← Book details Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 28

Sashe 25

Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sai suka gaidasu inna tace kinsan su?.. *SAJEEDAH* tace gaskiya bansan suba amma naga suna Kama da baba kodai yan'uwansa ne?.. Murmushi Inna tayi tace "eh yan'uwanan sa, daya daga cikin su yace haka ne *SAJEEDATU* mu'yan'uwannan baban kune,

ni sunana Alh Labaran wannna kuma Alh Isah ga Alh Sule wannan kuma Hadiza fati dukkan mu yayanyi shine, waccen ne kawai gwaggon mu munzo gaisuwane sannan kuma mutafi daku Cikin tashin hankali Inna tace?...

Muje zuwu

A

💘Zuciyata ce💘

Tareda Alkalamin

💘Lufhat ce💘

_*Assalamu'alaikum yan'uwana kuna Lafiya? pls kuyi hakuri DA wannan Saboda yau gaba daya ban zauna ba so wannan din ma yanzu nayi typing dinsa,*_
_*barkan muda jumma'a dafatan Anyi jumma'a lafiya*?.._
[8:46PM, 4/1/2018] ‪+234 902 288 0912‬: 💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘
💘

💘ZUCIYATA CE💘

_Based on true life Story_
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘
💘

(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)

3⃣4⃣

WRITTEN BY

💘©AMEENA UMAR FARUQ💘
OR
💘MEENAT💘

________________________

*_®PEN:WRITERS ASSOCIATION_*

*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________

*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*

✍🏽

"Alh Isah Wanda hausar shi ko ince hausar su bata cika sosai ba, kasan cewar bakin su yasa bada zabarmanci, yace "eh zamu tafi dasu can agadas suga yan'uwa idan sukaga kwana biyu sai sudawa tunda dama basu taba zuwa, KO" Alh Isah?.. yace "eh abunda yakawo mukenan mutafi dasu suga da'ngin babansu idan sun kwana biyu sai sudawo.

Wani sanyayyan ajiyar *ZUCIYA* Inna yasauke tareda cewa "eh zanso hakan saidai kuma kash!.. gashi basu dade da komawa makaranta ba, saidai KO" idan sunyi Hutu Da sauri yace wani irin Hutu kuma abunda badadewa zasuyi ba,

tace toh" yaya Labaran makarantar kuma fa?..Fati ce tace "eh gaskiya kuma fa bai kamata suna acikin karatun su aciresu ba "abari har suyi Hutun tukun'na, KO?..gwaggo Hadiza tace "eh hakan yanada kyau abiri susamu hutun sai "azo adaukesu, Alh Isah toh" bada muwa Allah yakaimu lokacin lafiya, suka ce Ameen saidai shi Alh Labaran beso hakaba Saboda ganin *SAJEEDAH* yasashi shirya wani Abu *ZUCIYAR* shi.

_*toh su Alh Labaran Allah dai yasa Alkhairi akeshiryawaAmeen.*_

Su *SAJEEDAH* anji dadin yan'uwan baba sunzo sai Fari cikin takeyi, aiko nan da nan takar bin inna girki Cikin kan-kanin lokaci tagama, ta zuzzuba masu aiko ta birgesu musamman ma Alh Labaran ba'abunda yakara birgesu da'ita irin nutsuwar ta,bayan sun gama cin abinci sai aka fara fira Cikin sanyi Murya *SAJEEDAH* tace gwaggo fati kibani Labarin nijer, dariya sukayi dukkan su dakin Kawu Labaran don tuni tafara kiransu haka,yace' *SAJEEDATU* kudaza kuje aibasai anbaku labari ba, gwaggo Fati tace "eh kuma fa toh" amma Bari abata kadan kafin suje KO"..yata?.. tafadi tana dariya itama *SAJEEDAH* dariya tayi tareda gyara zama don taji Labarin agadas.

💘💘💘💘
Kwanansu biyu suka tafi suka barsu *SAJEEDAH* dakewar su musamman ma *SAJEEDAH* data jin kamar tabisu don harda kuka tayida zasu tafi, hakan nan su *SAJEEDAH* suka cigaba da rayuwa su kadai dagasu sai makota ba baba ba *"SEERAJ* dama shi baba sunsan bazaya dawoba, shidai *SEERAJ* ne dasuke saran ganshi saidai kuma shuru kakeji wai Malam yaci shirwa, Wanda hakan yayi matukar damunsu.

musamman ma *SAJEEDAH* wanda rashin *"SEERAJ* din har yafara tabata jikin ta, da *RUHINTA* domin kuwa tarame sosai gawani ZAFI datake jin a *ZUCIYAR TA* musamman idan ta tuna yau wata biyu kenan da kwana goma, rabonsu dashi gashi har suna batun fara jarabawar sunashi ga S S 2 don jiyama suka gama text amma har awannan lokaci basu samun layin *SEERAJ.* hakan ne yakansa saitaji gabanta yafadi.

ganin shi bekiraba kuma bezoba, tasha yunkurin zuwa gidansu" tagani koyananan duk dadai *ZUCIYAR* tana ayya na mata cewa kila, yakoma JORDAN gurin aiki saidai kuma data tunada Ammin, saitafasa saida tashiga daki tayi kukanta tawanke fuska domi kullun son *SEERAJ* karuwa yakeyi acikin *ZUCIYARTA* ita abunma har tsoro yake bata.

"Akwai wata rana tadawo daga makaranta bayan ta cire kaya ta watsa ruwa, ta shirya Cikin Riga Da siket na atafa bata daura dankwalin kayan ba saidai ta yafa mayafin abaya, kwantawa tayi kasan cewar ranan alhamis ne tana azumi shiyasa batayi yunkuri Neman abinci ba.

wayar ta tadauka tafara Neman layin *SEERAJ* kamar yadda tasaba saidai amsar irin ta kullum ce wato akashe wayar take, tana tayi amma akashe kawai sai tafashe da kuka tana fadin pls *yah SEERAJ* meke faruwa ne kodai kabarmu kenan,?..wata *ZUCIYA* ce tabata amsa dacewa tun yaushe yabar ku kece dai kika tsaya tunanin "shi, amma shikam tuni ya manta dawata *SAJEEDAH*

dasauri tace no *yah SEERAJ* nasan bazaka barmuba Saboda kana sonako?.. nima kasan Inasonka ko?.. toh" don Allah kazo garemu kaji *yah SEERAJ,* *ZUCIYATA* takasa jure rashin, ka haka dai tayi ta surutu har barci ya dauke ta. wanda Inna tana tsaye bakin kofar dakin tana jinta duk saitaji tausayin yarta yarufe ta saidai kawai ta girgiza kai tanufi dakin ta.

💘💘******💘💘

Yau takama Asabar ba bu makaranta Boko saita islamiyya saidai kuma *SAJEEDAH* bata samu zuwa islamiyya ba,kasan cewar ta tashida mutuminta wato ciwon Mara,don haka sai faman juyi takeyi asaman gado.

Inna ce tashiga dakin tanayi mata sannu dai-dai lokacin da Sajeed yashiga tareda cewa Aunty *JEEDAH* ga maganin Na karbo "Oga chidimma yana gaida ke kaikawai tadaga(kasan cewar tun lokacin da a *SEERAJ* yaima sa gargadi yake bata magani kyauta).Inna tabollo mata magani tace toh" tashi kisha dakyar tai'yatashi ta Sajeed yamika mata ruwa ta sha, suna tayi mata sannu sannan takoma takwanta.

💘💘💘💘
JORDAN
Jikin *SEERAJ* yayi sauki domin tuni yadade da cigabada fly dinshi saidai kam *ZUCIYAR* shi ba sauki sai agurin Rabbil'izzati, Wanda kallo daya zakayi masa kagane cewar akwai abunda yakeda munshi a *RAINSHI* domin ko dariya bayayi, yareme sosai.

Yana zaune a tsaki yar falo dawowarshi kenan daga gurin aiki bayan yacire uniform ya watsa ruwa saiyasa singilet da gajeren wando, kamar koda yaushe laptop dinshi yadauko yakunne yasa agabanshi yazuba tagumi tareda tsurama hoton *SAJEEEDAH* dayake gaban laptop ido, gefe kuma wayoyin sane wanda tun ranan dayazo suke akashe baya kiran kowa ko'ankirashi ba'asa munshi,

ko Ammi datakira bata same shiba saita kira layin Alh Seerajo tace tanason magana dashi, koda ta tambayeshi meyasa muwayarshi kullum kashe?..saiyace mata aikine yayimasa yawa shiyasa, tace toh"shikenan, don hakasaidai kullum yadauko yasa chaji yamayar ya ajiye ko yayi yun kurin kiran *SAJEEDAH* daya tuna kalaman Ammi saiya fasa.

Saida kuma yau *ZUCIYAR* shita tsanata masa dason yakira *SAJEEDAH* KO yaji saukin abunda yakeji a *ZUCIYAR* shi domin SONTA yayi masa yawa, muddun za yacigaba dazama batareda yaji muryar taba toko tabbas *ZUCIYAR* shi zata'i jiya tarwatse wa.

"Ahankali yakawo wayar tareda cireta "ajikinchaji, Cikin sanyi murya yace' kiyi hakuri my Ammi *ZUCIYATA* takasa jure rashin *my JEEDAH.* wayar ya kun'na yayinda hotonta daya dauke ta lokacin da zasu asibiti ya baiyyana, Murmushi yayi tareda cewa I really miss u *my JEEDAH* I know u miss me ba?..

dai-dai lokacin da yake daddana lambar tunda dama tuni yahaddace su" akai kamar yadda tahadda ce nashi, aikam nan da nan sunanta yabayya kamar yadda yayi seving wato *my JEEDAH,* kira yafarayi ringing daya biyu ana uku ta dauka bataduba kasan cewar tana barci, don haka saikawai tasa kunne tareda yin Sallama Cikin sanyi muryata me kunshe da barci.

Wani irin yarrrrr! *SEERAJ* yaki a jikinsa saka makon jin sanyayyan muryarta daya dade be jiba, aikam nan da nan kasala ya rufe shi yayinda yaji wani irin sanyi yaziyarci *ZUCIYAR* shi. Wanda rabonda jishi tun randaya bar gidansu *SAJEEDAH*, ahakaliya amsa sallama dacewa Amin Allah ya tabbata ga farin cikin *ZUCIYATA.* zumbur ta tashi daga kwancen datake cikin mamaki tace?..

Muje zuwa

A

💘Zuciyata ce💘

Tareda Alkalamin

💘Lufhat ce💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘
💘

💘ZUCIYATA CE💘

_Based on true life Story_
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘
💘

(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)

3⃣5⃣

WRITTEN BY

💘©AMEENA UMAR FARUQ💘
OR
💘MEENAT💘

________________________

*_®PEN:WRITERS ASSOCIATION_*

*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________

*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*

✍🏽

*"yah SEERAJ!* kaine?..yace na'am *my JEEDAH* nine kawai sai tafashe da kuka, dasauri ya mike tsaye yayinda jikinshi yadauki rawa domin baya sanjin kukanta KO" kadan.

Cikin sanyi murya yace' nineko?.. nasani nine na bata miki rai ko?.. pls kiyi hakuri kibar kukan kinji? Cikin kukan shagwaba tace "toh *yah SEERAJ* bakai bane kadai SONA, da karfi yace No *my JEEDAH* ki daina fadin haka taya zandaina *SONKI* alhali *ZUCIYATA* da *SONKI* aka halicceta.

tace toh" ai kamanta damu, nace ki daina fadi haka taya za'ayi na mantadaku kullun kuna cikin *RAINA* kawai ayyu kane sukai Mani yawa, tace toh" shine kokiranmu bakayi kuma idan nakira ka sainaji wayar ka akashe, yace "eh gurin aikinmune suka karbi wayoyinmu duk suka kashe saiyau suka bamu.

Cikin RANSHI yace am sorry *my JEEDAH* bada son raina nayi maki karya ba.

Wani sanyayyan ajiyar *ZUCIYA* tayi Cikin sanyi muryarta me Kashe masa jiki, tace toh" nida gaskiya *yah SEERAJ* karka kara kin kirana kaji kaga fa kullum sai nakira ka idan najiwayarka akashe sainaji *ZUCIYATA* nazafi kumafa harda kuka nakeyi pls *yah SEERAJ* karka Kara kin kirana kaji?...takara she fadi kamar zatayi kuka.

Dasauri yace no *my JEEDAH* don't cry again bazan karaba kinji?.. KO" ni kaina ba karamin karfin hali nayi narashin jin Sweet voice dinki ba, baki ganin bane duk narame harda zazzabi fanayi, dasauri cikeda rudewa tace da gaske?.. tareda zaro ido kamar yana ganinta, yace Allah kwanana biyar asibiti sannan aka sallameni.

cikin muryar tausayi tace Sorry *yah SEERAJ* kaji sauki yanzu ba inda yakeyi maka ciwo?.. yace naji sauki *my JEEDAH* dama *ZUCIYATA CE* take mani ZAFI, amma kuma inajin Sweet voice dinki shikenan sainaji tadaina ZAFI kinga hakan yana nufin kedin *ZUCIYATA CE,* Inason ki dayawa *my JEEDAH* don When kiyi Mani Alkawari duk rutsi bazaki gujeni ba kinji?...

Jikinta neyai sanyi dajin abunda yafada "Ahankali tace insha'allahu bazan gujekaba, nima kayi mani alkawarin duk rintsi bazaka gujeni ba kaji?..ido yarintse saka makon tuna kalaman "Ammi aranshi yace Allah ka Dorani akan my "Ammi tayardaje mani na aureki, sannan yace I promise to you *my JEEDAH* bazan gujekiba insha'Allahu. tace toh" Allah yasa yace Ameen Ina Inna ta da my friend Jeed?..tace sunanan yaceki kaima inna wayar mugaisa, tace toh tareda fita.
Chapter 25 · 0% Book details