← Book details Wacece Salma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 7

Sashe 5

Wacece Salma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

don Allah yagani taji haushi kuma taji dadi, haushin shine yanzu har raihma sunkai suce basuson salma? Dadin kuma shine oho dai Allah yaraba lakai, aranan salma bataci abinci ba, dama ba gwanar magana ba, shiru tayi, rayuwanta yakoma so miserable tarame sosai, momy abun yamata ciwo, anma ta nuna mata tayi hkr mutum baya auren wanda ba matarshiba, aminu jin wannan labari yasa yadauki mota ya binciko gydansu raiham, raiham duk na takure yanason salma ainun baisan yazaiyi daransa ba, but ummansa tanuna bataso dole yahakura tunda aduniyan nan ko kashe kansa tace yayi zai kashe, tana hankalce dashi anma tasan dalilinta, bazai taba auren salma, koda kuwa zaimutu, alokacin akayi sallama raiham ya amsa yaro yace ana sallama dashi ya figi takalmi yafita ganin aminu kuma baisanshiba yadaga mishi hankali, aminu yakalleshi sama da kasa sannan yace banazo don mutunci bane karka manta cewa salma nasonka bahakan bane zaibaka daman yin abunda ranka yabaka ohkay?; raiham yayi murumshi sannam aminu yaci gaba dacewa tafi karfinka so ders no need dama ta aureka, but inaso inji dalilinka, raiham yayi murmushi sannan yace duk kayi arriving at the same question, kanaso kasani meyasa narabu da ita?, toh bansonta, bazan iya da itaba, zaka iya zuwa kanemeta inzaka iya aminu yakaleshi u can continue , i jex wana tell u stay away from salma, raiham ya kalleshi sannan yace "dat was wat i did so can u plx leave my compound?, batare da ya kulashiba yawuce, raiham azaure yatsaya yarike bango sosai, bazai iya rabuwa da salma ba, sonta na neman masa illa,, aminu kuwa da Allah zaisa raiham yamutu dayafi kowa jin dadi, gydansu salma yanufa,tana zaune akan dinnig tarike cup a hannunta ita bashan juice dintakeyi ita hankalinta baya wurin, saida yakai kusan minti goma yasa hannunsa yarike cup din anma bata juyo ba, yabugata kadan tuni ta farga tareda cewa aminu mekakeyi snan? Yayi shiru tareda cewa it seems u needed a partner, ta gyda kai tareda cewa i will be alright, yayi shiru sannsn yace yanzu nadawo daga gun raiham namishi magana, daga idonta tayi alamun tanado taji mezaice, sannan yace yagwadamun yahakura donhaka ki hakura, tayi shiru sannan tace i will, its a matter of time, damuwana shine inaso insan hujjar ummansa, nacewa bazai aureniba, innasani shikenan, aminu yace zankokarta naga nasamu raiham din muyi magana, Wasa wasa yanzu sati biyu bacanji duk yanda raiham yazo yayi convincing ummansa taki yarda, tace indai yar gydan muhdu fawu, ne bata yarda ba bata lamuntaba, sannan ko bayan ranta inyayi bata yafeba, wannan abu yadaga masa hanksli hankali hskan yaje yadawo ko abinci kwarrariya bayaci sosai yatakuru sosai, komi a sanyaye saudayawa zai rufe dakinsa yaci kuka yafito, toh hakama salma gwarama salman tasamu ameenu yana dan lallabinta yana debe mata kewa, yakan tursasata taci abinci yafita da ita hakan na hanata samun sl Space din damuwa , watarana dasafe ummansa taji shiru baifito sallah ba, taleka taji shiru hankalinta yatashi dataga shi sheme akasa, dasauri takira makwabta akasamu aka kaishi asibiti, kasancewar asibitin da ummi ke aiki ne akusa, makwabcin nasu saiya kaishi gun, ummi taje emergency suka samu aka ceto ransa,alokacin sunfito kenan, taci karo da salma da ameenu. Tuni ummi tace salma raiham nefa, salma nanda nan hankalinta yatashi bakaramin haushi ameenu yajiba yace ke damukazo tadubaki yanzu kin rikice akan wani haba salmat! Kuka takeyi sosai, ayanda ummi tace typhoid ne da malaria ke damunsa, toh yayita amai har ruwan jikinsa yakare hakan ne yasa ya sandare, sannan kanshi tasamu problem. A lokacin fitansu sukaci karo da umma. Salma idonta jajur tagaysheta tawuce ameenu ma haka, suna ciki suna zaune ummansa a gefensa saiga ummi tashigo bayan tamata bayanin meke damun danta. Tace mata sannan danki bayacin abinci, akwai alamun damuwa aransa, zai iya masa illa, umma takalleta sannan tace likita kitaimaka, wlh shikadai na mallaka na wahala a duniyan nan, shikadai na tsira dashi, ummi tace toh ai saiki tabbata yacire damuwansa. Umman ta sunkuyar dakai tafara kuka tana cewa" raiham ka yafeni, bansan haka zaifaruba, anma babu yadda zaayi ka auri kanwarka uwarku daya . Ubanku daya Ummi tayi jum! Can dai tace banganeba anty, soyayya yake da kanwarsa?, umma ta daga kai tashare hawaye sannan tace anma baisaniba labarin dogo ne, anma kanwarsa ce yake nema ya aura, ummi haushi taji watoma salma nacan tana mutuwa akanshi shiyanada wacce yakeso daban? Ummi tace to mama meyasa kika bari? Tace bansaniba saidaga baya, ummi tace Allah ya kyauta barinje, harta isa bakin kofa sannan tajuya tace umma meye sunan kanwarsan,? Ba tantama ko tsoro tunda atunaninta ummi likita ce kawai batasansuba tace SALMA, ummi gabanta nafadi tawuce office shiru tayi tana tunani ba abunda baizo rantaba?, ko dai wannnan matan tana neman hanyan raba salma da raiham ne, anma inbahaka ba toh kenan ta taba auren muhd fawu, abun da rikitarwa, tana haka saiga salma tashigo tana tambayanta ummi yajikin sa plz? Ummi tace ke bawannan ne matsalan ba, can u plx sit down, salma ranta abace tace yazaayi kice bawannanne matsalan ba for Godsake u r talking abt my hrt, ummi dai shareta tayi data gama matsifan tazauna, tambaya nafarko ummi tace. Dad dinki yataba aure before yarasu? Salma taja tsaki kinga banson haka meya kawo wannan maganan,? Momy itakadaice matarsa, ummi tace anma danake tambayan umman raiham tace yana soyayya da kanwarsa uwa daya ubaya kuma sunanta salma, shiyasa tahana auren, salma ta girgiza kai tareda cewa tana neman excuse ne kawai, nan dai suka fara jajanta maganan, salma dai abun ya tsaya mata arai, tana isa gyda tace momy akwai magana, momy nacin abinci tace inajinki ta gimtsa sannan tace dady yataba aure awajene? Sannan yanada wani yara bayan ni? Momy ta kare mata kallo sannan tace babu, ko daya meya faru? Tamike tareda cewa shiririta ne umman raiham ne wai dalilinta nahanashi aurena shine uwarmu daya ubanmu daya, momy dasauri tace. Aina take? Batare data damu ba, tace suna asibiti yanzu raiham din ba lafiya, ba shiri momy tadau waya takira hussienanta mamar aminu tareda cewa husiena akwai magana kiyi sauri kizo gyda muhadu, tana isowa suka shige daki, nanfa momy tamata bayanin yadda sukayi da salma, hussiena tayi dariya tace mayb shiririta ne anma kinsan hafsat bazata taba kusantarki ba tunda deal dinku haka tace, momy tayi shiru tace kar salma tagane gaskiya inyi loosing dinta i cnt carry on, is beta muje asibitin muga ita maman raiham din , hussiena tace mezamuje cewa? Hassana tace inba ita bace saimuce munji tace uwarsu daya ubansu daya shiyasa mukazo muji hujjanta tadena fada tanemi wani hujja intana neman rabasu ne,dawannan shawaran suka nufi asibiti nan ummi na office taga shigewarsu inda suka tambaya inda aka kwantar da raiham sukaje, budewan kofan yasa tadaga idonta dontagansu, ta mugun tsorata bata taba tsammani zasu kara haduwa ba, momy tazauna jikinta na bari hafsat!!! Tayi shiru tareda cewa mufita don Allah karmu tasheshi, sukayi shiru suka fito verandern asibitin suka zauna, hussiena ranta abace tafara cewa bamunyi dake zaki nisancemu ba?, tace don kuyi deal dani shine zaisa karnasake nayi rayuwata?am also a free citizen, momy tace haba hafsat kinsan illan abunda kika aikata, yanzu ga yarannan sunhadu infact ta ina uwarsu da ubansu sukazo daya? Hafsat idonta jajur tace hassana kar kudinki yaruda miki ido, kimin butulcin taimakon dana miki, kinfi kowa sanin salma da raiham yayan waye acikinmu, sannan wanda akayi dominsan naga yabar doron kasa, y not kiyi accepting?, momy ranta yabaci sosai donhaka cikin fushi tace, idan danki yawarke inaso ki tattara kibar garinnan, karna kara ganinki, hafsat tayi dariya tace ada kenan hassana! Yanzukam saidai muyi fito na fito, kinsan kuma ke xakiyi loosing, so yanzu bazan guduba inanan, inkuma yara suka nace aure, saina fadamusu!, momy ta harzuka zata makuro hafsat tuni hussiena tajata suka fice, ranta yabaci sosai, salma nazaune akan kujera tana tunanin halinda masoyinta ke ciki saiga momy tashigo cikin rudewa da bacin rai ta tashi zataje gunta ta dakatar da ita, salamatu ! Idan nina haifeki! Idan na isa dake! Kicire raiham aranki! Kifita harkarsa ! Nagayamiki, salma shiru tayi don tunda take bata taba jin momy takirata da salamatu ba, hakanne yasa hankalinta yakara tashi kuka tafarayi, dasauri takira wayan ummi taje asibiti tasameta yadda take kuka ya tsorata ummi tace, ummi nazauna agyda anma kirikiri annace sainayi aure, yanzu nafito da miji danfinsa sunhana nima dangina sunhana, ummi tayi shiru can tace inaga salma ki hakura, anma akwsi boyeyyen alamari tsakanin iyayenku don dazu momynki da maman ameenu sukazo nan suka hadu da umman raiham, sundade suna magana kuma dasuka gama maganan kowa ranshi abace, salma shiru tayi, can tace ummi kitaimaka min plx kinsan dalili? Tayi shiru can tace naji dai sunacewa keda raiham uwarku daya ubanku daya shikeman, anma a tsakanin momy da ummansa bansan waye daya mamanki ba, salma kantane tafaraji yana juyawa, bata taba sanin tashin hankali irin wannan na existing ba, tamike tsum daniyyan taje dakim da raiham yake domin taji bayani tanaso tasan dalili meyasa basason aurensu, cak ta tsaya dataji yafara magana Acikin dakin kuwa raiham yafarka yazuba wa mahaifiyarsa ido yaga tsananij tashin hankali a idonta, yace umma ina neman alfarma ta kalleshi tareda cewa in akan salma ne karka fara, yace a a, can saiyace umma kinhanani aurenta baki gayamun dalili ba, anma naga momynta tazo dazu kuma kunyi magana alamun kunsan juna kenan, umma ni ba yaro bane don Allah kigayamun zan fahimta don Allah umma, Ta share hawayenta sannan tace ba aure a tsakaninka da salma, gabansa ne tayi mummunan fadi yace umma meyasa?, tace saboda kanwarka ce, Hawayene yazubo masa a ido tareda cewa umma tayaya tazama kanwata, ba auren mahaifinta kikayiba, da ubanta nima da ubana, tace ae, anma nina haifeta! Saidai kwan hassana da muhammadu ne, . Shiru yayi abun yadaure masa kai, umma banganeba, a share hawayen daya zubo mata tace raiham kabari kagama warkewa, wannan ba maganan asibiti bane, tsuke rai yayi sannan yace nikam na warke, abunda zakiyi shine kigayamun gaskiyan meke faruwa, ta goge hawayen fuskanta sannan tafara bada lbr "Raiham nida mahaifinka usman munyi auren soyayya, duk da nayi makaranta nagama diploma na, mahaifinka ma haka, iyayenmu dakyar suka bari
Chapter 5 · 0% Book details