Sashe 6
Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"murgudawa Haja baki tayi cikin ina ina tace" ina ruwan mutuma da inda zanje?,
"mutum sai shegan bincike sai kac,
shuru tayi saboda buge mata baki da Iftihal tayi, "dasauri takai hannunta kan bakinta tace" wayo baki na ko takanta Iftihal bata sakebi ba. tajuya takali Haja. a hankali tace" Haja kiyi hakur, bata kai ga karasa Maganar ba INTEESAR tasa kai tafita aguje, tana kaiwa dai dai kofar zaure ta ja ta tsaya juyowa tayi tare da daga murya tace da Iftihal inkin gadama kizo mutafi, kuma kisameni a waje, daga Haja har Iftihal da ido suka bita, girgiza kai kawai Iftihal tayi itako Haja ajiyan zuciya! tasauke kafin tace "Allah yashirya minku, Ko darajar Amen Haja bata samu daga bakin Iftihal ba saima juyawa da tayi tashiga fadin Haja ina umman mu,? da kallo haja tabita can tace" umanku tana ciki tana bacci; bari naduba ta, Saikuma takara tsayawa tareda juyowa tafara tafiya tana zuwa kusada Haja.
Tace Haja ni ina abincina? yunwa nakeji sosai wlh,
dogon tsaki Haja taja tace baki ci abinci a inda kikajeba ne?
yara ace basu da aikinyi sai yawo da zuwa tsokano fada haba wani irin nasihace
bamuyi mukuba. akan kudaina fita da wanna idaunun haka ama bakuji haka zaku saka kai kuyi tafiyarku, da gari yawaye sai dai anemeku a rasa ninama rasa ina kuke zuwa?
cikin sanyin jiki tace" da Haja. haba Haja duk wanan masifar saboda na tambayeki? abinci shine kike fada haka shikena ai kirike abincinki nama fasaci
kuma wlh idan Ardo yadawo saina fada masa baki bamu abinci sai in yana nan, dake da umanmu kulum fada kuke yimana kuyita dukan mu takarashe da fanlawa da kudu, tanazuwa bakin zaure tajuyo tareda yima Haja Gwallo oho dai bilobilobilo, tace badai abinci kike dafawaba kuma kika hana niba to zamuga tayanda abincin zai nuna ai, tana agama fadin haka tasa kai tafice a guje
"dasauri Haja tabiyo bayanta dan ta tsayarda ita, suyi Magana ta fahimta ama ina tariga ta tafi kuma kafin a ganta kuma sai Allah yayi. jiki a sanyaye Haja Takoma cikin gidan tana mai yin Aduar Allah yasa koda daya daga cikin sune tadawo, dan in dai Ardo yadawo bata gama girkiba tofa akwai matsala, dan shifa idan zaka shekara kana fada masa abunda IFTEEHAL da INTEESAR sukeyi a gidan nan, to wlh aikin banzama kakeyi, yanzuna zaku samu matsala dashi indai akan Iftihal da Intisar ne bashida kara ko kadan akansu. tana nan zaune Gimbiya wanda yanzu suke kiranta da umma tadaga labule tafito daga dakin kallon Haja ta tsayayi ganin ta zauna tayi tagumi, da siririyar muryanta tace lafiya naganki haka?
Meyafaru? ajiyan zuciya! tasauke cikin jimami tace shikenan mudacin abinci a gidan nan yau sai yanda Allah yayi damu cike da mamaki umma tace meyasa kika ce haka?
Haja kamar zatayi kuka tabude baki kenan zatayi Magana dasauri umma ta tari numfashinta tahanyan cewa inteesar ko?
Haja tace aa ifteehal ce ajiyan zuciya! umma tasauke sanna tace shine kike damuwa karki damu ainama zata inteesar cema,
kallonta Haja tayi cikin mamaki Haja tace inagani Kamar baki san halin yaran nan bane. to wlh Gwara inteesar akan ifteehal. ita inteesar idan tace zatayi abu to idan kikayi mata dadin baki kokika samu kika lalabata. to zata hakura, ama ifteehal cabdi ai wanan yariyan dutse ce wlh gashi babu dama suyi abu kayi Magana yanzunan mallam zai fara fada, ita dai Umma murmushi kawai tayi daga bisani kuma tace karki damu Insha Allah zasu dawo da wuri ma tasake cewa oh ni Allah toh Allah dai yashiryasu a hankali Haja tace Ameen,
INTEESAR. bata zarce ko inaba sai dajin BINGO wanda yake dajine mai matsukar hatsari, babu dajinda yakaishi hatsarin gaske a garin jamaare daga rugarsu zuwa wanan dajin tafiyace mai zaman kanta, dankuwa saika shafe kusan hour 10 kana tafiyan, wanan ne yasa bakowa bane yake zuwa wanan dajin sai irin mutani masu bada magani dakuma matsafa, a cikin wanan dajin akwai aljanun kala kala akwai kuma bangarori , da dama maana bangaren aljanu masu shan jinni daban bangaren aljanu masu tsafe mutani daban akwai kuma bangaren wanda yake bangarene wanda aka wareshi saboda mutane biyu kuma ba kowa bane wadan nan mutane biyunba face Jazla dakuma nazla, a wanan bangaren akwai wata katuwar dutse maikama da dutsen tsauni dutsene mai matsukar girma to akan wanan dutsen ne inteesar. take a zaune inda tasauke kanta kasa tana jiran karasowar yar uwarta iftihal.
Cikin nutsuwa take tafiya kanta a kasa. tana zuwa daidai inda wanan dutsen yake taja tatsaya tareda mikar da hannunta a hankali tabude baki da siririyan muryan tace na rigada na ganki tun tahowata gwara kawai kifito yarinya takarashe da sikin wani iri lalausar murmushi jin motsin mutum a bayanta ne yasata yin saurin juyawa, inteesar. tagani a tsaye cikin bacin rai. a sanyaye tace lafiya meyafaru kika hade rai haka me akayi miki? , zunburo da baki intisar tayi, cikin sansanyan muryanta mai dadi tashiga fadin haba mana tundazun fa nake ta faman jiranki ama ace sai yanzu zaki wani karaso murmushi iftihal tayi tace to yi hakuri, Allah ya huce zuciya! yaruwata ta hade hannunta waje daya tareda sunkuyar da kanta tace afuwan bazan kara ba a hankali tace kinji intisar bata san sanda murmushi yakubuce mataba, itafa a rayuwanta idan yawuce daga Boodmaza sai yaruwanta sauran ko sunbiyu bayan ne. niko nace a a Intisar ina kuma kika ajiye umma mahaifiyace fa, kai ama dai
muje zuwa..
dago da kanta tayi tareda neman waje suka zauna. daga gefen wanan dutsen fuskantar ta Intisar tayi cikin nutsuwa tashiga fadin ina kikaje dazu?
Dazafe FADA Iftihal ta bata amsa, dasauri tadago dakanta takali yaruwarta tace ama meyakaiki Fada, wakika sani acan din? zuba mata ido iftihal tayi kafi tabude bakin ta a hankali tace bincike, bincike Inteesarta maimaita mgn, eh bincike najeyi kuma nasamu bude baki intisan tayi tace to ama mek? daga mata hannu Iftihal tayi tareda mikewa tsaye tana fadin taso muje muyi abunda yakawo mu idan muka koma gida zanyi miki bayanin komai, na kuma warware miki komai itama Intisar din mikewa tayi tabi bayanta tana cewa ama ai kinsan a gida bamu da daman yin irin wanan maganar ko? juyowa Iftihal tayi tace eh nasani zamuyi maganar a daren yau karki damu umma bazata saniba, bazata kuma jiba. daidai sunkai wajen bishiyan binda, ajiyan zuciya!
Intisar tasauke a hankali tace shikena, zubewa sukayi kasa tareda hade hanayensu waje daya runtsa idanunsu sukayi; sanan daga bisani suka bude bakinsu da muryansu wanda yacanza daga lokacinda suka karaso wajen wanan bishiya cikin daga murya suka hada baki wajen karanto wasu kalmomi kuda biyar kamar haka f=a=n=d=I kusan sau uku suka karanta wanan kalman kafin cikin daga murya suka ambaci sunan.
BOODIMAZAAAAAAAAAAAA daidai wannan lokacine kuma wani irin guguwa mai tatareda iska wanda yake da matukar karfin, kana kuma gaba dayan dajin saida ya amsa wanan suna a lokacine kuma akayi wani irin tsawa wanda yashiga nanade wannan guguwan tashiga saukowa kasa a hankali yana zuwa gabansu a hankali a hankali saigata ta tabayana,
afuwan wlh uzirine suka shamun kai shiyasa banyi page din da tsawo ba kuyi hakuri da wannan muhadu a next page
Novel dina na kudi ne a kan naira 500 kacal ki biya ayi tafiyar da ke 7083134831 opay bank evidence of payment @ 07083134831 Mihz Bareemah
COMMENT & SHARE PLS
[10/15, 7:19 PM] MIHZ BAREEMAH
: https://whatsapp.com/channel/0029Vajj0Hm0rGiQZD0p8j0a
YANBIYUN MACIZAI
*(Repost)*
Daga Alkalamin
Mihz Bareemah
*Gargadi*!
Wannan litafin Mallakin marubuciyar ce ban yarda a juya minshi ta kowace siga ba
Kamar yanda nayi muku alkawari nacika ga update din jiya NO EDITING yauwa
_Tallah !Tallah!
Tallah_!
*Assan mutum asan sana'ar sa, Nace asan mutun asan sana'ar sa, shin ko kin san MRS ADO GAYA ?
Nace kin san ta kuwa?*
*To ku matso guji ta
ara fa
a kasuwancin turaren ta da kayan gyaran jiki mai taken*
*MRS ADO GAYA home skin care and scent,*
*Ina mata masu gudun magunguna mata saboda illar su? to ku matso MRS ADO GAYA ta* *kawo muku magunguna masu nagarta da inganci wanda aka sarrafa shi da itatuwa masu inganji kayan marmari dama ganyyanyaki,*
*Ina masu fama da ciwon mara na sanyi?
Ina masu fama da rikicewar al'ada na sanyi?
Ina masu fama da
ayin gaba?
Ina masu fama da fitar farin ruwa?
Hajiya kina fama da matsalat warin gaba?*
*To ki garzayo ga MRS ADO GAYA ta kawo muku ingantattun magungunan sanyi a farashi mai sau
*Ina masu fama da rashin shau
aukewar sha'awa dama rashin* *ni'ima?
MRS ADO GAYA ta kawo muku solution a farashi kwashakwasha*
*MRS.