← Book details Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 9

Sashe 9

Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Zaliha bansani bako tana raye ko tana a mace ? a zuciya Gimbiya Zaliha tace
saikayi ama a zahiri tace
Insha Allah dukaninsu suna cikin koshin lafiya? kuma inada yakinin sunfada a hanun nagari, Runsta idanunsa yayi a hankali yace Allah yasa ta haifomun magaji kafin yasake wani irin lalausar murmushi cikin shauki yace
Allah yasama yanbiyu ta Haifa, gaban Gimbiya ne ya mumunan faduwa, jin yana fadin wadanan munanan kalmomin. (a cewarta,)
bacin raine yasauka a zuciyarta ama babu yanda ta iya dole tanuna itama ta damu da damuwarsa. cikin jarumta da damuwar da ta arowa kanta ta yafawa fuskarta, tace haba mana takamar mu aiko baka fada bama haka din ne, kai Gimbiya Aleesha mutuniyar kirki ,Allah dai yadawo mana dake lpy Allah ameen a zuciya tace
ba ameen ba, shegiya tsinanuya kina lahirarma bazaki barmun mijinaba acan dinma saikin asiriceshi, niko nace toh inbakeba Gimbiya Zaliha dama ana kishi da wanda yamutune? kutayanijin wanan zancen na gimbiya masu karatu dama wanda yamutu yanayin asirine ooooo kishi kishi kishi kenan kumalon mata
tadora dacewa ai inba kaibama zakarar da Allah ya nufa da cara ko ana munzuru ana shaho sai yayi, dan haka ka kwantarda hankalinka
Gimbiya Aleesha zata dawo cikin koshin lafiya kuma tasake Haifa maka wasu yayanma banda magajinka, farin cikine karara ya bayana a fuskar me martaba,
yasa hannu yajanyota tareda sumbartarta, kafin yace
Allah yayi miki albarka, yace
kedin tadabance
saboda haka kike kara burgeni, naji dadi dakika nuna damuwarki da batan yaruwarki, kike kuma binta da adu
ar fatan dawowa lafiya, shiyasa nake tunanin ko bayan raina zuri
ata zatayi kyau batareda Tabewa ba, murmushin yake Gimbiya tashiga sakewa kafin tamike daga tsaye.

Tace
rankashidade nabarka lafiya, gyada mata kai yayi kafin yace ki huta lafiya.

INTISAR & IFTIHAL POV:
Zaune suke a bakin raffi a yayinda suka zubama ruwan rafin ido a hankali Intisar tabude baki tace hmmmmm Iftee dagowa daga cilin dutsen da. takeyi tayi
tareda zubama Intisar ido, daga bisani tace
am a hankali tace
kali can? waigawa Intihal tayi tasake kalonta kafin tace
meyafaru?

Intisar tace
mekika gani shuru tayi kafin tace korayen bishiyoyi mana intisan tace to ba bishiya bace
dasauri ta waigo takaleta kafintace
to macece idan ba bishiya bace shuru Intisar tayi mata.

Mikewa tayi taye tana fadin, tashi mutafi gida.

Meyasa? to bakince zaku hadu da wata bane kinfasane eh tace kafin tamike daga tsaye tashiga gyara igiyar rigarta ta daura shi tabaya juyawa tayi takali Iftiha saikuma tasaki. murmushi kasa kasa tace
bari yau nagwada yin wani abu mugani, mekikace?

Iftihal ta tambayeta? babu komai a hankali iftihal tafara tafiya tana cewa
muje gidan to kinga garin har yafara canzawa alamar hadari, hkn kuma Intisar ta fada
Iftihal tayi gaba, tsayawa Intisar tayi; ta zubama Iftihal ido, tana kare mata kallo (nikaina mihz bareemah saida abun yabani mamaki) cikin dabara dan kar Iftihal taganta tashiga dunkula hanayenta, kafin kuma ta runtsa idanunta tashiga girgiza
sosai gashin kanta suna kadawa. iskar damuna suna ratsata, (koni yau saida na tsorata) kafin giftawar ido naga ta rikide ta zama shirgegiyar macijiya. blue sai faman sheki takeyi, shurunda Iftihal tai ne gashi har ta danyi nisa a tafiyarta, ama bataga alamar tahowar Intee ba.

Wanan ne yasata juyowa,? hango shargegen maciji tayi yana tunkarota, mamaki? abun yabata saikuma tajuyo dakyau tareda gyara tsayuwarta, forwordin hanayenta tayi tazuba mata ido. tanason taga iya gudun ruwan Intisar. ko meyasa tayi hakan oho? ita dai tasan cewa basa rigidewa haka kawai saida dalili, ama yau ko meyasa Intisar takeyin wasu abubuwa oho? ama bari tazubama sarautar Allah ido dai tagani, karasowa Intisar. tayi gabanta kafin tawani fasa kanta da hanzari tayi kan Iftihal.
wani irin guguwane yataso tundaga sama da wani irin sauri yafado kasa kyam yatsa a tsakakaninsu cak, intisan taja ta tsaya kafin tarigide gida biyu rabbi mutum rabbi maciji, itadai iftihal abun mamaki tatsaya kallo? gaba dayansu idanu suka zubawa wanan guguwa da take tafaman juyawa a tsakiyansu, mikar da hanunta Iftihal. tayi tashiga nuna wanan guguwan da dan yatsa wani haske ne yashiga fitowa daga hanunta yana ratsa wanan guguwan, ita kanta Intisar hasken yana kusan kashe mata ido, hannunta takai tana takare hasken dashi,
sosai wanan guguwan yake juyawa dasauri dasauri cikin kankani lokaci saigashi tatsaya cak.,!
kafin giftawar ido kuma kawai sai ganin mutum sukayi a tsaye a gabansu sanye da bakaken kaya, fatan jikinsa baki kirin,a yayinda ya sunkuyar da kanshi kasa gaba dayan gashin kanshi ya barbaje. ko fuskarsa basu samu daman ganiba, ga iskar damune da take ta faman kada su, daga Intisar har Iftihal Wani irin razana sukayi saboda arba dasu kayi da wanan abun, jikinsu ne yashiga rawa a take Intisar ta rigide zuwa mutum gaba dayanta
Magana yafara yi da wata irin murya mara dadin ji
hhhhhhhhhhhhhh dani kikeyi B1oodimaza dani ni jazoooooooooo hhhhhhhhhh gaba daya saida muryansa yakarede ilahirin wanan rugan, da sauri Intisar tasa hanunta ta toshe kunuwanta, itako Iftihal kyam ta zuba masa manyamanyan idanunsa ko motsayi batayiba, ya ambaci sunayensu jaaaazla da naaaazla ne yasa su yin saurin dagowa yayi yace dukansu biyun kafin kuma yafashe da wata razananiyar dariya hhhhhhhhhhhhhhhhh a daidai wanna lokacine kuma
wani irin guguwa mai tatareda iska wanda yake da matukar karfi, kafi kuma akayi wani irin tsawa wanda nan take ta taho da wata irin goguwa mai karfin bala
I saikuma a hankali wannan guguwan tashiga saukowa cikin zafin nama tasauko babu bata lokaci ta bayana a gabansu, cikin daga murya ta bude baki tafara Magana!

LAST LAST LAST FREE PAGE DAGA WANAN SHIKENAN FREE YAKARE KIBIYA KUDINKI KISHA KARATU LAFIYA 500 NE KACAl
SAI MUN HADU DA KU A PAID GROUP
COMMENT & SHARE PLS
Ga masu son fara biyan kudinsu zasu fara biyan ta 7083134831 rabiat Ibrahim opay bank evidence of payment ta wanan layi 07083134831 ngd love you so much fans
Real.

MIHZ BAREEMAH
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
SM-A022F
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
a488fc16545b4635a386c6884f44f1c6
Chapter 9 · 0% Book details