Sashe 7
Wacece Salma Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
yafice rai abace, itakuwa tashiga suka
shiga daki salma tarufe kofan nan ta
zayyana mata komi, lawyern ta kalleta tace
salka basai kin kaita court ba, according to
the laws hafsat ce legal mother dinki, tunda
ita tayi nakudarki, but mayb a addini akwai
yadda akayi bayani so if tanine i think
kunemo malami yacwarware muku,
Raiham,hafsat, hassana,hussiena,aminu sai
malam ali, dakuma lawyern su siddiqa
muktar suna zaune, kowa nasonjin. Meke
faruwa, nan malam yabude taro da addua
sannan yafara "muntaru ne dan fahimtan
juna kuma muntaru ne don asasanta wannan
matsala da ku iyayen kuka shuka shekaru
dasuka wuce kuka birne don karkowa yasani,
anma kunmanta Allah na kallonku , kunga
abinda kuka birne yatono, tunda gashi yaya
sunhadu, maganan gaskiya anan shine
surrogacy dayawan malamai sunce haramun
ne!, domin kuwa a musulunce haramun ne
adauki kwan namiji asa ajikin macen daba
matarsa ba, idan kuma har Allah ya kaddara
anyi hakan cikin rashin sani to idan aka sa
ajikin mace budurwa toh wannan dan
yaxama taharam(ana fuskanatarta da zina) ,
kuma bashida gado inkuma matar aurece to
dan yazama na mijinta, koda kuwa ba kwan
mijinta bane ajikinta,kuma hakanne hukunci
daidai da idan andauki kwan wani namiji
domin asawa mace tahaihu saboda mijinta
baya iya fitarwa, sannan wanda sukabada
kwai don amusu hakan basune iyayen
yaroba koda kuwa sunyi yarjejeniya akaine,
sannan dalilin dayasa aka hana hakan a
musulunci shine yakan tado da matsaloli
kaman wacce batayi aureba idan tayi hakan
zata haihu, kunga kenan tarasa yancinta na
mace , sannan wacce tadau cikin zata zauna
a matsayin uwace, a addini wacce tazo
haihuwa tarasu toh tayi shahada kunga
kenan yaxama advantage akan wacce
tabada aron mahaifa donhaka ne sharia
takafa hujja cewa tunda zaabada aron kwai
da mahaifa gawacce ba aureva tsakani
tamkar an ketta hiddan ubangiji, acikin
yadda Allah yafada acikin alqurani cikin
Al'mumin 23:7 (whoever goes beyond that
are indeed transgressors, wannan aiki yana
janyo husuniyar tunani a kwalkwalwan yaro
wacce tabada kwai a haifeshi ko wacce
tarike cikinsa tahaifa? Irin wannan yaro
yarasa wannene ta asali uwarsa, sannan
sukansu zasuyi fada, tunda kowacce tana
ganin itace da yaron, donhaka ne musulunci
batason husumiya, maganin kar ayi kar
afara, dafatan kowacce tafahimta inda na
4 barrister siddiqa muktar takaleshi tace
malam mungode da bayaninka, yanzu kenan
aganinka wacece take da daman salma?
Malam yace hafsat ce, sannan koba itabace
babu aure a tsakaninsu da raiham domin
kuwa sunsha nono daya, kinga kenan aure
ya haramta, nan sukayi shiru tsit , gafsat da
hassana da salma kuka suke sosai, babu
wanda yakai salma rikicewa aganinta an
mayar da rayuwanta ball kowa yabuga yadda
yakeso, tasha kuka sosai, nan barrister
saddiqa ta ce muma a dokanmu nanan
hafsat ce take da dama akanta, raiham
sadaukarwa yayi yarasa mata har abada,
shikam yaxaiyi? Ashe kanwarsa ce, dole
yahakura, haka suka tashi suka raka
malami, wanda yabada shawaran raiham da
salma su hakura, sannan ya gwadawa
hafsat da hassana kuskurensu acewarsa
wannan babban kuskure ne, sannan gashi
maxajensu duk sunmutu, balle susan me ake
ciki akarshe yabawa hassana hkr wacce
aganinta laifinta ne na gajen hkrn datayi
akan haihuwa, hakanne yasa tazama soo
desperate tahaihu hartaje ta aikata abunda
tayi anma ta amshi laifinta da niyyan rokon
Allah gafaran abunda ta aikata, aminu kam
farinciki har kasan tumbinsa aganinsa kofa
dayace yanzu tsakaninshi da salma. Bauda
wani matsala, hussiena ta rarrashi yaruwar
nata yayinda hafsat da rsiham suka mike
don tafiya salma daki takoma bazata iya
kallonsu ba, ace dukkansu suna da bangare
na jikinta
sati biyu kenan salma ta gagara samun
nutsuwa, tarasa wani irin karba zata ke
musu,ahakadai aminu yake shishige mata,
dakyar yasamu tasauko sannan ne tajeta
tasamu hafsat wacce take kan sallaya,
hafsat na ganinta jikinta yayi sanyi bayan
sungaysa tace mata tanason sutashi daga
wannan gydan ne, hafsat batasoba saidai
salman tanace. Hakan yasa suka tashi
tanema musu gyda ata g.r.a, mai kyau, har
wannan lokacin basu samu sunyi magana da
raiham ba, shiyanzu kunyanta yakeji. Itama
hakan, hafsat ne data lura da hakan takirasu
tace duk kudena wasan boye boye dakukeyi
salma raiham yayanki ne, donhaka ku kauce
da maganar aurennan, kinemi wani Allah
muku albarka, agyda ma momy rokonta tayi
tana kuka salma kitaimaken don Allah ki auri
aminu, ganin kowa yasata agaba, balle uwa
uba ummi yuguda data kasa tsaye balle
zsune kullum magananta kenan salma ta
amince da aminu, shima ogan yana nan
amakale da ita, ita tarasa meyasa anma
tana ganin aminu ne a matsayin yayanta
banda miji, anma babu yanda ta iya, dole ta
amince, anan nema momy ta shawarci
hafsat da su dawo gydanta suhadu suzauna
acewarta salma aure zatayi baxataci dadin
gydan ita kadaiba, koda suka dawo nan aka
fara maganan biki, akan zaa hada bikin
salma da ummi tare, tohfa, nikaina
alkalamina bushewa zaiyi idan harnace
zanrubuto muku yadda akayi bikin nan,
abinda nasani kawai shine naira taci
ubanta!, gydan jaridu da tv kowa na nuna
bikin, dama jira akeyi aga wazata aura ikon
Allah, nan suka tare agydansu bayan sati da
akayi ana shagalin biki, salma da aminu. Sai
ummi da umar, Allah yabasu zaman lfy,
washegari aminu yabata kyautan diamond,
taji dadi sosai, anma bbatasan shi yafita jin
dadi ba, yadda takama kanta takai mishi
budurcinta, umar din ummi ne yake cewa
nikam nayi mamakin meyasa bata auri
raiham ba, nikam WACECE SALMA? A murde
take,,,,,,,, ummi tayi dariya tace tabbas yadda
take a murde haka komi nata yake a murde,
Bissalam, na sadaukar da wannan labari to
my family, The fawu family gombe , i love
you all, muhadu ana gaba BUDURCINA
YANCINA,