Sashe 1
Yanbiyun Macizai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[10/5, 7:50 PM] MIHZ BAREEMAH
: https://whatsapp.com/channel/0029Vajj0Hm0rGiQZD0p8j0a
Follow Mihz Bareemah channel group domin samun litatan ta
*Shin ko kin karanta
ayataccen labarin nan mai suna YAN BIYUN MACIZAI ?_ wallafar MIhz Bareemah ?, if not!
Ku hanzatrta following channel
in ta don samun update.*
YANBIYUN MACIZAI Repost
ki hanzarta kar a baki a baya
YANBIYUN MACIZAI
*(Repost)*
Daga Alkalamin
Mihz Bareemah
*Gargadi*!
Wannan litafin Mallakin marubuciyar ce ban yarda a juya minshi ta kowace siga ba
_Tallah !Tallah!
Tallah_!
MRS NAZEE
KAYAN MATA PURE AND NATURAL WITH ZERO SIDE EFFECT*
*Matan gidan nan mace seda gyara , Ina masu fama da rashin sha'awa to matsalar ku ta kau in sha Allah,muna da abinda za ki sha ya canza miki yanayin jikinki ki fara jin kema macece.*
Kina fama da matsalar rashin gamsuwa ko gamsar da me gida ?
To ga solution
Ina macen da takeson ko yaushe ta jita ajiqe muna da abinda zamu ba ki ,kisha ya saukar miki da ni'ima
MRS NAZEE namu tana da hadin na musanman na gyaran jikin, kamarsu gyara fatar su ,su dinga sheki da
yalli da haske me kyau bana bleaching ba ki zama kalar hutu
Kuma akwai naku .
MATSI DANA KARIN NI'IMA*
Ina matan da suke son su zama na musamman agun oga, in nace ta musamman ina nufin karshen_ ajin farko .....
To ku matso nan kuji MRS NAZEER ta kawo muku ingantattun kayan mata 100% pure ba side effects in nace muku pure to pure Wanda akayi su da itatuwa .
Da
magungunan sanyi,
masu kara lafiyar dan Adam
*MRS NAZEE*
Also tanada turaruruka kamar su.
*Kabbasa, Kajiji,Humra, Kulaccam, Hawee, Halud,Sandal flex,Sandal bangi,Sandal,
Farce,
*Duk products dinmu are 100% natural baby chemical,with zero side effects.
Zaku iya tuntubata ta wannan layin 09070127320 MRS NAZEE
EPI-1
DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.
GEMBU MAMBILA TARABA STATE
Wani irin hadari ne mai masifar karfi, da kuma duhu ne ya mamaye illahirin yankin gembu membila, yayi masa kewanya tako wani sashi gabas da yama kudu da kuma arewa gangami yake tayi, a yayinda ya hade da duhun dare mai gauraye da duhun damina hakan yasa babu abunda yake tashi a wanan yankin sai wasu irin "tsawa dakuma rugugin da ake tayi babu "gaggautawa,
"wata iriyar iska mai dan Karen karfi ne daya ke tatare da sanyi ne keci gaba da kadawa da karfin tsiya" a dai dai irin wanan lokacin ne kuma gaba dayan bani adama ma zauna cikin gidaje, sunyi nisa a bacci kasancewar karfe biyun darene,
A cikin babbar masarautar Membila katuwar masarauta ce da bazan iya misaltashi ba wanda inka shiga cikinta garine guda danko tako ina kaikawo aketayi dukda kasancewar sa dare ne shiyasa ama kasancewar sa gidan sarauta ne shiyasa har yanzu aketa kai kawo, kama daga bayi, da kuyangu, kuwa da posion din aikinsa,
masarautace babba wanda ke dauke da bangarori da ban da ban haka ma kuma ta kunshi kofofi kala kala,
masarautace maikyau dan tundaga wajenta zaka gane an zuba kudi gurin tsarashi
"Gudu takeyi da iya karfinta a yayin da gashin kanta yake abaje tamkar mahaukaciya ga kuma turtsetsen cikin dake gabanta
"Gudun takeyi sosai tanayi tana waiwayan bayanta, kara karfin kudun tayi ganin alaman sun kusa cin mata, dai dai tayan ko wata kofar dazata sadaka da kofar karshe wanda daga shi kabar masarautan kenan, tana fita "cak ta tsaya,
ganin hanyar taka su kashi biyu
juyawa tayi takali hagu da damanta ko ina shuru babu alaman motsi!
"dasauri tadoshi hanyar dajin Mambila
dai dai wata baiwa da ta fito domin yi fitsari, yunkurawa tayi tare da daga rigarta sama.
fara fitsarita keda wuya,
kamar walkiya taga giftawar abu "dasauri tamike tareda jan rigarta kasa
juyawa tayi danbin bayan abun, taku daya ana biyu taji ance "ke" da mugun tsoro tajuyo, "wani irin mumuna faduwan gaba ne ya ziyarceta, ganin wasu garda gardan maza ne guda biyar a tsaye a gaban ta ai bata san lokacin da tasa ke fisarinba.
"da wani irin murya mai amo taji daya daga cikinsu yace" kifito da ita yanzun nan ko kuma na lahira yafiki jindadi..
"cikin tashin hankali baki na rawa tace" wac. wa. wace.?
a tsawace yace" tana ina nace? cikin rawar baki tace" wlh wlh banganta ba ama dai nag.....
"ke ya sake fada a tsawace bazaki fito da ita ba kenan ko sai na sa miki wuka? alama ya yi wa daya daga cikin su dasauri wanda akayi ma alama yazaga tabayan ta tare da saka mata wuka a wuya
yace" yi Magana kona datse miki numfashi,
"jiki narawa tace dan Allah karka kashe ni wlh ni ban san komai ba
"Banma san wakuke Magana akaiba
a "tsawace yace to meya kawo ki nan gurin a daren nan? dasauri tace" fitsari nazoyi ama kuyi hkr bazan karaf... bata kaiga kara sa mgn dake bakin taba.
daidai tsakiyan bayanta yacaka mata wukan tareda yin cilli da ita juyawa sukayi suka bin bayan ta.
DAJIN MAMBILA
"Sosai take gudun danko kallon gabanta ma bata iyayi ga maranta dayake kokarin
kulewa,
"numfashin ma dakyar take saukewa tana kai wa dai dai wani kato ton dutse wani irin jirine ya.
COMMNT & SHARE
[10/6, 7:12 PM] MIHZ BAREEMAH

Follow Mihz Bareemah channel group domin samun litatafan ta

ki hanzarta kar a barki a baya
MRS NAZEE KAYAN MATA PURE AND NATURAL WITH ZERO SIDE EFFECT*

EPI-2
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
tana kaiwa dai dai wani katoton dutse wani irin jirine ya kwasheta ji kake "tim takife cikinta saman wanan duten.
"wani rirn razana nan kara tasaki tana kokarin mikewa jan jikinta ta farayi dagyar jin alamar tafiya tayi cikin sauri ta rarafa zuwa bayan wani bishiya rukube wa tayi a bayan bishiyan ta ciro dankwalinta ta cusashi cikin bakinta.
ga azababen ciwon, maran dake adabarta, alamar naguda ce take shirin zuwan mata kara tura zanin tayi abakinta ganin harsun karaso cikin dajin.
daga inda take tana iya hango yanda suka dage suna nemanta
waige waige suka shigayi ama ko alama mosti basuji ba.
Cikin gajiya daya daga cikin yace" oga ina ganin fa bata a wanan dajin babu inda bamu duba ba ama babu ita babu alamarta, gaskiya ni nafara gajjiya mu koma kawai "shima dayan yace" ni wlh nama fara tsorata wanan dajin fa mai hatsari ne gwara tunda wuri mubar wanan dajin tunkan....
Shuru yayi sakamakon mugun kallon da ogan yabisu dashi a nitse wani daga cikinsu yace" taya kake tunanin mutafi idan muka koma me zamuje mu fadawa gimbiya Zaliha?
dasauri matsoracin cikin su yace" aha kawai mu fada mata mun aiwatar da aikin mu.
Dayan ya kuma cewa "eh wanan shawarar tayi kawai mu fada mata haka mu ce mata mun kashate.
Mun kuma zubar da gawan ta.
"Dasauri ogan yajiyo ya kaleshi yace" kana da hankali kuwa a ina kuka kasheta din? yace" oga ka yarda da wanan shawaran fa
Dan wlh shawarace mai kyau.
Shuru ogan yayi yana nazarin maganar can dai yace ina zuwa kujirani.
juyawa ya yi yafarayi tafiya dai dai gurin bishi yan nan yaja ya tsaya jin alamar motsi! a wajen
"kara kankame jikinta tayi tare da danna abunda ta toshe bakinta dashi
"sosai take shan azaba ga azaban naguda daya taso mata gadan gadan.
ama babu yanda ta iya dole tasa mu ta tseratar da rayuwan ta ko dan cikin dake jikinta
tsayawa ya yi yana kara kasa kunen sa dakyau so yake ya tabatarwa da kansa shin motsi mutum ne ko na dabobi?
daurewa tayi ta rike numfashin ta kudun karya yaji.
ganin alaman yakasa kunne ne, ya na kuma so yagane akwai mutum a wajen
saida yazo gab da bishiyar yaja yatsaya kuma motsi kadan zatayi yagane tabas akwai mutum a nan gurin.
" Sosai tayi namijin kokari danganin tarike numfashinta yanda ya kamata
kusan mint goma ya yi a gurin a tsaye aman shuru babu alaman komai. yama daina jin motsin komi.
can dai yagaji da tsayiwa.
Ya fara tafiya dan barin gurin,
yana zuwa yace" da guys dinsa sutafi kawai juyawa sukayi suka fara tafiya dan barin dajin
"a galabaice tasauke hanunta kasa tare da yin zaman dirshan tawani sake wani irin marayan kuka,
" sosai take kuka cikin kukane tashiga furta"
"inalillahi wa inna ilaihi raji
una" wanan wace iriyar rayuwa ce?
" dasauri takai hanun ta dafe cikinta jin maran ta yasake kulewa. motso motso tashiga yi, kowa ce adu
an da yazo bakin ta tashi ga karan to wa. tare da sakin wani irin kara jin..
Afuwan Insha Allah gobe Zaku ga long page
[10/8, 7:32 PM] MIHZ BAREEMAH