Sashe 1
Wacece Salma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
WACECE SALMA? Na Benaxir Omar Motanta take jaa ciin kwanciyan hankali tasaka wakan bag of money na rick ross yana tashi a motan, parking tayi daidai gaban office din tafito dauke da jakanta na calvin klein. Pink colour sanye take da doguwar riga jaa, bata yafa dankwalin abayan ba anma saita daurashi tagaba kaman dankwali irin daurin da ake cewa turban,tamanna fuskanta da glass na tomford, sanye da takalmin vincci taku take irina mata masu ji dakansu kuma masu fada aji, kimanim shekara ,24 arayuwanta, tashiga office dinta na FAWU investment ltd, tana shiga taga secretariat dinta na aikinta ganinta yasa tamike dasauri tare dacewa welkm maam, batace komi ba ta shige office din ta ajiye jakanta dakuma wayoyinta kirar galaxy s5 dakuma iphone6, SALMA MUHD FAWU kenan, secretarynta ne tashigo rike da files ta ajiye agabanta tareda cewa ur appointments maam. Tadauka taduba daya bayan daya, wanine yashigo office din adaidai lokacin da matar tafita , yakalli salma irin kallon inasonki tareda cewa naxo maganan vontract dakikayi da companynmu ne, kallon data masa ya gushe duk wani tunaninsa, sannan tace lemme get the files, yamika mata na hannunsa ta duba, shikuwa sai tsura mata ido yake, ya rasa yazaiyi duk shiyake jan contract din don ahakamne zai samu dama yakalli kyakyawan fuskan nata, ta kalleshi fuska a daure tareda cewa am done with you, inkunga dama ku karbi 50% din inkunga dama karku karba, yadauka tare dacewa can we have dinner? Glass din fuskanta tacire sannan tace am strictly on business, beside that i hate men, so get out of my office and never come back , yayi jum shikam duk da yanaji agari ana fada anma bai daddara ba yau gashi ta maimaita masa. Toh meyasa ta tsani maza? Meye hujjanta? Duk kudin datake dashi kuma ta gada agun mahaifinta daya rasu, bayan mahaifiyarta dake raya baa taba cewa anganta dawani namijiba, inka ganta da namiji to. Business ne, anma maganan salma da saurayi baa tabayiba, she keeps repeating she hate men, haka a tsanake tagama komi, tadau jakanta tamikowa sectarynta key din sannan tafice motanta ta kunna, gyda tanufa tana osa megadi yabude mata kafteren gate din, ta isa parking space dinta ta ajiye motan, cikin gyda tanufa tacire gyalen dake lanta, tamike akan kujera, a.c takunna sannan tajona wayanta a caji, jitayi ance umminah, dasauri tamike take tarungumi matar wacce akalla takai shekara 45 fara kyakyawa da ita, tace sannu da dawowa babynah, salma tace sannu momy nayi missing dinki, nan suka zauna sukayita tadi,har mai aiki takawo mata abinci, salma tanaci suna tadi, tana gama tamike taje tayi sallah tayi wanka sannan tabi lafiyan gado, ba ita tafarka ba sai laasar anan tayi sallan laasar sannan ta dauko littafi mai suna namiji ko miji na benaxir omar, tana karantawa tanajin dadin karatun ganin yadda ake rikici akai, ba ita ta tashiba sai magrib tayi sallan magrib tayi isha tadauko coffe dinta tazo gun momynta tazauna suna tadi har karfe goma kafin ta tattara tawuce side dinta domin tayi bacci, haka rayuwar salma yake inbata office tana gyda, rayuwanta ta tashi itakadai ne, ko kawa batadashi sannan batada matsalar rayuwa, domin kudi kam mahaifinta yabar mata koda batayi, ga companynsu ma, anma hartagama karatunta tazo tacigaba da aikin da babanta yafara a companynsu, rayuwanta so simple macece wacce hayaniya bai dameta ba, asali ma zan iya cewa miskilar macece, magana aduniya shiyafi komi bata wahala, inhar kaga tafi minti goma tana tadi to da momynta ne, magana ashirin saita dunkula maka tamayar dashi kalma daya. Batada girman kai saidai rashin maganarta ne yasa ake ganin girman kanta, salma muhd fawu kenan toh anma kunsan duk jin dadin mutum in one way or the other yanada problem, toh hakan yasa ni benaxir omar nadauki alkalamina dobaku tarihi da lbrn amal, saiku biyoni, Hajiya hassana itace uwa agun salma, mijinta alh.muhd shine mahaifi agun salma kuma yarasune salma nada shekara 17; hakan ba karamin girgiza hassana yayiba, muhd fawu su bakwai ne agun iyayenshi, Allah yabawa dangin arziki ta mai, dakuma dabbobi, bayan sarauta dake hannunsu kuma, hakan yasa mutane suke cewa zurian sunada kashin arxiki domin ko naira goma alh.fawu yabaki kija jari, saikinyi arxiki mai albarka. Ahaka yazo yarasu, yanuwansa sun girgiza anma kasancewar salma ce yarsa yasa yayunsa suka dauki nauyin komi nata, haj. Hassana kuwa su biyu iyayenta suka haifa iya da hussiena. Sun shaku sosai kuma suntashi sosai kasancewar subiyu iyayensu suka haifa hussiena tana zaune yanzu a u.k takai shekara 24 da tafiya, ita da danta kwaya daya, basa zuwa nja saidai suyita waya, toh kwanannanne ma hassana taji hussienan nacewa tanaso sudawo gyda, duk dangin salma kowa naji da ita, ga ladabi da biyayya, da kare duk wani abu da akace haramun, Tana zaune a saloon anwanke mata yalwataccen gashinta suna rolling gakuma kafanta ana wankewa yatsunta mahaka nema taga wayanta na ringing, hakan yasa ta gayda matar gefenta wata fara daga ganinta budurwa ce, wayayyiya tareda cewa don Allah kitaimakamin ki daukamin wayata acikin jakata inaso na amsa, matar ta sa hannu a jakar lv wanda salma tamata kwatance tare da dauko wayan, tadauko iphone6 din tasa mata a kunne, nan kuwa amal tafara magana, yadda take maganan daddaya ya balain burge matar, harta kashe, hakan yasa matar tayita kurawa salma ido, salma kuwa bata lura dawannan abu ba,har aka gama zata biya kudi akace mata dayan matar tabiya tsayuwa tayi tare da tunani a zuciyanta, meye na biyamin?ko she thinks i dnt have money to pay ne?. Ta mika kudin wa mai sallon din batare da tace komi ba tasakai tayi gaba abunta, taje gaban motarta tabude tashiga sai gyda, tana isa wanka tayi tare da sa kayan bacci kasancewar bata sallah, tamike kan gado kiranta taji anyi tana dauka taji ance salma ykk? Ta amsa da lao, sai can akace kinkoma gyda lfy? Shiru salma bata amsa ba, saikuma tace. Ya gajiyan hanya, ganin tambayan zasuyi yawa yasa salma tace evrtn lao, wayene?, tayi murmushi sannan tace sunana hauwa ummi yuguda, ina skuling a mansoura university cairo, nazo hutune shine kuma muka hadu a saloon nd i liked u, so can we be frnds?, salma batare da tunanin ko tantama ba tace NO tare da kashe wayan, saiga txt yashigo "hey gal calm down i meant no harm, just tryna be gud, think abt it being alone aint a gud idea salma,' yadda takira sunanta akarshe yasa tayi kasaif. It means kenan tasanta, ita batason kawa, kuma for a time bata taba ganin wacce tayi full confidence akan abunda tayi ba, na confronting dinta, toh baridai tagani, washegari tana office bayan sectarynta takaimata appointment dinta tana dubawa, office din taji anbude tareda sallama, tashigo cikin mulki tana taku wacce kaima kasan ba karama bace itama tanaji da kanta, abaya ne ajikinta sai jakar prado da takalminsa, tasha space a fuskanta, saidata nemawa kanta seat sannan tacire glass din salma naganin ikon Allah , tace sannu, salma ta amsa da kema!, kallon salma take tana kara fahimtarta, Hauwa ummi yuguda ya ce kwaya daya tilo agun muhd yuguda asalinsu yan garin yuguda ne acikin garin bauchi saidai mahaifinta yayi ficen arziki fiyeda tunanin mutum, gata itakadai, duk karatunta batayi a nja ba. Saidai tazo hutu, batada kawa ko daya kuma bata shaawan samu aganinta frnds are betrayals, saidai dataje saloon saitaji salma ta burgeta, koda salma ta gwada mata batayi naam da bukatarta ba, bata damuba saboda tasan haka itama takeyi wa wasu, kenan duniya duk abinda kayiwa wani sai anmaka, duk takamarka saikaga wanda ya takaka, ta fahimci halin salma cikin dan kankanin lokaci ne, kuma hakanne yasa ta binciketa sanadiyar dauko wayan salma dazatayi card din salma yafadi data dauka saitasa ajaka,tanan tasamu numban salma da office address dinta, Salma ce ta kure tunaninta tare da cewa meya kawoki office dina, ummi tayi murmushi sannan tace ashe am so important tunda harkin ganeni, well nakawo miki card dinki ne, tamika mata, bata kara komi ba salma kuma takasa kunne taji sauran bayani, yayinda ummi tayi shiru donlura datayi salma bamaison surutun bane, hakan yasa salma takarba ta ajiye agefe sannan ta dukufa, ummi tace can we have a lunch meeting? 2pm pompti restaurant, ill be waiting, ta tashi ta fita, salma tabita da kallo wannan ko ke mayyace saidai ki cinye yan gydanku, tacigaba da abunda takeyi, tana gamawa 12 taje gyda tayi wanka tayi sallah harta mike zata kwanta tatuna da abunda ummi tafada hakan yasa ta zari key tanufi restaurant din, anan tanemi gu tazauna don ummin bata isaba, sai bayan 10mnts saigata, salma batace komiba don itakam abun mamaki yabata, kahada abu kuma kayi latti, ummin nazuwa tace am so sorry, bata kara cewa komi ba aka kawo musu menu list suka duba kowa tazaba abunda takeso, sai da suka faraci salma talura wannan tafita iya miskilanci, tace luk i hate it kinyi shiru nd ke kika jawomu nan, ummi tayi murmushi sannan tace i tot u want it dat way, u hate talking hun? Salma ta kauda kai say wat u want to say ummi tayi murmushi tace nfn much, will u be my best frnd?, salma ta kalleta sannan ta kauda ido , NO, ta dauki jakanta tabar ummi agun, ummi ma jakanta tadauka ta ajiye musu kudinsu tayi gaba, daredare salma saitaji bata kyautaba bata taba ganin mutum mai confidence da shiga rai irin ummi ba, hakan yasa tadauki waya da zummar kiranta saitayi wani tunani toh wat if ummi ta hakura? Bari tabarta inhar tadamu zata dawo, abun mamaki kuwa sai gashi sati biyu ummi bata nemi salma ba, donhaka itama saita share, watarana tadawo gyda daga gun aiki kawai ta tarar da mota a parking space tasan tabbas ba motansu bane, hakan yasa tayi tsammani ko anyi baki ne, tana shiga taga hajiyanta da salma sai tadi sukeyi abin yabata mamaki, don tadin dasukeyi babu alamun bakunta aciki, salma ta gaishe da momyn sannan tahaura sama batare data nuna alamun taga mutum a wajenba, ummi tashi tayi tabita tare da bude dakin salman batareda tayi sallama tana shiga taji karan ruwa a toilet alamun salma na wanka zama tayi takarewa dakin kallo lalle dole saalma taji dakanta komi tanadashi