← Book details Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 9

Sashe 4

Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Wanka tayi mata ta gyarata tareda nanadeta a cikin zani komawa tayi ta kwantar da ita, tabiyuma wankan tayimata tareda gyarata tanadeta a cikin zani. zuwa lokacin har ruwa nabiyu yayi zafi sosai; juyawa tayi takai tasurka shi da ruwan sanyi ban daki takai ta ajiye, fitowa tayi direct dakinda Gimbiya take tashiga da salama abakinta. dasauri tajuyo ganin haske. kokarin yunkurawa takeyi a hanakli Haja tataimaka mata tazauna a tausashe haja tace nakai miki ruwan ki lalaba kisamu kuda wankan ne kiyi ko.

Dago da jajayen idanunta daya gama yinja saboda kukanda tasha tayi, takali haja a hankali tace ina yarana? murmushi haja tayi tace yaranki suna cikin koshin lpy ama yanzu dai zomuje kiyi wanka daga nan kici abinci kingan sanan saina kawo miki kyawawan yaranki masu kama da mahaifiyarsu ko; Murmushin gefen baki tayi daga Nan tafara kokarin mikewa.

Haja tataimaka mata takaita bandaki sanan tace Ina fatan zaki iya yin wankan ko, kyada ma haja kai tayi, tace shikenan tareda tafitowa daga bandakin
Koda tafito daga wankan kwanciya tayi akan katsifar, kana haja ta kwantar mata da yanbiyunta a gefenta.

Tajuya tafita danzuwa kawo mata abinci. ajiyan zuciya ta sauke mai karfi a hankali ta lumshe idonta, tunanin abunda yafaru daga daren jiya zuwa yau ne yashiga dawo mata a cikin kwakwalwanta, tana cikin tunanin ne Haja tadaga labulan tashigo da salama a bakinta ajiye mata abincin tayi daga gefe a hankali tace kitashi ki karya ko gyada mata kai tayi murmushi haja t
ayi mata tace to aci ko daga nan asamu a shayar da biyuna ko, murmushin itama tamayarwa Haja, shikanan bari nabarki kci abincin Haja tafada tareda fitowa daga dakin., bin bayan Haja tayi dakallo tana mamakin dama a duniya akwai irin mutanin nan kuma daga ita har mijinta mutanen kirkine, itadai daga safiyar yau harzuwa yanzu a zamanda tayi dasu ta fahimci sudin masu kirkine, kai ama Allah ubangiji yasaka musu da mafificin alkhairi ya biyasu da gidan aljana, nidai mihz bareemah nace Ameen
BAYAN SHEKARA SHABIYU
Garin JAMAARE garine mai albarka da yawan mutane yana daya daga cikin garuruwa da ake alfahari dasu.

MASARAUTAR JAMARE
masu karatu yanzu wasan zata fara shin kusan da cewa this is just the beginng, kucigaba da bibiyan Alkalamin Mihz Bareemah domin jin yanda zata kaya tsakanin wanan yanbiyun da mutanin garin JAMARE dama mutanen wajenta kamarsu masarauta GEMBUN MAMBILA wai shinma ina Gimbiya Zaliha da jakadiyarta suke? wai shin sunmata shukinda sukayine.

Hausawa sunce idan maye ya manta uwar ya ba zata taba mantawa ba dan haka ku kasance taredani mihz BAREEMAH danji yanda zata kaya tsakanin wadanan bayin Allah..amafa kuyi kokarin tanadan dari biyar dinki 500 kacal.

Danjin yanda wasan zata kaya yanda macizai zasu zamanto hadarin dake tatareda tsawa a ciikin garin GEMBUN MAMBILA dakuma garin JAMARE karkumanta page 10 shine kadai free page kuma yanzu saura 5 page nagama free page ga wadanda sukeson fara biya zasu iya farawa ta wanan acct din kamar haka 7083134831 ibrahim rabiat opay bank sainaji ku
Kuhuta lafiya
[10/12, 9:48 PM] null: https://whatsapp.com/channel/0029Vajj0Hm0rGiQZD0p8j0a
YANBIYUN MACIZAI
*(Repost)*
Daga Alkalamin
Mihz Bareemah
*Gargadi*!

Wannan litafin Mallakin marubuciyar ce ban yarda a juya minshi ta kowace siga ba
Kamar yanda nayi muku alkawari nacika ga update din jiya NO EDITING yauwa
_Tallah !Tallah!

Tallah_!
*Assan mutum asan sana'ar sa, Nace asan mutun asan sana'ar sa, shin ko kin san MRS ADO GAYA ?

Nace kin san ta kuwa?*
*To ku matso guji ta
ara fa
a kasuwancin turaren ta da kayan gyaran jiki mai taken*
*MRS ADO GAYA home skin care and scent,*
*Ina mata masu gudun magunguna mata saboda illar su? to ku matso MRS ADO GAYA ta* *kawo muku magunguna masu nagarta da inganci wanda aka sarrafa shi da itatuwa masu inganji kayan marmari dama ganyyanyaki,*
*Ina masu fama da ciwon mara na sanyi?

Ina masu fama da rikicewar al'ada na sanyi?

Ina masu fama da
ayin gaba?

Ina masu fama da fitar farin ruwa?

Hajiya kina fama da matsalat warin gaba?*
*To ki garzayo ga MRS ADO GAYA ta kawo muku ingantattun magungunan sanyi a farashi mai sau
*Ina masu fama da rashin shau
aukewar sha'awa dama rashin* *ni'ima?

MRS ADO GAYA ta kawo muku solution a farashi kwashakwasha*
*MRS.

ADO GAYA tana da NA KERE SA'A , BANI DA SHAKKU, DAGA KE BA
ARI, NA GAGARI KISHIYA*
*Akwai da
an turarruka na gida kamar su hawii, halud, gaf gaf , humrah, kwalaccam, sandal, sandal flex, kajiji, kabbasa da dai sauransu,*
*Ha'ila yau akwai sabulun gyaran jiki,dilka na gyaran jiki da ma duk ha
in gyaran jiki uwa uba tana gyaran jikin amarya, akwai gumbar mata da zumar mata masu kyau da inganci, tare da kayan MRS ADO GAYA home skin care and scent. ke tauraruwa ce*
*Mace sai da gyara
, ko kina da kyau ki
ara da wanka, akwai delivery a duk inda kake, sannan akwai siyan daidai ko sari,*
*Kayan MRS ADO GAYA akwai kyau akwai nagarta , kuma ku hanzarta domin ganin tabbaci domin da gwaji akan san na kwarai*
*Ga mai bu
ata sai ya tuntu
e ta a wannan number* *waya kama haka*
*09070127320*
*TASKIRA WRITER'S ASSOCIATION*
{T.W.A}
*https://www.facebook.com/profile.php?id=61565498797531&mibextid=ZbWKwL*
_Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda Allah ya bawa ita. da hikimar mu muke Alfahari._
alaminmu
ancinmu
EPI-6
Da suna Allah Mai Rahma Mai Jin kai
MASARAUTAR JAMARE
Zaune suke baki dayan su cikin fada, a kasa suke su duka saman tankadaden reran (kasa fara tas) dake tsakiyar fadar baki daya ba saman tabarma ba dukansu sun tantankwashe kaffafunwansu tun daga datijen da ke za'zaune a cikin fadar,
Sai kuma manya manyan mallaman fada da suke za'zaune da shiga ta alfarma,
Saikuma dogarai da ke gefe guda, dogare guda daya ne a tsaye rike da wata jakar fata wace ke dauke da alkurani mai girma ya masa kyakyawan riko, a hankali sarki ya dan daga kanshi ya juya yakali baban mallamin da yafi aminta dashi, sannan yafi kowa tsufa a fadar.
malamin ya yi gyaran murya cikin nutsuwa yace Allah yaja da ran sarkin mu, Allah ya jibanci lamuran sarkin garina, Allah ya huce zuciya matashin sarkina, mai cike da kamala, na miko gaisuwata, ina kara jinjina da adu'ar gamawa da duniya lafiya.
Chapter 4 · 0% Book details