← Book details Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 28

Sashe 26

Zuciyatace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sun gaisa da inna har yakebata hakurin rashin kiransu da baiyiba tace bakomai, sannan yace aba Sajeed yana tayimasa korafin waibezo ba yace yayi hakuri yana nan zuwa, Bayan sun gama gaisawa sai takarbi wayar takoma daki aka cigaba da kashe Soyayya har tafada masa yan'uwan baba sunzo yayi murna sosai, sun dauki tsawon lokaci suna firar su ta masoyan dasuka Dade basu ji juna ba sannan sukayi sallama badansu soba.

💘💘💘💘
Bayankwana biyu
Da misalin 10:30Am na ranan lahadi,
Ammi ce yaune a falo cikinshiri da'alama fita zatayi domin kuwa tana sanyene cikin wani dankareran swiss less ja me ratsin blue kudinsa zayakai dubu hamsin, tayafa mayafi blue gawani dankareran sarkar gwal awuyanta abu gafarar mace wai alkebbar mata Ammi kenan tayi kyau sosai.

gefenta *ZUBEE* ce sanye da doguwar Riga kanta babu dankwali saiwani uban gashin dokin data kima akanta.
lissafi suke na'abunda yarage
Ba'a sa'a cikin kayan akwati ba, domin tuni Ammi tagama hada kayan wanda taje dubai dakanta tayo siyayya, domin tace so take tagama komai kafin lokaci. toh" dan abunda yarage shine takeson taje kasuwa tasawo bayan sun gama tace toh"nizam tafi tace toh"saikin dawo.

Ammin nafita *ZUBEE* tadaga Wayata kiran Nusee tace tazo "Ammi batanan aikom ba'adauki lokaci ba saiga Nusee,tundaga falo suka fara kiss junansu harsuka shiga daki daga nan suka fada duniyasu takazamai marasa tsoron Allah, wayan dabasa dugun halaka tariskesu ahalinda suke ciki.

Saida suka dauki lokaci suna aikata kazantarsu sannan suka saurarawa juna wanka suka shiga tare, ko can din masai da sukayi iskancinsu sannan sukafito Nusee tashirya ta tafi, Mtswwwww kazamai kawai.

_*Nikam wlh Lesbian kazanta na daukesa wai mace da mace suke sex din junansu kai! wa'iyazubllah wannan kazanta dame yaikama?.. Allah kashir yardasu Ameen*._

💘💘******💘💘
"A kwana atashi bawuya agurin Allah yaune su *SAJEEDAH* suke rubuta fefar karshe Wanda yayi dai-dai Da, saura sati biyu Inna tafita takaba, sai farin Ciki takeyi saboda Kawu Labaran yace idan Ana sauran kwana biyu su gama jarabawa tafada masa zayazo yatafi dasu jiger(kasan cewar kusan kullum sai sunyi wayada Kawu Labaran di) don haka sai farinciki takeyi domin itadai tana sontaje taga yan'uwan babanta.

Da sallama tashiga falon fuskarta daukeda fara'a Inna da Sajeed suna zaune suna cin abinci, inna ce ta amsa mata Sallamar tace sannu inna tace yauwa kindawo?..tace "eh Inna aimun magama jarabawa, tace masha'allah toh" Allah yabada sa'a tace Ameen tareda shiga daki, bayan tacire uniform ta watsa ruwa saitasa doguwar rigar shadda orange color dinki aikin wutane yayi mata kyau sosai, kasan cewar yanzu tayi kiba hankalin ta akwance yake kullum suna wayada *SEERAJ.* saidai kuma soda yawan lokacin tana tuna shikenan baba yatafi bazaya taba dawowa ba takanyi kuka sosai sannan tayi masa Addu'a.

shima *SEERAJ* abangaren shi hakane hankalin shi yakwanta yayi kiba gawani irin kyau da yayi, kamar bashine yayimugun ramewaba "Ahankali yafahimci cewa wato rayuwa shi idan ba *SAJEEDAH* lamice, saidai kuma some times idan yatuna da kalaman "Ammi saiyaji gabansa yafadi, saidai kawai yayi add u'.

Bayanta dan murza foda kadan afuska sai taduko wayarta takunna,kiran Kawu Labaran ne yashigo tayi Murmushi tareda dauka bayan sun gaisa saita kefada masa sungama jarabawa amma sai ranan jumma'a za'abasu Hutu yace' toh" yana nan zuwa ranan alhami yace ta gaida inna su sannan sukai sallama.

falon tanufa ta'iske sun gama cin abinci tace inna "kawu Labaran yace yana gaida ke wai yana na zuwa ranan alhamis, shuru tayi nadan wani lokaci sannan tace toh"Ina amsawa Allah yakawo "shi lafiya tace ameen tareda shiga, kicin tadebo abinci bayan tazuba danwake fulawa kasan cewar shi inna tayi tazanbada maida yaji har za tafita, sai idon ta yasauka akan kayan abinci su jikinta ne yai sanyi ganin komai yakare saura kadan tunani tafara yi toh" yanzu yaza suyi?,..gashi dan dan kudin dasukawu suka basu yakare shi kuma *yah SEERAJ* kosai yaushe za yadawo?..

"Ahankali tafita jiki bakwari tana isa falon saitaji karar wayarta dai-dai lokacin da Sajeed yace Aunty JEEDAH u phone is shuru yayi tareda yin Murmushi ganin yadda ta taho dasauri tanufi dakin harda danwaken, koda tadauki wayar saita saki lallausan Murmushi saka makon ganin wanda yakira.

Saida tazauna akasa tareda kai dankwake daya "abaki ta, sannan tadauki wayar takai kunnanta idanu ta lumshe saboda yadda taji saukar ajiyar *ZUCIYAR* shi a kunnanta, yace' Ina kika jene kika bar wayar tanata ringing?.. tace Ummh najekicin debo abinci ne.

yace OK" toh" Congrat nasan yau angama exam KO?.. tace yesss thanks, yace toh" Allah yabada sa'a tace ameen.
yace' yauwa toh" fada Mani yau me inna tadafa?.. tace Hmmm danwaken fulawa tayime dadi sosai, yace Wow! *my JEEDAH* Inason shi idan nadawo zakiyi mani irin shi?... tace "eh zanyi maka amma yaushe za kadawo?..

yace sai nanda 3 weeks, tace ayya bazaka iskemuba Saboda zamuyi tafiya, adasauri yace' inazaku?.. tace wani "kawunmu zayazo jibi yatafi damu can nijer muga yan'uwan baba,
haka kawai yatsinci kanshi dajin faduwar gaba yayinda yaji bayasan tafiyar tasu, saidai kuma ba yadda zayayi tunda gurin dangin babanta zasu.

Cikin sanyi jiki yace' toh" yanzu idan kuntafi yaushe za kudawo?..tace sati biyu zamuyi mudawo yace toh" nandai suka taba fira sannna sallama, text tayi masa tafada masa abinci su yakare Murmushi yayi tareda cewa sarkin kunya sannan yakirata a kunyace tadukin wayar, yace anjima zankiraki nafada maki inda Zaki karbi sako cikin sanyin murya tace mungode allah yas...

Shhhhhh! shine abunda yace mata tayi shuru, yace just say *yah SEERAJ* nitakace Kai kadai "Ahankali tace tareda rufe idanu kamar yana ganinta yace ya thanks *my JEEDAH* sannan yakashe wayar.

Transfer dubu hamsin *SEERAJ* yayima *SAGEER* ta account dinsa yace yakaiwa meganin gidan su yace akwai wanda za yazo takarba yace OK. bayan yakaima megani saiyakira *SEERAJ* yafada masa cewa yakai masa yace ok yagode, *SAJEEDAH* yafada mata inda zataje ta karbi sakon tace toh"tareda shiryawa tafito bayan tafada wa inna komai.

Cikin nutsuwa take tafiya har ta'isa kofar gida ahankali take kwankasa get din megadin yazo yabude, gaida shi tayi tareda yi masa bayani abunda yakawo ta, yacetoh"tareda zuwa yadauko mata takarba tayi masa godiya sannan ta tafi. tana cikin tafiya kawai saita ga ansha gabanta dasauri tadago don taga wanene.

gabanta yafadi saka makon Wanda tagani cikin tsoro tafara jadaba yayinda yakebin ta tareda sakar mata mugun kallo wani mugun tsawa yada kamata Wanda yasa tayi tsaye cak jikinta sairawa yake fuska murtuk yace?..

Muje zuwa

A

💘Zuciyata ce💘

Tareda Alkalamin

✍🏽

💘Lufhat ce💘

[4:01PM, 4/5/2018] ‪+234 902 288 0912‬: 💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘
💘

💘ZUCIYATA CE💘

_Based on true life Story_
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘🛫💘
💘🛫💘
💘

(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)

3⃣6⃣

WRITTEN BY

💘©AMEENA UMAR FARUQ💘
OR
💘MEENAT💘

________________________

*_®PEN:WRITERS ASSOCIATION_*

*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________

*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*

✍🏽

"Dama keza'aba wayan nan makudan kudin haka?.. inji cewar *SAGEER* kenan wanda tun lokacin da *"SEERAJ* yakira shi yafada masa yadda zayayi dakudin yake mamaki ganin betaba yin hakaba shine, yakudiri aniyar saiyaga wanda za'aba wayan nan kudin haka, don haka ne bayan yakaima megadi saiyakoma gefe ya labe cikin motar shi don yaga wanda zayazo karban kudin shine yaga *SAJEEDAH* take takarba.

Cikin daga murya yace' toh" Uban meza kiyi da kudin?.. cikin tsoro tace Ummh! dama.. tsawa yada kamata tareda mika mata hannun yace bani, dasauri tace don Allah kayi hakuri abincinmu yakare shine zamu siya,da karfi yace Zaki bani kosai nayi ball dake?..dasauri tamika masa idanun ta kuwa tuni yafara siyayar hawaye, yakarba yana harararta tareda ciro waya daga aljihun wandonsa yakira layin *SEERAJ.*

Yace kai yanzu dama wannan kuchakar za'aba wannan makudan kudin?..cikin bacin rai yace "eh itaza'aba sai akace me?..yace sai'akace baza'a bayarba, wani Uban ashar *SEERAJ* yawatso masada larabci KO" *SAGEER* yaji abunda yace?.. kobaijiba "Oho sannan yace dan 'iska kudin ka komawa?..

yace kudin Kane amma bazan bayarba kuma yanzu zanje nafada ma "Ammi cewar baka rabuda wannan kuchakar yarinyar ba, yafadi yana hararanta kasan cewar tana nan tsaye bata wuce ba dayake taji dawanda yake Waya, cikin matsananci bacin rai *SEERAJ* yace idan kasake kiranta kuchakar sai munyi bura'Ubada kai idan nadawo, sannan kasan Allah idan baka bata kudin nan ba sainayi maka abunda Harka mutu bazaka manta dashiba, kuma idan kafada ma my "Ammi Allah ya'isa banyafe ba tunda yanzu kazama mugun mumafuki da'iska kawai yakashe wayar.

Baki *SAGEER* yasaki cikin mamaki yayinda yabi wayar hannun shida kallon tabbas yasa iskancin *SEERAJ* yana iya'aikata abunda yafada, tsaki yaja mtswwwww! sannan yad'ago ya watsa mata harara tareda cewa dalla gafara barki kiba cemani agurin nan kafin nayi ball dake.

Dasauri takarba tareda bari gurin da dan gudunta bin bayanta yayida harara, yace yan'iska sai suyita baka-baka acikin hijab kamar mutanan kwarai "ashe yan'iska ne yayi tsaki mtsww, tareda nufar inda motar shi take yashiga yaja yatafi yanata jininin magana.

Tsayawa tayi tana maida numfashi tace mugu dan'bakinciki rijiya tabayar guga zata hana, mtsww tayi tareda cewa haka kawai ban masa komai ba yabi duk yatsaneni, wayar tace tayi kara dasauri tadaga takai kunnanta kamar zatayi kuka tace *yah SEERAJ* "abokin ka mugune nan tafada masa abunda yaimata shuru yayi yana sauraranta gabadaya ransa yagama baci, cikin kwantar da murya yace kiyi hakuri kinji?. *my JEEDAH*

ni narasa yadda 'akai S A Nasko yazama haka amma nasan watarana sai tayida nasanin abunda duk yayi, yanzu yabani kudin?..tace "eh yace "OK kijeku siya duk abunda kuke bukata tace toh" *yah SEERAJ* mung... yace banace banaso ba?.. cikin muryar shagwaba tace toh" Sowee! Murmushi yayi tareda cewa I only Love u *my JEEDAH* tace D same two u my *yah SEERAJ* yace thanks ki gaida mani "Inna da "Jeed tace toh" sannan yakashe wayar.
Chapter 26 · 0% Book details