Sashe 5
Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saida ya numfasa kafin yaci gaba cike dajin nauyin maganar da zai yi duba da yanayin shariar, yace mahaifin wanan yarinya ne ya shigar da karan daka bada rana yau a zo gaban ka zaka wanzar da sharia kwana uku da suka shige
Baki daya aka kwashi gyara kimtsi, sarki mai adalci, sarki mai zartar da hukunci a kan dukan wanda aka cuta,
Sai da ya lumshe idannuwansa
cike da wani irin jan aji da wani irin cika da kamala sannan da jin kunyar datijon da ke zaune wanda ke tafe da yarsa, da akayiwa fayde inda ya shigarda karan saurayin da ya yi fayden, sunzo a masu shari'ar,
ya daga yan yantsun sa yana kallon yaron da aka ce yayi wanan mumunan aika aikan, sake lumshe idanun sa ya yi kafin ya sake budesu, da dan yatsansa yayi nuni kan yaron wanda kansa ke a kasa yana cike da kunyar sarkin domin ya tabata babu shaka hukunci yatabata akanshi.
da saurin na kusa dashi ya fada cewa" sarki ya baka damar fadin abunda ke tafe daku a matsayinka na ja gaban wanan lamarin.
a hankali ya mike tsaye tare da sada kansa kasa sannan ya bude bakinsa yace" da farko dai sunana usman shima mahaifin yarinyar ya gabatar da kansa da kuma abunda ke tafe dashi, sanan yadaura da cewan"
Allah yaja da ranka. rankashi dade ina son a masa iyaka da yata daga yau kuma anan wajen nagode sarki mai adalci,
Gaba daya aka shiga yima yaron kallon mara imani fasiki,
a dai dai lokaci ne ta dago da kanta da wani irin sauri ta kai dubanta gurin yarinyan ta sake kai dubanta gurin yaron a hankali tace" lah kara sasauta murya tayi kasa kasa tace" wadan nan ne akeson ashiga tsakaninsu? to wlh wahalar da kai ne kawai babu abunda zai rabasu bari kuji asalima ba fyade ya yi mata ba. da yardanta akayi hakan,
dasauri nakusa da ita tace ke IFTEEHAL ki yi shuru fa kar ajimu.? tace dan Allah can waye zaiji dasauri kawartata tace kali can" hannunta na hagu ta dago takai wajen bakinta dasauri tana mai ruruko manyan manyan idanunta masu kyalin blue colour wandan da suke zagaye da kajal dan kar agane tace" au tareda maida duban ta wajen sarki
wanda ya sauke mata kallon mamaki,
dasauri ta kawar da kanta gefe tayi gagawan cema kawarta zainab zo mu tafi dasauri zainab tace kinganiko kinja mana., Jin sarki ya danyi gyaran murya yana mai duban dogari mai rike da dorina a hannunsa, dasauri mai rike da bulalae nan ya tunkari inda suke zaune
ko wace tayi wikwiki da idanunta da wani irin sauri yadaga bulalar sama yasaukeshi a daidai tsakiyar bayanta ko gizau batayiba zainab ce dai tashiga zubar da hawaye, karan da abun yayine yasaka baki dayan mutanen wajen sada kansu sunna masu nutsuwa harma da hade kafafuwansu sunna kara kimtsa zamansu;
saida ya kuma dago kansa yakara bin yarinyar da kallo dakyau kafin yamaida dubansa gurin mahaifin yarinyar a hankali yamayar da dubansa gurinta ganin ko gizau batayi ba kamar ba ita aka gama duka yanzun ba to itadin mutumce kuwa duba da wanan bulalan dai ko rakumi aka zubama sai yafadi kafin yasake mikewa saboda zafinta. sauke idanunsa yayi akan zainab da taketa sharban kuka harda majina kana yadauki ido a kansu tareda girgiza kai yana mamakin yaranda basa jin Magana wai shin ma me yakawosu suma sunzo ganin sharia? kenan ajiyan zuciya yasauke!. cikin haushi ta dago kanta tareda da kafeshi da ido har idanunta yanuna mata abunda takeson gani din kuma tagani daidai zata dauke idonta nan tasake hango yatsansa ganin wasu irin kwarine suketa yawo kamar dai irin kanan kwarinan sosai takafe yatsan da kallo, hade yatsan yayi tareda dukuleshi a guri daya tayisaurin dauke idonta tamayar kan alqurani da ake mika masa hannunsa na hagu yasa yanuna kansa da wani irin mugun sauri tacire idonta daga kanshi gaba daya,
shi abunma yafara daure mishi kai meyasa take kallonsa haka karamar yarinya kamarta, wanda idan idanunsa ba karya sukayi masa ba, to zai iyacewa shekarunta bazasu gaza sha biyarba ama ta iya kallon mutanen haka da idanunta da yakenan kamar bana mutaneba. sake mai da dubansa, yayi gurinta ama babu ita babu alamarta sai kawarta ce agurin waigawa yayi dama, da hagu, ama babu ita babu koda inuwarta, mamaki yashiga yi to tana ina? ta ina tabi? dan a iya saninsa babu kofar da zaa iya bi a fita harsai yagama sharia nan tukuna, ga kuma tarin mutanen dake a gurinan ta ina zata iyabi numfashi yasauke tareda cigaba da shari;ar
IFTHAL tunda tabi jikin mutane tafito babu wanda yalura da fitowarta tana zuwa daidai kofar farko inda dogarai suke a tsaye. taja ta tsaya tareda rutse idonta na kusan mint biyar. kafin tabbudesu idanunta ne yayi wani irin dark blue, mai tsoratarwa
a yayinda wasu abubuwa suka fara fitowa daga idanun suna ganin mata wasu irin namomin irin namomin dajin nan a zube a kasan gidan? juyawa tayi damanta kasa nanma taga yakoma mata jinni birjik a zube a gurin sake waigawa tayi kuma taga naman mutanen yanka yanka a zube, dasauri ta runste idanunta kusan mint biyar sanan tabude shi hanunta tasa tajawo jelan gashinta, guda daya tazagayo dashi ta gurin bakinta sakashi tayi a baki tareda hade hanayenta ta dunkulashi a guri daya idanuntane suka shiga juyawa juya zuwa blue sosai. nan take ta rikide zuwa wata katuwar blue colour maciji mai kyau da kyali gaba dayanta, macijin mai tsawon gaske sanan a hankali tashiga tafiya dan barin masarautan. tariga da ta gama aikinta takuma samu amsar da take nema; babu wanda yalura da ita danbata so hakan ba. bata kuma son taga tafara firgitar dasu din, tana zuwa rugar su daidai kofar gidan taja tatsaya, tareda daga kanta sama tashiga kallon mutane sirarunda suke wucewa ama basu gantaba. dan haka tararafa zuwa zauren gidansu naneda kanta tashigayi sosai tana nade kanta kafin daga bisani tarikide zuwa mutum. gaba daya jikinta yasha kasa gashin kanta yasha datin kasa hannu tasa tashiga kakabewa tasa kai tashiga cikin gidan dasalam abakint.
Haja na ganinta dasauri tamike tace
Ga masu son fara biyan kudinsu zasu iya farawa ta 7083134831 rabiat Ibrahim opay bank dari biyar (500)ne kacal ban saka dayawaba Allah ya rufa asiri sainajiku evidence of payment ta wanan layi 07083134831 ngd love you so much fans
COMMENT & SHARE PLS
[10/13, 7:38 PM] MIHZ BAREEMAH
: https://whatsapp.com/channel/0029Vajj0Hm0rGiQZD0p8j0a
YANBIYUN MACIZAI
*(Repost)*
Daga Alkalamin
Mihz Bareemah
*Gargadi*!
Wannan litafin Mallakin marubuciyar ce ban yarda a juya minshi ta kowace siga ba
Kamar yanda nayi muku alkawari nacika ga update din jiya NO EDITING yauwa
_Tallah !Tallah!
Tallah_!
*Assan mutum asan sana'ar sa, Nace asan mutun asan sana'ar sa, shin ko kin san MRS ADO GAYA ?
Nace kin san ta kuwa?*
*To ku matso guji ta
ara fa
a kasuwancin turaren ta da kayan gyaran jiki mai taken*
*MRS ADO GAYA home skin care and scent,*
*Ina mata masu gudun magunguna mata saboda illar su? to ku matso MRS ADO GAYA ta* *kawo muku magunguna masu nagarta da inganci wanda aka sarrafa shi da itatuwa masu inganji kayan marmari dama ganyyanyaki,*
*Ina masu fama da ciwon mara na sanyi?
Ina masu fama da rikicewar al'ada na sanyi?
Ina masu fama da
ayin gaba?
Ina masu fama da fitar farin ruwa?
Hajiya kina fama da matsalat warin gaba?*
*To ki garzayo ga MRS ADO GAYA ta kawo muku ingantattun magungunan sanyi a farashi mai sau
*Ina masu fama da rashin shau
aukewar sha'awa dama rashin* *ni'ima?
MRS ADO GAYA ta kawo muku solution a farashi kwashakwasha*
*MRS.
ADO GAYA tana da NA KERE SA'A , BANI DA SHAKKU, DAGA KE BA
ARI, NA GAGARI KISHIYA*
*Akwai da
an turarruka na gida kamar su hawii, halud, gaf gaf , humrah, kwalaccam, sandal, sandal flex, kajiji, kabbasa da dai sauransu,*
*Ha'ila yau akwai sabulun gyaran jiki,dilka na gyaran jiki da ma duk ha
in gyaran jiki uwa uba tana gyaran jikin amarya, akwai gumbar mata da zumar mata masu kyau da inganci, tare da kayan MRS ADO GAYA home skin care and scent. ke tauraruwa ce*
*Mace sai da gyara
, ko kina da kyau ki
ara da wanka, akwai delivery a duk inda kake, sannan akwai siyan daidai ko sari,*
*Kayan MRS ADO GAYA akwai kyau akwai nagarta , kuma ku hanzarta domin ganin tabbaci domin da gwaji akan san na kwarai*
*Ga mai bu
ata sai ya tuntu
e ta a wannan number* *waya kama haka*
*09070127320*
*TASKIRA WRITER'S ASSOCIATION*
{T.W.A}
*https://www.facebook.com/profile.php?id=61565498797531&mibextid=ZbWKwL*
_Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda Allah ya bawa ita. da hikimar mu muke Alfahari._
alaminmu
ancinmu
EPI-7
Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jin kai
Haja na ganin ta "cikin sauri ta mike ta shiga fadin" haba Iftihal. ina kika shiga tun safe? munata faman nemanki,
shuru tayiwa Haja sake maimaita mata tambayan?
Haja tayi sai da tawaro manyamanya idanunta, kafin ta wani yamutsa fuska tareda turo bakin sanan, a hankali da siririyar muryanta tace"
FADAR SARKI NAJE, salalami Haja tahauyi tashiga tafa hannu tana fadin"
meya kaiki fadar sarki?
shuru tayi bata tankawa Haja ba.
Cike da bacin rai ta fito daga dakinsu ranta fuskar nan a murtsuke Iftihal mai da dubanta tayi a kanta itama Haja tayi saurin juyawa gurinta,
cikin hasala tace" ke kuma ina zaki?