← Book details Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 9

Sashe 8

Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin Ardo. sun yin bangaren inda bishiyoyin da ake yanken magunguna gargajiyane yasakasu yin saurin runtsa idanunsu tareda dunkula hanunsu guri daya, nan take suka rigide zuwa wani irin jibgegiyar macizai,
tsakankanin dajin suka dingabi har sukan fita daga dajin a haka suka dauki hanyar rugarsu,
MASARAUTAR GEMBUN MAMBILA
Zaune take asaman kujeranta ta sarauta
saidai wanan karan babu kowa a tareda ita.
a yayinda tadaura kafa daya kandaya, hanunta rike yake da kofi lokaci zuwa lokaci takandan kurba.
alamar motsi taji daga karkashin kujeranta shuru tayi nadan lokaci tareda kasa kunne dakyau juyawanda zatayi danta duba sai dai me tana juyawa tayi arba da wani murtukekn maciji? katon gaske sai faman kyali macijin yakayi har hasken yana shige mata ido,
fasa kai wanan macijin yayi yana huci.

Wani iri mugun tsorone yakamata nan da nan jikinta ya kama rawa har batasan lokacin da tajefar da kofin lemon dake rike a hannunta ba. ya fadi kasa bam kakeji karan faduwan koffin
tashin hankali kenan wanda baa sa masa rana,
iyakar rushewa da tashin hankali babu wanda Gimbiya Zaliha bata ganiba ko ince take kan gani zuba mata ido wanan macijin yayi yanata faman fasa kai ganin wanan katuwar macijin tana tunkarota da mugun sauri
ai dasauri Gimbiya tashiga daura hannu akanta hawaye ko yanda kasan famfo "tawani kwala uban kara shi kuwa wanan macijin ganin yadda ta firgita sai ihu takeyi tana waige waige a lokaci daya kuma tana kalansa yasa shi ganin kamar makami take nema dan haka afusace yayi kanta. ai Gimbiya batasan lokacinda. takwala wani uban ihu mai karfin gaske ba, shiko wanan macijin yana zuwa yashiga nanadeta kyam, yatsayar da kanshi daidai fuskan Gimbiyan da ta runtsa idanunta gam
ya wani irin bude bakinsa da wani irin mugun sauri yakaimat.....
a daidai lokacine ne kuma ta farka daga mumunan mafarkin da tayi, a firgice cikin tashin hankali tashiga neman dankwalinta. tana mai fadin innalillahi waina illahi rajiun tare da daura hannu akai gaba dayanta a firgice take, ga balain tsoron da yakamata, lungu da sako na ko ina nadakin tashiiga dubawa
dan ta tabatar dacewa tabas mafarkine ba zahiriba,
a hankali Takoma takwanta babu ko alawala bale a kaigayin sallah harma azo fanin aduar neman tsari wa;iaya zubillah Allah yasa mudace
Komawa tayi ta kwanta sai dai wanan karan bata kashe wutan dakinba, dagyar baccin wahala yasaceta

Washe Gari
shiryawa tayi tsaff
ta aika wata baiwanta akan akirawo mata jakadiya, bayan kamar mint 5 saigata ganin yanayinda Gimbiya Zaliha take ciki ne, yasa tayi saurin zubewa a gabanta cike da fargaban Gimbiya Zalihan tashiga yimata salon kirari barka da hutawa uwargida na, bango madafar bayi, uwar marayu, hannu ta daga mata cikin daga murya gimbiya ta kira sunanta Jakadiya!

"
cikin razana Jakadiya ta dago hankalinta a tashe tace" Allah ya huce zuciyarki uwargida a gidan sarki sultan Maheer. lumshe idanun ta tayi a hankali tabude baki tace" talatu ina cikin mumuna hali wanda bansan yanda zanyi ba,
Cike da kulawa tare da tashin hankali jakadiya ta dago tace" Allah yajada ran mata a gurin sarki meyake damunki?

Kamar zatayi kuka ta bude bakinta dagyar tace" nayi wani irin mumunan mafarki jiya akan macijin nan.
yasake zuwanmu ama wanan karan yazone daniyan sareni Allah ne kawai ya tsareni,
dagowa Jakadiya talatu tayi tace" rankishi dade ina ganin wanan karan sai kin tashi tsaye saboda ni a nawa tunanin wanan mafarkin naki dakike yawan yinshi kamarfa ba alkhairi bane?
cikin sanyi jiki Gimbiya Zaliha tace" yanzu talatu menene abunda yakamata nayi?

Sasauta murya jakadiya talatu tayi cikin yin kasa da murya a hankali kuma tace" akwai wani boka anace mishi boka kubus mezai hana muje gurinsa
muyi masa dukanin bayani abun dake faruwa inyaso sai mugani ko akwai taimakon da zaiyimiki
Nanauyan ajiyan zuciya Gimbiya tasauke kafin
Gimbiya
tace" a ina yake da zama?

Jakadiya tace" a nan kauye ne kusa damu shuru Gimbiya tayi tana tunani can tace "yaushe ne yakamata muje?,
Jakadiya tace" ranki shi dade duk Ranar da kika shirya zuwa.

Zamu iya zuwa
Gimbiya tace" to ki shirya zuwa yan ma sai muje
Jakadiya jiki na rawa tace"
angama ranki shi dade Allah yaja da ranki Allah yakara nisan kwana,
Gimbiya ta amsa da Ameen kafin tace" zaki iya tafiya.
a bangaren sarki sultan bn maheer, yau kimani shekara daya daya kenan har sha biyu da batar masoyiyar sa abun kaunarsa mace guda daya tak. wanda babu irinta; wanda koda yaushe yake fatan haduwa da ita. yana kuma rakon Allah ubangiji yasake hadasu anan duniyan yasan zuwa yanzu Allah yasauketa.
a hankali yadaga hannunsa sama yace oo Allah ya Allah ina rokonkka. daka nuna mun ranarda zan hadu da iyalina Allah ka nuna mun ranar da zanga gudan jinina,?
nima Mihz Bareemah ina cewa Ameen thuma Ameen
dai dai nan tashigo da salama abakinta.

Comment & share
Free page ya rage 1 page ya kare ku hanzarta biyan kudin ku kusha lbr
Karku manta yanzu wasan ya fara
7083134831 Rabiat Ibrahim opay bank
Evidence of payment ta wannan number 07083134831
Sai na jiku
[10/18, 7:15 PM] MIHZ BAREEMAH
: https://whatsapp.com/channel/0029Vajj0Hm0rGiQZD0p8j0a
YANBIYUN MACIZAI
*(Repost)*
Daga Alkalamin
Mihz Bareemah
*Gargadi*!

Wannan litafin Mallakin marubuciyar ce ban yarda a juya minshi ta kowace siga ba
Kamar yanda nayi muku alkawari nacika ga update din jiya NO EDITING yauwa
_Tallah !Tallah!

Tallah_!
*Assan mutum asan sana'ar sa, Nace asan mutun asan sana'ar sa, shin ko kin san MRS ADO GAYA ?

Nace kin san ta kuwa?*
*To ku matso guji ta
ara fa
a kasuwancin turaren ta da kayan gyaran jiki mai taken*
*MRS ADO GAYA home skin care and scent,*
*Ina mata masu gudun magunguna mata saboda illar su? to ku matso MRS ADO GAYA ta* *kawo muku magunguna masu nagarta da inganci wanda aka sarrafa shi da itatuwa masu inganji kayan marmari dama ganyyanyaki,*
*Ina masu fama da ciwon mara na sanyi?

Ina masu fama da rikicewar al'ada na sanyi?

Ina masu fama da
ayin gaba?

Ina masu fama da fitar farin ruwa?

Hajiya kina fama da matsalat warin gaba?*
*To ki garzayo ga MRS ADO GAYA ta kawo muku ingantattun magungunan sanyi a farashi mai sau
*Ina masu fama da rashin shau
aukewar sha'awa dama rashin* *ni'ima?

MRS ADO GAYA ta kawo muku solution a farashi kwashakwasha*
*MRS.

ADO GAYA tana da NA KERE SA'A , BANI DA SHAKKU, DAGA KE BA
ARI, NA GAGARI KISHIYA*
*Akwai da
an turarruka na gida kamar su hawii, halud, gaf gaf , humrah, kwalaccam, sandal, sandal flex, kajiji, kabbasa da dai sauransu,*
*Ha'ila yau akwai sabulun gyaran jiki,dilka na gyaran jiki da ma duk ha
in gyaran jiki uwa uba tana gyaran jikin amarya, akwai gumbar mata da zumar mata masu kyau da inganci, tare da kayan MRS ADO GAYA home skin care and scent. ke tauraruwa ce*
*Mace sai da gyara
, ko kina da kyau ki
ara da wanka, akwai delivery a duk inda kake, sannan akwai siyan daidai ko sari,*
*Kayan MRS ADO GAYA akwai kyau akwai nagarta , kuma ku hanzarta domin ganin tabbaci domin da gwaji akan san na kwarai*
*Ga mai bu
ata sai ya tuntu
e ta a wannan number* *waya kama haka*
*09070127320*
*MIHZ BAREEMAH*
_DATA SERVICES_
_We offer you the best affordable cheapest of Price_
*_NETWORK'S_*
*MTN*
500MB- 200
1GB-300
2GB-600
3GB-850
5GB-1400
10GB-2850
*AIRTEL*
500MB-200
1GB-350
2GB-650
3GB-870
5GB-1450
10GB-2870
*9MOBILE*
500MB-250
1GB-350
3GB-950
5GB-1470
10GB-2850
*GLO*
500MB-250
1GB-350
3GB-950
5GB-1470
10GB-2850
Ga masu bukatar zaku iya tuntuban na ta wannan layi kamar haka 07083134831
Real.

Mihz Bareemah
*TASKIRA WRITER'S ASSOCIATION*
{T.W.A}
*https://www.facebook.com/profile.php?id=61565498797531&mibextid=ZbWKwL*
_Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda Allah ya bawa ita. da hikimar mu muke Alfahari._
alaminmu
ancinmu
EPI-10
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.

Like always not edited
a hankali yadaga hannun sa sama yace
oo Allah ya Allah ina rokon ka da ka nuna min ranar da zanyi ido hudu da iyalina
"Ya Allah ka nuna mun ranar da zanga gudan jinina
dai dai nan tashigo da salama
abakinta,
zuba mata idanunsa ya yi yana kallon ta zuciyarsa ta na masa sake sake domin shi a gaba daya mamakinta yake yi saboda rashin nuna damuwarta akan abunda ita tafi kowa sani cewa shine baban matsalarsa. ama ko inkula bata taba nuna masa ba
sosai ya ke kallon ta har takaraso kusa dashi
tanema wuri ta zauna abakin gado hankali tace" Allah ya huce zuciyar sarki, sarki mai adalc, daga mata hannu ya yi ranshi abace da mamaki take kallonsa,
cikin bacin rai yace" ZALIHA ina ALEESHA?
ai gimbiya Zaliha a zabure tamike tsaye, cikin tashin hankali tajuyo dakyau cikin barin jiki tace
mememe kake fadane ranka yadade? nuna kanta tayi tace
nikuma meyasa kake yimun wanan tambayan? cikin rashin walwala yace" Zaliha ina cikin matsinacin damuwa ina cikin tashin hankali, dasauri Gimbiya tasauke ajiyan zuciya kafin Takoma ta zauna cikin kisa tace,
mai martaba wanan yanayin sam bai kamace kaba, tadora da Allah yakara lafiya da nisan kwana shugaba kamar kai gaskiya wanan yanayin baidace da kaiba, ko ka manta kaidin bango madafar mune, idan har zaka dinga shiga cikin damuwa, to mu da sauran talakawanka ya zamu kasance kenan?

Mai martaba cikin damuwa yace" wlh Zaliha ina yawan yin mumunan mafarki akan iyalina ina tsoron kar mafarkina yazama gaske bansan a wani hali takeba nasan zuwa yanzu yayana sun girma?
Chapter 8 · 0% Book details