Sashe 7
Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ADO GAYA tana da NA KERE SA'A , BANI DA SHAKKU, DAGA KE BA
ARI, NA GAGARI KISHIYA*
*Akwai da
an turarruka na gida kamar su hawii, halud, gaf gaf , humrah, kwalaccam, sandal, sandal flex, kajiji, kabbasa da dai sauransu,*
*Ha'ila yau akwai sabulun gyaran jiki,dilka na gyaran jiki da ma duk ha
in gyaran jiki uwa uba tana gyaran jikin amarya, akwai gumbar mata da zumar mata masu kyau da inganci, tare da kayan MRS ADO GAYA home skin care and scent. ke tauraruwa ce*
*Mace sai da gyara
, ko kina da kyau ki
ara da wanka, akwai delivery a duk inda kake, sannan akwai siyan daidai ko sari,*
*Kayan MRS ADO GAYA akwai kyau akwai nagarta , kuma ku hanzarta domin ganin tabbaci domin da gwaji akan san na kwarai*
*Ga mai bu
ata sai ya tuntu
e ta a wannan number* *waya kama haka*
*09070127320*
*TASKIRA WRITER'S ASSOCIATION*
{T.W.A}
*https://www.facebook.com/profile.php?id=61565498797531&mibextid=ZbWKwL*
_Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda Allah ya bawa ita. da hikimar mu muke Alfahari._
alaminmu
ancinmu
EPI-8
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.
*Like always not edited
a hankali sai gata ta tabayana a gabansu, sai dai wanan karan bakaken kayane sanye a jikinta a yayinda ta lulube kanta da bakin kyale, hannunta rike yake da sandarta na sarauta. dayan hannun kuma yana rike da dsame kwarya irin na wancan karan,
mika musu kwaran tayi a hankali tace karba yanzu nan ku shanyeshi yanzu nan
jiki narawa Intisar tasa hannu ta karba. kafa kwariyan tayi ta fara shanshi kamar ruwa,
mikawa yaruwanta ta yi takarba takarasa shayenwa,
miko da hannunta Boodimaza tayi
takarba kwaryan
cikin daga murya tabude baki tace" JAZLA!
dasauri IFTIHAL ta dago da jajayen idanunta dasuka gama rinewa kamar garwashi,
"cigaba da Magana boodimaza tayi tace
bani bayani akan masarautar danace kije,
"cikin sauri *iftihal* tashiga koro bayanai
"naje"
Dasauri Boodimaza tace" mekika tarar? a hankali tashiga yi mata bayani, tace masarautace me matsukar hatsari haka zalika mutanen cikinta.
na samu na shiga cikin FADAR SARKI, cikin daga murya Boodimaza tace" mekika gani a tatare dashi?
tace" akwai sihiri a cikin jikinsa mai matsukar hatsari,
Boodi tace"
A cikin gidan sarautan fa? takara tambayanta,
a hankali Iftiha tace" bangaren gabas gaba daya kasan sa jinni ne a zube, bangaren yama kuma namomin mutanine matatu wadanda aka kashesu ta hanya zalunci,
dasauri Boodimaza. tadakatar da ita ta hanyar kiran sunanta cikin tsawa tace"
*JAZLA*
tacigab dacewa. yazama miki dole ki ziyarci masarautar *ASHRAB BIN ASHMAN* , dasauri Iftihal tadago da idanunta cikin tsoro tashiga bin Boodimaza da kallo,
Boodi taci gaba "yazama dole ki zamo masa qarkuwa, hakan nan ya zamar miki wajibi ki yake Jazoo da mutanen sa ki kuma yi kokari wajen kawo karshen su a wanann masarautan,
duk wanan maganar
da takeyi gaba dayan dajin yana amsa kowa, kalma dayan da zata furta. zuwan wanan lokacin Iftihal tarigada tasaduda da rayuwarta, dan ita kadai tasan abunda tagani a cikin wanan masarautan, a ranar da taje, sosai ta firgita da maganarda Boodimaza take fadin mata,
hawayene yashiga zarya a cikin idanunta; tsinkayo muryan Boodimaza tayi inda takecewa
"nabaki daga yau zuwa nanda kwana uku kije ki gama duk shirinda zakiyi sanan kisakashi a ranki zuwa wanan ranar shine ranar tafiyarki masarautan,
cikin daga murya dabada umarni tace "ina fatan kin fahimceni? cikin sauri *iftihal* ta gyada mata kai a sanyaye tace na'am nafahimta uwar gijiyarmu, a
"tsawace ta kira *NAZLA* , Intisar saida ta firgita gabanta na faduwa tace" na'am uwargijiyar mu,
Cikeda bada umarni Boodimaza tace kisaurareni dakyau,
a hankali tace" toh, Boodimaza tace sako yazo mun daga masarauta *GEMBUN* *MAMBILA* dan haka kikasance a cikin shiri, dakaina zanzo nakaiki abunda nakeso dake shine
dolene saikin kasance mai taka tsantsan acikin lamuranki domin kuwa ana yawan kawo mun korafi akanki, dan haka yazama wajibun kukasance kunayin takatsantsan da abunda zaizamo muku barazana ga rayuwarku banason nakara jin ankawo min korafinki inafatan kin fuskanta?
"dasauri
Intisan tace Insh Allah, tana gama Magana taciro hannunta tareda yin sama dashi a tsawace tace yakakakatata
Damatarraruuru
"wani irin tsawa akayi mai balain walkiya wanda yazo da kara sosai atake wani abu yafado hanunta, Fuskantar su tayi dakyau cikin bacin rai tace"
"karba dasauri jiki na rawa Iftihal tasa hannu ta garba, tace" idan kun koma gida inason kujika shi a daren yau ku tabatar da yajiku sanan ku hadashi da ruwan shayin da mahaifiyarku zatasha dole saida shayi kar kuma a sameku da kuskure, A hankali Intisar tace umanmu ce kadai zatasha?
"cikin bacin rai Boodimaza tajuyo bangarenta a tsawace tace" kikiyaye, maida kanta Intisar tayi kasa cikin sauri tace" a gafarceni uwargijiyarmu, Boodi tace a kiyaye gaba, sai kuma ta sasauta muryan ta a hankali tace zaku iya tafiya, cikin sanyin jiki tace Allah ya yi muku Albarka Cike da farin ciki da anashuwa duk suka hada baki wurin fadin Ameen,
daga haka iska mai karfi yazo yatafi da ita duniyarta,
mikewa sukayi su dika biyun sukayu suka fuskanci junansu zubama juna ido sukayi nadan lokaci wani abune yafito daga idanun ko wanensu yashiga idon junansu, atake blue eye dinsu yadawo
sak kamar nada sabani jan dayayi dazun bayan sunsha abunda Boodimaza takawo musu a kwarya,
Juyawa sukayi suka fara tafiya dan barin gurin bishiyan, nan suka koma bangarenda aka kebe musu zama sukayi asaman wanan dutsen suka fuskanci junansu jiki a sanyaye Intisar tace" yanzun menene mafita? ni gaskiya nafara jin tsoro saboda kwata kwata bata bamu lokaci dan zuwa muje mushawarta da junanmuba, dagowa Iftihal tayi a sanyaye itama tace" wani irin shawara kikeson muyi wanda bazamu iyayinshi a cikin kwana ukun da tabamuba? ko ince tabani dan ke kam baki rigada kinsan ranar taffiyankiba,
Iftihal tace" ni ko hmm babu tsoro ko shaka a cikin zuciyata domin kuwa a shirye nake tsaf danayi ko wani irin abu Boodi tace na aikata ko shaka babu sai na aiwatar, nuna kanta tayi ta sake cewa zanje sai naje zan kuma shiga zan kuma tabatar da cewa nazamo musu hadari mai tatareda tsawa a cikin rayuwarsu?
shuru Intisar tayi tana mai zuba mata manyamanyan idanunta kafin daga bisani tabude baki tace Iftihal anyako kinyi tunanisu Ardo inakika bar tunanin umanmu, sanan azo kan uwar gaya Haja? yakikeson muyi dasu mekikeson mu fada musu ina kikeson mu fada musu zamuje? han kinyi tunanin wanan kuwa? cikin ko inkula
Iftihal tabude baki tace"
afuwan wlh uzirine suka shamun kai shiyasa banyi page din tsaho ba kuyi hakuri da wannan muhadu a next page
COMMENT & SHARE PLS
Litafina na kudi ne a kan naira 500 kacal ki biya ayi tafiyar da ke 7083134831opay bank evidence of payment ta 07083134831 Mihz Bareemah.
Tunatarwa Free page ya kusa karewa
[10/17, 7:17 PM] MIHZ BAREEMAH
: https://whatsapp.com/channel/0029Vajj0Hm0rGiQZD0p8j0a
YANBIYUN MACIZAI
*(Repost)*
Daga Alkalamin
Mihz Bareemah
*Gargadi*!
Wannan litafin Mallakin marubuciyar ce ban yarda a juya minshi ta kowace siga ba
Kamar yanda nayi muku alkawari nacika ga update din jiya NO EDITING yauwa
_Tallah !Tallah!
Tallah_!
*Assan mutum asan sana'ar sa, Nace asan mutun asan sana'ar sa, shin ko kin san MRS ADO GAYA ?
Nace kin san ta kuwa?*
*To ku matso guji ta
ara fa
a kasuwancin turaren ta da kayan gyaran jiki mai taken*
*MRS ADO GAYA home skin care and scent,*
*Ina mata masu gudun magunguna mata saboda illar su? to ku matso MRS ADO GAYA ta* *kawo muku magunguna masu nagarta da inganci wanda aka sarrafa shi da itatuwa masu inganji kayan marmari dama ganyyanyaki,*
*Ina masu fama da ciwon mara na sanyi?
Ina masu fama da rikicewar al'ada na sanyi?
Ina masu fama da
ayin gaba?
Ina masu fama da fitar farin ruwa?
Hajiya kina fama da matsalat warin gaba?*
*To ki garzayo ga MRS ADO GAYA ta kawo muku ingantattun magungunan sanyi a farashi mai sau
*Ina masu fama da rashin shau
aukewar sha'awa dama rashin* *ni'ima?
MRS ADO GAYA ta kawo muku solution a farashi kwashakwasha*
*MRS.

*MIHZ BAREEMAH*
_DATA SERVICES_
_We offer you the best affordable cheapest of Price_
*_NETWORK'S_*
*MTN*
500MB- 200
1GB-300
2GB-600
3GB-850
5GB-1400
10GB-2850
*AIRTEL*
500MB-200
1GB-350
2GB-650
3GB-870
5GB-1450
10GB-2870
*9MOBILE*
500MB-250
1GB-350
3GB-950
5GB-1470
10GB-2850
*GLO*
500MB-250
1GB-350
3GB-950
5GB-1470
10GB-2850
Ga masu bukatar zaku iya tuntuban na ta wannan layi kamar haka 07083134831
Real.

EPI-9
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.
cikin ko inkula Iftihal tabude baki tace" bakida matsala dasu, Boodi zata kula da komai kedai kikasance a cikin shiri kawai,
ajiyan zuciya Intisar! tasauke tareda sau kowa daga kan dutse
n itama Iftihal sauka tayi tabi bayan intisar cak suka tsaya jin alamar motsin! mutane kamar kuma Magana sukeyi wanda alama yanuna cewan tunkaro inda suke mutanin sukeyi,
dasauri Ifttihal tayi saurin rabewa bayan Intisar. dan ita tadan fita tsawo,
tace" Allah yasa ba mutanen rugarmu ban. bata kaiga rufe bakintaba ta hango tahowar Ardo dashi da wasu mutanen
wanda su basu sansuba basu ma taba ganinsuba "cikin sauri Intisar. taja hannu Iftihal. dagudu suka ruga aguje zuwa bayan wata bishiya suka buya;
ziro da kansu sukayi suka shiga lekensu.