← Book details Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 9

Sashe 3

Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hannunta daya yana rike da sandan irina sarautar nan
dayan hannun kuma tana rike da wata katuwar kwariya wande aka zuba wani abu mai kama da jinni,
"sosai takurawa wadanan majizanda suke a nanade da jariran nan ido, Kusan mint goma tayi tana kallon su. da wani irin kara ta ambaci wani suna, ZULFAAN kusan sau uku, a dai dai lokacine kuma akayi wani irin tsawa mai matsukar razana tareda walkiya nunasu tayi da sandarta a take wani abu mai hasken balayi yafito daga sandan yashiga jikin yanbiyun nan guda biyu
a hankali a hankali macizan suka shiga warwarewa tareda barin wajen gaba.
daya takawa tayi zuwa kusa dasu tare da durkusawa kasa, Sandar hanunta ta ajiye tasaka Hannun ta dago da kan Gimbiya Aleesha. wanan abun dake cikin wanan kwariyan tadauko tareda dibawa ta watsa mata a fuska, tasake debowa ta watsa mata kusan sau uku, a take jikin Gimbiya Aleesha yashiga karkarwa wani abune yafara fitowa daga cikin hancinta da bakinta kusan mint shida kafin komai ya lafa.

Kwantar da ita tayi tajuyo bangaren yanbiyu suma tayi musu irin abunda tayima Gimbiya, ama su ko gizau basuyiba sai blue eye dinsu dayaketa kyali wasu abubuwa suna fitowa daga idanunsu yana shiga idon wanan aljanar. shafasu tayi hankali ta furta"
JAZLA, NAZLA daga kanta tayi sama tareda fashewa da wani irin razananiyar dariya mai tsoratarwa.

A cikin dariyan ne tashiga fadin."
"Jazooooo! jazooooo! jazooooooo!

"lokaci ya yi dazan kawo karshen ka.

Kafin a hankali tasauke kanta kasa,,
zuuuut wani abu yafito daga idonta yashiga idon yanbiyun nan.
mikewa tayi tareda saka hannun ta daukesu a tare taje dai-dai inda Gimbiya take a kwance, takwantar dasu a kirjinta.

Takoma tadauko sandarta da kwaryanta,
daura sandar tayi a jikinsu itama tarike bangare daya, tareda rutse idanunta nan take wata iska tataso mai matukar karfi tazo takwashesu tayi sama dasu gaba dayansu.

Basu sauka a ko inaba sai a garin
(JAMAARE).
a cikin wata ruga maisuna "RUGA FAIKO". a nan tsakar gidan suka zube dukansu a hankali ta mike ta taka har zuwa wata kofar dake a bude Dai-dai bakin kofar taja ta tsaya
"da wata irin
murya mai amo da sauti tashiga kiran sunan sa " *ARDO* "
Ardo wanda yariga yagane muryan ko wacece mikewa haja matar Ardo zatayi, dasauri Ardo yace dakata hajara ina zakije? ki zauna bari naje naduba, ya mike da sauri yafito,
hannu ya kai a hankai yadaga Labulan dakin ganinta ya yi a tsaye kamar gunki da sauri ya karasa fitowa daga dakin jiki narawa yace" " *BOODIMAZA* " ganin wata mata da jaririya a yashe a kuma tsakar gidansa ai "dasauri ya juyo?

Yace"
Boodimaza wadan nan bayin Allah
n fa daga ina kika samo su,?
dago da jajayen idanunta tayi takaleshi tajuya takali Gimbiya, tasake juyowa bangaren Ardo.

Ta bude bakinta da muryanta mai tsoratarwa. tana mika masa kwaryan hannunta tace gashi karbi Wanan katabatar da kayi musu aikin yanda yakamata inason daga yanzu zuwa wayewar gari katabatarda tatashi.
hannu yasa yakarba kwaryan tareda gyada mata kai idunsa yana kan wadanan Yanbiyun,
juyawa tayi taje ta dauko yaran Tamika masa. da sauri Ardo yaja da baya saboda firgitan da yayi yadago ya kaleta yace" Boodimaza ina kika samo yayan jinsinku? a gaskiya bazan iyaba dama ace jinsin mune na yan adam to shine zan iya karbansu ama...
daga masa hannu tayi a kausashe tace' "dakata, zuwa yanzu ranta idan ya yi dubu yabace idanunta sunsake rinewa, harwanin wuta wuta yakeyi. da wani irin razananiyar murya tace" su din jinsu bani adama ne ba aljanu bane, sai dai, ina mai gargadinka daka kakiyaye, daga haka tabace, bat.
hango tahowan matar Ardo zata fito daga daki gudun karta ganta,
mallam lafiya? kaida waye kak...? kasa karasawa tayi ganin ardo rike da yara yaranma yanbiyu Dasauri cike da murna tace mallam a ina kasamo mana yanbiyu?

Tana karasowa tawani ja dasauri tashiga fadin
"inalillahi mallam aljanu llahilaa illahu"
tana tafa hannu tare da daura hannu akai cike da tsoro tace mallam?

Kasa kasa mallam yace" ya isa hajara karki taramun jamaa, ba aljanu bane kin gama mahaifiyarsu can "dasauri Haja tajuya takali bayanta.

Ardo yaci gaba dacewa sudin bayin Allah ne kuma suna neman temako nikuma nadau alkawarin zan taimaka musu ki kwantar da hankalinki, sosai ta fahimta takuma yarda da mijinta dari bisa dari.

Hannu tasa takarbi yanbiyun daga hannun Ardo tashigar dasu daki tareda kwantardasu, tadawo ita da Ardo suka cicibi Gimbiya suka kaita cikin wata daki daban. kwantarda ita sukayi asaman katsifar dakin, "dasauri Ardo yace" jirani ina zuwa yana fita yaje yadauko wanan kwaryan, shigowa yayi Haja nagani abunda yake cikin kwaryan saida jiri yakusan dibarta, ita a ganinta jinnine dan haka tayi sauri fitowa daga dakin bin bayanta da kallo Ardo yayi tareda girgiza kanshi dawo da kallonsa ya yi kan Gimbiya hannu yasa yadebo wanan maganin yawatsa mata kamardai yanda Boodimaza tayi kusan sau uku yayi hakan, Sake debowa ya yi a karo nahudu zai watsa mata, tawani irin bankaro kirji tareda sakin, atsishawa mai balain karfi. ajere tashiga sakin atsishawan.

Kusan sau uku a hankali Takoma ta kwanta,
cikin nutsuwa tashiga bude idanunta bata iya ganin komai sai duhu duhu, take iya gani a hankali ta dan bude shi nan tafara ganin bib biyu, kusan mint 5 daga bisani ta washe idanun ta, tun daga cilin din dakin tashiga bi da kallo, A hankali ta sauke idon ta akan Ardo daya zuba mata ido yana mata kallon tausayi,
cikin tausayawa Ardo yace"
COMMENT & SHARE
[10/11, 8:52 AM] MIHZ BAREEMAH
: https://whatsapp.com/channel/0029Vajj0Hm0rGiQZD0p8j0a
YANBIYUN MACIZAI
*(Repost)*
Daga Alkalamin
Mihz Bareemah
*Gargadi*!

Wannan litafin Mallakin marubuciyar ce ban yarda a juya minshi ta kowace siga ba
Kamar yanda nayi muku alkawari nacika ga update din jiya
_Tallah !Tallah!

Tallah_!
*Assan mutum asan sana'ar sa, Nace asan mutun asan sana'ar sa, shin ko kin san MRS ADO GAYA ?

Nace kin san ta kuwa?*
*To ku matso guji ta
ara fa
a kasuwancin turaren ta da kayan gyaran jiki mai taken*
*MRS ADO GAYA home skin care and scent,*
*Ina mata masu gudun magunguna mata saboda illar su? to ku matso MRS ADO GAYA ta* *kawo muku magunguna masu nagarta da inganci wanda aka sarrafa shi da itatuwa masu inganji kayan marmari dama ganyyanyaki,*
*Ina masu fama da ciwon mara na sanyi?

Ina masu fama da rikicewar al'ada na sanyi?

Ina masu fama da
ayin gaba?

Ina masu fama da fitar farin ruwa?

Hajiya kina fama da matsalat warin gaba?*
*To ki garzayo ga MRS ADO GAYA ta kawo muku ingantattun magungunan sanyi a farashi mai sau
*Ina masu fama da rashin shau
aukewar sha'awa dama rashin* *ni'ima?

MRS ADO GAYA ta kawo muku solution a farashi kwashakwasha*
*MRS.

ADO GAYA tana da NA KERE SA'A , BANI DA SHAKKU, DAGA KE BA
ARI, NA GAGARI KISHIYA*
*Akwai da
an turarruka na gida kamar su hawii, halud, gaf gaf , humrah, kwalaccam, sandal, sandal flex, kajiji, kabbasa da dai sauransu,*
*Ha'ila yau akwai sabulun gyaran jiki,dilka na gyaran jiki da ma duk ha
in gyaran jiki uwa uba tana gyaran jikin amarya, akwai gumbar mata da zumar mata masu kyau da inganci, tare da kayan MRS ADO GAYA home skin care and scent. ke tauraruwa ce*
*Mace sai da gyara
, ko kina da kyau ki
ara da wanka, akwai delivery a duk inda kake, sannan akwai siyan daidai ko sari,*
*Kayan MRS ADO GAYA akwai kyau akwai nagarta , kuma ku hanzarta domin ganin tabbaci domin da gwaji akan san na kwarai*
*Ga mai bu
ata sai ya tuntu
e ta a wannan number* *waya kama haka*
*09070127320*
*TASKIRA WRITER'S ASSOCIATION*
{T.W.A}
*https://www.facebook.com/profile.php?id=61565498797531&mibextid=ZbWKwL*
_Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda Allah ya bawa ita. da hikimar mu muke Alfahari._
alaminmu
ancinmu
EPI-5
A hankali tasauke idonta akan Ardo daya zuba mata ido yana mata kallon tausayi, cikin tausayawa Ardo yace sannu baiwar Allah Allah yabaki lafiya,
Lumshe idanunta tayi tasake budesu a hankali da muryanta da baya fitowa sosai tace ina yarana, Cikin nutsuwa Ardo yace suna nan cikin koshin lpy ki kwantar da hankalinki Insha Allah zaki gansu, Tace dan Allah yakayi nazo nan?

Shuru Ardo yayi tasake cewa dan Allah kataimaka kakawo mun yarana nagansu takare da sauke hawayen daya ke bin gefen idonta,
sosai Ardo yake yimata kallon tausayi, tunani yashigayi Allah kadai yasan daga wani masarautar take dan alamu yanuna itadin daga Gidan Sarauta take? koyaya akayi ta tsinci kanta a irin wanan halin wallahu aallam, firgigit yadawo daga dogon tunaninda yalula, jin ta fashe da wani iri kuka mai tsuma zuciya, mikewa Ardo yayi yafita daga dakin, zuwa tsakar gidan Haja yagani a cikin dan karamin kitchen dinsu wanda akayi misa rufi da kara inda take kokarin hada wuta dan daurawa mai jego ruwan wanka.

Ganin Ardo yafito daga dakin ne yasa itama ta fito tana tambayanshi mallam lafiya naga kafito haka meyafaru?
shuru Ardo yayi nadan lkc can yace Hajara ina tausaya ma, wanan baiwar allah nan, kikaletafa Ga dukan alamu kamar daga gidan sarauta tafito kuma alamu yanuna tana cikin matsinancin damuwa,
a hankali haja tace to mallam koma menene Allah shine masani tunda Allah yakareta daga sharinsu ba shikenan ba tasake cewa dan Allah mallam kadaina nuna mata haka mudai kawai mudinga sakata a cikin adua. a hankali yace Insha Allah yace kishiga ciki ki kwantar mata da hankali nagani haryanzu kuka takeyi takuma ce tana son ganin yayanta.
bari naje nasanarda mai gari kafin yaji a gari.
shikenan mallam adawo lpy fita Ardo yayi tareda barin gidan danzuwa fadar maigari ita kuma Haja Takoma kitchen duba ruwan taga har yayi zafi, baban baho tadauko ta juya ruwan a ciki sake daura wani ruwan tayi tareda fitowa daga kitchen din, da bokitin ruwan a hanunta can kusada bandaki taje ta ajiye ruwan, tasake komawa tadauko wani bahon tareda bokiti tazuba ruwan sanyi a ciki tazo ta ajiya; dauko kujeran zaman tsakar gida tayi shima tazo ta ajiye.

Tareda juyawa tashiga dakinda yanbiyu suke cikin dauriya tasaka hannu tadauko daya.
Chapter 3 · 0% Book details