Sashe 2
Yaudara Da Cin Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
{ *A short and interesting true life story*}
*NA*
*UMMU BASHEER*
*REAL* *PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
(We don'nt only entertain and educate,but we touch the heart
of reader's
#[email protected]
*#IG PML WRITERS*
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
*DEDICATED TO RAHMAT MUHAMMAD RUFA'I NALELE*
*PAGE* *5*~*10*
*Happy birthday sister Maimounath*
*Abu* na farko da HAFSAT ta fara fuskan ta a rayuwar auren ta shine ABRAR baya damuwa da kula da duk wani hak'oki daya rataya akan shi, aiki ne kawai a gaban shi ko girki tayi sai dai yaci ba ko cewa yayi ko baiyi ba haka Kuma Koh kwaliyya tayi bai cewa tayi kyau, gashi mace a rayuwar ta tana son tayi abu ace yayi, tana son a yabe ta sai dai shi babu ruwan shi da duk irin wa'inan abubuwan, baya nuna mata soyayya, babban matsalan ta shine sai lokacin da yake jin sha'awa yake kusantar ta, gashi shi matafiyi ne, ita Kuma Allah yayi ta mace mai tsananin sha'awa, da farko ta fara complaining d'in tafiye-tafiyen shi yace to ta shirya su tafi tare sai Kuma tak'i yarda dan bata son rasa aikin ta gara kawai Yana zuwa yafi mata, duk da idan yazo sai yaga dama yake dan shi fa har ga Allah baya Jin wani sha'awa ne dan aiki yayi mai yawa sau dayawa baya barci har cikin dare yana faman danna laptop, wani lokacin yana cikin cin abinci yake fara barci, gaba d'aya bashi da time d'in Family'n shi, aiki kawai yasa a gaba.
Abubuwan Nan yana matuk'ar damun HAFSAT, har SA'EED ya lura akwai wani abu da ke damun ta, bare kuma yasan halin Abokin nashi yana ganin baya ba matar shi lokaci shiyasa take cikin damuwa, Kuma shi a zaman shi da HAFSAT yaji yana son mu'amala da ita duk da yasan bai Dace ya nema matar abokin shi ba to Amma ya zaiyi, ai zai taimake sune su biyun a cewar shi kenan.
Wata rana bayan ABRAR ya koma Germany, shine SA'EED ya samu dama yazo gidan, HAFSAT na sanye cikin riga da skirt kayan ya matse ta duk nonon ta a waje, tana zaune a parlour, tunda SA'EED ya shigo idon shi na kanta ganin yanda duk k'irjin ta yake waje, gaisawa sukayi Yana lashe lips d'in shi kamar tsohon maye.
Can ya kalle ta yace" Matar mu(da yake hakan yake Kiran ta ko a gaban ABRAR, shi Yana ganin ai ba wani abu bane, tunda wasa kawai yakeyi, kuji fa jama'a wannan wace irin Rayuwa ne, Allah ya kare mu daga sharin shaid'an, Ameen) Ina son za muyi magana idan ba damuwa?"
Murmushi tayi tace" Ah haba ba komai Ina jinka"
Gyara zama yayi yace"na lura kamar kina cikin damuwa ne shine nake son sanin meke damun ki? Ni kuma nayi *ALK'AWARI* zan taimake ki"
Cikin farin ciki tace" zaka taimake ni kace? Idan na fad'a ma?"
Cikin murmushin mugunta yace"sosai ma idan har kin amince, ni Kuma Zan taimake ki"
Ba tare da b'ata lokaci ko yin tunani ba ta fad'a mai duk halin da take ciki tsakanin ta da mijin ta a ganin ta zai taimake ta,(Wannan babban kuskure ne a gare ku mata, fad'in sirrin miji Wanda Sam hakan bai Dace ba bare kuma wai ku fad'a ma abokin miji a ganin ku zai taimake ki to akwai wanda zaki nema taimakon shine da ya wuce ki nama taimakon Allah, 'yan uwa musulmai ya kamata kuji tsoron Allah ku rik'e sirrin mijin ku wannan shi yafi dacewa idan kina cikin matsala ki yawaita addu'a, Allah shine mai taimakon bayin shi, Allah ka raba mu daga fad'awa halaka, ameen).
Wani irin murmushi yayi yace"gaskiya bana Jin ABRAR zai daina kula da aikin shi a kanki, ni a gani na kawai ki k'yale shi kizo muyi rayuwa irin wacce kike so"
Cikin mamaki tace"wani irin rayuwa zan zo muyi kuma?"
Yace"Ina nufin mai zai hana in maye miki gurbin ABRAR tunda Kinga shi matafiyi ne, indinga d'ebe miki kewa"
Cikin rashin fahimta da rud'ani tace"har yanzu ban gane mai kake nufi ba?"
Tsaki yayi a ranshi Dan yasan ta gane bata gasganta bane, nan yayi mata bayanin abin da yake son su dinga aikatawa,
Cikin zafi tace"Ashe kai d'an iska ne, dama haka kake? Wannan wani irin *YAUDARA DA CIN AMANA* ne, kar ka manta ABRAR aminin ka ne Kuma kake son aikata haka?"
Tsaki yayi yace"ke fa 'yar k'auye ce ni taimakon ki zanyi kawai, Kuma nasan kina da buk'atar taimako, Amma nasan koma mene ne dole zaki nemi ni daga baya"
HAFSAT dai tayi mai kaca-kaca tace kar ya k'ara zuwa mata gida, tafiya yayi a ranshi Yana cewa yasan sai ta Kira shi,
Kwanaki biyun nan HAFSAT tunanin maganar su kawai takeyi da SA'EED, shaid'an yayi ta zuga ta akan ta amince tunda ai ABRAR baya Zama Kuma gidan k'ato ne ba kowa sai ita kad'ai.
Ranar wata Alhamis da daddare da missalin k'arfe 9:00 pm tana kwance sai juyi take ta kasa barci wani irin sha'awa ne ke damun ta, can ta tuna maganar su da SA'EED, kawai sai ta kira shi a waya tace ya taimake ta yazo, kawai ta kashe wayan, shi ko murmushin mugunta yayi domin ya gano ta,nan ya tafi gidan.
Yana zuwa ta bud'e mai k'ofa tana sanye cikin wani Riga da wando ya matse ta, yana ganin ta ya had'e miyau, Dan tayi kyau, jawo ta jikin shi yayi yana shinshinar wuyan ta yace"I know you'll call me"
Ita dai wani iri take ji domin wannan shine karon ta na farko da wani namiji yayi mata haka bayan mijin ta, bedroom suka nufa inda suka fara kissing d'in juna da romancing, gaskiya bazan iya ganin wannan 'yan iskan ba *MAYAUDARA* yasa na fita abu na, Allah ka shirya mana, Ameen.
Tun daga wannan lokacin sai ya zama na duk idan ABRAR baya nan to SA'EED shike kwana a gidan Kuma Yana ba maigadi kud'i dan ya rufa musu asiri to dama maigadin irin masu kwad'ayin Nan ne. Duk da kasancewar SA'EED na d'ebe mata kewa hakan bai sa idan ABRAR ya dawo ba sai ta dame shi Dan gaskiya tasan yafi SA'EED a komai, Allah sarki shi ko bawan Allah bai san meke faruwa ba, aikin gaban shi kawai yakeyi.
Yanzu tsawon shekaru Biyu da auren su kenan amma HAFSAT ko b'arin ciki bata tab'a yi ba dan family planning takeyi a cewar ta ba yanzu zata haihu ba Kuma tana tsoron kar ta samu ciki da SA'EED, mahaifiyar ABRAR Sam bata k'aunar HAFSAT dan bata da tarbiyya, bata zuwa gidan sai idan ABRAR na Nan shine wani lokacin suke zuwa, har su Aunty SA'ADATU basa son ta, ita ko a ganin ta dangin miji basa gaban ta, Dan haka rayuwar ta take holewa, b'angaren Mama kuwa so takeyi ABRAR yayi wani auren Dan tace wannan ba aure bane akwai wata yarinyan k'anwar ta wacce take rik'e da ita a gurin ta mai suna *JAWAHIR* .
JAWAHIR budurwa ce, shekarun ta goma sha takwas tana da hankali da natsuwa, akwai ta da son mutane tana zuwa islamiyya Dan yanzu ta gama secondary School, Fara ce kyakyawa tana da dimples a kumatun ta, Mama tana son ABRAR ya aura JAWAHIR Dan tana son ganin jikokin ta tunda ita HAFSAT bata haihu ba, ita ko HAFSAT tun da ta fara ganin JAWAHIR ta tsane ta dan basa shiri.
*Wannan kenan*
*Cigaban labari*
After one month
Kamar ko da yaushe ABRAR ne tsaye jikin mota sai tsaki yakeyi, can sai ga SA'EED yazo sai faman bashi hak'uri yake, ko kula shi ABRAR baiyi ba har suka Isa gida.
HAFSAT ce ta fito tana welcoming d'in shi, Nan suka shiga ciki, bayan kamar 1 hour ABRAR ya fito cikin shiga mai kyau na riga navy blue da black jeans, Zama sukayi a dining yayin da HAFSAT ke serving d'in su as usual.
SA'EED ne ya kalla HAFSAT tare da yin Mata signal da eyes, hararan shi tayi tana tsoron kar ABRAR ya gan su, shi ko bai ma kula ba abinci kawai yake ci, bayan sun gama ne ABRAR ya mik'e tsaye tare da cewa" zanje gurin Mama yanzu"
SA'EED yace"okay bari mu wuce tare"
Shagwab'e fuska tayi tace"daga dawowan ka sweety baza ka bari sai ka huta ba?"
Tsaki yayi yace"wani irin hutu zanyi mahaifiyata zanje gani fa"
Wani irin haushi taji kawai tayi murmushin yak'e,
Nan suka fita shi SA'EED ya wuce gidan shine shi Kuma ABRAR ya nufa gidan su.
*Manage this please*
*TAKU CE UMMU BASHEER*
[02/01 11:15 am] Sis Ummu Bashir:
*YAUDARA DA CIN AMANA*