← Book details Yaudara Da Cin Amana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 8

Sashe 5

Yaudara Da Cin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

{ *A short and interesting true life story*}
*NA*
*UMMU BASHEER*
*REAL* *PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
(We don'nt only entertain and educate,but we touch the heart
of reader's
#[email protected]
*#IG PML WRITERS*
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
*DEDICATED TO RAHMAT MUHAMMAD RUFA'I NALELE*
*PAGE* *20*~*25*
*Dedicated to All my fan's*
*Ina yinku Ina jinku Ina tare da ku na Koda yaushe, wannan shafin na baku shi gaba d'ayan shi kyauta kuyi yanda Kuke so da shi domin k'aunar ku gare ni, gaskiya Ina mugun Jin ku a rai na ku d'in na daban ne, Allah ya k'ara zumunci da k'aunar junan mu, Ameen*
*Ina rok'on Allah ya kare mu daga fad'awa halaka, Allah ya raba mu da sharin shaid'an, Allah yasa mufi k'arfin zuciyar mu, Allah ya ba mu hak'uri da juriyya akan duk abin da ya same mu na Rayuwa, Ameen ya Rabbi*
*Da missalin* k'arfe 9:00 pm, a wannan lokacin ne ABRAR ya shiga gidan shi, direct side d'in HAFSAT ya shiga, ko da ya isa bedroom d'in ta ya tarar tasa key, cikin sanyin murya yace ta bud'e mai amma Sam tak'i kula shi haka ya gaji da tsayuwa ya juya tare da nufan side d'in JAWAHIR.
Tana kwance kan bed sai tunani take gashi ta wani side d'in tsoro take ji, can sai taji k'arar bud'e k'ofa, ABRAR ya shigo, shigowa yayi sannan ya umarce ta da tayi alwala sukayi sallah sannan ya kawo plates da cups, ita dai JAWAHIR duk a takure take da k'yar yasa ta taci k'adan, sannan tayi wanka tasa wani night gown mai laushi white colour, ta saka hijab dan kunyar fitowa take yi a haka, kallon ta yayi wani irin dariya ne ya zo mai sai ya rik'e shi bai fito ba, kamar wacce zatayi dambe ba barci ba,
Tsayawa tayi ta kasa zuwa kan bed d'in, shi ko yana kwance, Yana kallon ta, mik'ewa yayi tare da rungume ta, habawa ai jikin ta duk sai ya d'auki rawa, ga wani irin shock da suka ji lokaci d'aya, a hankali ya fara kissing d'in kumatun ta zuwa goshin ta har ya gangaro zuwa bakin ta inda ya fara kissing d'in ta passionately, duk ya gama kashe mata jiki, sannan ya d'aura ta kan bed ya cire mata hijab, Yana mata wani irin wasani na ma'aurata, lokacin da ya cire mata riga kam birkicewa da rud'ewa yayi ganin breast d'in ta ai Nan ya fara tsotsan su duk ya rud'e, Ina jin JAWAHIR ta fara kuka tana ture shi kai ranar har dasu cizo da yak'ushi amma ko k'adan bai ji ba sai da ya maida ta cikakiyar mace, ai ko tasha albarka sai mata addu'oi yake dan yaji dad'i sosai, har toilet ya kai ta ya had'a mata ruwan mai d'an zafi ta zauna sai faman kuka takeyi shi kuma yana aikin lalashin ta.
Sai around 11:00am suka tashi barci inda JAWAHIR ta shirya cikin wani material pink and blue colour tayi kyau sosai, Mama ne ta Kira shi tace ga driver Nan ya kawo musu breakfast dan tasan HAFSAT baza tayi musu ba, Nan ya fito ya karb'a basket d'in, JAWAHIR ya samu a kitchen tana shirin had'a breakfast, wani irin k'aunar ta yake ji, rungume ta yayi ta baya yana shinshinar wuyan ta, yana cewa"bana son ki wahalar min da kanki, ga breakfast Mama ta kawo mana, muje kiyi breakfast"
Cikin kunya ta bishi zuwa dining da kanshi ya dinga feeding d'in ta har ta k'oshi, sannan shima yayi breakfast d'in, bayan ya gama ne ya nufa side d'in HAFSAT.
A wannan Daren HAFSAT ta kasa barci, sai wurin asubah ne barci ya d'auke ta, shigowa yayi gaba d'aya side d'in yayi mai wani irin k'azanta, ko'ina yayi biji-biji ba kyan gani, k'arasawa yayi bedroom d'in ta, kwance ya ganta a k'asa tana barci duk fuskar ta yayi ja alamar tayi kuka sosai, durk'usawa yayi tare da shafa gefen fuskar ta, gaskiya Yana son HAFSAT sai dai baya son wasu halayen ta, a firgice ta tashi, tana ganin shi ta fara jifan shi da pillows tana cewa ya fita mata a bedroom ta tsane shi, duk yanda yaso ya lalashe ta hakan ya gagara dole ya rabu da ita ya koma side d'in JAWAHIR.
Yana shiga ya d'auki laptop d'in shi ya fara aikin da ke gaban shi, JAWAHIR ce ta fito tare da ajiye mai coffee dan tasan idan yana aiki yanayi Yana sipping d'in coffee ne, murmushi yayi tare da yin Mata godiya.
Da daddare haka JAWAHIR tayi ta jin tsoro, gogan naku ko bai ma San tanayi ba dan sai da ya k'ara yi,haka tayi ta kuka Yana lalashin ta.
A haka aka d'auki tsawon sati uku, ABRAR ya dirza amarci sosai fa dan idan yaje gurin HAFSAT bata yarda da shi sai tace tunda yayi amarya ai sai yaje can, shi kuma baya jure magana d'aya, ya bata hak'uri tak'i yi to Mai zaiyi Mata kawai sai ya k'yale ta, duk lokacin da yake da buk'ata sai yaje gurin JAWAHIR.
Shigowa yayi da sallama yaji shiru sai ya nufa kitchen, karatun Al-QUR'AN tasa a phone d'in ta tana ji, rungume ta yayi ta baya, ai da k'arfi ta fara addu'a, dariya yayi sosai.
B'ata rai tayi tace"ya ABRAR you scared me"
Dariya yayi yace"I'm sorry, amma dai kin cika tsoro, yanzu dai zo Nan sai na hukunta ki ba nace ki daina cemin Yaya ba?"
Cikin kunya da shagwab'a tace"Mai zance ma to ai Kai Yaya na ne"
Rik'e hannun ta yayi har zuwa bedroom Yana zuwa ya kwantar da ita yayi kissing d'in lips d'in ta yace"oya gaya min ni wane ne naki, I mean meye matsayi na?"
Kwantar da kanta tayi a k'irjin shi tace" Yaya na ne Kai"
Kissing d'in ta ya k'ara yi tare da cire mata riga yana wasa da breast d'in ta tare da tsotsan su, ai duk sai ta rikice dan jin wani irin dad'i, kallon ta yayi yace"tell me mene ne matsayi na?"
Idon ta a rufe tace"Kai mijina ne, My beloved husband"
Murmushi yayi yace"oh really my wife?"
"Yeah my love" tace tare da shigewa k'irjin shi cikin kunya.
Nan yayi ta romancing d'in ta har suka Lula duniyar ma'aurata.
Bayan sun fito wanka ne yace ta shirya za suje gidan Mama, tayi murna sosai ai Nan da Nan ta shirya suka tafi, Mama taji dad'in ganin su na tayi ta sa musu albarka da yin musu nasiha sosai, Nan ABRAR ke sanar da ita cewa zai tafi Germany Nan da 3 days, lokacin da JAWAHIR taji bata ji dad'i ba dan bai sanar da ita ba.
Mama tace ai Sam bata yarda ya tafi ba dan tasan sai an ganshi, Kuma ga Mata yanzu har biyu Kuma ace bai tafi da ko d'aya ba duk ya barsu anan gaskiya bata yarda ba, sai dai ya tafi da guda d'aya tsakanin HAFSAT da JAWAHIR, duk ya rasa yanda zaiyi Dan shi baya son had'a aiki da komai yafi son dai suna Nan in yaso ya dinga zuwan musu, amma ba yanda zaiyi tunda Mama ta matsa mai dole ya tafi da d'aya.
Har suka koma gida JAWAHIR batayi mai magana ba dan fushi takeyi, ya lura da ita amma bai ce mata komai ba, bayan yayi Shirin kwanciya ne ya nufa side d'in HAFSAT Nan ya fad'a mata cewa ta cewa zata bi shi Germany, bud'ar bakin ta sai cewa tayi Allah ya kiyaye idan ba gulma ba ai baya cewa zasu je tare sai yanzu da yayi aure to ita baza taje ba ya tafi da amaryan shi, Sam baya Jin dad'in yanda duk ta canza mai dan kawai yayi aure, haka ya koma gurin JAWAHIR, HAFSAT ko dama ta k'osa ya tafi su aikata masha'ar su ita da SA'EED dan a matse take Kuma tak'i yarda da ABRAR dan wai yayi aure, gashi har sex charting sukeyi ita da SA'EED duk sun k'osa ya tafi su had'u da juna,(Wa'izzubila Allah ka kare mu, Ameen).
Kwanciya yayi kusa da ita, gaba d'aya haushin shi takeji shiyasa tak'i kula shi, abin da bata sani ba shi ko a jikin shi.
Bayan ya shirya tafiya ne ya kaita tayi sallama da iyayen ta sai mamaki take da taji Maman ta tace da ita zai tafi, ai sai ta k'ara Jin haushi wato dai ba zai sanar da ita ba, a haka suka gama shirin su ita da HAFSAT ko ba abin da ke had'a su dan ko sau uku kawai suka had'u tun bayan auren, shima harara kawai HAFSAT ke aika Mata da shi, SA'EED da kanshi ya kai su Airport, sai satar kallon JAWAHIR yake yana Jin Ina ma ace ita ce HAFSAT da ya kwashi dad'i, a haka dai har jirgin su ya d'aga zuwa Germany.
SA'EED cikin farin ciki ya nufa gidan ABRAR inda HAFSAT na ganin shi ta rungume shi, Nan suka shiga aikata masha'a, (Allah ya kare mu).
*Germany*
Sai dare suka shiga gidan da yake matsayin na ABRAR, gaba d'aya duk JAWAHIR a gajiye take jin ta, tana cin abinci sai barci.
Rayuwa Mai cike da farin ciki da dad'i shine rayuwar da ABRAR da JAWAHIR sukeyi, Dan suna soyayya sosai, duk da kasancewar ABRAR Yana ganin JAWAHIR na takura Mai Dan shi aiki ne a gaban shi, amma Yana aiki Yana tunanin ya bar ta a gida dole ya koma da wuri, tun Yana Jin wani iri bai Saba ba har ya saba Dan Koda yaushe Yana aiki Yana tunanin ta ko yana gida sai tayi dabara taga ya ajiye aikin yaji da ita, ga wani k'aunar juna dake tsakanin su, JAWAHIR sosai take gyara kanta ta hanyar Shan fruits sannan tana mai ladabi da biyayya, tana nuna mai salon soyayya iri-iri, shima yana bata kulawa, a haka har suka d'auki tsawon wata biyu sannan suka dawo Nigeria.
*Nigeria*
Bayan sun dawo direct gidan Mama suka sauka suka ci abinci suka huta sannan suka nufa gida, bayan sun yi Shirin kwanciya ne sai ganin ABRAR tayi yayi mata sallama zai je gurin HAFSAT, ba k'aramin kishi taji ba, da k'yar ta iya yin mai sallama ya tafi, ai ranar ta kasa barci wani irin kishi take ji sosai.
ABRAR ne ya shiga parlour'n HAFSAT, ba k'aramin mamaki yayi ba da yaga ko'ina yayi kyau ita ma taci kwaliyya, tana ganin shi ta rungume shi,Dan ta shirya k'wace mijin ta a hannun JAWAHIR, shi kanshi ABRAR yayi mamaki, har abinci ta shirya mai, k'adan yaci sannan suka yi Shirin kwanciya.
Rungume shi tayi, shima gaskiya yayi missing d'in ta Nan ya rungume ta Yana aika mata da wani irin kiss mai zafi, duk sai ta Dan tasan yafi SA'EED iya komai nashi na daban ne, gaba d'aya ya rud'e sai romancing suke, a wannan Daren sun nuna ma junan su yanda sukayi missing d'in kansu, duk da ABRAR bai wani ji dad'i ba sai yanzu yake gane cewan JAWAHIR tafi HAFSAT ni'ima, Dan gaskiya ba zai ma had'a su ba komai JAWAHIR tafi HAFSAT dan yanzu abin da ke bashi mamaki yanda breast d'in HAFSAT duk suka zube bayan ba shayarwa takeyi ba Kuma shi ba mazauni bane ba ko yaushe suke tare ba, ni ko nace yo d'an iskan abokin ka ne mana
*Kuyi hak'uri kunji ni shiru kwana biyu*
*TAKU CE UMMU BASHEER*
[04/01 2:20 pm] Sis Ummu Bashir:
*YAUDARA DA CIN AMANA*
Chapter 5 · 0% Book details