← Book details Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 9

Sashe 2

Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

MRS NAZEE
KAYAN MATA PURE AND NATURAL WITH ZERO SIDE EFFECT*
*Matan gidan nan mace seda gyara , Ina masu fama da rashin sha'awa to matsalar ku ta kau in sha Allah,muna da abinda za ki sha ya canza miki yanayin jikinki ki fara jin kema macece.*
Kina fama da matsalar rashin gamsuwa ko gamsar da me gida ?

To ga solution
Ina macen da takeson ko yaushe ta jita ajiqe muna da abinda zamu ba ki ,kisha ya saukar miki da ni'ima
MRS NAZEE namu tana da hadin na musanman na gyaran jikin, kamarsu gyara fatar su ,su dinga sheki da
yalli da haske me kyau bana bleaching ba ki zama kalar hutu
Kuma akwai naku .

MATSI DANA KARIN NI'IMA*
Ina matan da suke son su zama na musamman agun oga, in nace ta musamman ina nufin karshen_ ajin farko .....

To ku matso nan kuji MRS NAZEER ta kawo muku ingantattun kayan mata 100% pure ba side effects in nace muku pure to pure Wanda akayi su da itatuwa .

Da
magungunan sanyi,
masu kara lafiyar dan Adam
*MRS NAZEE*
Also tanada turaruruka kamar su.
*Kabbasa, Kajiji,Humra, Kulaccam, Hawee, Halud,Sandal flex,Sandal bangi,Sandal,
Farce,
*Duk products dinmu are 100% natural baby chemical,with zero side effects.

Zaku iya tuntubata ta wannan layin 09070127320 MRS NAZEE
*TASKIRA WRITER'S ASSOCIATION*
{T.W.A}
*https://www.facebook.com/profile.php?id=61565498797531&mibextid=ZbWKwL*
_Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda Allah ya bawa ita. da hikimar mu muke Alfahari._
alaminmu
ancinmu
EPI-3
kowace adu
ar da tazo bakinta tashiga karan towa
"wani irin kara tasake jin alamar kamar wani abu kululu a karkashinta, dasauri tamikar da kafafuwanta tare da daga katuwan rigarta sama,
a hankali ta daga gugunta sama nan da nan saiga kan jaririyar ya tafito.
kasa kasa ta dinga karanto tasbi'i tana mai runtse idanunta ta wani sake dogon nishi a take jaririyan tafado"
sosai takeyin adu
a, tareda kara sakin nishi nan take wata jaririyar tabiyo baya babu bata lokaci.

Sai tashiga sauke nufashinta a hankali cike da wahala tashiga ja da baya tana jan rigarta tarufe jinkinta,
Idanunta ne yashiga juya mata tashiga ganin ko ina biyu biyu
.

Sakamakon jinnin da yabile mata gyara kwanciyarta tayi dakyar a hankali tashiga lumshe idanunta kasa kasa tashiga ambaton sunan Allah
lokaci daya tasake bude idanunta kwayar idanunta da ya yi fari sol yashiga kafewa a hankali a hankali.
lub yarufe daga nan rai yayi halinsa, Allahu aqbar
zaune take a kan kujera irinta sarauta tadan kishingide a jikin kujeran, a yayinda bayi sunkai su goma wadanda suke zagayeda ita suna maiyimata hidima
uku na zaune a gabanta
.

Biyu na gyara mata fruits a yayinda daya na daga gefe tana mika mata fruits. ita kuma tana karba tanaci a hankali
kallo daya zakayi musu ka fahimci ko wannen su a tsorace suke basa son suyi wani abu waishi kuskure bale har ace za
ayi musu hukunci dan haka suke taka tsantsan da ita
daga gefenta bayi uku ne a tsaye masu yi mata fifita
Ana cikin haka ne saiga wata tashigo cikin saurinta tareda zubewa a gaban matar tana maicewa
takawarki lafiya magajiya kuma gimbiya a gurin sarki mai adallci Allah yaja da tsawon kwananki gaba dayan bayin suka amsa da Ameen,
jakadiya ta cigaba da Magana tace" ranki shi dade labari mai dadi dakuma gardi nazo miki dashi
daga mata hannun tayi alamar ta dakata.
juyawa tayi bangaren bayin dake yimata hidima
da hanun tayi musu nuni dazasu iya tafiya dasauri duk suka mimike tareda barin gurin a hankali tadawo da hankalinta gurin jakadiya cikin izzah
tace" aha inajinki
sasauta murya jakadiya tayi a hankali
tace" ranki shi dade komai yatafi yanda muka tsara
"yanzu nan muka gama maganar da sule yakuma fadamun komai yakan kama yanzun haka Gimbiya Aleesha..
dasauri Gimbiya Zalliha tace" dakata kirata da sunan ta Aleesha, bana son nakara jin Gimbiya daga bakin kowace baiwa ta fada tare da yin kwafa"
dasauri jakadiya tace Allah ya huce zuciyar sarauniyar sarki tace" a akiyaye jakadiya tace In sha Allah sanan taci gaba da yanzun haka gimb. sai kuma tace" Aleesha tana lahira,
Sanan koda ace sarki zai zagaya illahirin garin Gembun Mambila bazai taba samun gawanta ba,
"wani irin dariyane yasubuce ma Gimbiya Zaliha lokaci daya kuma tasake komawa ta hade rai tace" ina fatan babu wanda yaji wanan maganar kuma babu wanda yaga lokacinda suka bita a daren jiyanko?

Dasauri jakadiya tace babu ranki shi dade kafinma sushiga bangarenta saida na tabatar da sarki yabaro bangaren tukun na na kuma tabatar da babu mahalukin da yake numfashi a duniyan nan kowa yayi nisa acikin barcinsa sanan nayi musu jagora izuwa bangarenda take ina kuma daga tsaye tafito dagudu tayi hanyar yama.

Kinga kuma wannan hanya mai hatsarine bare kuma uwa uba dajin MAMBILA
Gimbiya Zaliya tawani sake murmushin jindadi a hankali tace" jakadiya aikinki nakyau dan haka kyautarki ta dabance.
kije zan aiko miki da tukuyicin ki akawo miki.
washe baki jakadiya tashiga yi tare da murnan yau ta faranta ran uwar gijiyarta wato Gimbiya Zaliha.

Tashiga fadin Allah yabar mana ke Gimbiya sarautar mata farar mace alkamban mata uwa a gurin magajin sarki.

Daga mata hannun tayi sanan tayi mata nuni da hanun alamar zaki iya tafiya.

"Dasauri jakadiya tamike dan barin waje .

Gimbiya Zaliha tasake cewa" dakata tacigaba dacewa idan kinje kikirawo min sarkin gida ki fada masa ina son ganinsa yanzu yanzu nan.

Cikin rawan jiki jakadiya tace"
Angama ranki shi dade.

Allah yaja daranki tajuya tatafi jiki na bari
niko mihz bareemah nace ajuri zuwa rafi wata rana tulu zaifashe Allah dai yasa mudace idan muka dace mudafe kar yayan shugu su kwace
FADAR SARKI
Manya manya mallaman fadane suke a zazaune kusa da kujerar alfarma wace sarki yake. a yayinda gaba dayansu basu a cikin nutsuwarsu saboda batar amarya kuma matar sarki wato GIMBIYA ALEESHA wace aka nemeta aka rasa tundaga daren jiya zuwa safiyar yau
sosai suke cikin tashin hankali gaba daya mutanen garin Gembun Mambila.
abun yadaure musu kai yana kuma basu mammaki kowa sai fadan albarkacin bakinsa yakeyi
dogaraine kuda hudu biyu a gefen sarki daya kuma yana rike da bullalar dorina irinta dukan rakumi nan murdadiya mai taurin gaske
a hankali sarki ya dan daga kansa da idanunsa wanda suka rine sukayi ja saboda tashin hankalinda yake ciki yakali gawan bayiwanda aka kasha a daren jiya, a yashe a gabansa an lulubeta da farar kyanle wanda jinni duk yabata wanan kyanlen gakuma sauran bayin wadanda suke daki daya da ita kowace hankalinta a tashe dukaninsu a durdurkushe
cikin razanar dasu dansuji tsoro sufadin gaskiya daya daga jikin dogari guda daya yace dasu kuntabata bakusan lokacinda tafita daga dakinba
.dasauri dukansu suka hada bakin wajen cewa a a a a wlh bamu saniba saboda lkc dukaninmu munyi nesa acikin bacci
.

A hankali sarki yace akaisu a rufesu tukuna har sai an gano gaskiyar lamarin ama banda horo a kuma tabatar da ana basu abincci akai akai.

Angama ranka shi dade
.nan aka kwashesu sai gidan kulle
.. niko nace allah sarki bayin allah basujiba basu ganiba
DAJIN MAMBILA
[10/9, 7:32 PM] MIHZ BAREEMAH
: https://whatsapp.com/channel/0029Vajj0Hm0rGiQZD0p8j0a
Follow Mihz Bareemah channel group domin samun litatan ta
*Shin ko kin karanta
ayataccen labarin nan mai suna YAN BIYUN MACIZAI ?_ wallafar MIhz Bareemah ?, if not!

Ku hanzatrta following channel
in ta don samun update.*
YANBIYUN MACIZAI Repost
ki hanzarta kar a baki a baya
YANBIYUN MACIZAI
*(Repost)*
Daga Alkalamin
Mihz Bareemah
*Gargadi*!

Wannan litafin Mallakin marubuciyar ce ban yarda a juya minshi ta kowace siga ba
_Tallah !Tallah!

Tallah_!

MRS NAZEE
KAYAN MATA PURE AND NATURAL WITH ZERO SIDE EFFECT*
*Matan gidan nan mace seda gyara , Ina masu fama da rashin sha'awa to matsalar ku ta kau in sha Allah,muna da abinda za ki sha ya canza miki yanayin jikinki ki fara jin kema macece.*
Kina fama da matsalar rashin gamsuwa ko gamsar da me gida ?

To ga solution
Ina macen da takeson ko yaushe ta jita ajiqe muna da abinda zamu ba ki ,kisha ya saukar miki da ni'ima
MRS NAZEE namu tana da hadin na musanman na gyaran jikin, kamarsu gyara fatar su ,su dinga sheki da
yalli da haske me kyau bana bleaching ba ki zama kalar hutu
Kuma akwai naku .

MATSI DANA KARIN NI'IMA*
Ina matan da suke son su zama na musamman agun oga, in nace ta musamman ina nufin karshen_ ajin farko .....

To ku matso nan kuji MRS NAZEER ta kawo muku ingantattun kayan mata 100% pure ba side effects in nace muku pure to pure Wanda akayi su da itatuwa .

Da
magungunan sanyi,
masu kara lafiyar dan Adam
*MRS NAZEE*
Also tanada turaruruka kamar su.
*Kabbasa, Kajiji,Humra, Kulaccam, Hawee, Halud,Sandal flex,Sandal bangi,Sandal,
Farce,
*Duk products dinmu are 100% natural baby chemical,with zero side effects.

Zaku iya tuntubata ta wannan layin 09070127320 MRS NAZEE
EPI-4
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.
4:58 dai dai sanyi ne da iskar asuba, mai tatare da ni'ima kana kuma yake sanyayya jiki shine yaketa faman tashi a cikin wanan dajin, ayayinda bishiyoyi dakuma shukoki suketa faman kadawa, a dai-dai wanan lokacine kuma na hangota,
tsaye take da wata katuwar riga wanda tsawonta ya zarta ta sau goma, rigar irin na sarauta ne wanda aka daura mata kambu akanta mai balain daukar ido. sai kyalli yakeyi kana ganinshi kasan na zalar zinari ne.
kallo daya zakayi mata ka fahimci cewan aljanace ba mutum ba. idanunta sunyi jajir dashi. ayayinda gashin kanta suke abaje iskar damuna tana kadata.
Chapter 2 · 0% Book details