaya femani nayi maka laifi, Baba yace a ah *SEERAJO* tunda nake dakai baka taba yimani laifin komai ba, "asalima kullum Cikin kwayautata Mani kakeyi kanayi mani abubuwan dako 'Dan dana haifa iyakar abunda zayayi mani kenan, saboda haka nibakayi mani laifin komai ba idan ma har kayi Mani tona yafe maka Allah yai maka Albarka.
*SEERAJ* ameen baba kamar yadda nafada maka cewa ni direban tabbas nidin direban ne, saidai bana babban mota direbane Na jirgin sama, Cikin mamaki me hadeda tsoro baba yace' direban jirgin sama fakace *SEERAJO?..* yace "eh Baba nan dai yafada masa koshi waya dakuma ainihin aikin da yakeyi,
shikam baba bu abunda yakeyi sai tasbihi tareda kabbara Cikin sanyi murya yace ikon Allah, me tsara lamarinshi yadda duk yagada ma nagode sosai *SEERAJO* duk dai banida bakin dazan yimaka godiya sai bazan fasayi maka Addu'a ba, Allah yasaka ma iyayan kada Alkhairi inarokon Allah ya kyauta ta rayuwarka kamar yadda ka kyauta ta tawa data iyalina.
Ameen Ameen Baba nagode sosai shine abunda *SEERAJ* yaketa fada Cikin farin Cikin domin yanajin dadin Addu'a dababa yakeyi masa, yace baba inasan kabani dama nagyara maka gidanka Da sauri baba yace" Anya *SEERAJO* hidimar nan batayi yawaba?.. yace "a ah Baba batayi ba inajin dadi Addu'a daka keyi mani.
Murmushi baba yayi tareda cewa nima inajin dadi kyautatawar daka keyi mani, Don haka nabaka dama *SEERAJO* Allah yayi maka Albarka yabaka abunda kake Nema na Alkhairi duniya da lahira, yace ameen baba dai-dai lokacin da Sajeed yashiga dakin.
Da sauri Sajeed yakarasa gurin *SEERAJ* yarike hannun shi tareda cewa *yah SEERAJ* my friend kadawo?.. yace nadawo my friend yajiki?..yace naji sauki *yah SEERAJ* nime kasiyo mani?.. hannun *SEERAJ* yasa akai tareda cewa Oh god my friend ban siyomaka komai ba, baki yaturo yace toh" meyasa?.. yace bakomai namantane amma yanzu fada mani meka keso?..
Yace ummh bicycle (keke) *SEERAJ* dame kuma? yace' da ball, dame kuma?.. yace takalmin but saime kuma? dariya yayi tareda cewa lah yah *SEERAJ* shikenan, Murmushi baba yayi yace Kai Sajeedu duk wannan lissafin *yah SEERAJO* shi kadai?. Murmushi yayi tareda cewa Baba Bari muje nasiyo mashi baba yace tun yanzu?. "eh baba yanzu zamu dawo yace toh" saikun dawo yace toh" tareda kama hannun Sajeed Wanda yaketa murna sukafita.
💘💘💘💘💘
Yau "Ammi batanan take unguwa "Abba yafita masu Aiki ma suna part dinsu, *ZUBEE* ce itakadai zaune a tsaki yar falo tayi wujigawujiga kallo daya zaka yimata kagane batacikin nutsuwarta, kasan cewar kwana biyu bataje school ba saboda yajin aikin da akeyi, Don haka basu samu damar "aikata tsiyar dasuka dababa tunda bawai sun daina bane, saima "abunda yai gaba domin da itada Nusee sunzama tamkar miji da mata Kai KO" miji da mata suna sauwakama kansu.
"Amma banda *ZUBEE* da Nusee domin jisuke kamar zasucinye junansu saboda tsabar masifa, idan sukaje school hostel suke zuwa dayake akwai irin su lalatattu, sai suyita "aikata iskacinsu wani lokaci mako karatun basa tsayawa dauka, toh yanzu kwana biyu da bataje sunyi ba shine takejin ta kamar zata mutu, gawani abu daya da meta shine tunani suran jikin *SAJEEDAH* ko idanuta rufetoh' ita take tunawa.
Nusee ce tashiga falon bako Sallama tamkar wata mahaukaciya, dausari *ZUBEE* tamike tareda Kama hannun ta suka nufi daki ta suna shiga tarufe da key, Sannan suka fara sumbatar junansu saikace wasu tantabaru tareda fatali dakayan jikinsu Sannan suka fada _Duniyar mutanan Annabi "Lud(A S) wayanda ko alahira wutarsu dabance, muddun basu tuba sun daina aikata Ludu da madigoba._ ba'abunda ketashi adakin saisautin nishinsu.
_*Wa'iyazubillahi Allah ka shirya bayinka idan masu shirya wane, idan kuma ba masu shiryuwa bane Allah kaikasan yadda zakayi dasu, UBANGIJI kakare bayinka daga fadawa wannan mummunan dabi'a'Ameen.*_
Sun dauki lokaci suna kazantarsu,Sannan suka saurarawa juna dakyar *ZUBEE* ce tace Bebe meyasa kikazo?.. (kasan cewar tunda ran nanda *SEERAJ* yakamasu sai bata zuwa sai idan bayanan, sai tazo suyita tsiyarsu koku masu hadu can school wanda Ammi sam bata saniba) Nusee tace ke! bebe "aidole nazo kwana biyu da banyi baji nayi kamar zan mutu, jiya mafa saida naje hostel mukayi da Jamima sannan nadanji dadi.
Cikin kishi *ZUBEE* tace kinganiko?.. inda nice dayanzu kinji haushi toh" kitashi kitafi kafin "yah S .P yashigo don, yanagari takarashe maganar dajan tsaki mtww,
_*wai'ita adole taji haushin Nusee tayida Jamima mtswwwww nayi , nace kaji sha sha su sai kace wani abun arziki*._
dasauri Nusee tace toh' yi hakuri bazan sa keyi da'itaba, toh" mu dan karayi sainatafi kafin yah S P din yadawo kinji?.. nandai suka kara lulawa saida sukayi mai isarsu, Sannan sukarabu badan sunsoba Nusee ta tafi gida.
_*ALLAH ya shirya Ameen.*_
💘💘💘💘
Yaukimani kwana biyar kenan da fara aikin gidansu" *SAJEEDAH*,Wanda yayi dai-dai da sati baba daya asibiti yaji sauki a zahiri saidai kuma bamu saniba "abadili, aiki gida kuma yayi nisa kamar yadda *SEERAJ* ya bukaci masu aiki suyi 2 bedrooms flat haka sukayi dayake harkane nanaira harsun kusa gamawa.
*Asibiti*
Da misalin 3:40PM
*SAJEEDAH* ce zaune akan darduma akarkashi bishiyar mangwaro kasan cewar nansu kasaba zama susha iska, jikinta sanye da kayan islamiyya kasan cewar yau "Asabar,hannun tarike dawaya tana Neman layin *SEERAJ* bugu daya ana biyu yadaga.
Cikin sanyayyar muryarta me kashe masa jiki tayi sallama, Cikin muryan bacci ya'amsa tace lah yi hakuri *yah SEERAJ* Nata dakai bacci ko?.juyiyayi "akan tabkeken gadonshi tareda kara manna wayar "akunnanshi, idan shi lumshe yace Ummh ya'akayine *my JEEDAH?..* tace ummh dama zance ne mun shirya, yace toh' bari nayi salla saina taho kinji?..tace toh".
saikuma sukai shuru. can sai tace *yah SEERAJ* yace na'am *my JEEDAH* tace ummh ina *SONKA* da dukkan *ZUCIYATA,* Murmushi yayi mesautin da har saida tajishita cikin wayar, idanu ta lumshe domin jinsauti tayi yashiga jikinta, yace nima ina *SONKI my JEEDAH* da dukkan *ZUCIYATA* fiye da yadda kike sona.
kullum Addu'a nakeyi Allah ya mallaka mani ke amatsayin matata daga ranan, zan nuna maki zallar *KAUNAR* dana keyimaki wanda *ZUCIYATA* ke dauke dashi, nandai yaketa fadamata kalamai SO itama tana fada masa, can yace yanzu duk wannan abunda ake fada mani awayane baza'aiya fadama nishi afiliba, saboda wannan kunyar aini dai kunyar nan tana cutata saitayi tahana *ZUCIYA* tafada mani abunda takeji game daniko?..
aizan kamata sai nayi maganin ta, dariya tayi tace Kai *yah SEERAJ* ina zaka ganta?..yace auni dana ganta tun ran da nafara ganin ki, dariya tayi tareda cewa toh'shikenan saikazo yace Ok sannan takashe wayar. sai tafara buga game awaya tadauki tsawan wani lokaci tana buga gamedin, can saiga Sajeed shima sanye dakayan makaranta yace' Aunty *JEEDAH* nashiriya.
"Agogon wayarta kalla yanuna mata 3:50pm tace toh" je kayi sallah nima yanzu zanyi kafin *yah SEERAJ* yazosai mutafi yace toh"tareda bin hanyar masallace,yayinda ita kuma ta tashi tanufi daki domin can take yin sallarta.
💘💘💘💘💘
"Ayau jumma'a wanda yayi dai-dai da kwanan Baba goma sha biyu a' asibiti,yaji sauki yaki kyau abun shi idan kaganshi baka cewa yana dauke da ciwon koda, harma za'a sallameshi gobe. kuma "a yaune su *SAJEEDAH* sukayi hutu kasan cewar sun gama jarabawa tun shekaranji ya.
"Aikin gida kuwa tuni angama shi duk wani kayan more rayuwa *SEERAJ* yasamusu, jiyama yasa almajirai sukayi saukar kur'ani "agidan shiga kawai yarage.
"Ahankali yake tuki sanye yake cikin farar shaddatayi masa kyau,dayake shirin daya keyi kenan duk Ranan jumma'a *SAJEEDAH* ce zaune agefen shi daga school yadaukota.
Sai satar kallon shi takeyi aranta ko tajinjina kyau irin na *SEERAJ* mutum saikace dan'larabawa,
_*nikam nace toh ai shine lol*_
Murmushi yayi kasan cewar yana kallonta ta madubin motar, juyowa yayi ya kalleta yace ki kalleni da kyau domin nidin naki ne, dasauri tarufe idanu tana dariya tajikunya yakamata tanasatar kallon shi.