Sashe 1
Yaudara Da Cin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[01/01 11:41 am] Sis Ummu Bashir:
*YAUDARA DA CIN AMANA*
{ *A short and interesting true life story*}
*NA*
*UMMU BASHEER*
*REAL* *PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
(We don'nt only entertain and educate,but we touch the heart
of reader's
#[email protected]
*#IG PML WRITERS*
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
*DEDICATED TO RAHMAT MUHAMMAD RUFA'I NALELE*
*PAGE* *1*~*5*
*Abuja Airport*
*Cike* da tafiyar k'asaita kamar bazai taka steps d'in ba yake saukowa daga jirgi, Sannu a hankali har ya sauko tare da nufa cikin gurin inda mutane suka hallara dan tarban matafiya, sanye yake cikin black suit fuskar shi babu walwala yake tafiya, kyakyawan saurayi ne chocolate colour mai d'auke da saje Wanda ya zagaye kyakyawan fuskar shi, *ABRAR ABDULHAMEED* kenan d'an kimanin shekaru talatin da biyu.
K'arasawa yayi gurin wata shegiyar mota mai masifar kyau, tare da tsayawa Yana duba wristwatch d'in shi, tsaki yaja domin shi a rayuwar shi ya tsani wasting of times.
Can na hango wani kyakyawan saurayi, fari ne amma ba sosai ba yana da kyau yana sanye cikin riga da wandon jeans, tun daga nesa yake murmushi har ya iso gurin,Yana zuwa ya mik'a mai hannu sukayi shaking.
Cikin haushi ABRAR yace" where have you been *SA'EED* ? Tun d'azu nake jiran ka"
Murmushi Wanda aka Kira da SA'EED yayi yace" Sorry friend, Wata babe ce na raka ta shiga mota, ita ma dawowan ta kenan daga Germany"
Tsaki yayi yace"oh Kai wani iri ne sai yaushe Zaka daina wannan halin naka duk wacce ka gani kace tayi maka?" Shigewa mota yayi Yana k'ara jan tsaki.
Dariya yayi yace" Dan baka gan ta bane, ta had'u sosai I'm telling you, Ina ganin ta naji wani irin mugun son ta ya kama ni"
Shi dai ABRAR bai ce mai komai ba dan shi baya jure yin magana, shi ko SA'EED sai zuba yake har suka Isa wani had'adan gida, ya tsaru iya tsaruwa, gate man ne ya bud'e musu gate sukayi parking.
Wata kyakyawar mace na gani ta fito daga cikin gidan tana sanye da Riga da skirt na wani material, fuskar Nan yaji heavy make-up, chocolate colour ce amma kyakyawa ce, tana da d'an jiki Kuma tana da shape sai dai bata da tsawo sosai, *HAFSAT* kenan matar ABRAR.
Cikin sauri ta k'araso gurin tare da hugging d'in ABRAR cikin farin ciki tana welcoming d'in shi, janye jikin shi yayi yana mata murmushi.
Yayin da SA'EED ya Harare ta yace"Yanzu ko kunya na ba kya ji?" Ya k'are da dariya.
Hararan wasa tayi mai tace"Kunyar wa zanji? Bayan miji na ya dawo"
Duk dariya sukayi sannan suka shiga parlour'n gidan, ko'ina a gidan tsaf sai k'amshi ke tashi kawai, bedroom su HAFSAT suka nufa inda ABRAR yayi wanka ya shirya sannan suka fito parlour inda suka samu SA'EED na zaune Yana kallon news, Dining area suka nufa inda HAFSAT tayi serving d'in su lunch. HAFSAT sai murmushi take yi yayin da SA'EED keta faman santi Yana yabon abincin. ABRAR ko bai cewa komai har suka gama suka dawo parlour.
Nan SA'EED yayi musu sallama ya tafi, a lokacin ko ABRAR laptop ya d'auko Yana wani aiki,
Da daddare HAFSAT ta shirya cikin night gown tayi kyau, sai taunar chewing gum takeyi tana ta zuba k'amshi, cikin tafiya mai jan hankali ta k'araso gurin shi tare da Zama kan cinyar shi, b'ata rai yayi course idan yana aiki baya son ana damun shi.
Cikin shagwab'a tace"Sweety har yanzu baka gama aikin ba?"
Yace" Yeah, please let me finish up okay? Ki je ki kwanta"
B'ata rai tayi cikin Jin zafi tace"but Sweety wannan lokaci nane ya kamata ka bari zuwa tomorrow morning ka cigaba da aikin"
Mik'ewa tsaye yayi dan yasan yanzu sai suyi fad'a idan bai yi yanda tace ba, rik'e hannun ta yayi zuwa bedroom.
After one week
Zaune take sai faman share hawaye takeyi yayin da ABRAR ke shirya Kaya a traveling bag, har ga Allah ya tsani kukan mace a rayuwar shi, barin abin da yakeyi yayi tare da Zama kusa da ita ya rik'e hannun ta yace"come-on baby why are you doing this please? Kinsan saboda aiki zan tafi to meyasa ko da yaushe sai kinyi kuka?"
D'ago Kai tayi tace" I'm just going to miss you sweetheart" ta rungume shi, da k'yar ya raba ta da jikin shi yana lalashin ta.
Knocking suka ji, duk suka fito, SA'EED ne ya shigo parlour'n Yana murmushi tare da tsokanan su Yana cewa" Aya Romeo zai tafi ya bar Juliet tana kuka"
Dukan wasa ABRAR ya kai mai yace" kar kasa min mata kuka, wuce mu tafi"
Dariya yayi yace"Ai matar naka ne ta cika shagwab'a" yayi ma HAFSAT gwalo, wani mugun harara tayi mai.
SA'EED ya Kai shi har Airport sannan suka yi sallama, har sai da jirgin su ABRAR ya tashi sannan SA'EED ya tafi.
Abin da ya bani mamaki shine ganin SA'EED ya koma gidan ABRAR ne, bud'e mai gate Mai gadi, Yana fitowa yaba Mai gadi wasu kud'i cikin envelope.
HAFSAT na zaune akan kujera, SA'EED ya shigo, wani irin murmushi naga sunyi, yayin da suka rungume juna suna kissing d'in juna.
(Wa'izzubila shin meke faruwa, Allah ya kare mu daga fad'awa halaka, Ameen)
*Kamar* yanda kukaji sunan shi wato ABRAR ABDULHAMEED, su uku iyayen shi suka haifa, Yana da yayye mata guda biyu SA'ADATU da RAHINA, duk sunyi aure, SA'ADATU yaran ta biyu Mata Iklima da Ikram sai RAHINA yaron ta d'aya MUKHTAR, ABRAR shine k'aramin su Kuma namiji suna matuk'ar k'aunar shi, shima yana son 'yan uwa'n shi.
ABRAR yayi karatun shi tun daga secondary har University anan cikin garin Abuja, inda ya karanshi business, tun Yana secondary School ya had'u da SA'EED tare sukayi karatu har suka gama, mahaifin ABRAR shine ya d'auki nauyin karatun SA'EED kasancewar iyayen shi basu da hali suna dai managing rayuwa ne Kuma shi kad'ai suka haifa, iyayen shi sunyi k'okari gurin bashi tarbiyya na gari sai dai lokacin da yake University ya had'u da mugayen abokai, tun baya biye musu har ya fara, duk da ABRAR na hana shi yin wani abin.
ABRAR matashin saurayi ne mai ji da kyau da gayu Yana da hankali da natsuwa, miskiki ne na k'arshe dan shi baya son magana, 'yan mata na son shi amma ko ta kansu baya bi course shi a rayuwar shi Yana ba karatu da aiki muhimanci, ko yaushe Yana cikin aiki bashi da time d'in kanshi bare kuma na wani, ko a gida sai mahaifiyar shi ta dinga duba side d'in shi, kullum Yana cikin aiki.
ABRAR ya fara aiki a wani company da baban shi ya bashi sai suna aiki tare da SA'EED, abubuwa sunyi ma ABRAR yawa dan har k'asashen waje yake zuwa sosai,ko da yaushe cikin tafiya yake bashi da time d'in komai sai aiki, to sai ya bar ma SA'EED kula da komai tunda shi ko yaushe cikin tafiya k'asashen waje yake. Yanzu Maman shi ta matsa mai akan sai yayi aure shi kuma bai samu macen da yake so ba.
Wata rana ya dawo daga Australia zai shiga mota sai ya had'u da wata kyakyawar budurwa, lokaci d'aya yaji wani irin k'aunar ta, duk da kasancewar shi miskili, ganin zai rasa ta ne yasa ya daure suka d'an yi magana, HAFSAT kenan, cikin lokaci d'aya suka fara soyayya duk da ita ce mai nuna mai soyayya, shi sai dai yayi mata shiru, amma Kuma fa Yana k'aunar ta.
HAFSAT IBRAHIM shine cikaken sunan ta, ita ce babba a gidan su tana da k'anne maza biyu sai mace duk yara ne ba Wanda ya wuce shekaru goma sha biyar, iyayen ta sun bata tarbiyya na gari, tayi secondary School har zuwa University yanzu haka ma har tana zuwa aiki, ita gaba d'aya soyayya baya gaban ta amma tun lokacin da ta had'u da ABRAR ta ke k'aunar shi, tana mutuwar son shi.
*SA'EED*
SA'EED ISHAQ sunan shi kenan Kyakyawan saurayi ne shi kad'ai iyayen shi suka haifa talakawa ne su basu da k'arfi, sai dai hakan bai hana SA'EED lokacin da ya samu kud'i ya fara aiki ya gina musu gida dan yana k'aunar iyayen shi sosai, amma fa baya kwana a gida dan wani gida ya gina can unguwar da ba'a san shi ba yake holewa da 'yan matan shi, SA'EED yana neman mata sosai, duk macen da ya gani tayi mai to sai yabi duk hanyar da zai bi ya same ta da salon yaudaran shi har ta bashi kan ta kwana biyu Kuma ya rabu da ita, *YAUDARA DA CIN AMANA* shine abin da SA'EED yakeyin ma mata, Yana da wata budurwa wacce akan ta ya fara sanin 'ya mace, sunan ta *AZEEZA*.
AZEEZA kyakyawar budurwa ce fara ce siririya ita kad'ai iyayen ta suka haifa masu kud'i ne tunda ta shiga University take son aure dan tana da sha'awa, Kuma gaskiya tana da tarbiyya sai dai iyayen ta sunk'i su aurar da ita, har fad'a musu tayi tana son aure dan gujewa fad'awa halaka amma Sam mahaifin ta yak'i yarda yace sai tayi karatu domin burin shi kenan a kanta, akwai wani lokaci da suka fara had'uwa da SA'EED duk suka ji k'aunar junan su, to duk suna fama da sha'awa, gashi mahaifin ta yak'i amincewa da SA'EED, to lokacin ne ya gina wannan gidan kawai sai suna zuwa daga hiran soyayya har suka fara neman juna ya Kai har tarewa AZEEZA tayi a gidan suka Zama kamar mata da miji, lokacin da mahaifin ta yaji abin da ke faruwa sai ya raba su ya tura ta k'asan waje Dan tayi karatun acan,
SA'EED da AZEEZA sunyi bak'in cikin rabuwa da juna, bayan rabuwar su ne SA'EED ya cigaba da neman mata Yana *YAUDARAN* su, ita ma AZEEZA da ta koma k'asar waje kawai sai ta cigada da aikata Zina da wasu mazan,bayan shekaru biyu ta dawo Nigeria ta gama karatu, suka sake had'uwa da SA'EED, suka cigaba da aikata Zina, Amma fa AZEEZA nada bala'in kishi, duk ta kora 'yan matan da yake tare da su, amma fa a bayan ta koma sai ya nema wasu, Kuma mahaifin ta yak'i ya aurar da ita.
Anyi auren ABRAR da HAFSAT inda suka tare a gidan su mai shegen kyau sosai, ABRAR yaji dad'i sosai da ya samu HAFSAT a matsayin budurwa Dan ta rik'e mutuncin ta, haka Kuma SA'EED na zuwa gidan yayi hira yaci abinci suyi kallon news tare da ABRAR dan ya yarda da shi sosai idan baya Nan Yana bashi amanar kulan mai da gida, SA'EED ba inda baya shiga a gidan nan.
Abu na farko da HAFSAT ta fara fuskan ta a rayuwar auren ta shine................
*TAKU CE UMMU BASHEER*
[01/01 3:28 pm] Sis Ummu Bashir: