Sashe 4
Yan Gidan Haya Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
"ok asema hannun ki yana lafiya shine kince aje gidan huseni ko? To walah ba zen kaiki ko ina ba" ya juya ya yi shigewarshi cikin gida ya bar mai unguwa tsugunne ga hawaye nabin fuskar shi. Makocin 'yan gidan haya ne ya tausaya ma mai unguwa tare da daukar shi a mashin suka nufi gidan mai dori.